yau rasha da ukrain, musulmai zasu fuskanci barazana a yakin duniya 3

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 24 лют 2022

КОМЕНТАРІ • 94

  • @abbakarabbakar1418
    @abbakarabbakar1418 2 роки тому +1

    Ameen

  • @garosshabou5969
    @garosshabou5969 2 роки тому +2

    Allah kiyaye Allah Sawwaqa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @tsahiroudanmalan7185
    @tsahiroudanmalan7185 2 роки тому

    Ameen summa ameen malam wllh wannan ingiza Mai kanto ruwa ne amairika take yiwa uwkarine wllh Allah yasa mudace ameen

  • @maryamsalehtawaniger6964
    @maryamsalehtawaniger6964 2 роки тому

    ya allah gamu gareka kakawo mana dauki ya allah ae malan koyanzu muna cikin yakin duniya na corona wallahi malan mukai adu,a kaway mukeyi muda bakowaba qarche dae abun kanmu zai dawo

  • @nrmd7149
    @nrmd7149 2 роки тому +1

    Macha allah Roukun allah dan mouki sini allah ya chaka mouna mu sonsa akachi mouna dan africa

  • @nuraddeendanarewa9188
    @nuraddeendanarewa9188 2 роки тому

    Abu aisha katafila sarkin aiki Allah yakara basira

  • @ukashaalkasimadam9055
    @ukashaalkasimadam9055 2 роки тому +3

    Allah Ya Kawo Karshen Wannan Ibtila'i

  • @hadizaebueraboriba4344
    @hadizaebueraboriba4344 2 роки тому +1

    INNALILLAHI WAINNAILAIHIRRAJIUN WAYYO ALLAH ALLAH YASHIGA LAMARINNAN DAN KAUNAR DAKAKEWA MANZAN ALLAH S A W😭😭😭

  • @user-qr2jq9bm1j
    @user-qr2jq9bm1j 2 роки тому +1

    Ameen ya allah

  • @user-wg6bu1kw7u
    @user-wg6bu1kw7u 2 роки тому +2

    Allah,ya,giara,lamarin,nan,amin

  • @user-hq7rm6cv9o
    @user-hq7rm6cv9o 2 роки тому

    Amin ya rabbi jazakumllahu khairan

  • @gaskiyadacigareta8767
    @gaskiyadacigareta8767 2 роки тому +2

    inshaAllah babu wani yaqin Duniya na uku dazaayi.kuma wasu labaren ana exaggerating nasune bahakanne kefaruwaba. Kuma babu wani abu dazai Sami qasashen musulmai. inshaAllah babu wani gwamutsewa dadunia zatayi. Sudai masu son yaqi to taqarekusu cen mukuma dabamaso Allah Yatsaremu.

  • @mahammeduadammainamahammed5129
    @mahammeduadammainamahammed5129 2 роки тому +1

    Malam Allah yakara lafiya Da nisan kwana

  • @ahmadmahammad8377
    @ahmadmahammad8377 2 роки тому

    Indai ba ruwan sama zãsu zuba ba bã abunda zã su iya yi insh'allah. Dan ba larabawa ba ne Balle a samu munãpukai su Budé qopã.

  • @aliballamba4084
    @aliballamba4084 2 роки тому +1

    Hakane malam gaskiya idan aka fara irin wannan yaki mune aciki Allah ya tsaremu

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv 2 роки тому +1

      amin, ai kaga mutabe basa ganewa fatq suke abin ya kaure.

  • @abubakarlawwal1533
    @abubakarlawwal1533 2 роки тому

    Allah ya karemu

  • @abdulazizmusa3904
    @abdulazizmusa3904 2 роки тому

    Shi jini jini ne ,ba wata kalma jinane a Hausa . Wato bata da jam'i .kaman ruwa ne,baza kace ruwaye ba ,sai dai ruwa ,komi yawan sa.

  • @danmama3886
    @danmama3886 2 роки тому

    Allah ya kyauta

  • @habiboualakos4937
    @habiboualakos4937 2 роки тому +1

    Allah yakiyaye

  • @hawaah2858
    @hawaah2858 2 роки тому +1

    Allah ya takaikata mana fitina

  • @asnnctv1763
    @asnnctv1763 2 роки тому +2

    Kanayimana fatan alheri dan Allah mallam

  • @yaanayn6033
    @yaanayn6033 2 роки тому

    Allah yakiya ye

  • @lifelive4903
    @lifelive4903 2 роки тому +1

    Masha Allah

  • @abassyusufadarawa2072
    @abassyusufadarawa2072 2 роки тому +1

    Allah ya kare mu musulmai

  • @firdausibature929
    @firdausibature929 2 роки тому

    Malam maganarka gaskiya ce sai dai kawai muce Allah ya kyauta

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 роки тому

    Allah ya tsare al'ummar musulmi da musulunci a duk inda suke sukuma dasuke gwabzawa Allah taimakemu kadarinsu ya karye ko ko masamu kasashenmu suzauna lafiya

  • @fiddausiismailhadi7615
    @fiddausiismailhadi7615 2 роки тому

    Allah yatsare al ummar musulmi baki daya

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 2 роки тому

    wato dai ita Ukraine an kaita ne an baro.Allah ya kawo wa duniya sauki.

  • @jdxh2154
    @jdxh2154 2 роки тому

    Allah yasa muchika da imani

  • @mamanislam6831
    @mamanislam6831 2 роки тому

    Allah yakawomana sauki acikin wanan al amari

  • @AbubakarAliyu-fi9tr
    @AbubakarAliyu-fi9tr 2 роки тому

    Allah ya Kare mu sulmai

  • @soulemanlawali5378
    @soulemanlawali5378 2 роки тому

    🙏🏻🙏🏻🙏🏻🕋🕋🕋 😭😭😭😭😭😭

  • @sabonlayitv1635
    @sabonlayitv1635 2 роки тому

    Allah ya kubutar da yan uwa musulmai

  • @aminumusa4871
    @aminumusa4871 2 роки тому

    Allah ne ke bada nasara

  • @smaritfwn8308
    @smaritfwn8308 2 роки тому

    Allahu yakawo dauki Dan yahaiyuyakaiyum

  • @mahammeduadammainamahammed5129
    @mahammeduadammainamahammed5129 2 роки тому +1

    Ameeeeeeeeee ya rabbi

  • @shaawaabdullahi3042
    @shaawaabdullahi3042 2 роки тому

    😭😭😭Subahanllahi

  • @badayamunkaila1139
    @badayamunkaila1139 2 роки тому

    Ya Allah yakare alumar musilmai

  • @ashanamatchse5905
    @ashanamatchse5905 2 роки тому

    Subahanallahi 😭😭

  • @user-li7sp4nr3j
    @user-li7sp4nr3j 2 роки тому

    Alllah yasa azalumai sukare kansu duka

  • @umaribrahim5089
    @umaribrahim5089 2 роки тому

    Innalillahi wa Inna ilaihirrajiuun

  • @a.fatahagbaar4431
    @a.fatahagbaar4431 2 роки тому

    Allah ya karemu.
    Russia tanaso ne ta firgita amurka da kawayenta ,wato turawan yanma.
    Amma kuma indai akachi gaba da zurama Russia ido too zata yake duk wata kasa , harda kasar turkiya , kamar yanda na fahimta achikin maganan shugaba Putin.

  • @mabujafarabujafar281
    @mabujafarabujafar281 2 роки тому +1

    Ya allah yasamudace

  • @abdourahamansileman7601
    @abdourahamansileman7601 2 роки тому

    Allah soke allah karemu mu musulmai

  • @yusufabdullahi6126
    @yusufabdullahi6126 2 роки тому

    Ameeen

  • @yusufbawanalla9219
    @yusufbawanalla9219 2 роки тому +1

    Alla yakawo zamanlafiya

  • @user-rr4bm2lu9z
    @user-rr4bm2lu9z 2 роки тому

    to allah yakiyaye

  • @yunusaismail1921
    @yunusaismail1921 2 роки тому

    Allah ya kare mana musulmai Amin

    • @adambabaali4126
      @adambabaali4126 2 роки тому

      Ameen alfarman wabibi qulubuna Muhammad s a w

  • @nassirouhaladou1902
    @nassirouhaladou1902 2 роки тому

    Subhanallah

  • @snadraigayanaka5828
    @snadraigayanaka5828 2 роки тому

    Asalam alaikum malam rissia ta fi karfin nato ayanzu

  • @Asa-rt2uy
    @Asa-rt2uy 2 роки тому

    Shine

  • @rabiourabiou9002
    @rabiourabiou9002 2 роки тому +1

    malan ku kwantadda hankalinku babu abinda zaifaru da muslmai in cha alla

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 2 роки тому

    Fasara da fahimta godiya muke

  • @aliabdullahi9230
    @aliabdullahi9230 2 роки тому

    To Allah yakawomana zaman lafiya

  • @user-bt4oq9wx2g
    @user-bt4oq9wx2g 2 роки тому +1

    TOH KAJE MAGANA MUBI ALLAH

  • @abbakarabbakar1418
    @abbakarabbakar1418 2 роки тому

    Jawabin naka Malan yayi

  • @abubakaibrahim950
    @abubakaibrahim950 2 роки тому +2

    اللهم احفظنامن مصاءب الدنيا والآخرة

  • @Linuo95
    @Linuo95 2 роки тому

    Basu yi shuru ba Sun sa sanction akan Russia kuma hakan yafi fadar zafi

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 2 роки тому

    Minene a lakar Tasha da kasar shaishani ?

  • @jafaribrahim4448
    @jafaribrahim4448 2 роки тому

    Muna godiya

  • @sakannakale7947
    @sakannakale7947 2 роки тому

    O0p

  • @user-tq9of5ob2i
    @user-tq9of5ob2i 2 роки тому

    To 'yan qasar Ukraine din su haqura mana😭tunda anfi qarfin su

  • @hadjchouchan9082
    @hadjchouchan9082 2 роки тому +1

    Amen

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 2 роки тому +1

    Tabbas 2020==>2021==>2022 sun zo da Ababe na tarihi

  • @Asa-rt2uy
    @Asa-rt2uy 2 роки тому

    Shine.nageriya.dake.mahaukaciya.ce.takeneman.taran.aradu.da.fadinkay.ko.to.kam

  • @hausa_tv_
    @hausa_tv_ 2 роки тому

    Abinda yasa gungiyar NATO ba zata iya daukar mataki ba akan kasar Rasha sbd Rasha ita ma ba kanwar lasa bace domin duk makircin america ne wlh

  • @ahmadmahammad8377
    @ahmadmahammad8377 2 роки тому

    دع الأيام تفعل ما تشاء-- فما يغني عني الموت دواء

  • @snadraigayanaka5828
    @snadraigayanaka5828 2 роки тому

    Shugaban russia ya ja kunen duk wanda yayi kokarin martani zai dandana gudar shi

  • @idrissamohamed013
    @idrissamohamed013 2 роки тому

    Amine Amin

  • @yaumshamsudeen2686
    @yaumshamsudeen2686 2 роки тому

    Allah ka kawo mafuta.

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 2 роки тому

    Alakar Putin da Ramadan ?

  • @asnnctv1763
    @asnnctv1763 2 роки тому

    Kai bakawa dunia fatan alheri tir da sherhinka

    • @mamanislam6831
      @mamanislam6831 2 роки тому +2

      Amma wlh kudakikaine ajin farko meyelaifinsa anana nibanga wani muguwawar kalmaba da abu aisha yafada anan ubankane dan sharri tsinananu kawai marasason zaman lfy tir dahali irinnaka

    • @npapasto5665
      @npapasto5665 2 роки тому +2

      kay gara ne wly Abu Aïcha minene laifinsa wasu mutane dai dakikay ne wly 😠

  • @moussaabakar5576
    @moussaabakar5576 2 роки тому

    Malan kamanta da falah stine

  • @kamilabdallah2062
    @kamilabdallah2062 2 роки тому

    Cin zaline irin na Russian 🇷🇺 kawai

  • @moussadiakite9420
    @moussadiakite9420 Рік тому

    Buvo

  • @muhammadbuhari2996
    @muhammadbuhari2996 2 роки тому +1

    Putin to the first

  • @h.n1977
    @h.n1977 2 роки тому

    Ukraine Bata cikin kungiyar NATO

  • @hausa_tv_
    @hausa_tv_ 2 роки тому

    Ai ita Ukrain america ce ke tun zira ta