Labarina Amsoshin Tambayoyin ku

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 57

  • @assanlbrahimkhamissou6327
    @assanlbrahimkhamissou6327 3 роки тому +4

    Barka da Warka ina ma Fatan alkhairi yauche za adawo chirin labarina ❤️❤️❤️❤️ Malan Aminu Saira Allah ja Zamani Amin ya Allah

  • @Adamuadamu1213
    @Adamuadamu1213 3 роки тому +1

    Allah sarki duniya... Wata rana labarin nata ma sai an rasa mai bada shi. A gaskiya ina kewarka, malami bafaden Allah ya rabbee ya ƙara kusanci.
    Akhramakallahu kullum kalmar mu gareka bata wuce fatan nan dai na aminci haɗi da alkhairi. Ubanngiji Allah ya ƙara fikira da maskin harshen ƙirƙira, Allah ya yauƙaƙa yalwar arziki ya kuma albarkaci iyalanka baki ɗaya.
    Naka har kullum, kuma tsohon mamba a wannan masana'anta mai albarka, ɗa" a kamfaninka na saira movies, USMAN COSTUME GOMBE...

  • @habeebabdallahlanzai9656
    @habeebabdallahlanzai9656 3 роки тому

    Masha Allah ❤️ Ubangijin Allah ya Kara Basira Mallam Aminu Saira,muna godiya da Wannan Shiri Mai Dogon Zango, Allah ya taimaku Allah ya Kara Basira Muna Tare da Kai Mallam Aminu Saira, In na so scene na Lukman,Da Presdo,

  • @anaslauwali1548
    @anaslauwali1548 3 роки тому +2

    Ubangiji Allah yataimaka Aminu seira ameen Allah ameen

  • @kadidiallo6931
    @kadidiallo6931 3 роки тому

    Masha Allah baban director Allah ya kara lafiya da nisan kwana da duk ma aikantan labarina 🥰😘

  • @adamduna5328
    @adamduna5328 3 роки тому

    salam yan hirin labarina gasakiya kuna bungeni Allah yakaradaukaka

  • @k2finaltouche775
    @k2finaltouche775 3 роки тому +2

    Allah yakara basira Kuma yaushene za adawo

  • @mustafaantu9034
    @mustafaantu9034 3 роки тому

    Slam alekum warhama toula wabarka touhu inabarka da zuwan mai guda aminou sera kuma muna jinda Din wanna chiri labarina wslm sko daga mustafa dan kasr Niger dake libiya nagode allah biyaku

  • @habibousalifou509
    @habibousalifou509 3 роки тому +4

    Dan Allah yaushene zaà fara yin shirin labarina

  • @mktaraba7496
    @mktaraba7496 3 роки тому

    Dan Allah malam Aminu kuyi duk mai yiwa ku canza sunan acton daga Mahmoud zuwa wani sunan,

  • @iliyassoumourahamane2982
    @iliyassoumourahamane2982 3 роки тому +2

    Asalamu alekum Malan aminu saira alh yasaka maka da alhairi gaskiya wanan film din labarina gaskiya muna yimuku fatan alhairi alh yaQara basira

  • @amenanaser2769
    @amenanaser2769 3 роки тому +1

    Slm Amina karama daga saudia inaimuku fatan alkhairi Allah ya dawo daku lfy

  • @mdkkddjjdj9217
    @mdkkddjjdj9217 3 роки тому +2

    Eh wlh Nima rukayyah ta burgeni awajeen wakar Allah yatemaka maman kirkin Ⓜ️🌹 lbr yayi dadi

  • @rabiuhamisunabreaker4353
    @rabiuhamisunabreaker4353 3 роки тому

    Masha Allah yayi malam aminu saira allah yakara basira Mai albarkal gaski 🤲💔💔

  • @khalidhussain2423
    @khalidhussain2423 3 роки тому +2

    Aslm Alaikum sunana Khalid Hussain kuma ni mazaunin kirfi bauchi State tanbayana shine yaushe sumayya zata samu Wanda zai sota tasoshi without any miskila

  • @alhajikalakuta3044
    @alhajikalakuta3044 3 роки тому

    Allah Kara asira

  • @mahmoodmost9478
    @mahmoodmost9478 3 роки тому

    Musa yace ifatan inamuku allah ♥🙏 yakarai limi

  • @badamassiharouna5860
    @badamassiharouna5860 3 роки тому

    Malam aminou suna badamassi harouna libiya kuduka kuna burgueni mutuka

  • @ibrahimabdoullahi9810
    @ibrahimabdoullahi9810 3 роки тому

    Maman aminu saura ayikokari ahlla yabadasaa

  • @Muhdnsani
    @Muhdnsani 3 роки тому +1

    Aslm alaikum wrhmt wbrkth sunana Najamudin sani Amma anacewa iya wuyancy
    Gaskiya Shirin lbr nah film ne da duk duniya 🔮 Ina sonshi da fatan za asani a wani rol kuda agidan su lukuman ne🙈🙈

  • @abubakarsale616
    @abubakarsale616 3 роки тому

    Dan Allah yaushe zakuci gaba dashira

  • @usmanumaru9295
    @usmanumaru9295 3 роки тому

    Slm Nagode wannan lokaci kuna burge duniya gaba daya Allahu Ya biya

  • @UMARJIBRIN-w4s
    @UMARJIBRIN-w4s 10 місяців тому

    Salam, ina yi maku fatan alheri..

  • @chafiouzdr7090
    @chafiouzdr7090 3 роки тому

    Malan aminu saira

  • @bamusetv109
    @bamusetv109 3 роки тому

    Masha Allah eliquent darector Allah yakara hazaka ameen

  • @ibrahimamadou7989
    @ibrahimamadou7989 3 роки тому +2

    Allah qara bajunta

  • @musamusasani3295
    @musamusasani3295 3 роки тому

    Gabah sasalamun baya salam

  • @baadamkiringim4385
    @baadamkiringim4385 3 роки тому +1

    Sunana salisu hasn iynkwnrku

  • @fissundon5298
    @fissundon5298 3 роки тому +1

    Please when the next episode will start because I don't won't to miss it , I'm Abdullah from Ghana salam

  • @abubakarmuhammad8591
    @abubakarmuhammad8591 3 роки тому +1

    Masha Allah Nice One

  • @nurahashimzinder3236
    @nurahashimzinder3236 3 роки тому

    nikam bawan da ya dirgeni kama essalansi ina mugun san ganin essalansi

  • @lawali.lawali.lawali.lawal6309
    @lawali.lawali.lawali.lawal6309 3 роки тому

    Masha.allah to.yakamata.ku.cinza.mishi.suna.

  • @rilwanuyusuf7270
    @rilwanuyusuf7270 3 роки тому

    Assalam sunana Rilwanu Yusuf Bundu wailaru daga jahar Gombe, Wai menene gaskiyar anci gaba da nuna film din labarina a youtube maimakon tashar TV ta arewa 24. inamuku fatan alkhairi.

  • @kaderzh9049
    @kaderzh9049 3 роки тому

    🙏🙏🙏

  • @uz-tvgusau1315
    @uz-tvgusau1315 3 роки тому +2

    Gaskiya munajin dadin wannan shirin?

  • @yui2884
    @yui2884 3 роки тому

    Slm.wannan.shiri.yakarawa.mata.ilmi.wajan.gani.dan.yaudara.da.mai.so.dan.allah.daga.rukayya.albullahi.

  • @Alhusna_tv
    @Alhusna_tv 3 роки тому +1

    A series film like labarina should not be limited on AREWA24 and youtobe for northerners only.. make a good subtitle for the movie and then you should try taking it to the southern nigreria Tv shows.. infact labarina shiri ne wanda ko Netflix yana shiga indai ansamu kyakkyawan translator..
    This is my advice please.
    long live northern nigeria. more talent i pray.

  • @muhammadsalihu1730
    @muhammadsalihu1730 3 роки тому

    Allah ya taimaka

  • @muhammadshuaibushede3394
    @muhammadshuaibushede3394 3 роки тому

    To acenja masa suna gaskiya

  • @idrisali7100
    @idrisali7100 3 роки тому +1

    macha allah

  • @daouitv8858
    @daouitv8858 3 роки тому

    Aslm malan aminou saira

  • @hassanaahmed2861
    @hassanaahmed2861 3 роки тому

    We are waiting for next episode please

  • @idrisali7100
    @idrisali7100 3 роки тому +1

    🌺

  • @madamamadama7974
    @madamamadama7974 3 роки тому +1

    Masha Allah

  • @musasafiyanujos3459
    @musasafiyanujos3459 3 роки тому

    RukKayya,laila,da umar sun birgeni

  • @abdoulkarimammane8002
    @abdoulkarimammane8002 3 роки тому

    Macha

  • @najibgiveson9635
    @najibgiveson9635 3 роки тому

    💎💍

  • @hwaaksa5360
    @hwaaksa5360 3 роки тому +1

    slm

  • @kamilukhalladu8277
    @kamilukhalladu8277 3 роки тому

    Munagodiya

  • @habeebabdallahlanzai9656
    @habeebabdallahlanzai9656 3 роки тому

    Masha Allah ❤️ Ubangijin Allah ya Kara Basira Mallam Aminu Saira,muna godiya da Wannan Shiri Mai Dogon Zango, Allah ya taimaku Allah ya Kara Basira Muna Tare da Kai Mallam Aminu Saira, In na so scene na Lukman,Da Presdo,

  • @aishamohdaishamohd1636
    @aishamohdaishamohd1636 3 роки тому

    Masha allah