Yan tiktok sun zakulo dan murja/Adam Zango yayi martani ga su J town kan rigimar Niger da Nigeria
Вставка
- Опубліковано 29 лис 2024
- Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
ALLAH YA SHIRYAR DA DAMU AKAN TA FARKI MAI DAI-DAICI
YAN UWANA YAN TSAKAR GIDA INA YI MU-MU FATAN ALKHAIRI DA FATAN DACE DA DAREN LAILATUL QADRI 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Gasteizko bamusan tachin Hankali tsakanin mu kada mu biya ma Haukata 🌹🇳🇪🌹🇳🇬🌹🤲
Allah sarki ae haihuwa bashine tsufa ba wani d wuri Allah yake bashi abunshi kuma rahama ne
Gaskiya kam 👌 Allah ta'ala ya tsinai wa mai ta da tarxoma
Shifa wannam j town din hasada yakewa yan film bawai dan Allah yakeba ahakane wai yatuba bagara wakan dakedaba da hasada na kasa agaba
Allah yasa mu dace duniya da lahira
Gaskiyane j town❤
Maganar kaskiyane zango🇳🇪🇳🇪🇱🇾
Ni babu wanda nake son yayi gum da bakinsa ya daina saka baki acikin wanan cecekuce ɗin kamar adam a zango Wllh
Ai matsalar Adamu yacika naci ne wlhy kuma baida hakuri shi kome yafaru sai kaganshi yafito yanata surutun banza.
KAI GSKY WANN DAN UWA DAN NIGER DIN YAYI MAGANAR HANKALI KUMA WLH ZANCEN SHI GSY NE ALLAH YYI MAKA ALBARKA YA KARO MANA IRINKI MASU ZURFIN TUNANI 🇳🇬🇳🇪♥️
😂😂gaskiya Masha Allah
Tu me plais beaucoup Adam😍😍😍
Gaskiya zango naji dadin maganan ka
Allah ya samudace
Ai kowa aminu jtw hasada yakema Yan film sabida Yaki karbuwa duk wani Abu da zai faru dasu shine gaba wajen yadawa
Fadi kaqara fadi Adam zango baqarya mutum yace yabar waqa zunibice anatayimasa fatan alkairi da mur na ama da kansa ya qarafadawa halakar da garama waqar domin Allah ya nayafe lefi komaigirmansa tsakaninsa da bawa inhar ya tuba besakeba amma dan adam akwaisan zuciya Allah bayayafe hakinwani kanwani koda zagi komum munar magana ne to yanzu ambar wancan ankoma wannan mehakan ya kenufi ya Allah ka qara tsaremana imaninmu ka shiryamu Ammmmeeennn🤲🤲🤲ya zuljalalu wal'ikiram ☝
Ke kuma akwai gulma da axumi ma ai murja ta wuce da ajinki
Gaskiya ne j tow
Rayuwa kenan Allah dai yasa mudace
Chachacha ai goma ita ta na da wonda se jikanta ko yaw ta padi ta muta ta bar iri toh ke Kuma anbarki da gulma kî zawna nan kada kî sufa kin ji wawuya
Tofa Allah yakyauta
Amini jtown shedanine
So far so good
What mutane basosan zaman lafiya hb mana kubarmu muhuta HK mujida da matsalolin dake gaban mu mana dan Allah
First watching 😍
Dan allah adinga yawan comments haba mutum yazo yarasa meze karanta 😎😂😂😂
Nima raina ya baci
🤣🤣🤣
Hhhhh wayyo
Nima ban so haka ba
Gulma ajali Idan ba'ayi ba a mutu, to saime dan tanada da? Ga tsohuwar matar Adam zango nan da yaronta dan shekara 16 kuma tanata sharafinta, babu ruwan so ko daukaka da haihuwa ehe
Masha allah
Bari mu jira Sai comment ya Taru muzo mu karanta
😀
😂😂😂😂😂 hakane nima a wajena ...
🤣
🤣🤣🤣🤣 Ashe dai muna da yawa
@@yusrahibrahimbajoga6068 ,hahahahhahhh
🤣🤣🤣ya Salam wai Siffar Boss
Wlh nima taban dry😂😂😂😂😂
Kai kuma matsalan ka kenan komai akay maka sekayi mgn inda alinuhu ya fika kenan baka da haquri
Rena kama kaga gayya 😂😂😂😂
2nd Watching
Toh idan ma dan ta ne sai me
Idan fitsari banza ne kaza tayi
Kiyi auran ma mu gani
Dama ai bazawarace
To menene dan taihaifi wannan dan kila aure akayimata da wuri kai jamaa
Wannan flag da aka dassa bata Niger 🇳🇪 bace,ta ivory cost (côte d'hivoir).
Mutane sai Ahankali Toh yan ma dantane minene🤔
I'm the second 😄😄
Hhhhh
Hmmm
😅😅😅😅😅😅😅😂😂😂😂😂😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😅😅😅😅
Dama murja ta tafa aure naji tace fil take 😂
😅
Da kumma too 😂😂
😂😂😂
Ba.dan tabane kanintane
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
😂😅😂😂
Haba kai da gani kasan badai budurwa ba, wannan ballagazancin daman ai sai gantalalliyar bazawara
Ka iya bakinka Baduba zawaraba domin kuwa sunsankansu sunada kaminkai kuma babu macen da tafikarfin zawarci
Ga waninan ya tabo bazawara 😂😂😂😂
@@officialabz5397 niba bazawarabace malam da aurena shikuna zawarci ba,agirmarsa kodakuwa kashekara Dari agdan miji
@@sadikahsaddiqahsabiuisah5635 au yi hakuri matar aure idan bakida kishiya Allah yabaki idan kuma kinada Allah ya kara miki😂😂😂
@@officialabz5397 😂😂😂😂
😂😂😂
😂😂😂😂