I am not Hausa nor do I understand the language but I have always loved the people and their culture having lived near some of them in Cameroon. I just wanted to say, no matter what Mr. Rarara is saying in this song, this is the best delivery of a political speech I have ever seen and the world can learn something from it. He gets our attention while informing us of the candidates and the party, all the while brandishing the eminently beautiful Hausa girls in attractive traditional regalia. Thanks for your work sir. Love from USA!
Hmmmm wlh duk sunji kunya gayya yuyuyu kawai sungaza kare rayukan talakawan da suke wakilta sunbarmu tsuntsuma yafimu daraja daboda rahin imani yah Allah shiryasu idan masu shuryuwa ne inkuma aa toh yah rabb kacigaba da juya Akalar masu kisan subitakansu gabayada sukashe banda bb buhari 😭😭😭 Dauda kahutu rara gaskiya kayi magana mekyau da mahimmanci Allah yasa suji sugara kaikuma ya kara basira ✊✊✊
Madallah yayi gaba gabah rarara Allah ya. tsareka da wadancan mahandama don Allah kabasu mota maganan maotannan yanadamunsu kasan Yan daban siyasane Kar nukan ka haukataso ka barsu da haushi karike sunan Allah shine maganinsu👍👍👍👍👍❤️💓💛💗
Gaskia ka burge da kakira sunan manyan da suke dashi yakama suyi Abunda yadace da su Dan WALLAHI Allah Sai ya tambayeku Kan kiwan da yabaku,Allah yabamu shuwagabanni Masu tausayinmu,Muma mu tuba mu Koma ga Allah
Sunan suna hajarmu amma basu anfamana mana komaiba suna gani anakashemu ana sacemu ana cin zarafinmu amma sunkasa yimana maganin matsalar da tadamemu ya Allah kadibemu da rahamarka kawo mana dauki akasata najera da jahata ta katsina alfarmar MONZA ALLAH( S AW 😢) 😢🙏😀😢
Gaskiya 'yan Jahar ka ne. Allah ya albarkace ka da yin waka. Allah yaba 'yan Jahar ka dama da su mulki al'umma. Kamar yadda ka karrama su da kalamai masu dadi, don girman Allah, ka tunashe su da cewa alhakin al'umma Allah ya dora musu na yin mulki. Ba tare dasa siyasa ba, ka sheda musu tsakani da Allah cewa rayuwa ba sauki, rayuwa ba dadi a Najeriya. Jama'a suna cikin halin hawulakin, halin kunci. Allah yayi mana jagora.
Rarara Allah ya kara basira.jihata muntara manyan mutane gaskia Allah yasa su waiwayemu muga karshen wannan taaddanci.muna alfahari da jihar katsinanmu Allah ya kara hadakanmu ameen.
Duk da cewa, mune mune mafi yawan ɗora waƙoƙin Ka tun a baya har zuwa yau, amma bamu ɗora wannan Video ba muka bari sai munji daga gare Ku duk da cewa bamu kaɗai bane waɗanda suka ɗora wannan waƙar wasu ma sai sake ɗorawa suke yi amma mu kawai izini mu nema
Sincerely speaking ni ba Dan jahar Katsina bane,Ni Dan sokoto birnin shehu neh but 100 percent I appreciated ga wannan waqar da Jami'a gonar waka yayi (Dauda kahutu rarara)Conclutively praise be 2 Allah
@@DaudaKahutuRarara Nima inagodiya sosai da wanna reply da akemin Nagode sosai thank you very much 😂😂😂💞💞yau gashi Ina magana da gonar Waka rarara ikon Allah hmm❤️❤️❤️🥰🥰🥰🔥🔥🙏🙏🙏🙏
Anyi abin kunya dai, dukkan su taron tsintsiya ce babu shara, a wannan jahar taka ake kashe talakawa wadan da basujiba basu gani ba, mafi yawansu basa jahar saboda sun rena jahar, Kira Kira su yakamata kayi dun gyara jahar ba dun faharia ba, Alaramma malam Dawud.
Waqa a natse, a tsare, cike da azanci. Duk jihohinmu Allah Ya kawo mana karshen matsalar tsaro. Amma fa sai mun daina yiwa Allah kishiya da wani 'dan siyasa. Allah Shi kadai Yake, ba Shi da abokin tarayya!
the song is so sweet, but the people was the song is belong to them They are not care with what you have said, nd I know you conducting the song for requests the corrections from them because they have the power to do anything in this country!!!
Hmmmmmmmmmmmm Allah ya Kara musu girma ya Kuma Mana maganin matsalarmu. Tunda duk yawansu baisa munsama Koda tsaro bane ba bamu tsananta ba.......,Allah Yana gani tabbas
We're Blessed In Katsina state with huge talented and Technocrat with power in their hands to change people's minds and development but fails to do so only allowing Government alone.... I'm appealing to them pls come back home we need more on human development... Pls the only way to uplift people is by creating more enable environment and bring more development.... Help our people pls 💔😭🙏... together we will be Strong... Together we will win pls
Kanada gaskiya wanahakatake walahi munafukaisu suke batamana kasanmu gasu manyane anmana nabanzane sai jahilshi da yaudara sai binmata kawai sukaiya allah kashiryamanasu ya allah yakuma geramana kasanmu
I am not Hausa nor do I understand the language but I have always loved the people and their culture having lived near some of them in Cameroon. I just wanted to say, no matter what Mr. Rarara is saying in this song, this is the best delivery of a political speech I have ever seen and the world can learn something from it. He gets our attention while informing us of the candidates and the party, all the while brandishing the eminently beautiful Hausa girls in attractive traditional regalia. Thanks for your work sir. Love from USA!
❤
Im watching from Kenya although I don't understand the language it's looks like uniting people
Love peace ✌️ and unity song although I don't understand Hausa language it's similar to my mother tongue boran ❤
Hmmmm wlh duk sunji kunya gayya yuyuyu kawai sungaza kare rayukan talakawan da suke wakilta sunbarmu tsuntsuma yafimu daraja daboda rahin imani yah Allah shiryasu idan masu shuryuwa ne inkuma aa toh yah rabb kacigaba da juya Akalar masu kisan subitakansu gabayada sukashe banda bb buhari 😭😭😭
Dauda kahutu rara gaskiya kayi magana mekyau da mahimmanci Allah yasa suji sugara kaikuma ya kara basira ✊✊✊
Bakifadi gaskiyaba wallashi Haba Haba
@@sha-ibuuseini6378
Toh yazanfada 😃😃😃
Madallah yayi gaba gabah rarara Allah ya. tsareka da wadancan mahandama don Allah kabasu mota maganan maotannan yanadamunsu kasan Yan daban siyasane Kar nukan ka haukataso ka barsu da haushi karike sunan Allah shine maganinsu👍👍👍👍👍❤️💓💛💗
Gaskia ka burge da kakira sunan manyan da suke dashi yakama suyi Abunda yadace da su Dan WALLAHI Allah Sai ya tambayeku Kan kiwan da yabaku,Allah yabamu shuwagabanni Masu tausayinmu,Muma mu tuba mu Koma ga Allah
Duk wadannan tarkacen sun kasa komai a jahar ana ta kashe alumma Allah wadaran naka ya lalace
Superp Artist. Excellent and objective presentation of personalities.
Allah Ya baka jami'a
Masha Allah naji karshen waqar, Allah yabada ikon gyara, ya kawo mana cigaba da zaman lafiya
rarara salam kaba hauwa waraka Mota Don allah don alnabi rasolollahi rarara 😢😢😢😢
Rarara think you
Beautiful Hausa girls although we've more beautiful girls in northern Kenya looking like Hausa people
Jahata jahatace niyar dutsinma ce,masha Allah keep it up
Allah yatsinewa wadda yace bb laifin bahari ko masari Kuma Allah yasakamana akan abinda akemana
A banza wai talaka ya girmi sarki
Gasky wakar Nan tayi wasu mutanen ba bamusan Yan katsina bane sai wannan lokacin 👍👍
Gaskiya na Masha Allah
Sunan suna hajarmu amma basu anfamana mana komaiba suna gani anakashemu ana sacemu ana cin zarafinmu amma sunkasa yimana maganin matsalar da tadamemu ya Allah kadibemu da rahamarka kawo mana dauki akasata najera da jahata ta katsina alfarmar MONZA ALLAH( S AW 😢) 😢🙏😀😢
Haba rarara kokaifa amma ana kashe mu kana qaramusu qarfi kana nunamasu komai nml ne
Allah ya qara ganardamu gaskiya
Gaskiya 'yan Jahar ka ne. Allah ya albarkace ka da yin waka. Allah yaba 'yan Jahar ka dama da su mulki al'umma. Kamar yadda ka karrama su da kalamai masu dadi, don girman Allah, ka tunashe su da cewa alhakin al'umma Allah ya dora musu na yin mulki. Ba tare dasa siyasa ba, ka sheda musu tsakani da Allah cewa rayuwa ba sauki, rayuwa ba dadi a Najeriya. Jama'a suna cikin halin hawulakin, halin kunci. Allah yayi mana jagora.
Gaskiyane Dan kahutu Allah ya kara basira
Amin muna gdy
Allha Kara lfy oga da ilimi ✋💝
Allah ya jikan abba sayyadi ruma.
Rarara Allah ya kara basira.jihata muntara manyan mutane gaskia Allah yasa su waiwayemu muga karshen wannan taaddanci.muna alfahari da jihar katsinanmu Allah ya kara hadakanmu ameen.
Gaskiya dauda kahuta rara wannan waka tayi
Allah yasa sunji saqonka kuma suyi amfani da shawarar daka basu
Masha Allah Allah ya kawo tsaro to
Wallahi Nikunya nake ji 🤦♂️🤦♂️🤦♂️🤦♂️🙅♂️🙅♂️
Gaskiya wakan ba laifiii
Gaskiya aji kunya gayar tsintsiya ba shara.
Shin zamu iya dora Video wannan waƙar kamar yadda kayi mana izinin ɗora saura waƙoƙin Ka a Channel ɗin MURYAR HAUSA24 TV?
Bamu yarda wani yadoramanaba
@@DaudaKahutuRarara 🙏
@@DaudaKahutuRarara inama Ka fatan alkairi sosai dauda
Duk da cewa, mune mune mafi yawan ɗora waƙoƙin Ka tun a baya har zuwa yau, amma bamu ɗora wannan Video ba muka bari sai munji daga gare Ku duk da cewa bamu kaɗai bane waɗanda suka ɗora wannan waƙar wasu ma sai sake ɗorawa suke yi amma mu kawai izini mu nema
@@DaudaKahutuRarara A taimaka a bani iznin sawa a kariyar channel dina "Abdullahi Borodo".
Assalamu alaikum
Masha Allah tayi kyau sosai wlh Allah yakara basira oga rarara
Sincerely speaking ni ba Dan jahar Katsina bane,Ni Dan sokoto birnin shehu neh but 100 percent I appreciated ga wannan waqar da Jami'a gonar waka yayi (Dauda kahutu rarara)Conclutively praise be 2 Allah
ة
With
Maasha'Allah Mai gida Allah yaqara basira, Kowane lkc burina inji waqarnan tapito🙏🙏
Waka dai tayidadi sosai maganar gaskiya. Allah yakara Basira 🙏 🙏🙏 🙏 dauda Adamu🔥🔥🔥💞💞💞❤️❤️❤️🙏🙏🙏🙏
Amin muna gdy
@@DaudaKahutuRarara Nima inagodiya sosai da wanna reply da akemin Nagode sosai thank you very much 😂😂😂💞💞yau gashi Ina magana da gonar Waka rarara ikon Allah hmm❤️❤️❤️🥰🥰🥰🔥🔥🙏🙏🙏🙏
@@ibrahimahmadibrahimib3171 😂🤭
@@babynyaya820 ha ha ha, yane 😁😁😁😍😍😍🙏
@@ibrahimahmadibrahimib3171 Ykk🤭
Anyi abin kunya dai, dukkan su taron tsintsiya ce babu shara, a wannan jahar taka ake kashe talakawa wadan da basujiba basu gani ba, mafi yawansu basa jahar saboda sun rena jahar, Kira Kira su yakamata kayi dun gyara jahar ba dun faharia ba, Alaramma malam Dawud.
Amma duk da hka kuma Jahar tana daga cikin munanan gurabe a Nigeria kamar jahima saboda rashin tsaro.
Allah ubangiji yakawo mana taimakon gaggawa a jahata katsinan dikko
Allah ya kiyaye ka Mai gida
I duk mawaka Africa kaini No 1
Waqa a natse, a tsare, cike da azanci. Duk jihohinmu Allah Ya kawo mana karshen matsalar tsaro. Amma fa sai mun daina yiwa Allah kishiya da wani 'dan siyasa. Allah Shi kadai Yake, ba Shi da abokin tarayya!
Amin
the song is so sweet, but the people was the song is belong to them They are not care with what you have said, nd I know you conducting the song for requests the corrections from them because they have the power to do anything in this country!!!
Amshin wakar kamata yayi ya kasance kamar haka. Katsinawa anata cutarmu.
Hahhhh
😁😁Wallahi kayi gsky Amma Ai da kara aka sanmu kuma ai dan hausa ba bagware bane zasu fahimta
Rara kasamu sa a ga buhari soko ga shugaba buhari don Allah yadi halin da akice ayanzo inacekin mawaicen hali walahi
Aslm yayi
Allah ya kara nisan kwana Chairman
Allah ya sakada alkairi dauda kahutu rarara waka tayi wlh
Gaskiya gaskiya nayaba muku
Sabida shigar mai stafta matan dashiga maikyu Allah ya sakudunga rinwannan
Rarara God's gifts. Ma shaa Allah.
Rarara new
Ygygvg
Ana yaudarar talakawa kana goyan bayansu
Alhmdl raraya ya Allah yasa su jika km suyi amfani da shawarar ka amma gab muke da mufito ayi da mu Dan cigaban kasar mu
Masha Allahu videon yayi kyau
allah yasa sunji tsakon ka rara gaskiya ne
Ba laifin Buhari bane laifin waye?an sace STUDENT 333 in akwai Danka Ki kaninka aciki zakece ba laifin Shi bane?shanun Buhari sunfi mutanen Katsina darajara awurinshi.MASARI yasa aka Sawa iyayenta Yara tiya gas.katsinawa aci gaba da yabon Buhari da rarara.mudai namu Ido.
Oga oga ne
ilove u rarara
Yayi rararara kayikokari Allah yakara basira
Allah ya Kara basira Rararan waka
Allah ya kara basirah chairman
Ghana kanda Hausa lele only. Honesty intergrity diversity brilliant unicef official.
Allah ya kara kare mana Nigeria baki daya muna godiya katsinawa amman dai mu munfi ganin lefin Buharin da Masarin
Banji ansa gwaniba wato baba talau
Dakyau raran Waka
Allah yabada sa a masha allah
Kina yi
Allah ya qara basira
Yaaaayiiii naaaaaagooooodeeeee
Gaskiya RARA Ka Birgene Da Kacire Adawa Siyasa kaye musu Nune Dasu Kula kar jahar Taku ta Mutu
Allah Baku Ikon gyarawa Ameen 👏
Allah ya sa wa yanda akayi dominsu sugani Kuma su Anfana Kuma suyi Amfani dashi
Kai wannan Waka tayi
Allah ya Kara basira
Lovely voice
Amma duk A Banza Tunda Sunkasa Taimakon Katsina
Hakane sarkin waka
Hmmm wannan yama rainawa mutane hankali.
Gaskiya ne rara
Rarara Farfesan Waqan Hausa. Yayi. Allah qara fusaha.
Yaya kyau
Hmmmmmmmmmmmm Allah ya Kara musu girma ya Kuma Mana maganin matsalarmu. Tunda duk yawansu baisa munsama Koda tsaro bane ba bamu tsananta ba.......,Allah Yana gani tabbas
Allah yakara basira
i love this song I'm from 🇸🇴✌
Very interesting Rarara carry go at Nice one
Hmmm gaskiya dokin
We're Blessed In Katsina state with huge talented and Technocrat with power in their hands to change people's minds and development but fails to do so only allowing Government alone.... I'm appealing to them pls come back home we need more on human development... Pls the only way to uplift people is by creating more enable environment and bring more development.... Help our people pls 💔😭🙏... together we will be Strong... Together we will win pls
Mal. Dauda Rarara, Don't mind them, Allah will be with you at all times.
Abokina naaaagoodeee, Allah ya Kara basira yakareka daga Sharron makita, waka tayi dadi 💯💖💘💋 jiya
DAN gindin babarka Kano ba kastinaceba
Dukkansu taron tsintsiya bashararene😀😀😀
Masha Allah 👍🏻👍🏻👍🏻
Idan wayanan tarun shuwagabannin basu kawo maganin rashin tsaroba to wasuke jira yakawo BABA BUHARI???!!!!!!
Kanada gaskiya wanahakatake walahi munafukaisu suke batamana kasanmu gasu manyane anmana nabanzane sai jahilshi da yaudara sai binmata kawai sukaiya allah kashiryamanasu ya allah yakuma geramana kasanmu
Wawa kawai kafada musu gaskiya ba san zuciyaba
Koley somali malag Waynaaye wa idin salaama
Ka fisu gaskiya baba
Hakane raran waka
Rarara reward of excellent,long life for prosperity.Ameen
Rarara
Masha Allah oga Rarara kahuta
That's the blessed of having a president
The best state in the nation
Ummi ibro baitinki yamin dadi
Very good rarara adanga tunatarwa Allah yasa adace
Karya yake dan mola
Allah yakara basira allah kuma yasa mudacee
Bana sauraron Wakarka amman wannan tayi kuma nayi subscribe din chenel Dinka Allah kara basira
Tom muna godiya
Ko
Masha Allah
Nima haka
Gsky
Basu da amfani ajahan taku
UmAr kostoma
Allah sarki kasata najeria Allah yakawo mana karshan zalinci very good rarara nice ¹
Wayyo Allah na