Rikicin tsakanin Bello turji da malamai_mai kwano ya caccaki murtala asada da Bello yabo

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 74

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 Місяць тому +7

    Ea malam yawan tsawatawane yakawo hakan maganar Murtala asada Gaskiyane Allah goyi bayan mai Gaskiyan

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz Місяць тому +8

    Allah wadaren malamai ireirenka wa'yanan malamai sunfi karfinka . Allah yatasaremana su Bello yabo da Malan murtala asada

  • @basheerusman2213
    @basheerusman2213 Місяць тому +11

    Wlh sun fika ƙoƙari ta bangaren faɗakar da jami'an tsaro mlm ai gwamnati ma naso masu fadakar da ita duk kura kurensu wlh nan kan sun fika amfani @saidu mai kwano Allah ya shirye ka

  • @ArmaYaou-p9s
    @ArmaYaou-p9s Місяць тому +6

    Saidu kajitsoron Allah shi Yana sadaukar da rayuwarsa akan rayukan jamaa

  • @aishaabdulahi7770
    @aishaabdulahi7770 Місяць тому +12

    Kai wannan malamin nafako maganar ka maganar ka karyane kawai kana goyon yan ta adda kai ma ALLAH ya hadaka dasu sukama ka sukashe ka kaima

    • @vidio1036
      @vidio1036 Місяць тому

      Ameen yah hayyu yah qayyum 🤲🏾🥹💔

  • @AuwalMado
    @AuwalMado Місяць тому +4

    Kaji sturun Allah

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 Місяць тому +12

    Malam kenan, amma gsky bakasan abinda kakeyi ba

  • @jibrilibrahim2261
    @jibrilibrahim2261 Місяць тому +7

    Kaji tsoran Allah Malam

  • @yakubumuhammadsalis4674
    @yakubumuhammadsalis4674 Місяць тому +1

    Gaskiya munada Malamai Gidadawa a Nigeria wallahi 😢

  • @ZahraMohammedsheriff-v3k
    @ZahraMohammedsheriff-v3k Місяць тому +1

    Kai wanna sherni Malam wallahi Dan ta adani wiyanna bamalamiba Allah ya isa da sunsn Muslinci Kuka ciuci al umma Allah ya isa🤲🤲🤲🤲🤲

  • @GREMAH-TV
    @GREMAH-TV Місяць тому +1

    Kay hasada mugun ciwo subhanallah, Allah karabamu da ita

  • @hajiyamama2895
    @hajiyamama2895 Місяць тому +1

    Kaji tson ALLAH zaka tsaya agaba. ALLAH da sukan malamai

  • @AbassSaeed-r8c
    @AbassSaeed-r8c Місяць тому +1

    Malam saeidu aji soron Allah fa

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila Місяць тому +2

    Kaluinnalillahi wa Inna Alaihirajuon Allah wadaran Naka ya Lala chi Amiiin Ya Allah

  • @yusufismail7387
    @yusufismail7387 Місяць тому +4

    Allah wadaran naka yalalace, Allah yatsinewa miyagun malamai

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 Місяць тому +2

    Wannan Maikwano din dan duniya ne kawai. Dan madakhila kenan. Yan maulan gwamnati kenan. Ina mamakin masu sauraron shi.

  • @NrsKDDano
    @NrsKDDano Місяць тому +2

    Haba mai kwano, gskiya kune kukesa ake yiwa wasu malaman kallon banza. Allah y tsare mu dga sharrin malamai makwadaita masu goyon byan gwamnati dan miyar su tai kyau..

  • @Ismail_Daura
    @Ismail_Daura Місяць тому +4

    Allah wadaran naka ya lalace, Malami na rokon yan bindiga su kama wani malami domin yaji dadi yaga yadda malamin zai yi. 🤔

  • @fatimaabubakar5129
    @fatimaabubakar5129 Місяць тому +1

    Allah ubangiji yakara jare Malam murtala asada da dukkan masu gaskiya ga kasarnan

  • @AbdulbaqiNiass
    @AbdulbaqiNiass Місяць тому +2

    matsiyaci allah ya tsinemaka kuma kai kake neman suna basuba

  • @musasanibeenbaz
    @musasanibeenbaz Місяць тому +1

    matsiyaci allah ya debe ma albarka

  • @husnabashir5766
    @husnabashir5766 Місяць тому +1

    Malam mai kwano kaji tsoron Allah, ka bari idan kai ka shiga hannun turjin sai ka gwada mana irin naka jarumtar

  • @NasuruNasko
    @NasuruNasko Місяць тому +4

    Malam wannan maganar fadanci,ce mudai munyarda da malam murtala asada

  • @SmilingCrescentMoon-zv1ts
    @SmilingCrescentMoon-zv1ts Місяць тому +1

    Ya kamata idan an gama sauraro a kai mai kwano a hukuma D s s do min ya nuna goyan bayan yan ta adda su kama murtala assada

  • @lawalibrahim8544
    @lawalibrahim8544 Місяць тому +1

    Gaskiya malam idan baza kagoyi bayan gaskiyar da murtala asada da bello yabu sukeyi kawai kayi hakuri kaboye hassadarka .

  • @AlhassanYusuf-q9k
    @AlhassanYusuf-q9k Місяць тому +2

    Kuji tsoron Allah kun yarda ku chi mutunchin Yan uwanku malamai Amma kada abawa Yan siyasa shawara

  • @realdahmed9474
    @realdahmed9474 Місяць тому +1

    Sa idu mai kwano kaji tsoron Allah

  • @AlhajiNura-wn2xv
    @AlhajiNura-wn2xv Місяць тому +1

    Gsky saidu mekwanokagyara wannan abindakake akan yan uwanka malam haka lkc rigimar hisba tataso akano kaketa sukar sheakh daurawa kumamafi yawan malamai dasauran mutan qasa suna byn hisba saikai Allah yasakagyara🙏mal

  • @vidio1036
    @vidio1036 Місяць тому +1

    Gaskia wannan shedan👿 ba malamiba Allah wadarai 😢💔

  • @ahmedbaks1284
    @ahmedbaks1284 Місяць тому +1

    Amma Mai kwanon nan Akwai alaman hassada a tattare dashi

  • @zakariyauabubakar1911
    @zakariyauabubakar1911 Місяць тому +1

    Karya kake Mai kwano, Mai Kwano uban Yan hassada.

  • @abdoulwassioukpodji580
    @abdoulwassioukpodji580 Місяць тому +2

    Dan Allah key wene irin malami ne

  • @vidio1036
    @vidio1036 Місяць тому +1

    Kaji tsoron Allah 🥲💔 wallahi ban taba jin maganarka ba tun da nake arayuwata sai yau Sbd ban sankaba 🥲kuma nayi nadamar fara sauraron maganganunka Allah ya isa tsakaninmu dakai mu talakawan arewa🥹💔kuma wallahi daga jinka kai ba malami bane Wallahi kai Shaidan ne 👿😭💔

  • @SouleyMoussa-x1l
    @SouleyMoussa-x1l Місяць тому +4

    Dan Allah wanan malami ne?to Allah ya sawake

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Місяць тому +1

    WAN NAN MALAMIN YANA TAREDA YAN TA ADDA. ,,😢😢 WALLAHI KU BIN CIKE SHI, MALAM MAIKWANO YAN CIKIN MUNAFUKAN MALAMAI

  • @AbubakarAliyu-op4mv
    @AbubakarAliyu-op4mv Місяць тому +1

    Hasada ci

  • @KabiruMagaji-oq2ty
    @KabiruMagaji-oq2ty Місяць тому +1

    Kaji,sto,ron,allah,

  • @babanazir862
    @babanazir862 Місяць тому +2

    Nanfa akwai hassadda mai kwano ka saki layi

  • @musasanibeenbaz
    @musasanibeenbaz Місяць тому +1

    wadannan munafukan maluman duk sune ummul habaisi matsalar kasanan allah ya debe muku albarka

  • @UsmanMagaji-v7k
    @UsmanMagaji-v7k Місяць тому +1

    Aslm m maikwano aji tsoron Allah achire son zuciya adakin Allah wajene nafadan gaskiya

  • @l.b.mohamad6546
    @l.b.mohamad6546 Місяць тому +1

    Wannan mutumin ba malamin Allah bane...
    Ko Dan drama na Kennywood baya wannan shirmen da shiririta. Allah ya raba alumma Irin wannan malalata.

  • @NASIRUDALHANASIRUDALHA-y4n
    @NASIRUDALHANASIRUDALHA-y4n 17 днів тому +1

    Kai maikwano irinsu murtala asada su mukenema inbada irinsudinba wazai fadawa gwamnati gaskiya

  • @haladouaminou7
    @haladouaminou7 Місяць тому +2

    ai ba'taba kama iyalansa ba KO yanada gaskiya dan haryau baisan Miyake faruwa ba a arewa maso yamma

  • @murtalaabubakar2215
    @murtalaabubakar2215 Місяць тому +1

    Kalmar Nan Ta barayin daji Tana Bani mamaki

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 Місяць тому +1

    Wlh banajin dadin yanda malamai suke chinmutunchin juna
    Dan haka malam maikwano baka kyautaba gurin kalamanka

  • @Kwame966
    @Kwame966 Місяць тому +1

    Yan kungiyar mudakila, masu bin bayan government, Dr tauhidi idris abdul aziz dutsan tanshi yafadi gaskiya akan iri iriku, azzalumi

  • @sanilarwanou8901
    @sanilarwanou8901 Місяць тому +2

    Banza kawai sufika Dan Assara

  • @omaruyusufu9866
    @omaruyusufu9866 Місяць тому +1

    Munafukin malami.Tunda ake kashe mutane a lokacin BUHARI me kayi.Yanzu ana yaken yantaada kapito kana waazin turmi.

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Місяць тому +1

    Hassada ce malam Mai kwano keyi, kuma Yana Goyon bayan ta addanci

  • @munirmusadtv928
    @munirmusadtv928 Місяць тому +1

    Malam kaji tsoron Allah Mai kwano

    • @abdulkadirsmaigari3797
      @abdulkadirsmaigari3797 Місяць тому +1

      Malam kaji tsoron Allah atuhumaika kana goyon Nayan taaddanci a maganarka

    • @abdulkadirsmaigari3797
      @abdulkadirsmaigari3797 Місяць тому +1

      Malam kaji tsoron Allah atuhumaika kana goyon Nayan taaddanci a maganarka

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. Місяць тому +1

    Hum gaskiya malam bama goyon bayanka
    Ai faadar da akayi shiyasa aka samu nadsarar kashe dan taaddar badon malam sunyi fada da Jan hankali ba ai da baa fara samun nasarar kashe yan taadar ba
    Tun kafin fadar wane dan taada aka kashe ne malam kayi tinani kafin zance

  • @Despicable_AY
    @Despicable_AY Місяць тому +1

    Wannan Mallaman biyu sun ci kai.

  • @FatimoAjoke-y9d
    @FatimoAjoke-y9d Місяць тому +2

    Wanan malami wawane

  • @umarbabuga7283
    @umarbabuga7283 Місяць тому +1

    Mai kwano gaskiya Kai bamutumin kirki bane

  • @AESHausaNewsTv
    @AESHausaNewsTv Місяць тому +1

    Kai baka faɗa da turji sai dai shiri dashiko

  • @sanilarwanou8901
    @sanilarwanou8901 Місяць тому +1

    Sun fika, tsinan ne, Dan siyassa, mai saida tashi, yafika, rana tunda kai Dan bin bayan ta'adancin ne, Dan Assara bamu yafema ba

  • @hausa-z3c
    @hausa-z3c Місяць тому +2

    Wai duk baku gane Miyake nufi ba ? Ai yayi kama da masu gidajen yan ta'adda. Kaiii tunin mun gano ku. Hatta wannan Tasha ta Ku ta yan ta'adda ce. Mun gano kuna daukar bangaranci a cikin labaran ku

  • @sanibashir
    @sanibashir Місяць тому +1

    Toh dan madakila ke nan. Sai a bari shugabanni su yi abin da suke so. Wannan malamin fa ba wanda za a saurare shi bane

  • @YauOil
    @YauOil Місяць тому +1

    Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani

  • @NasiruMukari
    @NasiruMukari Місяць тому +1

    Irin wadannan malam ya dace a turo daga kan mambari.

  • @Khadeja-m3k
    @Khadeja-m3k Місяць тому +1

    Ahmet mazui makrfa

  • @Yahuzaadamumallam111
    @Yahuzaadamumallam111 Місяць тому +1

    Akramakallah 😂😂😂

  • @Lord_Escanor_Sama
    @Lord_Escanor_Sama Місяць тому +4

    You don’t want this kind of malam. You need the ones who speaks out against injustice, not this one.

  • @AbubakarNasir-d7r
    @AbubakarNasir-d7r Місяць тому +1

    Dan wahala 🥵

  • @Mrdansudan
    @Mrdansudan Місяць тому +1

    To malami ai tilas in anga ba'a yi dai dai ba a faɗa in kuma in ba'a yi ba tilas a daɗi gaskiya
    Amma kai malam ka na son suna ne kawai ahi yasa kafito kake caccakar malaman kir ke

  • @SalehGarba-h4h
    @SalehGarba-h4h Місяць тому +1

    Kay bakakasanne meyasagimankabayiafanniba
    Inbaagayamusubawazaagayawa karkahallakardamutane

  • @mukhtahublack1293
    @mukhtahublack1293 Місяць тому +1

    Wannafa jahiline

  • @HauwaMuhammad-z7g
    @HauwaMuhammad-z7g Місяць тому +1

    Kai din kaine munafiki shaidabi mai haddasa fitnanne