So far, Aduniya is the best hausa movie iam keen to be watching. An episode made me waiting in awe for another. The scenes at gidan mallam put me to remmenicing the life and esperience i have had as an almajiri in borno state. Around 2020-2003. The ridlles,brouhaha,kaf-kaf and magu magu picturing in among lamma,yaron lamma, audu and his friend are like the real pictures of the life i have had back then. Your touch on societal copeness was commendable the very picture that was supposed to be paint by hausa movies years back.but thanks to their in esperience of the real world as nothernes you now had a point. However, about a character DUHU i have espected much better. The way the leading role cannavaro corrupt,lead and sustain the gang was a lesson.
Wannan kai ai bahaka ake ba sai karage wa mutane kaunar aduniya din kana yin kashedi amma baka san yanda zakayi ba dan mutane su fahim ce ka ku gyara gsky
So far A duniya is the best Hausa series I have ever seen 🥰 Amma akwai some corrections bai kamata ace CP da kansa ne yake magana da yan jarida ba Ina akwai PRO Anyway Allah ya kara basira I’m really enjoying the movie 💯
slm yakamata kucire wannan dan sandan dan sabi kwata kwata acting dinsa bai yiba yakamata kukashe saboda masu kallo suna complent akansa sosai bama nikadai ba dan naji jama a suna magana akan hakan yakmata canavaro kayi tunani sosai akan hakan sadan dan jama a kukeyi gashi shirinku yanayin dadi to wlhy shigowar wannan gay film dinku xa ku iya samun matsala please kuyi tunani akan hakan
gaskiya aiki yana kyau sosai Allah yakara basira saida nadanji wani kuskure kadan wanda nasan ba kowa bane zaigane inda canavaro yakira dan basi a waya kafin yadauki wayar akwai maganar da ta fito awajen maana daga bayan fili GA wajen (NAKIRA) inda nayi bracket shine wajen nagode 07063353531
Gaskiya shawarata wannan shiri shine dan Allah afidda wanna Abdul m Sharif din dan wllh har firm din yafara baci allah ya taimaka
Gaskiya ne
Wlh nima banaso
Gaskiya muna jin dadi sosai kuma muna garuwa
Indai akwai asirin daza asa mutane bacci dan Allah malaman zubbu suhada kai sukawo mana matsalar Nigeria duk susa wani mugu bacci har aisa garesa akamasa
Himmmm malam rabi u ke nan
Gaskiyane cannnavaro inajindadin wanan shiri sosai wlh........ Allah yakara basira amiiinnnn......
masha allah munagodiya sosai allah yakara basira ameeen suma ameeen
So far, Aduniya is the best hausa movie iam keen to be watching. An episode made me waiting in awe for another.
The scenes at gidan mallam put me to remmenicing the life and esperience i have had as an almajiri in borno state. Around 2020-2003.
The ridlles,brouhaha,kaf-kaf and magu magu picturing in among lamma,yaron lamma, audu and his friend are like the real pictures of the life i have had back then.
Your touch on societal copeness was commendable the very picture that was supposed to be paint by hausa movies years back.but thanks to their in esperience of the real world as nothernes you now had a point.
However, about a character DUHU i have espected much better.
The way the leading role cannavaro corrupt,lead and sustain the gang was a lesson.
Lllllllllll
Masha'allah
Allah ya nuna mana sati nagaba
Masha Allah ubangiji Allah ya Kara daukaka da basira me dorewa
Wallah I really enjoy watching every single episode and their way of communicating with cannavaro💪🏾💪🏾💪🏾
macha allah allah yakara basira kana baro
Masha Allah gsky munajin dadin wannan shiri sosae' Sae dae fatan Allah ya kara basira Ameen🙏
Aha canavaro in yayi wasa a tura mai su abale su fasa cikin su fiddo katon tumbin nan
Et fais très attention nous les tchadiens 🇹🇩🇹🇩🇹🇩👉🏾👉🏾👉🏾👉🏾👉🏾👉🏾👉🏾👉🏾👉🏾👉🏾👉🏾👉🏾❌❌❌
Masha allah yayei sosai gold👍👍💯💯🇸🇦🇸🇦🇳🇪🇳🇪
Gaskiyane sai oga
inda rabbana Innayima kowa batan Alkairi zinariya
Masha Allah da nuhu Côte d'Ivoire
Macha Allah ina yimuku fatan alheri sosai
Godiya tamassamman zuwaga reku godiya muké
Mujedaii maigida tijjani Allah yakara basira
Inda rabana bawahalah Allah ya biya Allah kah rah basira
Masha allah allah yakara basira
I'm really enjoying watching this film. I don't used to watch hausa film, but from now on I'm with you guys.
Salm Macha Allaha gaskiya yayi wallahi fataalkairi
Kanabaro yaran lammafa 🤝
wow mashaAllah Allah ya kara basira I luv you too❤️❤️❤️
Masha allah Liv in Saudiya 🇳🇬🇸🇦🤞
Macha Allah yayi ☕🤝🇳🇪🇱🇾👍👍
Inda rabbana ba wahala
Allah day yabiya
Wow yaron malam one love 😍
Allah ya Kara basira da daukaka da hazaka ❤️♥️❤️♥️❤️♥️❤️♥️❤️♥️❤️,
Masha allah allah ya bamu IKON Kallo lfy
Masha Allah Aiki Yayi kyau
Allah ya taimaka💪💪💪💪👍👍👍👍👍👍👍💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Adamu kana wuta allah ya kara basira
Wannan kai ai bahaka ake ba sai karage wa mutane kaunar aduniya din kana yin kashedi amma baka san yanda zakayi ba dan mutane su fahim ce ka ku gyara gsky
dan Allah ku gyara sautin muryan, muryan yana kasa.
One day one day , one day one day. INDA RABBANNA?
Ba wa hala
Aslm kanobaro ni a enugu nake yazan samu mu amilla daku allah yaka daukaka
So far A duniya is the best Hausa series I have ever seen 🥰 Amma akwai some corrections bai kamata ace CP da kansa ne yake magana da yan jarida ba Ina akwai PRO Anyway Allah ya kara basira I’m really enjoying the movie 💯
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين يارب
Muna matukar godiya gaskiya koda yaushe film nakara kyauw
Excellence travail aduniya
Inda Rabbana Ci muna Ubansa kawai😂😂😂
Slm inda rabbana ba wahala
Iam from Saudi Arabia
Gaskiyane yaro mallam ba yaso yagan babansa a masifa
Gaskiya wannan satin yayi kyau fiye da satin da yawuce Allah yakara kaifin basira Inda rabbana
Ali yaga ali kanabaro da babba😂😂😂😂😂
Allah yakara basira
We apreciat for this development keep it up.
Thank you
Allah Ya Kara basira gaskiya enajin dadin shirin Nan naku sosai
Macha Allah inda Rabbana
Allah ya saka da alkhairi
Gaskiya yau kuntoro sako mai mahinmanci
Cas ki ya yayi
muna godiya lodi lodi
Alhamdullah Masha Allah
lda rabbana
Masha Allah yayi Kya Munagodiy
I don't watch hausa films buh i mistakenly watch dis film Aduniya and I really enjoy the film 100% Allah yakara muku basira
Amin ya ALLAH
slm yakamata kucire wannan dan sandan dan sabi kwata kwata acting dinsa bai yiba yakamata kukashe saboda masu kallo suna complent akansa sosai bama nikadai ba dan naji jama a suna magana akan hakan yakmata canavaro kayi tunani sosai akan hakan sadan dan jama a kukeyi gashi shirinku yanayin dadi to wlhy shigowar wannan gay film dinku xa ku iya samun matsala please kuyi tunani akan hakan
Gaskiya kwatata beba
Indan rabbana bawa Hala babana 💪💪🇳🇪🇳🇬
Ba wahala babana
Masha Allah yayikyau allah yakanrabasira
Masha Allah
How can I join please because is every interesting
Allah ya kara basira asaseen
Hhhhh Masha Allah kana baro gidan harqallah Allah yaqara basira😂😂😂😂
Very interesting Hausa series.
Keep moving forward Asase
Macha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
Good canavaro
Gaskiya kuna kokari sosai
Aslm yayikyau allayakarabasira.ameensumaamern
Inda rabbana ba ehh wahala
Masha allah 💓❤❤👍🇳🇪🇳🇬
Allah yakara ilimimai anfane 💖💖💖💖🤣🤣👎
Haskiya wannan sabon idan sashi baibah
One love 😍 asase
Masha Allah 👍
Inda rabbana Allah ya Kara bashira
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يا فيصل إرساله
صلى الله علیه وسلم 🌹🌹
Inda rabana ba wahala oga kanabaro
Yy inda rabbana inayinka
Gud job
Gidan harkalla😘
Masha Allah.Wow💕💕💕
Kanabaro inayinka inason film din aduniya
gaskiya aiki yana kyau sosai Allah yakara basira saida nadanji wani kuskure kadan wanda nasan ba kowa bane zaigane inda canavaro yakira dan basi a waya kafin yadauki wayar akwai maganar da ta fito awajen maana daga bayan fili GA wajen (NAKIRA) inda nayi bracket shine wajen nagode
07063353531
🎉🎉🎉🎉😂❤❤
#Masha___Allah_____Inda____"Rabbana❓......... Allah...Yakara......Basira.....Da.....Nisan...... Kwana 👌
Masha Allah ♥️♥️♥️
Inda rabbana bawa halah
Muna godiya
Inda rabbana?
Anaji da kanabaru yakirashi anaji da akace yakira
fatan alkhairi agareku 🙏❤️
Assalamu alaikum yen uwa na musulmai.nifa ina son Shiga wannan saboda koyarda 'yara. Zabar'manci ka kanabaro da kuma yaransa
Zinaria tv ina tabbacin yimuku fatan alkairi
Hhh kanka akeji
Allah yataimaka
Masha Allah fatan alheri
A Duniya🔥🔥🔥🔥🔥
Masha Allha yayi video
Inda rabbana.
Macha allah