Musbaho naji hirarka da tsofaffin mutanen Yan dambe kamar su shagon wurno da Kuma wani dattijo amma indai har kanaso cikakken tarihin shagon dan anace to kaje mahaifasa ta garin bakura yarkufoji anan aka haifi shago Kuma nikaina Ina daya daga cikin jinin shago ne yanxu haka akwai yarsa wadda take aure acikin gidan mu
Gaskiya naji dadin wannan Hirar sosai, Allah ya karamasa lafiya da Nisan kwana
We need to archive this for the next generation. ❤
Masha Allah wallahi musbahu innajin dadin irin wanna gabatarwa
Suwaye gurumada sannan suwaye sullubawa
Duk dayake ba zaman lafiya amma dan allah ko a wayane acigaba da waya dan musamu abin da yake shige mana duhu akan tarihin shago muna godiya musbahu
Misubahu kayi kokari sosai. Munajin dadin wannan shiri
don Allah Musbahu ina son tarihin Ada na jan ruwa.
❤ mongodey
Musbaho naji hirarka da tsofaffin mutanen Yan dambe kamar su shagon wurno da Kuma wani dattijo amma indai har kanaso cikakken tarihin shagon dan anace to kaje mahaifasa ta garin bakura yarkufoji anan aka haifi shago Kuma nikaina Ina daya daga cikin jinin shago ne yanxu haka akwai yarsa wadda take aure acikin gidan mu
Kakirani 08145396333
Tarihi Mai dadi
Masha Allah gaskiyane
Shi shago bashi da iyaline, ko yaro
Akwai su garba kulakake abokin dan dunawa
Nawurno koyasan dangece da haru jaraba sukure n'a karkarnane su Abdul Karimu galadimawa
Shagon Wurno
Naso katambayeshi dogon miko da haru jaraba