Allah Ya tabbatar mana da wannan arziki cikin hannayen mu kuma Ya bamu ikon ciyar da dukiyar ta hanyar da ya dace. Mentors dinmu na ƙasar Hausa Allah Ya biya ku da aljanna firdaus
Kai kaje kasayar da guda 1000 da kace katara Ajiyarmi kake masa tunda kace bakayarda zaifito da wannan farashiba Mu mun yarda kuma insha allah sai yafito ahaka
Kai kaje kasayar da guda 1000 da kace katara Ajiyarmi kake masa tunda kace bakayarda zaifito da wannan farashiba Mu mun yarda kuma insha allah sai yafito ahaka
Allah shi tabbatar mana da alkhairi
Masha Allah Metalliya muna godiya karfa kasa muje mudauko loan din banki😂
Alhmdl.Allah ya tabbatar.kuma Allah yabiyaku da good update din da kukemana
Allah Ya tabbatar mana da wannan arziki cikin hannayen mu kuma Ya bamu ikon ciyar da dukiyar ta hanyar da ya dace. Mentors dinmu na ƙasar Hausa Allah Ya biya ku da aljanna firdaus
Khairan insha Allah ❤🎉🎉🎉🎉😊
Amma ni kyc na sidra ina under review basuyi verified dinaba
Mai taliya godiya muke, amma inada tambaya
MASHA ALLAH Allah ya tabba'tar mana da Alkairi 🙏
Allah ya tabbatar mana da alheri
Kai kaje kasayar da guda 1000 da kace katara
Ajiyarmi kake masa tunda kace bakayarda zaifito da wannan farashiba
Mu mun yarda kuma insha allah sai yafito ahaka
Allah ya temakemu
Yanzu wani beneficial information ne achikin wannan voice din? Mutanen arewa akwai mastala.
Arage dogon buri😏 inada sidra yafi guda dubu daya🤌 amma wlh bazaefito ko kwatankwacin yanda kuke fadiba
Akwai #Hassada A zuciyar ka kenan 😎😎
Kwaore kuwa aboki akwai hassada cikin zuciyarsa
Idan Allah Yaso kai sai ka ƙi
Allah ya tabbatar mana da alheri
Kai kaje kasayar da guda 1000 da kace katara
Ajiyarmi kake masa tunda kace bakayarda zaifito da wannan farashiba
Mu mun yarda kuma insha allah sai yafito ahaka