Salam Qibla FM, fatan akheri. A hakikanin gaskiya Dan aunty yayi magana masu tsada sosai. Maganan Dan aunty yana kan hanya kuma babu shakka ya kunshi gaskiya da ilimi irin na boye Amma saidai kuskure Wanda sai nine kadai zan iya gyera masa kuskuren... Tunanin sa na aljani is wrong, Tunanin sa na hasken Muhammad is wrong, tunaninsa na babu wanin Allah is wrong. Tunanin sa aqidan tijjaniya da Lankayawa tajjani ilimin boye is misleading. Haka kuma dole shima ya janye daga koyadda addini don gudun kirkiro kungiya. Fu'ad, I really want to meet him. And also want to participate in discussion. Please connect me with him. My contact is 08031121600
abunda zakayi shine abunda ya fa'da wanda kaji baikama hankalinka bah to kaje kanemi ilimin wan nan abun saboda kai jahilin wan nan abun ne duk dama ku a kansa kuke akansa kuma aka 'dauraku amma ka ajjiye akida kamawa kanka da kanka adalchi mungode
Qibla fm tashar hakika ce wadda yahudawan United States suke amfani da ita domin su sanyawa musulunchi rikita rikita ta hanyar amfani da Fauhad Umar wa'iyazu billah. Allahumma aizzal islama wal musulumina wa'azillar shirka wal mushrikina
Very intelligent contribution Mallam Mustafa thank you very much
This is interesting. Knowledge is very vast.
Interesting interesting interesting programme.....Hakika ....May Allahu subhanahu wataala give us more knowledge
Gaskiya fohat kaji tsoron Allah wanna Abu da kakkeyi da irin abubuwan da kakke gudanarwa batane acikin wanna wanna tasha
Slm alkm dan Allah fu'ad ayi qoqari a dawo mana da sabon shirin wannan aarifin nan na qaru dashi sosai saboda haka nake son qarin bayani
Allah yakara lafiya Maulana shehu Dan aunty awe
Allah ya kara wa shehu fahimta
Yes
Salam Qibla FM, fatan akheri.
A hakikanin gaskiya Dan aunty yayi magana masu tsada sosai. Maganan Dan aunty yana kan hanya kuma babu shakka ya kunshi gaskiya da ilimi irin na boye Amma saidai kuskure Wanda sai nine kadai zan iya gyera masa kuskuren...
Tunanin sa na aljani is wrong,
Tunanin sa na hasken Muhammad is wrong, tunaninsa na babu wanin Allah is wrong.
Tunanin sa aqidan tijjaniya da Lankayawa tajjani ilimin boye is misleading.
Haka kuma dole shima ya janye daga koyadda addini don gudun kirkiro kungiya.
Fu'ad, I really want to meet him. And also want to participate in discussion. Please connect me with him.
My contact is 08031121600
abunda zakayi shine abunda ya fa'da wanda kaji baikama hankalinka bah to kaje kanemi ilimin wan nan abun saboda kai jahilin wan nan abun ne duk dama ku a kansa kuke akansa kuma aka 'dauraku amma ka ajjiye akida kamawa kanka da kanka adalchi mungode
Gada abdul'elahy niass daga gombe inkana neman karin bayani 07066091733
@@abdullahiibrahim2250 kokuma qarin bata ba.
Allah ya tsare mana imaninmu
When will mallam come back
Naam shehu dan anty kinan mungode shehu yaqara kusanchi
Qibla fm tashar hakika ce wadda yahudawan United States suke amfani da ita domin su sanyawa musulunchi rikita rikita ta hanyar amfani da Fauhad Umar wa'iyazu billah. Allahumma aizzal islama wal musulumina wa'azillar shirka wal mushrikina
You are right brother.
You are right brother.
Gaskiyar aqidar tijjaniyya kenan
Gaskiyar Aqeedar SUFIS IN GENERAL
Allah yi mana tsari da wannan maguzanci
Arayuwa namagabata suwaye sukayi irin wannan rayuwan
A shaye yake bandam ga yanayin muryar sa ta saba data kullum
To Allah stenemusu albarka
As salamu alaikum, cet homme ne fait pas partie de la Tariqa Tidjania. En realité c'est juste un mercenaire.
Nyassi gausi
ALLAHU MUHAMMADU
Chehu kenan
Dan uwarka bayan maganar allah da manzansa mekakeso mushina shege mahaukaci
Allah ya shiryashi bro. Amma babu zagi, na yarda akwai shaqarwa
Wannan shine dariqa
Allah ya saukar maka da balain da bazaka iyaba
Ko samira
Wannam kame kame yakeyi kwai
Kuna batar da mutane kalleka kamar mahaukaci dan wahala dan kauye
Hhhhh😂
Wannan fa dan kwaya ne, kenan babu shaitan?
Zaka shiga jahannama
ا
Ccd
Gane shehu se gananne
Hmm abindariya wannan besan meye hakikaba
Qaton jahili kazo kana bayani ba hujja, duk a ina ka samo bayanan, a wacce aya a wanne hadisi ko maganganun malamai ka samo.
Kamekame
matsayinka kenan