@sarki Zaki Magana ta gaskiya mafi yawan mutane ba su karanta jawabin Nafisa ba. Ni na karanta, babu inda ta ambaci almajirai, daliban Qur'ani. Magana ta ke generally a kan iyaye da ba sa kula da haqqin 'ya'yansu kamar yadda Allah Ya dora musu. Ai ba almajirai ne suke cikin wannan rukuni ba. Akwai mata da suke dauko yara yawon bara, kuma ba almajirai ba ne. Hasali ma Nafisa supporting yaran nan da ba sa samun kula ta ke ba. Sukan iyayen yara ta ke. Amma saboda akwai wani kulli tsakanin mutane da yan film, sai aka takaita ta kan Almajirai, daliban Qur'ani. Wannan ba adalci ba ne wajen fahimtar zance, kuskure ne. Kamata ya yi duk wanda zai magana kan wannan zance ya je ya duba maganar ta kafin ya yanke mata hukunci. Ba ni da wata kariya kan maganar Kwankwaso. Saboda kai tsaye maganar Almajirai, daliban Qur'an, ya ke yi. Kuma ya kamata gwamnati da masu wadata su taimakawa Almajirai kamar yadda Malam ya yi bayani.
Masha allah jazzakallahu kairan malam
Masha Allah Allah yasaka da alkhairi malam
Masha Allah
Gaskiya ne allah yakara kusanci da annabi Muhammad s a w
Macha allah
Macha allah wannan maganar gaskiyane allah yasa mudace
Yes
Sheikh Allah yama albarka Duk Wanda Ya taɓa mutuncin Ku ,ku taba nasa
Toh wadanna yara take magana? Ai duk wanda yay zagi akasuwa yasan da wanda yake mln.
🤝🙏🌙
yas
Gaskiya dai
Ina kana so ka tambayi tsohon shugaban hisba malam Ibrahim darawa
Allah yatsinemaka kwankwaso
Mala iku sunce kai ma haka,palyakul khairan aulayasamut inji Allah.
Meyakawo maganar kwankwaso.tsssssss
@sarki Zaki
Magana ta gaskiya mafi yawan mutane ba su karanta jawabin Nafisa ba. Ni na karanta, babu inda ta ambaci almajirai, daliban Qur'ani. Magana ta ke generally a kan iyaye da ba sa kula da haqqin 'ya'yansu kamar yadda Allah Ya dora musu. Ai ba almajirai ne suke cikin wannan rukuni ba. Akwai mata da suke dauko yara yawon bara, kuma ba almajirai ba ne. Hasali ma Nafisa supporting yaran nan da ba sa samun kula ta ke ba. Sukan iyayen yara ta ke. Amma saboda akwai wani kulli tsakanin mutane da yan film, sai aka takaita ta kan Almajirai, daliban Qur'ani. Wannan ba adalci ba ne wajen fahimtar zance, kuskure ne. Kamata ya yi duk wanda zai magana kan wannan zance ya je ya duba maganar ta kafin ya yanke mata hukunci.
Ba ni da wata kariya kan maganar Kwankwaso. Saboda kai tsaye maganar Almajirai, daliban Qur'an, ya ke yi. Kuma ya kamata gwamnati da masu wadata su taimakawa Almajirai kamar yadda Malam ya yi bayani.
Wlh gaskiyane nibanga aibun yin adduah dayayi ba
👍👍👍👍🙏😭
Masha Allah
Gaskiya ne maganarka malam wallahi anan libya da kuwane dan kasa anabachi kudi tun yanaru
Duk wanan halinfa da Al umma suke ciki duk sharrin gwamnati ne
Karya kake kwonkwoso bazamuyikaba
Abu yasaman siyasa ne haba kudena yi haka be kamata ba wlh indokullah
Saboda duk musulmai bamuda abinda yafi alkur Ani maigirma Kuma da shi muke alfahari
Son unos QQGIRLS.Uno de los mejoresw conciertos Mañas no 8 se l 💯💞😍