Abdul D. One - Mahaifiya (Lyric Video)
Вставка
- Опубліковано 18 гру 2024
- Get it On Audiomack
audiomack.com/...
Booking
#SHAREFSTUDIO4LIFE
Management 📧Danmangu9@gmail.com
+2347069699202
Follow Abdul D One On
Instagram:: / realabdul__done
Twitter :: / realabdul_done
Facebook ::
#SHAREFSTUDIO4LIFE
Allah sarki rayuwa allah ka jikan mama na da rahama🤲🏻🤲🏻😭😭
ربي يحفظ الجميع الامهات اللذي صبور في بيته زوجها إلى أن جاء هم الأجل
Gaskiya wannan wakar tana da matukar mahimanchi wlh,Allah ya saka da alkhairi bisa wannan wakar,Allah ya jikan iyayan mu da suka riga mu gida gaskiya,ameen.
Ameen ya Allah
Ban taba tsayawa naji wannan wakar ba sai a yau,na maimaita ba adadi Allah yasakama iyayenmu da aljannah,Allah ya karama basira nima naga illar rashin mahaifiya a kusa Dani dukda tana a rate😭😭
Ameen ya Allah Allah sarki
Y Allah kjkn iyayanmu d rahma,ka gafarta musu,kasasu'a Aljannah madaukakiya,Wadanda nasu ke raye Allah kbs ikon yimusu biyayya,harsu rabu lfy,Alhamdulillah y Allah
Wow allah saka da alheri wannan wakar tayi har gobe banga kamartaba
Masha Allah
@@ADMUSICSTUDIO-l5y inba damuwa dan allah need ur number
Bjr belle chanson qui me fait verser des larmes pour tous ceux qui ont leurs parents en vie profitez au maximum car les parents sont un vrai TRESOR
Allah ye jikan wa'anda suka rasu koma ya kare wa'anda suke raye. 😍😭😭😭😭 Mun gode Abdul.
Ameen ya Allah
Mashaallah, I just loss My mother one month ago, Mother's are Special . May Almighty Allah give us they strength to take of them. Those that loss their mothers, May Aljanna firdausi be their final abode.
Ameen ya Allah Allah Yajikanta Allah Yayi Mata Rahma
JkL khair.Nagode sosai.
Allah ya gafarta mata
JkL khair.Nagode sosai.
@@ADMUSICSTUDIO-l5y aàaaaa
Masha allah hakika duk wanda yayi rashin mahaifiya yayi babban rishin masoyiya abdul d one
Mashaa Allah, may ALLAH bless, guide and protect you from all harms from all evils and from the evil eye and from the evil of all HIS creatures.
Ameen ya Allah 🙏
Allah ya saka maka da alheri Allah ya karama iyayen mu lafiya da nissan kwana amen
Ameen ya Allah
اهم شي الأم ماشاء الله عليك ي ابدول استمر موفق 💕
mashaa allah may allah bless my mom in this life i love you my mom😭😭😭😭😢😢😢❤❤❤💗💗💗🙏🙏🙏🙏
أجمل كلمات للأم🥺👍👍👏❤🤍ماشاءالله Macah allah
Gaskiya naji dadin wakar nan sosai I miss you to my lovely mum Allah jikanki yamiki rahama kai kuma Allah yakara batsira
Ameen ya Allah
Gaskiya ngd sosai Kai kana da saukin Kai baka da wulakanci Allah yabiya MA bukatunka naduniya da lahira
😔😔😔💔 الله يطول بعمر امهاتنا ويرحم الي تركو الحيا ويشفي الي تعبانه💔😢
يااارب
اللهم امين
يارب 🤲
I love you my ❤️ mom
Allah yasakada alheri allah yakara basira da daukaka da imani
Ameen ya Allah
Allh yabar mana mahaifiyar mu akoda yaushe
Gaskiya inajin dadin wakokin ka sosai Allah yakara Maka basira da daukak
Ameen ya Allah
Abdul Allah ya biya bukata!!!!
Ameen ya Allah
Allah ya bawa mahaifiyata lafiya ameen ,da sauran al'ummar musulmi gabaki daya 🤲🤲🤲
Amin ya allah
Ameen
inajin dadin kowani waka dazakai musamman yadda kakeyinta cikin salo batareda hayaniyaba iyayenmu jigon rayuwarmu farin cikinmu tareda haske agaremu allah saka musu da mafificin alkhairi😭😭
Ameen
Allah ya qara ma mamana Nisan kwana😍🤲🥺
Lafiya da Nisan Kwana Ogah D One
Macha allah la première fois que j'ai écouté cette chansons j'ai vraiment pleuré wly.j'aime bcp
Abdul d one allah ya biya nagode yabada lafiya Amin Amin Amin
Ameen
I lost my mum on December 8 2024 exactly a year, Allah ya jikan mahaifa mu Ameen
Allah yasa saka maka da alkairi
Wow masha Allah Allah ya gafar tama mahaifiya 🤲
Luv this song wlh....best song of d one
My best song forever,i never get tired of the song so emotional😢😢
Masha Allah
Masha Allah
Allah y rabamu da iyayen mu lafiya
You really did great, and the subtitle will be of great help to non Hausa people
Allah yakarabasira oga abdul
♥merci beaucoup frère c'est gentil vraiment bonne chance courage 💪💪🔥🔥🔥🥰
Masha allah allah ya baky lafiya mama
Allah humma Ameen ya Allah 🥰😔😔
Masha Allah ,Allah yakara musu Lpy da nisan kwana kwana, Allah yasaka da Alkairi Dikkey Boy
Ameen
My one an only singer i really trusted all of your songs wish you best of luck in your future bro.
Ameen ya Allah
Number one of all mum's songs. Un avenir radieux !!!
Yesso
@@ADMUSICSTUDIO-l5y akwai wata tambaya da nake keso na sani : mike sawa wasu daga cikin wakokin ka sai sunan umar m sharif ya bayyana kansu, ko kuma sunanka ya kasance saman wasu wakokin umar m sharif
Mother cares for her child no matter the occasion...🤱🤱👏🏼👏🏼👏🏼
What a beautiful song.
🙏🌹
masah Allah d one
Allah sarki mama😭😭
😭😭😭 tanx alot Abdul d one keep it up 👆, nice some.
🙏🙏🙏🙏
Masha Allah 👍🏻👍🏻👍🏻
Dan Allah kazo Agadez kaima wlh kaima kana da masoya wlh
zanzo insha Allah
Allah ya jikkan su day Rahmah!!!!!!!
Ameen ya Allah
Wallahi wakar Nan ta sakani kuka bana kusa da mamata duk da tana araye ban San dalilin ta ba gaba daya wakar Nan ta bani tausayi sosai😭😭😭😭😭😭😭 mun gode sosai
Allahu Akhbar
@@ADMUSICSTUDIO-l5y ngd sosai
@@ADMUSICSTUDIO-l5y tnx alot
Gaskiya kanada matukar kirki sosai
Allah ya qara basira
Masha Allah I love you everyone mum.Allah bless everyone mum 🤲🤲🤲😭😭😭😭😭
😥😥😥🙏🙏
Masha allahu allah kara basira da lfy 😍😍😍❤️
Ameen ya Allah
Allah yarabamu danamu lafia
Allah yakara basira🙏🙏🙏
Ameen ya Allah
Allah ya biya maka buqatunka na Alkhaeri
Ameen ya Allah
Allah ya biya
Alhamdulillah
Masha allah allah yakara basira
😭😭😭😭😭😭 Allah ya saka ma iyayen mu da alkhairi
Ameen ya Allah
Macha allah longue vie à nos parents ❤❤❤
Allah ya bia ka abdul done
touching is this song i appreciate it !
Allah sarki uwa
Wayyo Allah na 😭😭
I really love this 🙏❤️
Saruniya mama😩😩😭😭😍😍😍😍
Nice song Abdul. I love you mummah
😭😭😭😭 allah ye haskaka kabarin ki mum
Sweet lovely mother
👏🏻❤
Beautiful song
I lost my Mum June 2nd 2022, I will never forget 💔, May Allah grant her the highest rank in Jannah 😢😢😢
Ameen.
Allah yaji kansou da rahama mama na😢
WAYYO ALLAH MAMA NA😭😭😭
Karima 😭👍🤲🕋
My mommah my world
Allah ya gafartama iyayenmu😭😭😭😭
Good bless Abdul d one
Ameen ya Allah
Amin🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Ilove you mamana 🥰😚🥰
dubun godiya
Masha Allah gudiya muke Allah yasaka da alhire 🤱🤱🤱🤱❤❤❤❤❤👌👌👌👌👌
Ameen ya Allah
Abokina ianaso kabani nombr ka
Mash Allah i get enough off the song 😢😢😢😢
Muna yinka oga dari bisa dari
Nice Abdul mey god protect you
Ameen
Masha Allah 👍
Allah Ya Barmana iyayan mu
Allah sarki 😭😭😭
😭😭😭Wayyo Allah rayuwa
الله الاغنيه
Masha Allah ❤
Où sont les haoussa Yayi moungode
Masha Allah 👪👪🙏💖❤
Allah yakara basira I love u momy na
Ameeen ya Allah
@@ADMUSICSTUDIO-l5y tanx
Good ❤😂🎉
allah kara bassiara😍😍😍😍😍
Macha Allah
My favorite song 🥰❤️
Masha Allah
❤❤❤
@@ADMUSICSTUDIO-l5y slm yagida
Allah yaja zamani abdoul
Ameen ya Allah
@@ADMUSICSTUDIO-l5y nagode da kulawa sosai
Nice misic tnk
Good 👌👌💯💯
Allah y saka da alkhairi abdl d 1
Yahaya daga Senegal
Ameen ya Allah yahayya
I lovely so much my mothre😭😭