Quran Festival, yanda za'a warware marsalar, tinubu da bala lau ba layinsu daya ba..

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 23 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 11

  • @chikaaa5790
    @chikaaa5790 5 годин тому +1

    Allah kasa mufi karfin zunciyanmu Amin

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 6 годин тому +4

    Allah sa malamai suji soron Allah su janye wannan taron saboda baida asali a musulunci shine fatanmu

  • @MusaDaile-u6y
    @MusaDaile-u6y 6 годин тому

    Aslm Barak dawarahaka ykk yagary yaharakoke gasakeyan ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 5 годин тому

    ❤❤ ما شاء الله ❤❤🎉

  • @NasirouAlmoktar
    @NasirouAlmoktar Годину тому

    Wannan gskiy ne mlm ❤❤aliyu

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 6 годин тому +1

    Banji dadi ba da ka hada kanka da miyagun malamai makwadaita, dama irinku irinku suka rage mana cikin malamai, to ku dinma sun janye ku, wato Muslim Muslim ticket karyar su ta kare shine suka bullo ta nan, bala'in son abin duniyar ku, har yabi takan siyasantar da Alqurani mai girma, saboda mugun kwadayin abin duniya, yasa, kun maida izalatul sunnah wa iqamatul bidiah, Allah ya shiyar da musulmi Ameen

  • @harunaUkerder
    @harunaUkerder 6 годин тому

    Allah ya ƙarawa malam lafiya

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 5 годин тому +1

    Malam wata kila Bala Lau yasa asaka sunanka cikin malamanda aka gayyata tunda Kace babankane.Akwai alamar fadanci acikin maganarka.Yanada kyau Ka nisanci azzaluman malamai makwadaita.

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 4 години тому

    Wannan Mallamin kaduna dai ya nuna ba gaskiya ka ke so ba. Kai rashin jin dadin ka sabi da ba a gayyace ka ba. Ba don Quranic festival bidi'a ba ce. Ka ji tsoron Allah.

  • @al-ameenbindawud3759
    @al-ameenbindawud3759 3 години тому

    BAI KAMATA MALAM YACE DUK ABINDA SHUGABANNIN SA NA QUNGIYA SUKE CIKI SHIMA YANA CHIKI BA DOMIN HAKA YA NUNA KENAN KODA AKAN BATA SUKE ZAI IYA BINSU KENAN?

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 6 годин тому

    Malamanmu munayimuku fatan alkairi