Ina yi wa Abba Kabir fatan alheri - Nasiru Gawuna

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 січ 2025

КОМЕНТАРІ •

  • @HarunaYabu
    @HarunaYabu 11 місяців тому +1

    Karya kake gawuna wallahi kasan zalinci zakuyi Kai ba dattijobane

  • @ZahrauUsama
    @ZahrauUsama 11 місяців тому +2

    The good thing is that No one can decieve Allah.

  • @Kanoemirate
    @Kanoemirate 11 місяців тому +7

    Mai Gemun Karya, ai Allah ya gwada ma amma kaki yarda. Barawon akwati. Kwankwaso yafi karfin Barayi masu cusa dala a babban riga.

    • @MalamaMalam-sp3ei
      @MalamaMalam-sp3ei 11 місяців тому

      Your statement shows your level of illiteracy na adinin musulunci!!

  • @Sheempire7
    @Sheempire7 11 місяців тому +4

    Wannan tawakkalin dole ne.aidazakayi tawakkali datun farko kunbarwa Abba kujerarsa.kai ni banda Nigeria bantaba ganin wai jam iyya me mulki takaiqara wai anyimata magudiba...tayaya wanda bashida mulki zeyi magudi ya murde mulki,,, kai dai Ganduje yakaika ya baro.Anfadi ba girma....Kano Allah yabawa Abba Kabir da kunqi da kunso

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 11 місяців тому +1

    Allah sarki Gawuna ina illiyasu kwonkwasiya matchi Amanar talakawan jahar kano

  • @azzainabitv9022
    @azzainabitv9022 11 місяців тому +1

    😢fata na gari lamari gawuna Allah ya taimake ka ya baka hakuri
    Ina tare dakai

  • @ibrahimumar2660
    @ibrahimumar2660 11 місяців тому +1

    Wallahi dolece bawai yarda da Allah kayiba takamarku mulki dama zasu kwace abaka

  • @rashidaadam9422
    @rashidaadam9422 11 місяців тому +1

    Maa shaa Allah
    Allah ya kaara maka imani, ya taimakeka duniya da lahira ameen ameen

  • @FatimaAbdullahi-u6w
    @FatimaAbdullahi-u6w 11 місяців тому +3

    Alhmdulilah alhmdulilah alhmdulilah alhmdulilah mungode Allah Abba zama Daram

  • @imamabdulkadir4563
    @imamabdulkadir4563 11 місяців тому

    Hmmmm lalllai Gawuna Allah katsaremu wasa da lamarinka

  • @ashirrabiu5264
    @ashirrabiu5264 11 місяців тому +1

    Hmm daga baya kenan

  • @abubakaridris3549
    @abubakaridris3549 11 місяців тому +2

    Alhamdulillah Allah yaqara fahimta in Allah yayarda saikayi gwamnan Kano insha Allah.
    ALLAH kuma yaqara maka juriya amin

    • @NaziruHassanAhmad
      @NaziruHassanAhmad 11 місяців тому

      Insha Allah yada Allah yahana fir auna chimmawa annabi musa hk kaima Allah zaihanashi mulkin kano

  • @ummausmankunyauuk1179
    @ummausmankunyauuk1179 11 місяців тому

    Wallahi kayi irin Wannan bayani awancan karan amma daga baya turje. Amma bakomai yanzuma mungode

  • @auwaluumar9871
    @auwaluumar9871 11 місяців тому +2

    Mun gode wa Allah da ya raba mu masu kokarin kwace. Allah mun gode 😊😊😊😊

  • @aliyuzayyanu
    @aliyuzayyanu 11 місяців тому +3

    Ameen Mai Tawakkalin Roba

  • @ZainabAliyu-dh6op
    @ZainabAliyu-dh6op 11 місяців тому +1

    Masha Allah Nasir gawuna kabirgeni Allah yacigaba daba ka dangana

  • @alkhamishassan8161
    @alkhamishassan8161 11 місяців тому

    Ina yi maka fatan alkhairi
    Allah ya kara wa rayuwa albarka..na mijin kwarai

  • @AhmadRufai-qm1tf
    @AhmadRufai-qm1tf 11 місяців тому

    Wallahi qarya kake ba ku Barwa Allah ba sai da ku kaga uwar bari

  • @Rachididi-v7o
    @Rachididi-v7o 11 місяців тому +25

    𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐚𝐛𝐚𝐤𝐢 𝐬𝐡𝐞𝐝𝐚𝐧 𝐚𝐳𝐮𝐜𝐢𝐲𝐚

    • @fifalord4811
      @fifalord4811 11 місяців тому +3

      Allah kadai ya san tsakaninsa da bawansa, banda izgili dan uwa

    • @marcyexclusivetv2138
      @marcyexclusivetv2138 11 місяців тому

      Dan wahala ba makiri

    • @abdurrahimauwalabdullahi1812
      @abdurrahimauwalabdullahi1812 11 місяців тому +1

      Wlh kuwa

    • @Hajia_Reza
      @Hajia_Reza 11 місяців тому

      Ku dai ba ku da tarbiyya da da'a ko kadan. Duk da iyayenku ma ba mutuncin su ku ke gani ba akan Rabiu Musa Kwankwaso

    • @FahadSabo
      @FahadSabo 11 місяців тому

      Wannan ba Dani ar musulmi bace da kayi haka

  • @aminuharuna5420
    @aminuharuna5420 11 місяців тому

    Gskiyar kenan gawuna
    Anfanin ilimi kenan. Aiki da Shi.
    Allah Ya cika maka naka burin na alkhairi

  • @rufaimodigamagama7074
    @rufaimodigamagama7074 11 місяців тому

    Masha Allah
    Allah subuhanahu wata'alah ya sanyaya maka da mafificin alherinsa 🙏

  • @abdulrashiddayyabu6534
    @abdulrashiddayyabu6534 11 місяців тому +2

    Amin mal nasiru gawuna weldone masha allah

  • @aishaabdulaziz4423
    @aishaabdulaziz4423 11 місяців тому

    👍👍👍👍👍gaskiya Dr, Nasiru gawuna duniya ne kuma mai tawakkali masoyin Annabi(s. a. w)na gaske , kuma wlh Allah ba zai tozar taka ba, da mu masoyan ka mun bi mun yarda da wnn hukunci Allah baya kuskure, hattara yan kayan marmari 🍉🍉🍉🍉haka ake san shugaba na gare😂😂😂😂😂

    • @hafsatsuleiman2047
      @hafsatsuleiman2047 11 місяців тому

      Ke bama kida kunya ashe,when there is no way knn shine Yk kunfar baki

  • @bkrdeen1019
    @bkrdeen1019 11 місяців тому

    Karya kakeyi azzalumi, baka yadda Allah shine meyiba, kayi amai kalashe, kasa Allah gaba bawani ganduje ba, ba abinda zai iyama . Allah yaba abba ikon sauke nauyinda ke kensa na Al ummar kano, yaba kasarmu zaman lafiya baki daya

  • @chaiboubnhassanechaiboubnh7683
    @chaiboubnhassanechaiboubnh7683 11 місяців тому

    Gaskiya gawuna shi ne zabi saboda da ka ganeshi kaga alamun sunna 🎉

  • @nishadinhausatv5893
    @nishadinhausatv5893 11 місяців тому

    Karya kuke wlh Baku barma Allah ba, da kunbarma Allah da bakuje kotu ba tunda kunsan Kun fadi

  • @bmgkano8024
    @bmgkano8024 11 місяців тому

    Ka ganshi Kamar gaske, maganganunshi akwai taushi... ka jagoranci yaga sakamakon zaben 2019. Wanda bakuci ba.

  • @SternassKawuwa-l5p
    @SternassKawuwa-l5p 11 місяців тому

    To allah yabashi ikon sake nauyin da allah yadora masa

  • @MahmudSalihu-i9p
    @MahmudSalihu-i9p 11 місяців тому

    Dan shegiya kullun kiran allah a baki amma a aikace bahakabane tun farko da kayarda da hukuncin allah da mun yarda fadar allanka har xuciyane amma sekaki yarda da hukuncin allah ta dole kuma kayarda da hukuncin wani kato anji kunyadai

  • @abdullahiumardanko5475
    @abdullahiumardanko5475 11 місяців тому +1

    Allah ya biyaka
    Shi Kuma Allah ya bashi iKon yin Adalci

  • @marcyexclusivetv2138
    @marcyexclusivetv2138 11 місяців тому

    DAGA BAYA KENAN DA KASAN HAKA KA BIYEWA SON RANKA DASON ZUCIYARKA In sha ALLAHU Rabbi mulkin kano ya haramta a gurin GAWUNA bijahi mustapha s.a.w

  • @ishakmusamht7057
    @ishakmusamht7057 11 місяців тому +3

    Masha Allah.
    Ko anan Duk Mai hankali zaifahimta gawuna mutumin kirkine Wllh
    Munayimaka fatan Allah yayi maka sauyi mafi Alkhairi

    • @Memedcas
      @Memedcas 11 місяців тому

      Sai da akazo Inda ya zama dole tukunna, mutanen kirki sune shekarau da kwankwaso wayanda basu taba Shiga kotu dalilin faduwa zabe ba

    • @ummausmankunyauuk1179
      @ummausmankunyauuk1179 11 місяців тому

      Gaskiya ne wannan wallahi ​@@Memedcas

    • @marcyexclusivetv2138
      @marcyexclusivetv2138 11 місяців тому

      😂😂😂😂mutum kirki ko mutum da bashida wata sauran dama ko dabara komai ya karemasa ALLAH ya nunamasa karshensa kuma In sha ALLAHU Rabbi mulkin kano ya haramta a gurin GAWUNA bijahi mustapha s.a.w

    • @abdurrahimauwalabdullahi1812
      @abdurrahimauwalabdullahi1812 11 місяців тому

      Wlh karyane

    • @UsmanLawalAliyu-ie6by
      @UsmanLawalAliyu-ie6by 11 місяців тому

      wannan Kala man su ya fadi a lokacin da abba ya kayar dashi daga baya kuma ya kai Kara kaga babu maganar tawakali a wannan

  • @ibn_aleyoudanfulata1668
    @ibn_aleyoudanfulata1668 11 місяців тому +3

    Wallahi ƙarya kake baka dogara ga Allah ba, da jam'iyyar tace zata kai ƙara kotu in gaskiya ne, kace baka so mana, wallahi imanin bana gaskiya bane, kuma muddin zaka cigaba da ƙiran Allah a baki, sannan a zuciyar ka bashi bane, to wallahi Ubangiji bazai taɓa baka nasara a Rayuwar kaba, Allah ya ganar dakai gaskiya

    • @sufiyanuumar-h9s
      @sufiyanuumar-h9s 11 місяців тому

      Abi a hankali kada awuce wuri zuwa kotu ba shine rashin imaniba domin kuwa ita kutu tana kara tantancema mabiya gaskiyar lamari mussamman siyasarmu ta Nigeria ba dunda haka ta faruba da tuni wasu sungudu daga Gawuna

  • @nafisaabubakar9145
    @nafisaabubakar9145 11 місяців тому

    Allah sarki gawuna Allah ya misanyama da mafificin alkhairi sbd kayi mgnr ilimi

  • @Sir_Abubakar_Yau_Gada
    @Sir_Abubakar_Yau_Gada 11 місяців тому

    Masha Allah, Allah Yamaida maka da mafiyan sa❤

  • @abbasbadamasi1816
    @abbasbadamasi1816 11 місяців тому

    Kai da takara har abada da yardar Allah.

  • @nazifibellogaya2039
    @nazifibellogaya2039 11 місяців тому

    Kayi daidai Allah yataya Abba riqo

  • @Elsaiyeedtv
    @Elsaiyeedtv 11 місяців тому

    Masha Allah Yasa Hakane Mafi Alkhairi Garemu Baki Daya Allah Yayi Masa Jagora Kai Kuma Allah Ya kawo Babban Rabo

  • @sanusinigeria
    @sanusinigeria 11 місяців тому +2

    Allah abaki. Fir'auna a zuci

  • @Abubabantarugadutse
    @Abubabantarugadutse 11 місяців тому

    Allah yasakama da alheri

  • @gaddafiusman6476
    @gaddafiusman6476 11 місяців тому

    In sha Allah sai kayi gomnan jahar kano bi ixininlahi

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 11 місяців тому +4

    Masha allahu ya ustaz khairan insha allahu

  • @IsmailMuhammad-u9v
    @IsmailMuhammad-u9v 11 місяців тому

    Gawuna kaji tsoran ALLAH
    JATSAYA AKAN GASKIYA

  • @yahayaabdullahi208
    @yahayaabdullahi208 11 місяців тому +1

    mai tawakkalin "yan tasha

  • @nuramurtala7759
    @nuramurtala7759 11 місяців тому +13

    I love the way gawuna surrenders everything to Allah.

    • @Memedcas
      @Memedcas 11 місяців тому +7

      When there is no way to go,, Kamata yayi ya hakura tun a farko wannan shine yarda da kaddara amma bawai daga baya ba

    • @zahraddeenyausrd5564
      @zahraddeenyausrd5564 11 місяців тому +1

      @@Memedcas komai ya kure masa yadda da kaddarar dole kenan

    • @el-gambarimuhammad9525
      @el-gambarimuhammad9525 11 місяців тому

      The satan also have his own admired lovers

    • @Abubakaradamukari
      @Abubakaradamukari 11 місяців тому

      Ameen idan da gaske kake

  • @sanihamisu834
    @sanihamisu834 11 місяців тому

    Daga baya kenan 🤸😀🤸

  • @harunasani3983
    @harunasani3983 11 місяців тому

    kamakara mara daukar kaddara , wannan munsan bai kai zuchi ba sai kiran Allah abaki

  • @alaminyusif4064
    @alaminyusif4064 11 місяців тому +1

    Karyar banza kawai😢😢😢😢

  • @yusufmohammed45
    @yusufmohammed45 11 місяців тому

    Mutawakilu ta baya ta rago

  • @goodrekertv001
    @goodrekertv001 11 місяців тому

    Akwai ALLAH GA BAKI GAWUNA

  • @AbubakarAuwalMubarak-le1gx
    @AbubakarAuwalMubarak-le1gx 11 місяців тому

    Alhmdlillah gsaky naji dadi sosai dawanan bayani dayayi allah yasa mu dace

  • @masterbeatzmk
    @masterbeatzmk 11 місяців тому

    Allah ya tabbatar mana da haka❤

  • @SAFIYAHAYATU
    @SAFIYAHAYATU 11 місяців тому

    Allah yabaku ikon gane gaskiya yasa kuzama masu kishin kasarsu,dukan ku

  • @bellobabayo1670
    @bellobabayo1670 11 місяців тому +1

    That's a good leader

  • @gshatime
    @gshatime 11 місяців тому

    Karya kake baka yadda da allah ba gawuna

  • @musasalmanu4169
    @musasalmanu4169 11 місяців тому

    Allah yamaka chanji da mapipicin Alkhairi lallai kanada ilimi.

  • @SalisuHarunaKutama
    @SalisuHarunaKutama 11 місяців тому

    Allah Abaki shedan A zuciya😢😢

  • @abubakaribrahim8166
    @abubakaribrahim8166 11 місяців тому

    ALLAH yabaka Abinda yafi Alkairi❤❤❤❤

  • @رابحهمحمد-ت2ص
    @رابحهمحمد-ت2ص 11 місяців тому +1

    Allah yay Maka jagora gawunan namu ❤❤❤

    • @el-gambarimuhammad9525
      @el-gambarimuhammad9525 11 місяців тому

      Ya qi yarda da hukuncin Allah ne Ganduje Ubanshi na masifa ya kei shi ya baro shi.
      Mara hankali ne ba zai gane ba .Ya mayar da Gawuna Gawa

  • @sadibello464
    @sadibello464 11 місяців тому

    Allah Sarki har ya ban tausayi

  • @el-gambarimuhammad9525
    @el-gambarimuhammad9525 11 місяців тому

    Allah a baki fir'aunanchi a aikace.
    In da ka rungumi kaddara ce tun da farko bayan ka san tsakani da Allah Wallahi ba a zabe ka ba Amma kun yarda ku na da hanya da za ku bi baicin hanyar Allah ku yi dabarorinku Allah kuma na kallonku a madakata.Ga shi a yau kun fadi babu nauyi da gandolar Mai Ado da Haramu.
    Allah ya kiyashe Al'umar Jahar kano da irin Mulkinku har a nade kasa.Amin Thumma Amin. Ya Allah.
    Nasiha ta qarshe ita ce:Duk wanda bai miqa wiya ga hukuncin Allah ba to qajibi ne sai ya miqa wuya ga hukuncin Justice Okoro.Doleeeee.!!!

  • @AdamuIbrahim-l3j
    @AdamuIbrahim-l3j 11 місяців тому

    Allah yasa akan shine Mafi alheri Ameen

  • @abbasabubakarwasagu6936
    @abbasabubakarwasagu6936 11 місяців тому +1

    Masha Allah Allah Ya Qara Daukaka Da Basira ❤

  • @NuraUsman-d5e
    @NuraUsman-d5e 11 місяців тому

    Allah yasa hakane Yafi alkairi

  • @mohyahsally
    @mohyahsally 11 місяців тому +2

    Karya kake walh Allah

  • @abubakarkasimu250
    @abubakarkasimu250 11 місяців тому +2

    Wow Masha Allah gsky Ina yinka wallahi❤

  • @maulana.khalifa4916
    @maulana.khalifa4916 11 місяців тому

    kano bawani wanda zaiyi mulki ba abba ba❤

  • @buharimuhammad1235
    @buharimuhammad1235 11 місяців тому +2

    Allah ya sa hakan shiyafi alkheiri

  • @Ustaz_Saifullahi_Nasir
    @Ustaz_Saifullahi_Nasir 11 місяців тому

    Allah a baki kamar gaske ashe Fir'auna ne a zuci mtsww Muda APC har abada alaji

  • @UmarAuwalu-c9b
    @UmarAuwalu-c9b 11 місяців тому +4

    Marasa tawakkali

  • @AbdulkareemAbubakar-or2oz
    @AbdulkareemAbubakar-or2oz 11 місяців тому

    Allah ya baka gwamnan jahar kano nangaba

  • @NasirNasidiYusif-xi4cx
    @NasirNasidiYusif-xi4cx 11 місяців тому

    Wannan daga ba ya ne Wlh Kuna qoqarin kuja da ikon Allah ne babu wata mgn da ynx za kuyi me hankali ya yarda da ita da kunyi haquri da. Shikennan amma Kuma

  • @suleimanumar2314
    @suleimanumar2314 11 місяців тому +2

    Allah ya kawo babban rabo.

  • @sadiqnura6717
    @sadiqnura6717 11 місяців тому

    Ai baka yarda da hukuncin da Allah yayi ba sai da kaje kotu

  • @auwaludahiru6362
    @auwaludahiru6362 11 місяців тому

    Bawai dr❤

  • @NaziruHassanAhmad
    @NaziruHassanAhmad 11 місяців тому

    Karya kake bahaka bane azuchiyarka bah anriga anyi yinwa halin kowa yafito
    Da kaja da hukunchin Allah
    Amman yanzu wuya tasa kayadda da hukunchin okoro

  • @AliyuMayo-belwa
    @AliyuMayo-belwa 11 місяців тому

    Kaima Allah yabaka abunda yafi.kayi kokari koroi dagaske

  • @ibrahimusman8093
    @ibrahimusman8093 11 місяців тому

    Karya banza karya wofi wawa

  • @ashariffauwalu5979
    @ashariffauwalu5979 11 місяців тому

    Daga baya kenan

  • @ibrahimlawaltambari8389
    @ibrahimlawaltambari8389 11 місяців тому

    Allah baka wata mafita ta alhairi. Dr. Gawuna

  • @ShafiuabubakarAbubakar-p7h
    @ShafiuabubakarAbubakar-p7h 11 місяців тому

    Alhmddlh Masha Allah

  • @rabiunodelay7818
    @rabiunodelay7818 11 місяців тому

    Allah sarki duniya kenan

  • @AbdulrahmanLawal-ch6tb
    @AbdulrahmanLawal-ch6tb 11 місяців тому

    WANAN tabbas.gawun..allah ya nuna maka Kai ma kazama govnor na jahar Kano

  • @Mujeebkano
    @Mujeebkano 11 місяців тому

    Allah ya tabbatar da alkhairi

  • @sagirhabib3530
    @sagirhabib3530 11 місяців тому

    hmmm Hasbunallahu Allahu Ga abba

  • @MuhammadGazaliSani
    @MuhammadGazaliSani 11 місяців тому

    A baki kam akwai Allah, amma a zuciyar......hmmm! Insha-Allah ba zai yi Gwamna a Kano ba!

  • @MohammedbelloSani
    @MohammedbelloSani 11 місяців тому

    Qaryakake kabarwa jhon okoro dai amma bakayarda Allah ne yayiba kuma abba gidagida dama nagarine

  • @abbahabubakar7452
    @abbahabubakar7452 11 місяців тому

    Hmm mallam mutawakkilu kenan

  • @jamiluadam216
    @jamiluadam216 11 місяців тому

    Wlh wanna mutumin Yana da tawakali Allah ka hadashi da rabonsa mafi Alkairi abaya Baka birgeni Amma ayanzu ina maka fatan Alkairi kuma data yau nashiga cikin jerin masoyanka na har abada

  • @AbubakarUsaini-uu5sp
    @AbubakarUsaini-uu5sp 11 місяців тому

    Masha Allah
    Allah yasa haka shine mafi alkhairi 🙏

  • @LarabaGarba-fm2kh
    @LarabaGarba-fm2kh 11 місяців тому

    Allah yavaka abinda yafu Alheri

  • @UmarAhmad-l9s
    @UmarAhmad-l9s 11 місяців тому

    Allah sarki duniya

  • @rufaigaladima7419
    @rufaigaladima7419 11 місяців тому

    Allah shi sakama da alhairi mutunen kirki

  • @HafizuAbubakar-kk3eb
    @HafizuAbubakar-kk3eb 11 місяців тому

    Daka baya kenan

  • @aminausaini611
    @aminausaini611 11 місяців тому +1

    Ameen ya Allah gasikiyane

  • @KARIMASHUAIBU-jd9sy
    @KARIMASHUAIBU-jd9sy 11 місяців тому

    Allah ya kara maka hakuri

  • @aliyut5270
    @aliyut5270 11 місяців тому +1

    Ma sha Allah.Allah ya kaimu 2027

  • @RokiaOsman-c1x
    @RokiaOsman-c1x 11 місяців тому

    Allah yabashi ikon adalchi

  • @mustaphamousteey8474
    @mustaphamousteey8474 11 місяців тому +1

    Masha allah Allah yasa haka shiyafi alkairi ❤

  • @AbbasAliyu-hk2ug
    @AbbasAliyu-hk2ug 11 місяців тому

    wayyo Allah sarki