Allah ya kara ma malam lafiya da tsawon kwana mai Albarka, Malam yadade Yana bama jama a ilimi mai amfanni, Muna sheda har gaban Allah. Swt. Ina sauraren daga Sénégal
Allah ya Kara lafiya da nisan kwana Allah ya jamana da ran malam mujima muna amfana da rayiwarka albarkaci annabi Muhammad sallalahu alaihi wasalam Ameen ya Hayyu ya Qayyum
Salam. Mallam mun gode Allah Saka da Alkhairi. Tafiyar ta shekaru dari biyar da Manzon Allah (S.A.W.) ya fadi ba ta haske bace ta wuce ta haske. Masu ilimin kimiya sun nuna haske na tafiyar mil 286 a second guda wanda zai dau tafiyar sekon daya da digo a akan wannan saurin a je kan wata, shekaru million 4 da kingi a je wajen rana, shekaru fiye da million 23 da uku a je wajen tauraruwa mafi kusa. Dukkan wadannan suna a saman duniya ta farko. Masu ilmin kimiya a yanzu sun fara gano akeai tafiyar da ta fi ta haske wadda bata ma musalto wata da 'Black Hole'. Na san Malam ya san wannan amma kila bai son ya ruda masu sauraren shi. Allah Ya Kara ma Malam Hakuri.
Masha allah🎉
Amin
Ameen suma Ameen, Allah ya qara lafiya ameen ya rabbil alameen Nagode, ya saka da Aljannatul Firdaus
Allahumma Amin
Allah ya kara ma malam lafiya da tsawon kwana mai Albarka,
Malam yadade Yana bama jama a ilimi mai amfanni,
Muna sheda har gaban Allah. Swt.
Ina sauraren daga Sénégal
Masha Allah. Allah yasaka da Alkhairi
Allah ya qara lafiya. Jazakumullahu khair
Allahumma Amin
Allah ya Kara lafiya da nisan kwana Allah ya jamana da ran malam mujima muna amfana da rayiwarka albarkaci annabi Muhammad sallalahu alaihi wasalam Ameen ya Hayyu ya Qayyum
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM.
Allahumma Amin.
Muna godiya
Educative
Allah Saka sheik
Allah yasaka da alkairi Malam
Amin Amin