Gaskiya naji dadi maganan dakayi wlh ka fahimta maganan nan amma wasu basa ganeh abu sai suzo suna korafe korafen banza akwai sabida hauka Yakamata aneman masa hakkin sah 💪
Allah ya saka maka da alheri , lallai ka nuna cewa ka San matsalan Nigeria da yadda za a warwareta . Ina kara jinjina maka__(English) Yes I appreciate the way he understands Nigerian problems and address them accordingly and always do justice in the way to solving them . I once more appreciate him and suggest that he should be considered among the Nigerians to be listened to when looking for solutions to national problems
Bravo......sir Nothing but the truth.......sir Allah ubangijia na sama ya ka ra maka tsahon rai sir. Allah ya Kara mana hadin kai tsakanin Christa da musulumai.
Ga irin mutanen da yakamata surinqa mulkin kasan Nan kenan, Aa sai a Hana wadanda suka dace. Amiqawa azzalumai suna gasamu. Sir you're a symbol of good leadership. Allah yaqara daukaka
insha'Allah kasan nan zai kaimu Inda ya dace nan gaba Abu na farko inka saurari bayanan wannan bawan Allah zaka gane babu bambanci na yare, babu na addini Kai tsaye yayi bayansa babu son rai kuma 💯🤝🤝🤝🤝🤝
You really spoke well. You were objective in your analysis of the situations. You spoke well due to your experiences while you were in the army. So we only pray that they will act according to your recommendations. So remain Blessed and my heart felt sympathy to Abbas and his loved ones. I pray he gets justice!!!
Kai ! Malam kaburge ni wallahi, Gaskiya guda daya ce bayan ta sai bata. A gaishe ka jan gwarzo. Idan muna da irin ku masu tsage Gaskiya irin wannan ba tsoro to wallahi muna sa rai Nigeria zata gyaru. A ciga da gaya musu Gaskiya komi dacin ta. Manya sojojin da suke azzalume da suka amfani da girma da Allah ya basu suke zalunci Ya Rabb ka cigaba da tona musu asiri. Da yawa mutane da iyaye ba son barin yaran su shiga aikin soja saboda irin wannan zalunci da rashin adalci. JUSTICE FOR ABBAS & OTHERS
Ni wllh enajin na qara tsanar aekin akwae qaninah d yayana aciki sae nakejin d enada eko d wllh saena ciresu daga aekin, Amma Allah y qara tsaresu d dukkanin sauran al'ummah, Amma wllh yarona vaxae ta6ayin aekin force va ensha Allah.....
Gaskiya naji dadi maganan dakayi wlh ka fahimta maganan nan amma wasu basa ganeh abu sai suzo suna korafe korafen banza akwai sabida hauka
Yakamata aneman masa hakkin sah 💪
Allah sarki
Gaskiya naji dadin magananka sir allah yasaka da alkairi yakareka da ga mungaye yakara daukaka
Allah ya saka maka da alheri , lallai ka nuna cewa ka San matsalan Nigeria da yadda za a warwareta . Ina kara jinjina maka__(English) Yes I appreciate the way he understands Nigerian problems and address them accordingly and always do justice in the way to solving them . I once more appreciate him and suggest that he should be considered among the Nigerians to be listened to when looking for solutions to national problems
Bravo my brother well said maganan gaskiya babu son zuciya i salute you sir
Bravo......sir
Nothing but the truth.......sir
Allah ubangijia na sama ya ka ra maka tsahon rai sir.
Allah ya Kara mana hadin kai tsakanin Christa da musulumai.
Gaskiya naji dadin wannan bayani naka Sir, Allah ya kara lfy da nisan kwana
Thank you very much may Almighty god protect you sir🙏 we really appreciate ur effort
Atoh, Allah Dayiyi mun don mun bauta Masa ,Yayi kuma w bawa wani Bawan sa daman a duniya na,sai yazo yace zuwa bauta Masan yazama yafi kuma.😢
Wannan shine gaskiya Àllah karamaka karfin gwuiwa prof. Solomon Dalun
that's great you are a good leader sir all your statement are on the right Justice to Abbas 💪
Macha allah mouna godiya dottijo allah yakara maka lfy datsawon kwanaki masou albarka ❤
Ga irin mutanen da yakamata surinqa mulkin kasan Nan kenan, Aa sai a Hana wadanda suka dace. Amiqawa azzalumai suna gasamu. Sir you're a symbol of good leadership. Allah yaqara daukaka
Alhamdulillah. Barrister Solomon Dallung, more grease to ur elbow Allah y saka da alkhairi ameen. Our former sports minister.❤
Allah yasakamaka da alheri 🤲🤲🤲
Perfect said God bless you sir
Ma Sha Allah jagoran Neman wnchi muna godiya ,kayi maganan na adalchi,🙏☑️👌
insha'Allah kasan nan zai kaimu Inda ya dace nan gaba
Abu na farko inka saurari bayanan wannan bawan Allah zaka gane babu bambanci na yare, babu na addini Kai tsaye yayi bayansa babu son rai kuma 💯🤝🤝🤝🤝🤝
tabbas kuwa
Barrister Allah ya kareka daga dukkan shirrin makiya cigaban arewa da Nigeria Amin mungode
May God Bless You Barrister 🙏
You really spoke well. You were objective in your analysis of the situations. You spoke well due to your experiences while you were in the army. So we only pray that they will act according to your recommendations. So remain Blessed and my heart felt sympathy to Abbas and his loved ones. I pray he gets justice!!!
Masha Allah! Allah ya saka da alheri.... and I love the Hausa vocabulary 😂
Bless you sir jinjina gareka
Kaji zancen masu ilimi. Allah ya kara ma basira.
May Allah rewards you abundantly Sir
Barr Solomon Dalung, Allah yayi maka Albarka, ya kara maka misan kwana
Kai !
Malam kaburge ni wallahi, Gaskiya guda daya ce bayan ta sai bata. A gaishe ka jan gwarzo. Idan muna da irin ku masu tsage Gaskiya irin wannan ba tsoro to wallahi muna sa rai Nigeria zata gyaru. A ciga da gaya musu Gaskiya komi dacin ta.
Manya sojojin da suke azzalume da suka amfani da girma da Allah ya basu suke zalunci Ya Rabb ka cigaba da tona musu asiri. Da yawa mutane da iyaye ba son barin yaran su shiga aikin soja saboda irin wannan zalunci da rashin adalci. JUSTICE FOR ABBAS & OTHERS
Solomon Dalun Yayi Maganar Gaskiya
Sosai ko
Alh yasaka maka da Al heri d fadan Gaskiya dakayi daka akan majalissan Nageriya Alh yamusu abinda sukamana
Allah qara lafiya da nisan ya Allah gareka officer Solomon
Allah yasaka da Alkairi
Kaji mganar gaskiya
Allah ya saka da Alkhairi
We need people like you
Barrister Solomon Dalum Allah ya maka albarka
Allah yasakamaka daalheri gaskiyadayace
Allah ya saka maka da Alkhairi kayi maganar hankali
wannan shene gaskiyar magana allah yasa suji koma ayi shari'ar akan gaskiya
Solomon Dalong kayi kokari kwarai Allah ya saka maka da alkhairi Sir
Allah ya bawa me gaskiya nasara.
Now the story is starting to make sense. There was an offence, but the punishment is...God have mercy
Ni wllh enajin na qara tsanar aekin akwae qaninah d yayana aciki sae nakejin d enada eko d wllh saena ciresu daga aekin, Amma Allah y qara tsaresu d dukkanin sauran al'ummah, Amma wllh yarona vaxae ta6ayin aekin force va ensha Allah.....
To ya zaiki saidai kuki ye musu addu a
ALLAH yasa babu soja Acikin ya'ya' na
wani shariya kuma bayan halin da akasashi aciki na tozarci aikin banza zalinci kurarata
Solomon Dalong Allah Ya Saka Maka Da Alkhairi 🙏
Allah ya kyauta gaskiya Barrister kana kokari fatan nasara
Gaskiya ne Muna godiya 🙏🙏🙏
Thanks sir
Saidai Bamu san sunanka ba, kafadu gaskiya ❤❤❤
Sunansa Barrister Solomon Dalung... Tsohon ministan matasa da wassani Kuma Mai Dan gwagwarmaya hakin Dan Adam
Allah Ya ba da ikon yin adalcin
May God bless you sir
Well said and truth is proof
Allah Ya Saka maka da Alkhairi
Allah ya qara daukaka
God Bless you sir.Inan a Kara iriri
Allah ya saka da alkhairi. Amin summa amin
Allah ya shige Miki gaba matar Abbas
You said it well sha
More grace sir
Allah yasaka da alheri
Me girma Sir
That's great sir
AMEEN YA RABBI YA ALLAH
Allah y tsare mana Kai sir
Allah yabiyaka brrs Solomon
Muna godiya shugaban arewa kana nemoma arewa inci
Thank you sir 👍
Allah ya kawo mana sauki
Gaskiyane thanks mister man
Allah yasakama da alkhairi
Rashin adalci yanaha matasa sha awar aiki soja
Ya Allah yazama gatan haruna abbas
Allah yaqara baiyana gsky
Allah dai ya kyautata
Justice for Seaman Abbas
Allah yataimaka yayi Maka albarka
Allah yasa Kama da mafifici Alkhairi Ameen
MASHA ALLAH
Wannan sunansa Barrister Solomon Dalung
Allah yasakamakada alheri
U are good man
Masha Allah 🙏🙏
Remain blessed sir
Wannan mai adalci ne
Very good sir
Muna Godiya ❤
ALLAH YA ISA
Zaluncin su shi yasa bama son yin aikin ba albashin kirki kuma
Ameen ya allh
ءامين يارب العالمين
Wannan gaskiya né
Allah yasakamaka da alhari
Tank you my father
Yasin Allah ya biyaka🙏kagama maganar hankali sir wannan shine maganar gsky
Thanks 👍❤
Gaskiya ne wannan maganan gaskiya ne
Good👍
👍👍💓
Good 👍🎉🎉🎉
Kasar nan fa akwai matsala Babba wallahi.
Gaskiyar magana😢
Aameen thumma ameen, jazakumullahu khairan 🙏
Godbless u sir😢
Hmmm Nigeria
Yes sir