Muqabala da Dan Shia a Bauchi - Sheikh Musa Assadussunnah da Tahir Umar Sulaiman a Garin Bauchi
Вставка
- Опубліковано 20 лип 2016
- Wannan itace Muqabala data gabata tsakanin Sheikh Musa Assadussunnah da Tahir Umar Sulaiman a Garin Bauchi. An gabatar da wannan zama ne kafin Azumin Ramadhan. Muqabala ta dangaci mas'alalolin da Shia da Ahlussunnah suka saba a kansu. Allah Ta'ala Ya sakawa Sheikh Musa Asadussunah da alkhairi, amin.