Alhamdulillah comment section kaɗai ya qara nuna mana babu wanda ya yarda da maganar wannan azzalumin mai kare qaramin ministan tsaro, Allah ya sani ina yiwa Dr Dauda Lawal kyakkyawan zato kuma Insha'Allah gaskiya zatayi halinta, kuma baka isa ka wanke Matawalle daga tuhuma ba, surutu kawai ne kayi, والله مخرج ماكنتم تكتمون.
Daga baya kenan
Wawan najeriya kenan
Alhamdulillah comment section kaɗai ya qara nuna mana babu wanda ya yarda da maganar wannan azzalumin mai kare qaramin ministan tsaro, Allah ya sani ina yiwa Dr Dauda Lawal kyakkyawan zato kuma Insha'Allah gaskiya zatayi halinta, kuma baka isa ka wanke Matawalle daga tuhuma ba, surutu kawai ne kayi,
والله مخرج ماكنتم تكتمون.
Amman wannan ai bashi ne sheda mai makama ba. Domin ko yanzu ina iya zuwa a hada shi.
To wai wanene shugaban tsaro
Wawa kawai yanxo dauke network wane cigana y kawo ma al’umma ban karin fitina😂
Makaryaci amaradun chacalla jimmo sumoli shine shugaban bandis amaradun