Ban zan ki fadin gaskiya ba, kotu APC ta ba nasara a Kano ba NNPP ba - Abba Hikima

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 13

  • @IbrahimAhmed-ko4ho
    @IbrahimAhmed-ko4ho Рік тому +2

    Hikima, you are indeed a man of your word. I am equally a neutral person

  • @Usmantijjanilawan
    @Usmantijjanilawan Рік тому +2

    Allah Kara lafiya Abba hikima

  • @musalawankawu9860
    @musalawankawu9860 Рік тому +2

    Allah ya bamu masana amma wasu na so sumida kasar kowa bashi da gaskiya daga randa mutanan kasa suka yarda cewa alkalan kasa da loyoye basu da gaskiya to mun shiga uku sai dai garan Allah abba hikima Allah ya temakai ka da Iran ka masu fadar gaskiya

  • @fifalord4811
    @fifalord4811 Рік тому +1

    Abba Hikima ikon Allah

  • @documentariesaaa9023
    @documentariesaaa9023 Рік тому +2

    Barr Abba Hikima Ina gaisuwa daga Yola jahar Adamawa state

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 Рік тому +1

    Allah ya faranta

  • @mohammedshettima6096
    @mohammedshettima6096 Рік тому +1

    Gaskiya abba hikima kai ba makaho bane amma daiwa daga.cikin yan kwankwasiya makafi ne.basa ganin kowa sai Dan musa

  • @LawanMusa-rd9kb
    @LawanMusa-rd9kb Рік тому

    MashaAllah

  • @zynarbmustapher6588
    @zynarbmustapher6588 Рік тому

    Yau bar. To me court of appeal tace akan vote dinda aka sokewa abba wanda kace kuke jira.

  • @mansoorlawal7136
    @mansoorlawal7136 Рік тому

    Ban taba Jin ina son ka ba sai yau domin hakan da kayi shine adalci ga kowanne bangare

  • @AbdulrazaqAdamBiu
    @AbdulrazaqAdamBiu Рік тому +1

    Barista idan alkalai dukkansu sun yarda Mai yakawo wannan takarda daga Ina akasamo? Kana magana na son kai

    • @aminasagir904
      @aminasagir904 Рік тому

      Anshakamasa masu gidan Rana shegiya nairahhh

  • @alkasimturaki8194
    @alkasimturaki8194 Рік тому

    Kaji maganan hankali