Allahu Akbar sannu da kokari malam ubangiji Allah ya maka sakayya da gidan Aljanna fiddausi Allah ya shirya mana zuri'a baki daya in sha Allah Ameeen Ubangiji Allah ya daukaka mana Addinin Musulunci
Gaskiya wannan sharia tanada darmun kai amma Malan Abdul jabbar ya girmi wannan shirme na yara to amma na so ingamu da dan unguwa da a kayi wannan sharia
Kai Daurawa kaji tsoron Allah .kace wai masallaci ana kashi ana fitsari a cikin birnin Kano haba malam. Kuma kace Hajia sabuwa tace ta amshe masallaci. To ina maganar Manzon Allah SAWW na maganar tarajaa. Kokuma maganar Manzon Allah SAWW batada tasiri gareku ku yan Izala. Toh akwai Allah Kuma akwai mutuwa akwai hisabi.
Malam kayi son rai a maganar masallacin da wani ya gina mai shago 10. bai kamata kace ya Baku ba, kamata yayi ka tambayeshi suwa kake so kaba masallaci? idan ya fada said ka memo mutanen Ku danka masallacin a hannunsu. wannan shine gaskiyar magana
Malam daurawa Allah yagafartawa iyayenka ameeen
Allahu Akbar sannu da kokari malam ubangiji Allah ya maka sakayya da gidan Aljanna fiddausi Allah ya shirya mana zuri'a baki daya in sha Allah Ameeen
Ubangiji Allah ya daukaka mana Addinin Musulunci
Allah y qara ma malaman ahlussunna ikon yada Sunnar Annabi Muhammad saw
Malam Allah yaqara lfy danisan kwana masu amfani, Ameen ya Rabb
Assalamu alaikum warahamatulla
Allah yakarawa malam imani
Ubangiji taurari da halittun duniya baki daya karawa malam ilimi da sananin yakamata dan darajjar fiyayyen halitta annabi s. a. w
Allah ubangiji yabiya yaqara.mana yawan irinku al'umarmu
Allah yataimaki malam aminu daurawa
Amin
Jazakallahu Anna wa alal Islami khairan
Gaskiya dace
Mallam kayi kokari wlh, aikin Allah dawuya, masha Allah ahlissunna up up
Makaryacin banza
kaji wawa
Allah ya saka da gidan Aljanna muna gamsuwa da fadawar ka kuma a mika min gaisuwa ga uwargida.
اكرمكالله.
Allah Ya karawa Malam Lafiya da Imani Ameen
Ameen
IDAN KAJI ZAGI HUJJA TA KARE, MUTUM YANA KYAUTA DA ABIN DA YAKE DASHINE, MASHA ALLAH
May Almighty Allah keep seeing us through. Ameen
Allah yasaka malam
@@sahuramohammed9081😂
Allah yasaka da alkairi malam Allah yaja zamani
Allah ya Kara lpy
Assalam Alaikum
Masha Allah
Jazakallahu khairan
Allah yaqara wa malan lapia
Allah ya taimaki Mallan ameen.
Allah yaba mu ikon amfani dashi
Allahu Akbar Allah ya saka da aljanda ameen
Allah ya saka da alkhairi
Allah yasaka da hairi malan
Allah ya qarawa ilminka albarka
Jazaakallahu khairan
Allah ya kara mana Fahimtar' addinin musulunci.
Lallai ilimi shi ya kamata ya jagoranci jama`a. Allah ya kara fahimtar da mu.
Ya Allah yabani ikon cika burin mahaifina akan addini
Allah yasaka da alkhairee
Allah ya sa kafi haka
ALLAH yasaka da mafificin alkairi
ALLAH Yataimaki muslumi da muslumci amin.
ALLAH YA SAKAMUKU DA ALKHAIRI
Allah yataimaki malam allah yasakawa malam daurawa da gidan aljanna dan naiyyir rahamati
Kikada
Allah ya kara sanya albarka ya karemana kai daga mahasada amin
Wawa
Allah yaqara dafawa
Allah yasaka da Alheri.
ALLAH kara lfy malam dourawa
Ita gaskiya daya ce daga kinta kuwa sai bata. Allah kabamu ikon binta
Kaga masuyi Dan Allah
Jazakallahu khair
Allah yasakada alheri
Gaskiya me mlm
Malam alah ya biyaka amin
Allah ya saka da alkairi mallam
Allah yabada iko
ALLAH YABIYA SHIERK AMINU DAURAWA
Allah yasa da alheri
Masha Allah mallam Allah ya saka kai daidai
muna godiya
Jarmai
Allah y bada lada malam
Allah y taimaki sunnah
Allah yataimaka
2024?
Allah yakyauta gaba
Allah ya saka da alkhairi malam
Ameen
Allah y taimaki malam
Wannan Bayani Munji Dadinsa Domin A Wayarda Kan Al'umma Agane Masu Tada fitina
That's
Masha Allah
Jazakallahu khairan.
Basheer Idris Dauda
jakhallah bikhair malam
Allah shi saka maku babban alkhairi!
Allah ya taimakeka malam
Allah ykr ilmi mai amfani muna baran addua
Gaskiya wannan sharia tanada darmun kai amma Malan Abdul jabbar ya girmi wannan shirme na yara to amma na so ingamu da dan unguwa da a kayi wannan sharia
Kaje ka nema ai zaka samu
Masha Allah malam
Allahu akbat
Tab! Wannan kulumin ne zai iya sayan fili har ya gina shi? Ina nufin Abduljabbar.
Allah ya kyauta dai
Allah yasaka
Allah yabiya mallam acigaba dagashi
Allah yakarama Malan lfy
جزاكم اللة خيرا
😊
Allah ya saka
Allah ya sakawa malam aminu daurawa lafia
acigaba da aikin Allah 👍👍👍👍👍
Ameen
Allah karawa malam lafia
Kai Daurawa kaji tsoron Allah .kace wai masallaci ana kashi ana fitsari a cikin birnin Kano haba malam. Kuma kace Hajia sabuwa tace ta amshe masallaci. To ina maganar Manzon Allah SAWW na maganar tarajaa. Kokuma maganar Manzon Allah SAWW batada tasiri gareku ku yan Izala. Toh akwai Allah Kuma akwai mutuwa akwai hisabi.
Kai baka da hankali
Slm
Allah ya taimaki malam
ma.sha.allah
masha Allah
فماذا بعدالحق إلا الضلا ل!
Allah bada lada ameen
Malam kayi son rai a maganar masallacin da wani ya gina mai shago 10. bai kamata kace ya Baku ba, kamata yayi ka tambayeshi suwa kake so kaba masallaci? idan ya fada said ka memo mutanen Ku danka masallacin a hannunsu.
wannan shine gaskiyar magana
Tazo mujita
magajin Jafar Allah ya taimaka
gakiyane malam Allah ya kara daga sunnah
Allah yakara ilimi
Slm
Allah kara lafia malam
Wai malaminga yana shiri da mallam kua?
ya Allah yakarama mlm lpy
Allah yakara lafiya
Allah badalada
ALLAHU AKHBAR
Allah ya karawa sunnah albarka
Kardai sabadi yasa a danne gaskiya
Alhamdulillah
U
hamisu birka
malam Allah yasaka maka da alheri
salm