Wallahi tundanike bantaba ba ganin film din dayi matuqar Wa.azantar da mutaneba irin wannan ba babu bambanci da wa.azin da ZA.a kira sura akuma fassara ALLAH yaqara muku basira da budin qwaqwalwar dazaku dinga irin wannan Ameen😍😍😍😘
Anyakuwa nataba ganin film mema'ana da fadakarwa irin wanna, najinjinawa wadanda sukai kaikawo wajan ganin shirin yayi yadda yakamata, Allah yakaramana gaskiya da Adalci akasarmu Nigeria.
😂😂🤣😂😂 Tunda nake bantaba gani wani films mai fadakarwa kamar wannan ba kunyi kokari sosai game da hada wannan film naku Allah ya taimaka Ameen suma Amen🙏🙏🙏
Wow what a great movie Wannan film din yayi ma'ana kuma muna fatan zaku cigaba da kawo mana fina finai masu fadakarwa da kuma sauke hakko kin musulunci
Gaskiya ne..wanan wanan abun dai yafi faruwa a kasar mu NIGERIA..KOKUMA AFRICA...ALLAH YA KIYA YE MU...KUMA BUDU DA KARI...KUNDIN TSARIN MULKIN NA NIGERIA..BABU IN DA YA BADA IKON DAUKAN HUKUN CIN KISA..SAI DAI A TSARE MUTUM A GIDAN YARI...WANAN DAI SHI NE KAWAI KUSKUREN WANAN FILM DIN...SABODA A YI AMFANI DA DAKAN AL'QUR'ANI BA
Alhmdlh aiki yayi kyau acigaba da irin wannan shiri domin abun koyi ne kuma Allah yasa mu gyara baki daya Allah y gyara mana kasa da mutanen cikin ta baki daya
ALLAH SARKI ! Zanso naga ranarda qasata Nigeria zata zama haka. Sannan kuma bantaba ganin wasan kwaikwayo mai ma'ana kamar wannan ba, ba Raye Rayen banza, ba nuna tsiraici da badala, dama haka kuke tafiyarda finafinan ku akan tsari da ma'ana !!!
Al'umma tana da matuqar tasiri a kasa,kamar yanda masu kudi da shuwagabbani suke da karfi,hakama talakawa suke da Rana,fim yayi maana,kuma ya nuna Kudi, mulki,Sarautq,daukaka, basa taba danne Gaskiya.
Gaskiya naji dadin ganin wannan film. Allah yasa kasarmu Nigeria tazamo megaskiya wa al'ummarta. Allah yabamu ikon yin gaskiya....
Best movie ever, i have never come across such film like that, Gaskia directer and writer kunyi qoqari Allah yakara karfin basira.AMEEN.
Wallahi tundanike bantaba ba ganin film din dayi matuqar Wa.azantar da mutaneba irin wannan ba babu bambanci da wa.azin da ZA.a kira sura akuma fassara ALLAH yaqara muku basira da budin qwaqwalwar dazaku dinga irin wannan Ameen😍😍😍😘
Je remercie les acteurs de kanywood pour ce bon films... Vraiment j'ai beaucoup aimé 👍👍👍
Très bonne film j'ai beaucoup aimé c'est une leçon morale pour ce genre des pères qui gâte leurs enfants. A bon entendeur salut..chapeau a kanywood
Hjp
Ali Nuhu et A.zango sont les douayens du kennywood. Abdoulaye Issa depuis côte d'ivoire.
Anyakuwa nataba ganin film mema'ana da fadakarwa irin wanna, najinjinawa wadanda sukai kaikawo wajan ganin shirin yayi yadda yakamata, Allah yakaramana gaskiya da Adalci akasarmu Nigeria.
Kai masha Allah wnn film din yayikyau sosai kuma yabada ma ana Allah yakara basirah
the best film of the year
Allah y kara basira. 👍
Wannan film yanadaga cikin film dinda bantaba ganin Irinsa baa a Hausa film, akwai darasi mai tarin yawa, muna godiya Allah yasaka da alkhairee.
Masha Allah Allah kara basira gaskiya film yayi kyau sosai masha Allah Allah kara temakawa 👍👍👍
Gaskiya wannan film din yayi ma'ana, Allah ya kara basira
This movie really really makes sense, Allah yasa mufi karfin zuqatanmu...Aameen
اللهم اهدي ذرياتنا إلا صراط مستقيم وجعلهم راضيا
Ameen thuma Ameen
Agsakiya kun birgeni matuka banta ba ganin films din dayayi ma'ana kamar wannan ba dan Allah ku cigaba da yi mana masu ma'ana kamar irin wannan 🇳🇬👍
Macha allah, allah ya kara basira allah yataimaka a gaskiya wannan film in yayi
J'aime vraiment ce films plein de sagesse
Best film ever good work. Allah yakara basira
This is the best movie I have ever seen for a decade so far.
Thank u najib🙏💯
God bless you with your family
Thanks very much the film's taqaddama im very very good
😂😂🤣😂😂
Tunda nake bantaba gani wani films mai fadakarwa kamar wannan ba kunyi kokari sosai game da hada wannan film naku Allah ya taimaka Ameen suma Amen🙏🙏🙏
Wow what a great movie
Wannan film din yayi ma'ana kuma muna fatan zaku cigaba da kawo mana fina finai masu fadakarwa da kuma sauke hakko kin musulunci
Waiyo Allah masha Allah film yayi kyau sosai yabada darasi sosai Allah kara basira yasa muyi anfani da abinda muka gani
Masha Allah wanna film yyi kyau Allah ykara basira d hazaka
دمتم ذخرا ي أبطال الشاشةالنيجرية
واحسنتم صناع👍👍👌👌
مشاء الله تبارك الله 👏👏
Ya Allah ya saka muku da alhairi
Gaskiya ne..wanan wanan abun dai yafi faruwa a kasar mu NIGERIA..KOKUMA AFRICA...ALLAH YA KIYA YE MU...KUMA BUDU DA KARI...KUNDIN TSARIN MULKIN NA NIGERIA..BABU IN DA YA BADA IKON DAUKAN HUKUN CIN KISA..SAI DAI A TSARE MUTUM A GIDAN YARI...WANAN DAI SHI NE KAWAI KUSKUREN WANAN FILM DIN...SABODA A YI AMFANI DA DAKAN AL'QUR'ANI BA
Masha Allah film dinnan yayi Allah yaganar da masu irin wannan halin
Marwanato barki da asiba
Masha allah
Wanna yaxama darasi ga uwaye masu daurewa yayansu Akan tafarki mara kyau. Don Allah a kiyaye
Masha Allah flim yayi allah ya shirye iyaye masu irin halin alh BILYAMINU
Masha Allah nice film Allah yakara basira yasa iyaye masu irin wannan halin su dauki darasi
جزاكم الله خير ربي يعطيكم العافيه
Kai wlh Masha Allah wannan film yabada ma'ana sosai
Hakika wai komai yeyi zapfi magani sa Allah mun gode sosai Allah ya shiryemu ta hanyar madedeciya ameen dan ya Rasulillah(S.A.W.)
اللهم اهدي ذرياتنا اللهم اجعلنا من التوابين
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وشفيعنا وقرة اعيننا سيدنا صلى آلله عليه وآله وصحبه أجمعين
Nice movie from London inayinku yan uwa hausawa
please we need more movies like this ... thank you kannywood
Nmk
Mashaa Allah Allah yakara basira
gaskiya wannan shirin yayi kyau sosai shine gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah
gaskiya film din nan yayi ma Ana sosai Allah ya kara basira da daukaka muna godiya
Wanan film yayi sosai
Alhmdlh aiki yayi kyau acigaba da irin wannan shiri domin abun koyi ne kuma Allah yasa mu gyara baki daya Allah y gyara mana kasa da mutanen cikin ta baki daya
Ada ace haka akeyi akasarmu Nigeria irin wannan adallcin da talaka yasamu yanci gaskiya film ya fadakar Allah ya kara basira 😭😭
fiddausi isma il fiddausi Gaskiya kam amin
Gaskiya fim yayi ma ana sosai
Allah yatabbatar dahaka anajeria
Yayi kyau sosai Allah ya kara basira👍👍👍
👍👍✊
Ameen ya Allah
Allah yakara basiya film yafadakar sosae kuwa
Gaskiya film yayikyau allah yakara basira
Love you guys 😍😍😍😍😍🤸🤸🤸🤸
Dan ALLAH me ne ne mahnar kalmar (Taqaddama)
Movie dinnan yayi malam.. Job well done
MashaAllah film yayi
agaskiya ansami nasara director kayi kokari da sauran advicer wannan film wa'azine ga jama'a Allah yabada sa'a
First to view
TaQaddama ya shiryu Respect alhaji sheshe
If this the true position of our country's policing, then we need to change our mindset for a better State
masha Allah, nice movie
Nice one thanks oga director
Wannan shine abunda yakamata kowa yayi
Gaskiya film dinan yayi ma ana sosai
Thanks👍
MASHA ALLAH,,,
ALLAH YAKARA''BASIRA👌💪
Allah yakara basira film yayi kayu sosai
Wanan film wallahy ya tsarou
very good, you are try very well.
A gaskiya wannan film yayi kyau sosai fan Allah ya kara fasaha.
Good work. Kudos!!!!
Masha Allah Allah yakara basira
Nice👌👌👌
Waw very nice movie ali nuhu alha ya kara daukaka
Yayi kyau Allah ya kara basira Dr Sir Ali nuhu and aashariff gaskiya masana.antar Kannywood tayi kokari sosai.
masha Allah Nice film
Masha allah allah yasa mufi karfin xuciyarmu
Very good👍👍👍👍💖
nice movie 💃💃💃
Allah yasa mudache
Aisha Film yayi matukar gaske
حلو ماشاء الله
Nice movie thanks
Masha Allah film yayi sosai
Masha Allah munji dadin wannan film din jaxakallah kairan
macha Allahu yayikyau
Such a nice film.
💯
Allah Ya sāka maka da alheri
Best film of the year
Masha Allah nice film
masha allah flm yayi kyau sosai
Gaskiya wanan film yayi maana 🤗
masha Allah Ali nuhu kayi lasting ka shekara 5000 kana shiyarya fina finai
Alhamdulillah shiri yayi kyau sosai da haka kuke shiri mai maana irin wannan da mutane su ilmintu su faadantu allah yakara basira
Hmmmm I Realise That When U Have Money U See Peoples As Noting In Front Of U 😢😢😢😢Very Nice Movie
Yane hahi
Best movie of the season. Make sense pass sense
I love this great movie and very interesting
اللهم احفظنا يارب
ALLAH SARKI ! Zanso naga ranarda qasata Nigeria zata zama haka. Sannan kuma bantaba ganin wasan kwaikwayo mai ma'ana kamar wannan ba, ba Raye Rayen banza, ba nuna tsiraici da badala, dama haka kuke tafiyarda finafinan ku akan tsari da ma'ana !!!
Gaskiya Film Yayi Kyau Sosai
Kai, Ramlabtan data, ina nufin, Allah ne manzona, disco
Na yaba wallahi ina fatan allah y'a taimaka muna baki daya
مشاء الله مره الفيلم حيلو
The film is very excited.
Masha Allah mungode
Al'umma tana da matuqar tasiri a kasa,kamar yanda masu kudi da shuwagabbani suke da karfi,hakama talakawa suke da Rana,fim yayi maana,kuma ya nuna Kudi, mulki,Sarautq,daukaka, basa taba danne Gaskiya.
Masha allah
Masha Allah yayi sosai
Allah yasa mudace
nice one keep d channel trusted
👏👏
Inama qasarmu nigeria musamu irinwannan adalci
ما شاء الله
SDK
Give thanks to DPO for his advice for joining hands to fight against corruption
wow best movie of the year