Salaam Mynmaster, seriously you're trying for us those who reside in another lands. Babu wani traditional mawaki da kayi uploading wakan shi da banji dadin wakar ba, Thank you so so so much! keep it on... we're enjoying these musics you're uploading always, kana tuna muna gida gaskia and going a great job. Thanks once again mun gode sosai!
We are so glad you like our uploads Mal. Mukhtar, Munje dadde sosai da comments naka. Insha Allah ba za mu gazza da uploading wakokin Al'adun mu bah...
Dan Allah Ina so a dora mana Wakar Dan kwairo ta Sarkin Gombe Wanda yake cewa: Sarkin Gwambe shehu na Allah Gagari gasa toran giwa Shehu 3 ne a nijeriyan ga, Shehun Sokoto, shehun Borno Sai cikon na 3 Shehun Gombe, Sai ka hada da Mali a yanzu Sarkin Gombe shehu na shehu.
Shi Musa Ɗanbade yana maida magana ga Mamman Shata ne. Shata yana ce "Allah ne ya yarda, ba Malamai ba ne, ba ya bori, ba ya tsafi" saboda haka shi ma Musa yake ganin ai shi ma Allah ya yarda. Har wani wuri yake cewa" Idan ya ce Allah ya yarda, ce ma shi mu ma Allan ya yarda". Amma dai a ƙarshe ya gane Shata shugabansa ne a waƙa.
Masha Allah alhamdulillah mun gode da kawo Mana Musa Dan Bade.
Gaskiya waka sai mawaqan da ba irin na wannan zamani ba
Allah yajikan shata na balki sambo
Don Allah Dan bade na da rai ko ya koma ga Allah?
Jiya Hadiza Gabon ta yi hira da shi a Tasharta.
Don Allah wakar HASSAN Sani Kontagora nake tambaya
Maganar gaskiya ce 🤣🤣🤣
Masha Allah wlh naji dadi please how to get a audio for this music
Dan Allah kasamana waqar sa ta hausi Hassan sani kwanta gora
Masha Allah.
Allah sarki jiya bayauba
Gaskiya kana kokari Amma Akwai wani mawaki Mai hikima da ake Kira Garba Mai tandu Shinkafi ta kasar zamfara anemo Mana shi
Insha Allah zan nemo shi!.
Salaam Mynmaster, seriously you're trying for us those who reside in another lands. Babu wani traditional mawaki da kayi uploading wakan shi da banji dadin wakar ba, Thank you so so so much! keep it on... we're enjoying these musics you're uploading always, kana tuna muna gida gaskia and going a great job. Thanks once again mun gode sosai!
We are so glad you like our uploads Mal. Mukhtar, Munje dadde sosai da comments naka. Insha Allah ba za mu gazza da uploading wakokin Al'adun mu bah...
mai tafar nuwa kenan shata ya ja yaro fada
Dan Allah Ina so a dora mana Wakar Dan kwairo ta Sarkin Gombe
Wanda yake cewa: Sarkin Gwambe shehu na Allah Gagari gasa toran giwa
Shehu 3 ne a nijeriyan ga, Shehun Sokoto, shehun Borno Sai cikon na 3 Shehun Gombe, Sai ka hada da Mali a yanzu Sarkin Gombe shehu na shehu.
Jiya ba yau ba
yasalam metafarnuwa
An tsokano gidan Rina
شكرا لك أغنية قديمة جميله جدا 🖒🖒😅😅
على الرحب و السعة
So sweet RIP
Yana raye
Shi Musa Ɗanbade yana maida magana ga Mamman Shata ne. Shata yana ce "Allah ne ya yarda, ba Malamai ba ne, ba ya bori, ba ya tsafi" saboda haka shi ma Musa yake ganin ai shi ma Allah ya yarda. Har wani wuri yake cewa" Idan ya ce Allah ya yarda, ce ma shi mu ma Allan ya yarda". Amma dai a ƙarshe ya gane Shata shugabansa ne a waƙa.
Rabe Bawa musa karama
da mammalon, da dan baden duka su biyun yaran shata ne
@@ansarinwakatvHaka maganar yake
Wannan Sunusi Dr. Mamman Shata ne?.
Musa Dan Bade ne daga Gashua Yobe