IZZAR SO EPISODE 13 WITH SUBTITLE

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 13 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 853

  • @kebirn4tv
    @kebirn4tv 4 роки тому +6

    Dubun gaisuwa da fatan alkhairi zuwa ga dukkan ma a bota kallon wannan shiri izzar so muna godiya Allah ya saka muku da alkhairi amen daga Italy,🇮🇹🇳🇪🇳🇬 one love ❤️😘 Ana tare Allah ya kai mu sati mai zuwa

  • @hauwaabubakar4272
    @hauwaabubakar4272 4 роки тому +2

    Masha Allah gaskiya muna matukar godiya Allah ya saka da alkairi 👏👏👏😍

  • @kassomouabdoulkarim5696
    @kassomouabdoulkarim5696 4 роки тому +2

    Allah yassaka da alkairi moungodé🇨🇮🇨🇮🇨🇮

  • @sardaunamultimediatv818
    @sardaunamultimediatv818 4 роки тому +1

    Masha Allah Komai Yayi My Man Lawan Ahmad

  • @Abdoll8
    @Abdoll8 4 роки тому +4

    Proud of BAKORI TV

  • @mamansanimkk1870
    @mamansanimkk1870 4 роки тому +1

    Macha allah yayi 👍 🥰🥰 allah yakara basira

  • @hawwahoho9438
    @hawwahoho9438 4 роки тому +1

    Mai garkiya kenan allah kabamu ikon aiki d gaskiya

  • @zamaniaduniya
    @zamaniaduniya 4 роки тому +1

    Me gaskiaya yana tareda gaskiaya 🕋❤️🤲👍👆

  • @aishaharuna611
    @aishaharuna611 4 роки тому +1

    Masha Allah muna godiya sosai Allah saka da alkhairi

  • @uzairubena5774
    @uzairubena5774 4 роки тому +2

    Thanks Mai gida

  • @عليالبنياميني
    @عليالبنياميني 4 роки тому +1

    Allah ya tymaka yayi sosai 😚😚👍👍👍💕💕👏👏👏👏👏like1000000👐👌

    • @farhafilmsenterprises3128
      @farhafilmsenterprises3128 4 роки тому

      Kubi wannan link din domin kallon series Dina ma Suna GIDAN MIJINA yanada kyau sosai Yana nagana ne akan mahimmanci iya girki ga ya mace a GIDAN MIJINA ta ua-cam.com/video/TSFlBiaXPmU/v-deo.html

  • @bkrsomaysanka1090
    @bkrsomaysanka1090 4 роки тому +2

    Macha allah yayi sosai kahota oga allah kare manaku ku

  • @musahussaini6449
    @musahussaini6449 3 роки тому

    Ni bahaushene mazauni LAGOS Gaskiya nakwadaitu da Inga hausa films sosai dalilin izzarso naji lbr wannan film tunda jimawa Amma bandamu inganiba saboda kawai inagani Bata lokocine saigashi kwatsam nayi dumu dumu cikin kallon Hausa series daga karshe LAWAN AHMAD inama addu'a Allah yakara basira kamatukar burgeni soisai❤️❤️❤️❤️❤️❤️💯

  • @HausaCartoon
    @HausaCartoon 4 роки тому +1

    Masha Allah muna godiya Allah yaraka daukaka

  • @HabibaBalazaki
    @HabibaBalazaki 4 роки тому +1

    Masha allah Allah yakara basira yaye kyau sosai

  • @abdullahiusman2586
    @abdullahiusman2586 4 роки тому

    Kai gskya accountant kayi abunda ya dacee kayi na jinjina maka accounter Allah kara basira💯%👏👏👍🏴🏴🙌🙌

  • @mamaneabarchi1865
    @mamaneabarchi1865 4 роки тому

    Gaskiya aiki Ku yana kiau sosey 💯 💯 daga nan Sénégal 🇸🇳🇸🇳

  • @musanuhu697
    @musanuhu697 4 роки тому +2

    Allah yakara baka nasara umar

  • @bkrsomaysanka1090
    @bkrsomaysanka1090 4 роки тому +2

    Allah gatan baowa 🤲🤲🤲allah fiddaka

  • @ahlilbaititailoringservice145
    @ahlilbaititailoringservice145 4 роки тому +1

    Gaskiya umar yana cikin halin tsaka mai wuya.

  • @fatimanuhumuhamn8444
    @fatimanuhumuhamn8444 4 роки тому

    😍😍😘Godiya alah ya kara basira

  • @kwaraboy
    @kwaraboy 4 роки тому +5

    Wallahi.🙆‍♂️ This movie i wish is more than 15 mnts👌❤️

    • @kwaraboy
      @kwaraboy 4 роки тому

      @Ummu Tasneem okay

  • @ksasaudi1718
    @ksasaudi1718 4 роки тому +7

    Masha Allah😍😍😍😍

  • @ummuyhn6400
    @ummuyhn6400 4 роки тому +1

    Oyoyo shuganban gsky Umar 😍😘😘

  • @yakoubouyakoubou2424
    @yakoubouyakoubou2424 4 роки тому

    masha allah yayi sosai lawal allah yana tarida maigaskiya allah yaqara basira amen

  • @mourtalayoussoufa5123
    @mourtalayoussoufa5123 2 роки тому

    Da Allah ina so numéro wahppa n'a lawanahmad da Allah

  • @mohammedhamza268
    @mohammedhamza268 4 роки тому

    Allah yaqara daukaka tashar bakori TV mai albarka

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 4 роки тому

    Allah sarki Allah Yana tare da Mai gaskiya Allah yakara karemu ameen

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 4 роки тому

    Masha Allah Allah sarki Lawal Ahmed kaskiya sunata kaskiya Allah ya Kara basira

  • @sulemandanummahsalifu6576
    @sulemandanummahsalifu6576 4 роки тому +1

    Allah na tare da mai gaskiya hahaha mai Hakuri ya tare da Allah haka annabi mahamadou yafada ya Allah ina roko kakaremudagamahasada amin dan alfurma annabi

  • @gamjitvgamji8016
    @gamjitvgamji8016 4 роки тому

    Wow gaskiyane wannan ya nasha dantat sosai

  • @mouhamed2045
    @mouhamed2045 4 роки тому

    ALLAH BAYATOZARTA WANDA YAYI TAWASSULI DA ANNABI S A W ALLAH YAKAIMU SATI MAI ZUWA

  • @معاذمحمدفرج-ل7ك
    @معاذمحمدفرج-ل7ك 4 роки тому

    Allah Dai ya Shiga tsakanin Nagari da mugu gaskiya makiyi masifa ne

  • @alkassoumgarba1646
    @alkassoumgarba1646 4 роки тому

    Malam lawan tunda ka dogara da Allah da annabi Muhammadu (s a w)in challahu zaka samu mahuta Allah ya kara basira

  • @khadijahussainiusman9119
    @khadijahussainiusman9119 4 роки тому +1

    Muna godiya sosai Allah ya kara basira

  • @nazifinazifi1345
    @nazifinazifi1345 4 роки тому +8

    Masha allah inyika naw 🤯🤯

  • @musaadamu2454
    @musaadamu2454 4 роки тому +1

    Allah ya kara basira gaskiya munajin dadin wannan shiri naku sosai ina muku fatan Alkairi daga nan Kampala Uganda country

  • @abubakarzakariyya3795
    @abubakarzakariyya3795 4 роки тому

    Don allah kukara muntina kamar talatin haka saboda yayi gajarta da yawa sakamakon yadda film din ya karbu agun mutane .kuma yana samu nishadi allah yakara basira ameen

  • @Sarkibahas
    @Sarkibahas 4 роки тому

    Masha Allah.
    Allah Yakarawa Rayuwa Albarka.

  • @abdulmalikumar8284
    @abdulmalikumar8284 4 роки тому

    Wow gaskiya fims dinnan yana burgeni matuaka

  • @abubakarsabiu7993
    @abubakarsabiu7993 4 роки тому +2

    Masha ALLAH. ALLAH yakara basira watching from Newcastle.

  • @AliyuHassan-i3y
    @AliyuHassan-i3y 4 місяці тому

    Allah ya sa kamaka malam Umar Hashim

  • @SarafouddiniSadou
    @SarafouddiniSadou 9 місяців тому

    ❤❤❤abdou

  • @hamidarachida4479
    @hamidarachida4479 4 роки тому +1

    ALLAH YA KARABASIRA AMIN AMIN 🤲🤲🤲🤲💓

  • @ummiali4598
    @ummiali4598 4 роки тому

    masha allah lawan allah yakara basira

  • @dausibaby1165
    @dausibaby1165 4 роки тому +3

    Masha allah 👍1

    • @ashantiahamad7290
      @ashantiahamad7290 4 роки тому +1

      Lawan Allah ya sa yan da halin ka yake mai kyau Afilm Allah ya sa agaskema hakane ameen

  • @Habibou-og7pb
    @Habibou-og7pb 4 роки тому

    gaskiya izarso yanada anfani agaremu mumatasa masu aiki akarka chin mutane

  • @nuranuraadamu3906
    @nuranuraadamu3906 4 роки тому

    Macha.allah.allah.yakara basira

  • @hashimsalman1213
    @hashimsalman1213 4 роки тому

    Muna muku godiya bakori tv aman yakamata akara shirin

  • @samiramoussa6225
    @samiramoussa6225 4 роки тому +1

    Macha Allah

  • @siyamayusif5783
    @siyamayusif5783 4 роки тому +5

    Masha Allah 😊😊

    • @farhafilmsenterprises3128
      @farhafilmsenterprises3128 4 роки тому

      Kubi wannan link din domin kallon series Dina ma Suna GIDAN MIJINA yanada kyau sosai Yana nagana ne akan mahimmanci iya girki ga ya mace a GIDAN MIJINA ta ua-cam.com/video/TSFlBiaXPmU/v-deo.html

  • @boubacarsouley888
    @boubacarsouley888 4 роки тому

    Gaskia films yayi saidai akara michi lokaci dan allah kamar minti 30 👏👏

  • @sifiyanudjibirina3936
    @sifiyanudjibirina3936 4 роки тому +3

    Macha allah yayi 🎊👍💕🎊

  • @yaromaizamani8821
    @yaromaizamani8821 4 роки тому

    Mach Allah Allah natare da maigaiskiya

  • @sadiyabarde8255
    @sadiyabarde8255 4 роки тому

    Allah Yanatare da maigaskiiya
    Allah ya taimaki dukka maigaskiya

  • @habibamuhammad4110
    @habibamuhammad4110 4 роки тому +2

    Masha Allah, 💋💋

  • @sadhaksa5360
    @sadhaksa5360 4 роки тому

    Gaskiya shirin kuyanakya godiya munafariciki

  • @aliballamba4084
    @aliballamba4084 4 роки тому

    Gaskiyane wannan shine abinda nake fatan gani wasa yana kyau ina son naga ana kwatanta gaskiya haka

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 4 роки тому

    Aslm muna godia alhmdulillah allah yanada saa 🇳🇪 ✌️

  • @muazuibrahim5151
    @muazuibrahim5151 4 роки тому +1

    Tana kasa tana dabo, Allah yakimu wani sati lafiya amin

  • @alhajiusmantv5188
    @alhajiusmantv5188 4 роки тому

    Mashaalla👍👍

  • @omarosman8604
    @omarosman8604 4 роки тому

    Gaskiya maqiyi baiyiba a rayuwa irin wannan lamari miza.a kirashi kehta ko hasada

  • @zayyanurufai9881
    @zayyanurufai9881 4 роки тому

    Bakory tv Allah yakara daukaka

  • @pyonemonday7098
    @pyonemonday7098 4 роки тому

    Good and Nice lawan ahamed

  • @oumarounoufou9728
    @oumarounoufou9728 4 роки тому

    Lawal Allah ya kara pa sira

  • @asiyasalis9640
    @asiyasalis9640 4 роки тому

    Wayyyo Allah na Allah ya fidda kai tsaka mai wiya Umar Hashim gaskiya gaskiya ce 😭😭😭

  • @adamaabdulkarimkiyawa7362
    @adamaabdulkarimkiyawa7362 4 роки тому

    Allah ya rabamu da sharrin makiyi wllh wannan ai musiba ce babba

  • @mubarakdidrees3542
    @mubarakdidrees3542 4 роки тому +2

    Masha Allahu🙏🙏🙏

  • @zakarikalla1231
    @zakarikalla1231 4 роки тому

    Gaskiya masu dauka photon wannan film sudoraga wata film baiyiba

  • @maazouyacoubou2063
    @maazouyacoubou2063 4 роки тому

    Yayi namiji allah y a kara basira

  • @ibrahimshuaibudangagi7836
    @ibrahimshuaibudangagi7836 4 роки тому

    Nice Series Movie,Allah ya qara daukaka da basira.Tabbas Bakori TV Kun chanchanchi Yabo da fatan alkhairi sakamakon fadakarwa mai nuna karfin ikon Allah da buwayarsa ga duk wanda ya maida Al'amarinsa ga Allah kuma ya yarda da duk abunda ya sameshi daga Allah ne kuma duk abunda ya samu daga Allah ne(Tajawidi)Allah ya saka muku da Alkhairi.

  • @ساءكانو
    @ساءكانو 4 роки тому

    Gaskiya.ahamd.kaborgini👍👍👍👍❤

  • @kabiruabdulmalik5053
    @kabiruabdulmalik5053 4 роки тому

    Gaskiya muna matukar ilmantuwa da izzar so Sai dai ko yanzu muna korafi akara minti 2,suzama minti 20 dan ilmantarda mu mungode

  • @isaghali9722
    @isaghali9722 4 роки тому

    Ba karya film yyy Allah yaka basira

  • @DANGWALALOTV
    @DANGWALALOTV Місяць тому

    Ita Gaskiya sunanta Gaskiya ❤

  • @fatimazahramuhammad7212
    @fatimazahramuhammad7212 4 роки тому

    Godiya maitarin yawa Allah yakara basira da nasara

  • @nuraibrahim5529
    @nuraibrahim5529 4 роки тому

    Gaskiya film dinnan yana kayatar dani lawan Ahmad kayi kokari sosai gaskiya

  • @abuabdullah1770
    @abuabdullah1770 4 роки тому

    Haha! Ai maigidana jarumine Kuma ja chanchanci bangaren da aka bashi. Lawan Ahmad Allah Ya kara basira.

  • @murtalagh2574
    @murtalagh2574 4 роки тому

    Masha Allah yayi kyau Allah ya temaka

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks 4 роки тому +3

    Dakyau ❤️ dan Majalisar mu nagobe in sha Allah 🙏

  • @jalobala8177
    @jalobala8177 4 роки тому +1

    Good ya aikin ya yi

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 4 роки тому

    Turkashi muna godiya sosai

  • @FistnameSurnam
    @FistnameSurnam Місяць тому +1

  • @yusufabubakar6884
    @yusufabubakar6884 4 роки тому

    Muna godiya maiyewa da fatan alheri.daga Yusuf A Likita jere

  • @ibrahimsouleymane9561
    @ibrahimsouleymane9561 4 роки тому +1

    Allah yakara Tunani Da Bassira

  • @zaharaddeenmuhammadyahuza5113
    @zaharaddeenmuhammadyahuza5113 4 роки тому

    Yayi daidai lawan Allah yakara daukaka

  • @massaoudouilla7562
    @massaoudouilla7562 4 роки тому +2

    Masha allahu c'est bon Merci beaucoup

    • @balarabehalilu
      @balarabehalilu 4 роки тому

      The time is too shot for a weekly episode

  • @zanaidukbnigernaadamazango8428
    @zanaidukbnigernaadamazango8428 4 роки тому +4

    Masha Allah thanks you good

  • @alewahubbina4275
    @alewahubbina4275 4 роки тому +2

    Masha Allah,

    • @abubakaryusuf3026
      @abubakaryusuf3026 4 роки тому

      18min is too short for the whole week, the time is suppose to be like 1hr Mr Director if it’s possible.

  • @nasirinbhanib6837
    @nasirinbhanib6837 4 роки тому

    masha ALLAH namijn duniya film yayi kyau

  • @tahirsalisu9228
    @tahirsalisu9228 4 роки тому

    Muna godiya sosai sosai yan uwana aikinku yana kyau sosai sosai

  • @sulaimancomedian8563
    @sulaimancomedian8563 4 роки тому

    Allah ne maiyi Allah ya. Iya muku dakai da nuwa lawal Ahmed

  • @hamzaktabdullahi3474
    @hamzaktabdullahi3474 4 роки тому

    Allah kaimana tsari daga makiya na fili da na bayyane

  • @nuramamanuramama2007
    @nuramamanuramama2007 4 роки тому

    Mai gaskiya yanatare da allah akodayaushe wannan tsari yayi

  • @PEINTURE378
    @PEINTURE378 4 роки тому

    Masha Allah godiya mu ke Allah ya kara basira da hikima da dau ka ka

  • @fatimaasslmumar2775
    @fatimaasslmumar2775 4 роки тому +2

    Allah Sarki umar Allah ya baka mafita,Allah ya rabamu d makiya😭😭🤲

  • @adamsuliemana8877
    @adamsuliemana8877 4 роки тому

    Mansha ALLAH godiya muke daga Spain

  • @sageersanee6525
    @sageersanee6525 4 роки тому +2

    Gaskiya firm yana tafiya kan tsari Allah ya kara basira # we re waiting for episode 14

  • @aminaabubakarbare1262
    @aminaabubakarbare1262 4 роки тому +1

    Masha Allah film yayi kyau
    Allah yakara daukaka da basira Ameen

  • @sadiyaharuna1497
    @sadiyaharuna1497 4 роки тому +3

    Wawoo I enjoy dis season like say u had what I said because I was saying take d dead body 2 d police don't throw it away. So when u do dat I feel so excited.dat means u will always stood 4 d truth no matter what.tanx 4 making my day waiting 4 d next season.