Nura M Inuwa - Dan Isan Kashere - Alh Sani Olam - Official audio 2024
Вставка
- Опубліковано 29 тра 2024
- Please subscribe to Nura M. Inuwa official UA-cam channel:
/ @nuraminuwaofficial
--
#NuraMInuwa #NuraInuwa #HausaSongs #HausaMusic #ArewaFilms #HausaFilms #NigerianMusic #SaniDanja #RahmaSadau #NafisatAbdullahi #AdamZango
Nice song brother Nura m inuwa One love 💕💕💕💕💕
,
Dr.Kai din na daban ne wlh,jiya kaine,yau kaine gobe ma kaine da yardar Allah.
Good job my intelligent singer 🎙️🎧🎶🎤🎵🎧
Kura uwar Kare, yalo baban ɗata, chaka chaka gubar tsakuwa yaro koyaci garin bayaci tsakinba sarkin waka baban farrah, tafi garkami wandon karfe kowassaka bashi zama🎉
WAKA ABARWA SU NURA M INUWA, INDAI WAKACHE INDAI KUNA GURI KOWA DAN AMSHINE.
SARKI kaidin daban ne duk lokacin da kayi update sai munji sabon kurman baki ... Kana bamu assignment mai wahala chairman 🥰🥰😍😍
The reason i like nura 🫶🫶shaaaa Allah y kara lpy da nisan kwana
Gaskiya ne Dr namu ikon Allah ❤❤❤
Muna matukar godiya sosai oga keep it up ❤❤❤
Barka da warahaka oga nura m inuwa
Good May alrnmight Allah bless you and keep up the good work 👍
My dear we are waiting for allbum please and please
May alrnmight Allah increase your knowledge and experience skills and your family
King 💪🏾🎧👑
Dr Nura M Inuwa Allah yaqara basira chairman namu
Barka Nura m nuwa sunana Sanissi h ta Ko
Allah Yakara Lpy Sir
Saura album oga Dan Allah ka gayaman yaushe zaka saki album
Very nice doctor zance golden voice nura m inuwa
@Yusifaumar
Masha Allah ogana m inuwa Allah ubangiji yakara lpy 🙏
MASHA ALLAH Allah ya qara basira sarki m inuwa ❤
Allah ya Qara inganta muna kai abban farra❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Oga nura m inuwa allah kara lapiya ❤❤❤
Allah yakara daukak da basira m inwa
Nice lyrics thanks from TUMU
Ma'asha Allah very nice
ما شاء الله بارك الله فيك❤❤❤
Allah ya kara basira sarki waka Nura m inuwa
Nura m inuwa sarki 🎉🎉🎉❤❤❤ kanada Allah 👍👍👍
Nura m inuwa bawan ALLAH, gakada hamisu ga gwarzo kafin rabbana ga Kuma Mai bhk
Masha Allah
Allah ta'ala ya kara shiga lamarinka mai gida na ✅
❤❤❤❤❤masha allah❤❤❤❤❤❤oog❤❤❤❤❤❤
Allah ya kara daukaka Nura m inuwa
Nura wlh karka gajida waka ❤❤
Masha allah
Allah yakara basira Sarki Nura baban Farrah
Allahu Akbar magana takare megida Allah yakara daukakaka
Allah yakara daukaka da basira mai gida ❤❤❤
Uban marayu Nura m inuwa Garkami wandan karfe uban maza
Allah ya ja kwana
Masha Allah maigida
Nura nura nura nura nura nura nura nura m inuwa allahu yakara lfy da Nissan kwana
Masha Allah sauran album yanzu kawai wlh
Up sarki 💪💪💪💪
Wlh waqar nan tasa nayi hawaye 😢
Masha Allah🎉
Allah ya kara basira.nura m inuwa
Allah ya dauwamarmaka da farinciki duniya da lahira ❤❤❤❤
Nice music 🎶🎶 my brother 🎉
Macha allah. Macha allah ❤
Allah ya kara basira masha Allah Nura m inuwa
Sai mai gida Allah ya kara basira ogana❤❤🎉🎉
Allah.yakarafsah
1:44 1:48
Allah dai yaja kwana sarki nura m inuwa ❤❤❤❤❤
Mashaallah
Alhmdllh Masha Allah
Allah kara Basira Dr.❤
Very nice doctor zance golden voice
Allah yakara basira malam nura
Allah Kara basira mai gida Dr nura
Muna jira sarkin waka dr nura m inuwa Allah jadaran sarki
Tafiya sannu kwana nesa megidana Dr Nura M inuwa 🔥🔥🔥
Alhmdllh sarki gidan kafiya da zance Allah Kara daukaka
Dr nura M inuwa
Dr NURA M INUWA
Allah ya kara basira oga nura❤❤❤❤❤ amine
Masha Allah merci beaucoup
nura🎉🎉🎉🎉
Macha allah allah yakare lafiya da nisan kuwana❤❤❤
Allah ya karah basiraoga
Allah ya qara basira
Yay sarki wakar
Masha Allah
Allah yakara basira sarki mawaka
Gaskiya olan kasha waka ba karya❤ the king 👑 of lyrics ❤
Masha Allah sarkin waka ❤❤❤
Macha Allah Sarki ❤❤❤❤
Akwai lada nura m inuwa 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
M inuwa sai ta Allah ❤❤❤❤❤ kaico
شكرا بارك الله فيك يا حبيبي ❤️
Sarki Nura iKon allah
Jiya kai ne yau kaine, gobe ma kuma da yardan Allah kaine.
Allah ya kara basira
Masha Allah Sarki nura m in wa Allah yakara basira❤❤
Nice song nura m inuwa
❤
Allah yakara basira
Masha Allha🥰🥰🥰
Kai ina ma wakar ta soyayya ce wlh , irin wannan kitan da wakar soyayya ya dace❣️💙❣️💙❣️💙❣️❣️❣️
Wannan sabuwar waka ce
Dr namu
Allah ya kara sutura
❤masha allah 🎉
Allah ya Rika ma sarka Waka , Allah karike shiyasa suka bàrka Allah ya jakwana ogah
Allah ya karamaka Lafya,Dr.
Allah tsare
Allah yadade daran DR
Allah y Kara basira
Sannu kaji Malam nura
Masha Allah Allah ya kareka mai gida
Oga nura 🎉🎉🎉🎉🎉🎉
fatan alheri muki
chairman kenan
mahadi Mai dogon zamani
Allah ya ja da kwananka kaji oga
Oga nura❤❤❤❤
Sai oga