Dr idris ya tona asirin wadanda suka yi masa sharrin ya siffanta iansa da annabi cikin martani

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 66

  • @IssaHoussaini-rl2tr
    @IssaHoussaini-rl2tr 11 днів тому +10

    Gaskiya ne DR Allah ya saka da alheri da nasiha amine

  • @abubakarwando2642
    @abubakarwando2642 11 днів тому +8

    from Ghana. Allah ya kare mana dr ldris Abdu aziz

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 11 днів тому +6

    Allah yaganardamu gaskiya Kuma ya tabbatardamu akai,
    Allah yaqarawa malam lfy

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 11 днів тому +2

    Mukam muna bayan dr tauhidi 100bisa 100,Allah da Annabi SAW kawai ie nayi bari na bari 👍💪❤watching from Türkiye 🇹🇷

  • @HANDGUNMAN9211
    @HANDGUNMAN9211 11 днів тому +2

    Allah yaqarawa rayuwan Dr Idris abdulaziz albarka Allah yaqara masa iqlasi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 11 днів тому +2

    Malam dr idris dr tauhidi,Allah yana tare da kai,wlhy makiyan ka sai sunji kunya tun a duniya,da’awar ka babu gudu babu jada baya,Alhamdulilh da’awar ka ta karfafa ta burunkasa a duniya fiye da yanda me tunani yake zato,toh anan sai hamdala dan taka ba irin tasu bace,gaskiya tauhidi da aqida 🎉🎉🎉

  • @issacHamid
    @issacHamid 11 днів тому +7

    Ma cha allah ❤

  • @aboubacarsahibou.adarnagat414
    @aboubacarsahibou.adarnagat414 11 днів тому +4

    Masha allah dr idris ikon Allah

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 11 днів тому +6

    Duk munasan malamanmu na sunna bakidaya Allah yakarama lafiya dr Idris Allah kuma munarokonka yahada kanku bakidaya ameen

  • @MoussaAssoumane-e7n
    @MoussaAssoumane-e7n 11 днів тому +2

    Allah yasaka da alheri

  • @aliyusalehdeba9595
    @aliyusalehdeba9595 11 днів тому +7

    Allah ya daura mu akan gaskiya

  • @RabilouSani-g7x
    @RabilouSani-g7x 11 днів тому +6

    ما شاء الله تبارك الله وجزاك الله خيرا وربي يحفظه من كل سوء

  • @AbdoulHamidou-l6k
    @AbdoulHamidou-l6k 11 днів тому +5

    WANNAN malami DR IDRIS wallahi saidai suyi hankuri Dan gaskiya yakefada

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 11 днів тому +2

    Allah SWT Ya kareka Malam.Insha Allahu Taalah wannan daawar zataci gaba.

  • @شعيبشعيب-ض1و
    @شعيبشعيب-ض1و 11 днів тому +3

    اللهم صل على محمد وعلى محمد علي محمد السلام عليكم ورحمه الله وبركاته ماشاءالله تبارك الله الرحمن الرحيم❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @abdulazizabdul791
    @abdulazizabdul791 11 днів тому +1

    Allah yakarawa annbi daraja da kamala ya allah

  • @Passmarkmedia
    @Passmarkmedia 11 днів тому +2

    Allah ya karawa dr lafiya

  • @MdMohammad-g7l
    @MdMohammad-g7l 11 днів тому +1

    سبحان الله والحمد لله سبحان الله 🥹🤲

  • @OuchaIssouf
    @OuchaIssouf 11 днів тому +4

    Allah ya daga Malan Idriss lafiya

  • @KadL-r6z
    @KadL-r6z 11 днів тому +3

    Allah yahada manakan malaman muna addini

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 11 днів тому +2

    Hassada ga me rabo taki 😁💪💪💪

  • @abdulazizabdul791
    @abdulazizabdul791 11 днів тому +1

    Allah yakara lafiya

  • @bawal2019
    @bawal2019 8 днів тому

    Allah ya kara lafiya da imani Dr Idris

  • @FRLAs628
    @FRLAs628 11 днів тому +1

    allah, yakarawa, dr, lafiya

  • @Passmarkmedia
    @Passmarkmedia 11 днів тому +1

    Daga Ghana ❤❤❤

  • @yushauyusuf7508
    @yushauyusuf7508 21 годину тому

    جزا كم الله خيرا.

  • @mohammedsabomusa2929
    @mohammedsabomusa2929 11 днів тому +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Kwame966
    @Kwame966 11 днів тому +3

    Dr tauhidi idris abdul aziz dutsan tanshi yafadi gaskiya

  • @moduburahimi2550
    @moduburahimi2550 11 днів тому

    Akche Kashi yafi Moaulidi Annabi Mohammed sallahu alaihi wasalam.

  • @KhadijahRabiuAliyu
    @KhadijahRabiuAliyu 9 днів тому

    Allah yahada mana kanku

  • @UmmiNura-l3n
    @UmmiNura-l3n 9 днів тому

    Kazama bawan dr jaki abu aisha

  • @hamzamuhammad4261
    @hamzamuhammad4261 10 днів тому

    Wlh idris yanuna kaman annabine

  • @محموداحمد-ل7س4ط
    @محموداحمد-ل7س4ط 10 днів тому

    🎉🎉🎉

  • @MalikHamidou-tk6wj
    @MalikHamidou-tk6wj 11 днів тому

    Allah ya ceci al'ummar Annabi Muhammad s a w wanga Bala i sai ina malamai sun zama yan cece kuce🥹

  • @nuraibrahim7948
    @nuraibrahim7948 11 днів тому

    Allah ya. Karka

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 6 днів тому

    Dr koo mahaukace😂😂😂

  • @MahiShuaibu-ge7uv
    @MahiShuaibu-ge7uv 6 днів тому

    Dr jakiiii huduba ko hauka

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 11 днів тому

    Yace yadda Annabi s a w baya fadar wani abu ba daidai ba shima haka yake baya karya

  • @mubarakabdul-hadi2339
    @mubarakabdul-hadi2339 11 днів тому +1

    Shawara:
    Assalamu alaikum. Ina ganin ire-iren wadannan topics din kara rural wutar rigima tsakanin malamai da dalibansu kawai take, don haka bana ganin fa'idar kawosu kwata kwata. A tsammani na akwai wasu topics din da sunfi wannan darussa masu fa'idantarwa dayawa.
    Shawara ce!!

  • @UmmiNura-l3n
    @UmmiNura-l3n 9 днів тому

    Kasaki mafarki akan dr jaki mana muna jira

  • @LawalSulaiman-h5g
    @LawalSulaiman-h5g 11 днів тому +3

    Nidai bazan iya zama a masallacin dr Idris ba kullun cikin raddi akwai malaman da nadaina saurara sabida yawan raddi bayyanar dr Idris tasa dayawan daliban ilmi sunkoma raddi
    Wannan yasa kullun nake jinjina wa wainnan malaman guda 3 sabida tsantsar ilmin suke karantarwa da aqida da tarbiyya sune dr sani umar rijiyar lemo na 2 dr Abubakar sani birnin kudu na 3 sheikh abdulrazzaq Yahaya haifan Allah katsare musu imanin su suma sauran malaman dasuke akan kuskure Allah ka ganar dasu ameen ya hayyu ya qayyum

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 11 днів тому +3

      Hakane Mallam, Amma Kuma kasan raddi shima ilimi ne? Domin alqurani ma fite da rabinsa ma raddi je, in sunyi kaza, kuyi musu kaza in sunce kaza, juice kaza, haka alamarin yake, yin raddi ba laifi bane, Allah yasa mu dace, Amin.

    • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
      @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 11 днів тому

      Ni ba dan izala bane amma ina matukar kaunar sheikh Abdur'razak yahaya haifan sbd Wa'azi yake ba hayaniya ba

    • @LawalSulaiman-h5g
      @LawalSulaiman-h5g 11 днів тому

      @@abdullahiibrahimusman8135 gaskiya ne amma raddin da dr Idris yakeyi akwai taba shaksiyan malamai

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 10 днів тому

      ​@@LawalSulaiman-h5g yanzu idan aka ce ka kawo inda ya taba shakhsiyya ba za ka iya kawowa ba.

    • @LawalSulaiman-h5g
      @LawalSulaiman-h5g 10 днів тому

      @Speedyvampir2 wlh zankawo

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 11 днів тому +7

    𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐚𝐰𝐚 𝐝𝐫 𝐈𝐝𝐫𝐢𝐬 𝐥𝐚𝐟𝐢𝐲𝐚𝐚𝐚, 𝐝𝐚 𝐈𝐦𝐚𝐚𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐭𝐬𝐨𝐫𝐨𝐧 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡, 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐤𝐲𝐚𝐮𝐭𝐚𝐭𝐚𝐰𝐚 𝐦𝐚𝐥𝐚𝐦 𝐳𝐚𝐭𝐨 𝐚𝐦𝐦𝐚 𝐛𝐚𝐦𝐚 𝐲𝐚𝐛𝐚𝐰𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐡𝐚𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐧 𝐬𝐚 , 𝐢𝐲𝐚 𝐳𝐚𝐭𝐨𝐧 𝐦𝐮 𝐦𝐚𝐥𝐚𝐦 𝐝𝐚𝐧 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚𝐤𝐞 𝐚𝐛𝐮𝐧𝐬𝐚

    • @KadL-r6z
      @KadL-r6z 11 днів тому

      Allah yahadamana kan Malaman Muna addini

  • @MAMANEIbrahim-l1z
    @MAMANEIbrahim-l1z 11 днів тому +1

    Dr jaki ba Malami bane kawai comedian ne kawai

  • @oumaroumati-yx9dk
    @oumaroumati-yx9dk 11 днів тому +3

    🤲🏻🤲🏻🙏🙏☝️☝️🤲🏻🤲🏻

  • @moduburahimi2550
    @moduburahimi2550 11 днів тому

    Kaga abinda Abdul Jabar ya kai shi, darajan shi ya zube.

  • @ibrahimsani3918
    @ibrahimsani3918 10 днів тому

    Kai wlh dr idris dabi'unka munanane
    Kin karbar gyara, hayaniya, girmanka,gulma,annamimanchi

  • @moduburahimi2550
    @moduburahimi2550 11 днів тому +1

    Kai me ne ya dameka da Gameda iyayanyen Manzon Allah?????

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 11 днів тому +1

    Baki ke yanka wuya

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 11 днів тому

    Meyasa Dr idris baya kyautatawa malamai yan uwansa zato, gskiya afahimtane wanna kuskurene

  • @moduburahimi2550
    @moduburahimi2550 11 днів тому

    Kai Annabi ne Ka sana - Kache Kashi yafi Kanshi,kasan ko Kafuri ba zai fadi wannan.

  • @Idreez2
    @Idreez2 10 днів тому

    Waini abinda ban Gane ba, hudubar sallahr jumuah ne yake raddi ko bayan sallahr laasar ne Ake zama ayi raddi?

  • @user-fb7cu4jb6s
    @user-fb7cu4jb6s 11 днів тому

    Dr Basket mouth mai followers

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 10 днів тому

      Ka ji tsoron Allah ka daina zagin mallamai.