Allah Sarki dr Idris bashan wahala da wa'innan malaman.wllh dr bahakayakenufi ba Dan naji karatun shi daga farko harkarshe. Amma kaji wai wannan yazo shima yanjuyanai magana.amma makan kasani kyayun mutun fa yakasance yana koyi da Manzon Allah S.A.W akomai da komai FAA.kofa akafurai fa akwai wanda shigani yake yafi karfi yama karya amaganansa ballantana wanda yakeso yadunga koyi da Manzon Allah S.A.W
Wallahi barrister kaji soran Allah . kuna juyawa Dr. Idriss maganganunsa . samsam ba haka yace ba bai dan gana kansa ba da Annabi. Ila ayar kur'ani da hadisan Annabi da yake fadi Abakinsa Gaskiya ne tsagoranta..... Yadda tazo haka yake fadi. Abin da doctor idriss yake nufi kenan. Amma kuna ta hassadar sa. Allah ya fiku..... Kuma Allah zai saka mai.
Gaskiya ba ki yi ma dr adaltchi ba.domin ya 'a Magana a kan karya Ku Ku Na Magana a kan deydey da kuskure.kuma kafin a iso nan yayi bayanar a kan kokarin fadan gaskiya Che dey bisa kuskure
Ku dai gaskiya kuna da matsala. Wai sai mutum ya yi magana sai ku chanza masa magana. Dr Idris bai che ba ya kuskure ba amma sai ku chanza masa magana ku zo kuna raddin abinda bai fada ba. Kai barrister muna gani kana da adalci amma ka nuna kai ma ba ka da adalcin magana. Shirme kawai.
I like your words amma kai ma kayi kuskure kadan daga qare, Lamar yayi kace yayi kuskure ah wannan batun, not that baya adalci ah magana because of 1 sabani. Allah sa ka fahimta....may Allah forgive us all for our mistakes Ameen
Jazakallahu khairan ya ahlal QUR'AN
Allah shi karawa rayuwa albarka malam,kuma ya shir yaddamu
Allah Sarki dr Idris bashan wahala da wa'innan malaman.wllh dr bahakayakenufi ba Dan naji karatun shi daga farko harkarshe. Amma kaji wai wannan yazo shima yanjuyanai magana.amma makan kasani kyayun mutun fa yakasance yana koyi da Manzon Allah S.A.W akomai da komai FAA.kofa akafurai fa akwai wanda shigani yake yafi karfi yama karya amaganansa ballantana wanda yakeso yadunga koyi da Manzon Allah S.A.W
Wallahi barrister kaji soran Allah . kuna juyawa Dr. Idriss maganganunsa . samsam ba haka yace ba bai dan gana kansa ba da Annabi. Ila ayar kur'ani da hadisan Annabi da yake fadi Abakinsa Gaskiya ne tsagoranta..... Yadda tazo haka yake fadi. Abin da doctor idriss yake nufi kenan. Amma kuna ta hassadar sa. Allah ya fiku..... Kuma Allah zai saka mai.
Maï chanel kin nan kaji tsoran Allah
Kai mai channel nan Allah zai tambayeka akan kafe hoton dr dakayi don kana son ka haddasa ce ce kuce ne kawai
Ƙarya Daban kuskure daban.
Doctor cewa yayi baya ƙarya, bawai baya kuskure ba. Ƴan uwa Yakamata ku gane.
Gaskiya ba ki yi ma dr adaltchi ba.domin ya 'a Magana a kan karya Ku Ku Na Magana a kan deydey da kuskure.kuma kafin a iso nan yayi bayanar a kan kokarin fadan gaskiya Che dey bisa kuskure
Ku dai gaskiya kuna da matsala. Wai sai mutum ya yi magana sai ku chanza masa magana.
Dr Idris bai che ba ya kuskure ba amma sai ku chanza masa magana ku zo kuna raddin abinda bai fada ba. Kai barrister muna gani kana da adalci amma ka nuna kai ma ba ka da adalcin magana.
Shirme kawai.
Ka barssu da Sanu Allah zaï kamassu
I like your words amma kai ma kayi kuskure kadan daga qare, Lamar yayi kace yayi kuskure ah wannan batun, not that baya adalci ah magana because of 1 sabani. Allah sa ka fahimta....may Allah forgive us all for our mistakes Ameen
Wait I've now listened zuwa yaushe, toh ai ni ban ji ma ya ambaci Dakta ba, it's like kawai waazi yayi wani ya kafe hoton shi
Ai mallam da dukkan girmamawa yakamata mallam yagane qarya daban kuskure daban shi Dr akan qarya yake magana
Na am malam munajin Dadi acigaba DA Basu karatu
Radin ga wasu darajané garesu