Yanda Yan ta'addar boko heram suka kashe sojoji, kone barikinsu, da kwashe makamansu A borno

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 13 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 60

  • @فاطمه-ذ1ك
    @فاطمه-ذ1ك 5 днів тому +5

    Allah kayimana maganin azzaliman nigeria nafile Dana boye kashiga lamarinmu akasarmu nigeria ameen wacthing from Saudia arabia

  • @AbdoulAzizAda-v7j
    @AbdoulAzizAda-v7j 5 днів тому +8

    Allah yakare Yan uwa Yan Nigeria da mubaki Daya

  • @HajaraIdris-j4d
    @HajaraIdris-j4d 5 днів тому +7

    Allah yakawo mana mafita arayuwarmu Alfarmar manzon Allah s 🤍 A 🤍 W

  • @sanihussainigimi4406
    @sanihussainigimi4406 5 днів тому +4

    ALLAH YA KAWO QARSHEN MULKIN ZALUNCHI DA AZZALUMAI.

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 5 днів тому

    Ai kudin dasuke dibane yasa bazasu kawo qarshe tsariba Allah ya isa bamuyafeba wlh hasbunallahu wanimalwakil ya Allah azzalumi babba koqarami wayanna suka bayyana da wannan basu bayyanaba ya Allah duk kasansu mu bamu sansuba ya Allah kasaukar musu da annobar dabazasu iyaba Allah kahadasu da Bala'in duniya da lahira hasbunallahu wani imalwakil

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 4 дні тому

    Allah sarki sojojin mu! Allah Ya jikan wadanda suka rasu Ya bada lafiya wa wadanda suka raunata.
    Ni dai ina ganin neman hanyar shigo da sojin Faransa akeyi.

  • @MoctarDanmama
    @MoctarDanmama 5 днів тому +1

    Alm 🤲🏻 🤲🏻

  • @abdoulnasserilleamadou8694
    @abdoulnasserilleamadou8694 5 днів тому

    Ya Subhan'Allah😢😢😢

  • @BachirouBoubacar-lb3lb
    @BachirouBoubacar-lb3lb 5 днів тому +1

    Malam abu aisha barka da warahaka ay tunda faransa zata shiga Nigeria 🇳🇬 kuma yankin Arewa wallahi Malam sojojin Nigeria 🇳🇬 se sunyi da gaskiya

  • @HajiharounaMouhamadou-s1c
    @HajiharounaMouhamadou-s1c 5 днів тому +1

    Allah ya jikansu idan sojojin sunki kaiwa intaada hari intaada bazasu ki kaiwa sojojin hariba

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 5 днів тому

    Macha allahou malamou chek magana gaskiya couyi en nageria tou aqarche dayi acouyi hanou la sarou aciki dane haka kou farga toune dawouri

  • @BelloHarunaGambara
    @BelloHarunaGambara 5 днів тому

    Hasbinallahu wani'imal wakil
    Allah kawarga yan ta'adda kasarnan damasu goyon bayasu

  • @ChaibuSalami
    @ChaibuSalami 5 днів тому +1

    Nigeria Nigeria wan 1 shine kuskurenku abinda nikenufi chine kumba ta sunan allah kutuba kubarmata sunanta Nigeria kawai zakuga tasake shawara tsé kunji 👈 en Nigeria allah ne kawai ❤1👈daya amma kuyi haquri da maganata tunaninane nibakowa bane shawara tsé kunji 👈 allah yasamudatse amin summa amin alfurqan ina gaisheka

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 5 днів тому +2

    Adena cewa Nigeria, ariqa bambancewa saboda wani yankine akaqaqabama wannan masifan,
    Allah yakawomana mafita mu yan arewacin Nigeria

  • @sirajombashir7863
    @sirajombashir7863 2 дні тому

    Wallahi Bana Fata Kuma ba baki zanyi ba muddin aka cigaba da haka koba dade ko bajuma Maka mancin abinda Ya faru a Syria zai faru a Nigeria

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 5 днів тому

    Abou Aicha wallayi sojojin Nigéria basa kichin talakawan su kuma basa kichin arewacin Nigéria

  • @456mohamme
    @456mohamme 5 днів тому +1

    Ameen ya hayyu ya qayyum

  • @MahmoudMadayana-t9
    @MahmoudMadayana-t9 5 днів тому +1

    Allah sarki nigeria allah kaba nigeria zaman lafiya

  • @faruksalisuumar1192
    @faruksalisuumar1192 5 днів тому +3

    Munafurci shine babbar matsalar Arewa.Mundage sai munqaryata Chiani,alhalin tun kafin yafada munsan da cewa kasarmu akwai matsalar da tafi abunda yafada.

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 5 днів тому

    Hum an soma yiwa Nijeriya Kamar yadda anka farawa Nijar A lokacin shugabancin ƴan demokradiyyar sojojin turawa ne ke maku wannan karan mahaukaciya 😢😢😢😢😢

  • @souleymanehamidou8103
    @souleymanehamidou8103 5 днів тому

    ALLAHOU AKBAR! General TIANI ya yi gaskiya da ya ja kune ku! Tinubu da mukharaben sa sai sun ga bayan ku yin arewa Nigeria! Zalumcin ku ya sa ALLAH ya yi fishi da ku!!! ALLAH ya shirye ku!

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 4 дні тому

    Yan ta'addan sun kyauta, wata kila idan bala'in ya ishe su sayi juyin mulki, su kawo tsaro akasa, wanda aka kashe daga sojojin Allah saka masu

  • @yunusasalehgimba7653
    @yunusasalehgimba7653 5 днів тому +3

    Allaah Sarki, Wato karya ta zama kamar salati ne ga yan siyasa da kuma sojojin Nigeria.... Tabbas Dialy trust sunyi gaskiya domin ni naga wani faifai na video wanda suka nuna hakan

    • @ChaibuSalami
      @ChaibuSalami 5 днів тому +1

      Nigeria Nigeria wan 1 chine kuskurenku abinda nkenufi chine kumba Nigeria sunan allah kutuba kubarmata sunanta Nigeria kawai zakuga tasake shawara tsé kunji👈en Nigeria allah ne kawai ❤daya❤1❤ amma kuyi haquri da maganata tunaninane nibakowa bane shawara tsé

  • @TanimunIbrahim-n7q
    @TanimunIbrahim-n7q 5 днів тому

    Allah kawo muku sauki

  • @fgty5388
    @fgty5388 5 днів тому +1

    Allah yatakai tamana

  • @AbdouIbrahim-
    @AbdouIbrahim- 5 днів тому +1

    allah yasa mudace

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 5 днів тому +2

    😢😢😢😢

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 5 днів тому

    Hasbunallah wa niimal wakil

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 5 днів тому +1

    ☝️🇳🇬🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭Amin ya Allah

  • @1ggGyt-op7lr
    @1ggGyt-op7lr 5 днів тому

    lahaula wala quwata. illabillah😩😩😩😭😭😭

  • @ShehuDanladi
    @ShehuDanladi 5 днів тому +1

    Indai milkin siyasa akeyi, baza'a taba fita a matsalan tsaro ba. Milkin soja shine kawaii mafita a garemu.

  • @Habiba779-om5bd
    @Habiba779-om5bd 5 днів тому +1

    😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭

  • @oumaroumati-yx9dk
    @oumaroumati-yx9dk 5 днів тому +1

    🤲🏻🤲🏻🇳🇬🤲🏻🤲🏻😭😭😭🙏🙏🙏

  • @AboubacarBoubéSahraoui
    @AboubacarBoubéSahraoui 5 днів тому

    Allahou akbar

  • @maajaenengineering
    @maajaenengineering 4 дні тому

    Hhhhh da sunce sune mazan ashshe bk hrm ne mazan na nijar kuma manyansu

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 5 днів тому

    سبحان الله 😢

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 5 днів тому

    إنا لله وإنا إليه راجعون 😢😢

  • @UsmanMaigari-z5m
    @UsmanMaigari-z5m 5 днів тому

    Haka zancen yake Amma wasun bahaka yakeba Amma ankashe wasu sojojin kuma sunyi kwanekwane a sabon garin kimba

  • @ChaibouSt
    @ChaibouSt 5 днів тому

    Kadan ne ga kwancen da france wan 'nan yana daga cikin cherin faransa

  • @MamanWaizina
    @MamanWaizina 5 днів тому

    Allah kakawo mana dauki yaa Allah 😭😭😭😭😭😭

  • @SoulemanaZaki-hc4gq
    @SoulemanaZaki-hc4gq 5 днів тому

    😭😭😭😭😭

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 5 днів тому

    Faransa ce taciba da aykinta wanda akasata

  • @GebiGebi-t9g
    @GebiGebi-t9g 5 днів тому

    Ganer China tafito

  • @Wwaahh-i2m
    @Wwaahh-i2m 5 днів тому

    Wallahi karya suke Indai boko haram ne innah karya suke muta Nan da Idan sun finto ko ammutu koarayu

  • @kabilouibrahim465
    @kabilouibrahim465 5 днів тому

    assalamu alaikum

  • @HajiharounaMouhamadou-s1c
    @HajiharounaMouhamadou-s1c 5 днів тому +1

    Allah ya jikansu idan sojojin sunki kaiwa intaada hari intaada bazasu ki kaiwa sojojin hariba

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 5 днів тому +1

    😢😢😢😢