Ana Zargin Sheikh Ahmad Gumi da Ta'addanci a Nigeria akan maganar dayayi na 'yan bindiga Saurari kuj

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 42

  • @AhmedSaleh-i7n
    @AhmedSaleh-i7n 8 місяців тому +1

    Allah protect you Malam Gumi Amin

  • @IbrahimMusasaidudtm
    @IbrahimMusasaidudtm 8 місяців тому +2

    Allah yaisa Nigeria 🇳🇬😭😭

  • @idrissouzenabou1090
    @idrissouzenabou1090 Рік тому +3

    Allah ne Ya matse bakin ka kace mayakan mu Allah ba azalumin bawan sa bane. Idan bahaushe nada idanua na gani da kunnuwa naji, to ya gani yaji. Al- Mustafa Allah ya daukaka ka and Peter Obi.

  • @MuhammadIsah-tx6uw
    @MuhammadIsah-tx6uw 7 місяців тому

    Muhammad Muhammad

  • @tijjaniimam238
    @tijjaniimam238 Рік тому +5

    Gumi abin zargi ne a ta'addancin da ake fama da shi a Arewa

  • @nafeanafa2958
    @nafeanafa2958 Рік тому

    Allah yakiyayemin kai malam sun fahimceka à gurgunce

    • @ibrahimbabangida4894
      @ibrahimbabangida4894 Рік тому

      Kaima bisa dukkan alamu dan kidnapping ne kai Allah zai tona muku asiri da ku da gumin yan taadda kawai azzalumai

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 Рік тому +2

    Irinka sunadawa
    Munafukai

  • @nafeanafa2958
    @nafeanafa2958 Рік тому +1

    Walahawla wala quwwata illa billah wai se yauchene dan arewa zai waye kanamai yaki yana yakarka

  • @maianguwaashafa6230
    @maianguwaashafa6230 8 місяців тому +1

    Halliru

  • @musaibrahim7426
    @musaibrahim7426 11 місяців тому

    Allah ya kare ka malan ya Kara maka karfin gwuiwa baza su ga ne ba,Kai ne muryar arewa

  • @umaimahabibu7254
    @umaimahabibu7254 Рік тому +4

    Tunda ma can lamarinsa akwai ayar tambaya

  • @hausaproudtv
    @hausaproudtv Рік тому +1

    Fatan alkhairi oga Allah Ya Kara sutura

  • @ibrahemmurtala7401
    @ibrahemmurtala7401 Рік тому

    Allayatu asereku

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 Рік тому

    Shege dan taadda Allah ya tsine maka gumi

  • @ummuidris4822
    @ummuidris4822 Рік тому +2

    Gaskiya wannan kuskuren harshe me wannan gaskiya yake fadi

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  Рік тому

      👍👍👍

    • @tijjaniimam238
      @tijjaniimam238 Рік тому +1

      Gumi danta'adda ne. Allah zai mana maganinsa shi da yan'uwansa

    • @nafeanafa2958
      @nafeanafa2958 Рік тому

      Toh kakamochi ka hukuntachi wawa kawai

    • @tijjaniimam238
      @tijjaniimam238 Рік тому

      @@nafeanafa2958 Kai da shi duk yanta'adda ne. Kuma Allah zai.mana maganin ku insha Allah.

    • @tijjaniimam238
      @tijjaniimam238 Рік тому

      Kema kina goyin bayan yanta'adda kenan. Allah mana maganin yanta'adda da masu goyon bayan su.

  • @daudajohn4685
    @daudajohn4685 Рік тому +1

    Yes he is amount them

  • @oumaryahouza1416
    @oumaryahouza1416 Рік тому +1

    Allah ya care mamukai malam

  • @filssaddam2260
    @filssaddam2260 Рік тому +2

    Dama haka ne duk wani abu dake boye acikin zuciyar dan adam watan wata rana zaiyi subutar baki mutane su gane......gashi ta bayyana.

  • @JuliusMathew1111
    @JuliusMathew1111 Рік тому

    Ya kamata gonnati ta Kamasi shine kade yagane yenda jaman Lafiya a Nigeria, kamar yanda nake gane shene yagane manufar su

  • @issiyaquyusuf7570
    @issiyaquyusuf7570 Рік тому +1

    Kunji dai

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 2 місяці тому +1

    Kaji dan iska shege mayaudari munafuki irinku tuni akagane ku
    ayaki munafukai
    هدالكفاروالمنفقين
    irinsa munafukai suna bala i ga al umma

  • @IbrahimLawal-ey2es
    @IbrahimLawal-ey2es 7 місяців тому +1

    Sulhu

  • @auwalshamsudden3529
    @auwalshamsudden3529 Рік тому

    Jahilcine ya maku yawa bawan Allah yana iya kokarinsa a sami zaman lpy amma ku burinku ku zageshi, Allah ya tsareshi saidai ku mutu

  • @muhammadzubairukatsina49
    @muhammadzubairukatsina49 Рік тому

    Mallam tunda mun kasa, kawai mu haqura mulkin nan ya koma kudu, tunda mayakan ku, sun kasa fahimtar cewa dan Arewa - Musulmi ke mulki. Dalili na kuwa shine babu bambamchi tsakanin Buhari da Atiku, tunda dai dukkan su, ýan-uwan mune fulani.
    Kawai mu daure mu za6i dan uwan mu, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, don kawo qarshen wannan ibtilaín daya addabi Alúmmar mu ta Arewa.

  • @naziruyakubu4032
    @naziruyakubu4032 Рік тому +1

    Wannan magan nashi gaskiya wlh. Bazamu zabi Wanda bazaiyi sulhu dasuba

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  Рік тому

      Allah yasa mudace

    • @ibrahimbabangida4894
      @ibrahimbabangida4894 Рік тому +1

      Dan taadda dama yasan menene sulhu kuna fitowa muna gane turazan birni fulanin gari ke daure wa na daji gindi ayi sulhu wadanda suka kashe sun kashe banzq kenan fulani kunci amanar hausawa kuma wallahi sai kun wulakanta tunda ga nan duniya InshaAllah

    • @uwaisuyahaya1002
      @uwaisuyahaya1002 Рік тому +1

      Hhhhhhhhhh