Babbar magana. Manzon Allah SAW Ya aiko saƙo zuwa ga jarumin Kannywood Ibrahim Sharukan

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 28 жов 2024

КОМЕНТАРІ • 193

  • @MariamaAli-b7q
    @MariamaAli-b7q 3 місяці тому

    Machaallah Allah ya barmu da annabi mouhamadou SAW

  • @yaouzaousmane3035
    @yaouzaousmane3035 3 місяці тому +4

    ni nayarda 100&100 nima ina fatan allah yabani ikon yin mafarkin manzon allah s a w amennne

  • @KaltumBabakura
    @KaltumBabakura 2 місяці тому

    Dan Allah insunga dama karsuyarda mudai munyarda .Aituni fadarbege yagama magana dan yace Allah inkasoshoma saiyaso zakayi yaya akeyi ya akace za'ayi zonan mukoma gun asalin hankali.(S.A.)

  • @badamasimusa8405
    @badamasimusa8405 3 місяці тому +8

    Ya kamata kusan sha radin mafarki da Annabi Muhammadu SAW

  • @bnamanzoswa3264
    @bnamanzoswa3264 3 місяці тому

    Masha allahu allah yaqara kusanci da soyayya masoyin annabi sallalahu aleihi wassallam ameen

  • @RUFAIMUNTARI-p3g
    @RUFAIMUNTARI-p3g 3 місяці тому +7

    Kai Allah swt katsaremu da sharrin bidi'a...

  • @amadoutaoueyezalika840
    @amadoutaoueyezalika840 3 місяці тому +2

    Allahu Akbar! Allah ya dauki ranmu da kaunar Annabi SAW🤲na tayaka murna

  • @HalimaaliBayero-lt6zf
    @HalimaaliBayero-lt6zf 2 місяці тому

    bantaba Jin abinan ba sai yau ya Allah kabar,mu da annabi (((S,A,W,))) hmmm ai rahama Allah tanada yawa zai dena

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 3 місяці тому +2

    Wlh wlh wlh na yarda d sakon annabi Muhammadu rasulullahi salallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

    • @yaouzaousmane3035
      @yaouzaousmane3035 3 місяці тому

      wlh nima nayarda da sakon manzon allah s a w kuma duk wanda baiyarda ba zaiyi bayani

  • @GaddafiHussain-ts5ki
    @GaddafiHussain-ts5ki 3 місяці тому

    Masha Allahhu to dama ba a karyar mafarkin ganin annabi muma Allah yanunama damu dakai da duk Wanda yaji dadin wannan daukar allah yasamudace

  • @KhadijaUsman-pz9lz
    @KhadijaUsman-pz9lz 3 місяці тому

    Alhamdulilah alhamdulilah ai ba a karya da Annabi S'a'w
    Wanan hakayke allah ya qarra mana soyayar Annabi S'a'w

  • @usmannasiru3794
    @usmannasiru3794 3 місяці тому +9

    Hhh illar bidia kenan Shima shashashan sharukan din yasan Banda kida da kallon duwawun matan mutane a gun biki menene aikinsa bidia da dariku basuyiba

    • @Zabeiruabubalar
      @Zabeiruabubalar 3 місяці тому +1

      Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace ka faɗi alkhairi ko kayi shiru

  • @husnabashir5766
    @husnabashir5766 3 місяці тому +7

    Wawa mahaukaci kawai kaidai kazo yawon kwaram dinka kawai amma Ku daina sa abbi s a w acikin shiriritarku. Don annabi ya wuce duk yadda kuke tsammani

    • @Zabeiruabubalar
      @Zabeiruabubalar 3 місяці тому +2

      @@husnabashir5766 Manzon Allah ya faɗi a hadisi: ka faɗi alkhairi ko kayi shiru.

    • @Mrsjmoonhome
      @Mrsjmoonhome 3 місяці тому

      Good​@@Zabeiruabubalar

  • @fatimashuaibu2534
    @fatimashuaibu2534 3 місяці тому

    Sallallahu alaihi wasalam

  • @hussainiusman7410
    @hussainiusman7410 3 місяці тому +1

    Masha allah Allah ya kara kusanci mlm Ibrahim

  • @Ummitaaaaa
    @Ummitaaaaa 3 місяці тому

    HasbunAllahu wani’imal wakeel..Allah ya tsine me karya😂 wallahi Idan Baka tuba ba wuta zaka shiga.

  • @alqaseemalmukhtar9589
    @alqaseemalmukhtar9589 2 місяці тому

    SALLALLAHU ALAIHI WA AALIHI WASALLAM❤❤❤❤

  • @aichaabdou2455
    @aichaabdou2455 3 місяці тому

    Ko gaskiya ne koba gaskiya ba kaji tsoron Allah kacanza sana a amatsayinka na masoyin manzon allah s a w bekamata ace kai mawakineba ko dan fim

  • @badamasimusa8405
    @badamasimusa8405 3 місяці тому

    In ka cika sha radin mafarki da Annabi Muhammadu SAW To Manzon Allah SAW kagani in baka cika shrudanba shai dan ka gani sharadi na farko kaganshi Acikin kamalarsa ma'ana kaganshi da rawani da manyan kaya irinnna zamaninsa da gyemu da saje ga nu stuwa da kuma da bi un da Annabawa sukeyi ma'ana kamar Al Amru bil ma Aruf Wanna hayu Anul munka inkaga cikin kalar kayan mutanen garinku kamar qananan tufafi kamar gare da jamfa kamar kuma inya baka saqon wani Abu wanda yashafi Addini yacemaka kagayawa mutanen garunku kuna Azumin wata daya ko SALLAH raka'a Ashirin ko talatin ko dai wani Abunda baifadaba Alokacin da yake raye To In yagaya maka wannan To shaidan kuka gani Annabi Muhammadu SAW ba

  • @Muhammad.Rabiou
    @Muhammad.Rabiou 3 місяці тому +1

    s͜͡a͜͡l͜͡l͜͡a͜͡l͜͡l͜͡a͜͡h͜͡u͜͡ a͜͡l͜͡a͜͡i͜͡h͜͡i͜͡ w͜͡a͜͡s͜͡a͜͡l͜͡l͜͡a͜͡m͜͡ 💗

  • @HarounMaman-j5w
    @HarounMaman-j5w 3 місяці тому

    S A W ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ABBASADAUKI2
    @ABBASADAUKI2 3 місяці тому +3

    Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.
    Sharrin Bidi'a kenan, wallahi tallahi Qarya yake.
    Allah ya tsinewa Bidi'a da sharrinta.
    Wallahi tallahi wannan mafarkin Qarya ne, shaidan ne yake rudarsu.
    Wanda yayi mafarki da Annabi SAW yaga kamanninsa a yadda suka tabbata a sira, to shine yayi mafarki da ma'aiki SAW.
    Yadda abun yake:
    Shaidan ne yake rudarsa, don ya cigaba da harkokinsa na kide-kide, mata suna shigar banza suna karkada jikinsu suna rawa, yana sakar musu disco. Ta haka shaidan zai halakar dashi da wanda yake kokarin aiki irin nasa, ace suna wannan ta'asa amma kuma suna ganin ma'aiki.
    Allah ya isa. Bacin ran da kuka samu a ciki bazamu yafe ba.

    • @Mrsjmoonhome
      @Mrsjmoonhome 3 місяці тому

      Uhm Wanda ya bawa rabo yagamq bashi kawai amam Dan uwa inayi maka fatar yin mafarkin Manzon Allah sallallahu Alaihi Wasallam Nan bada jimawa ba.

    • @talesbyASA
      @talesbyASA 3 місяці тому

      wllh ina maka fatan Allah yashiryeka da wadan da suka dau hanya irintaku

    • @talesbyASA
      @talesbyASA 3 місяці тому

      Sabo na fuskanta har yanzu baka fahimci addini ba ga kuma mummunar akida datake kewaye da kai kokuma ince hanyar t dakuka dauka kuga tafi muku sabo akidar mu guda dayace shine musulunci.

  • @inusaabubakarahmad2313
    @inusaabubakarahmad2313 3 місяці тому +1

    Ya kamata mutane su ji tsoron Allah..... Duk wanda ya yiwa Annabi Sallallahu Alaihi Wasalm karya to ya sani cewa ya tanadarwa kansa gurin zama a cikin wutar Jahanna ma ne.
    Kuma wannan abin idan ya chigaba to wani ma zaizo da abinda ya fi wan nan.
    San nan shi wan nan mutumin yana so ya nunawa mutane cewa shi wani waliyyi ne na musamman Kuma ya nasan mutane su bi shi.
    Mutane dubu nawa ne da su kayin mafarkin annabi Sallallahu Alaihi Wasalm bu su futo sun tallatawa duniya ba sai shi.
    Akwai zare acikin nadi.
    Allah ya kare mu da karewarsa ameen ameen.

  • @KabiruMagaji-oq2ty
    @KabiruMagaji-oq2ty 3 місяці тому

    S.a.w ❤❤❤

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 3 місяці тому +4

    Aljanin shehu tijjani ne ka gani ba manzon Allah SAW ba

  • @Islamictv_31321
    @Islamictv_31321 3 місяці тому +2

    صلى الله عليه وسلم...💝💝💝

  • @KaleZakariya
    @KaleZakariya 3 місяці тому

    Sha sha da shasha kuje kutuba sabuda kunrainawa mutani wayo kuje shen da bidiAnku

  • @mumabdul7145
    @mumabdul7145 3 місяці тому +1

    Allah kacigaba da nuna mana manzon Allah S A W 🤲❤

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir 3 місяці тому

    RABBana Ateena fidduniya hasanatan wapil akirati hasanatan waqina AZABA NNAR ❤❤❤❤❤

  • @abubakarsodiq1228
    @abubakarsodiq1228 3 місяці тому

    S.A.W❤

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 3 місяці тому

    Masha allah munagodiya masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam

  • @IssoufouSaibou-kq2vc
    @IssoufouSaibou-kq2vc 3 місяці тому +2

    Macha allah barka barka ibrahim allah ya sadamou dah Annabi Mouhamadou

    • @khadimibachiroudamagaram2983
      @khadimibachiroudamagaram2983 3 місяці тому

      Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️🤲🤲 Allahumma Ameeeen bijahi Ummul Shurafa'U Alaihassalam ❤️❤️❤️❤️❤️🙏

    • @IssoufouSaibou-kq2vc
      @IssoufouSaibou-kq2vc 3 місяці тому +2

      @@khadimibachiroudamagaram2983 S.A.W allah ya barmou dah soyayyar Annabi

    • @khadimibachiroudamagaram2983
      @khadimibachiroudamagaram2983 3 місяці тому

      @@IssoufouSaibou-kq2vc Amine Summa Ameeen dan Albarkan Sayyiduna Rasulullahi ﷺ ❤❤🤲

    • @bsrbsr4499
      @bsrbsr4499 3 місяці тому

      Waikai baka iyarubuta masha Allah ba? Sai macha Allah

  • @AishaHassanyawi
    @AishaHassanyawi 2 місяці тому

    S a w

  • @AliyuMusa-c1b
    @AliyuMusa-c1b 3 місяці тому +1

    Allah Yashiryemuduka

  • @aishataannabi8126
    @aishataannabi8126 3 місяці тому +2

    Sallallahu Alaihi wasallam nikuma shawara ta yadena komai na nanaye yakoma GA Annabi kawai Don mafarkin Annabi ba qarya bane

  • @Abdoulibrahin
    @Abdoulibrahin 3 місяці тому

    S a w❤❤❤

  • @aliyua.yakubu20
    @aliyua.yakubu20 3 місяці тому +1

    Tabarakallah, masha Allah, Muhammadurrasulullahi SAW

  • @aishazaifada3520
    @aishazaifada3520 3 місяці тому +1

    Wallahi sai dai shaidani ya gani

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 3 місяці тому +3

    ❤اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم❤

  • @MdEkgsyhn
    @MdEkgsyhn 3 місяці тому

    الله اكبر الله اكبر الله اكبر اللهم صل وسلم على نبينا محمد الحمد لله الحمد لله الحمد لله صلى الله عليه وسلم الحمد لله اللهم صل وسلم على نبينا محمد اللهم صل وسلم على نبينا محمد اللهم صل وسلم على نبينا محمد صلى الله عليه وسلم صلى الله عليه وسلم صلى الله عليه وسلم الله اكبر كبيرا والحمد لله كثيرا وسبحان الله بكره واصيلا الحمد لله الله اكبر😭😭😭🤲

  • @KhadijaMuhammad-e5s
    @KhadijaMuhammad-e5s 3 місяці тому

    S a w Allah yakara muhaba

  • @NAZIFINBBOY
    @NAZIFINBBOY 3 місяці тому

    S A W 🎉❤❤❤❤
    Masha Allah 🤲🤲🤲

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 3 місяці тому

    Salallahuallaihiwasalam

  • @khadijahsalis6575
    @khadijahsalis6575 3 місяці тому

    Allahumma salli ala sayiddina muhammadun wa salim❤

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 3 місяці тому +1

    حسبنا الله ونعم الوكيل

  • @mumabdul7145
    @mumabdul7145 3 місяці тому +2

    S A W ❤ Allah yak'ara kusantamu da annabi Muhammad S A W

  • @DA_AWA__TVSUNNAH_HANTSI_LEKA_G
    @DA_AWA__TVSUNNAH_HANTSI_LEKA_G 3 місяці тому

    قال رسول الله صلى الله عليه وسلم،،،،،،،،،،،من كذب علي متعمدا فليتبوأ مقعده من النار،❌️❌️❌️❌️❌️❌️❌️❌️❌️❌️❌️❌️❌️؟؟؟

  • @MohamedIlliasou
    @MohamedIlliasou 3 місяці тому

    s ᴀ ᴡ

  • @mansurabubakar6273
    @mansurabubakar6273 3 місяці тому +1

    Allah ya Kara Mana San Annabi Sallallahu alaihi wasallama

  • @khadijatadamunanasy583
    @khadijatadamunanasy583 3 місяці тому

    S a w alhamdulilahh

  • @nadjibjamila2374
    @nadjibjamila2374 3 місяці тому +2

    Ba abun mamaki bane masu komai kowa allah

  • @hassansalisu
    @hassansalisu 3 місяці тому

    Dan Allah Dan Allah kasake Sanaa Dan sanka da annabi

  • @getawahi9948
    @getawahi9948 3 місяці тому +2

    Masha Allah adena kida dan Allah

  • @abdulwahabahamad2435
    @abdulwahabahamad2435 3 місяці тому +3

    Kasamu shaidar soyyaya malam Ibrahim koni inashaidawa kai masoyin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam

  • @bachirmamadou9581
    @bachirmamadou9581 3 місяці тому +2

    محمد رسول الله صلى الله عليه و سلم

  • @siimalharonii7596
    @siimalharonii7596 3 місяці тому +1

    انا لله وانا اليه راجعون 😢😢😢😢😢😢😢

  • @jamilatumusa577
    @jamilatumusa577 3 місяці тому +2

    Kai Allah ya sawaka,wanna aikin sai Dan Bidi'a,labarin ba dadin ji Sam 😢

    • @abdtv2098
      @abdtv2098 3 місяці тому

      Wannan hassada ce kakeyi Allah ya sauwaka

    • @Zabeiruabubalar
      @Zabeiruabubalar 3 місяці тому

      Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace ka faɗi alkhairi ko kayi shiru

    • @ZubaidatRamalan
      @ZubaidatRamalan 3 місяці тому

      Dan uwaKafadi alkairi kokayi shiru

  • @ibrahimmussa6885
    @ibrahimmussa6885 3 місяці тому

    S A W Allah yakaramamu kusanci ga annabi Muhammad salalahu Alaihi wasalam

  • @ملكةالهدوء-ث1ف
    @ملكةالهدوء-ث1ف 3 місяці тому +2

    اللهم صل وسلم على سيدنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه آجمعين

  • @shamsuddeenshamsuddeen8716
    @shamsuddeenshamsuddeen8716 3 місяці тому

    Masha Allahu Allah yaqara kusanci

  • @HkhkHkhk-dx4do
    @HkhkHkhk-dx4do 3 місяці тому

    Magaryatan banza😢😢😢

  • @hajarashettima8732
    @hajarashettima8732 3 місяці тому

    Amma wannan ba shine Mai kawo chasu a gun dinner ba

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 3 місяці тому

    Tabbas duniya tazo qarshe...mai rabo ne zai gane hakan...Allah kasa mu cika da imani😢

  • @AbduRuzak
    @AbduRuzak 3 місяці тому

    S,,, a,, w ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉

  • @Terawaycomm
    @Terawaycomm 3 місяці тому

    Masha'allah mu munyarda da sakon ma'aiki

  • @lsksk1111
    @lsksk1111 3 місяці тому +2

    Tabbas wannan Shaiɗan ya gani, ba Manzon Allah ba. Shaiɗan ba zai iya fitowa a siffar Manzon Allah ba. To, amma da ya ke wannan ɗin Jahili ne, bai karanci siffofin Manzon Allah a Hadisai ba, Shaiɗan zai iya fito masa a wata siffa dabam, ya ce masa shi ne Manzon Allah. Kuma tun da ba ya da ilmi, ba zai iya ganewa ba. Na tausaya maka kwarai da gaske.

    • @khadimibachiroudamagaram2983
      @khadimibachiroudamagaram2983 3 місяці тому

      @@lsksk1111 inna lillahi wa inna illahi raji'un hasbunallahu wa ni'imal wakil fik.
      Wlhy wlhy wlhy gubar izala wahabiya batada banbanci da ta kafirci sai dai muyi fatan Allah yashiryi masu shiryuwa daga cikin su

    • @lsksk1111
      @lsksk1111 3 місяці тому

      @@khadimibachiroudamagaram2983 Ƴan Bidi'a da shirka, masu shafta qarya ta wulakanci ga Manzon Allah, masu kowa Allah ne, su kuma addu'ar me za mu yi musu? Mu yi addu'a Allah Ya yi musu sakayya daidai irin aikin su?

  • @DJ_nass_gada
    @DJ_nass_gada 3 місяці тому

    Masha allah❤

  • @daveedmuhammad572
    @daveedmuhammad572 3 місяці тому +2

    kazzab 😂

  • @KabeerAmeenu
    @KabeerAmeenu 3 місяці тому +4

    Daman cewa kayi Manzan Allah yace ya daina MC din ya samu wani Sana'a idan yana so su tashi tasaia yadda Amma wai Kai mutane wallahi muji tsoron Allah koba dan ranar hobe

  • @hafsatsardauna824
    @hafsatsardauna824 3 місяці тому +2

    Shegiya karya Dan,nanayen

  • @BabanfatimazahraBabanfat-tw6su
    @BabanfatimazahraBabanfat-tw6su 3 місяці тому

    Munayimishi murna allah yaqaramana so anabi

  • @usmanaliyu6324
    @usmanaliyu6324 3 місяці тому

    😮

  • @MohammedMusa-bt9fn
    @MohammedMusa-bt9fn 3 місяці тому +2

    Gaskiya karyane

    • @abdtv2098
      @abdtv2098 3 місяці тому

      Haba Dan uwa da hankali ka zaka karyata sakon manzon Allah, ai annabi ya wuce haka

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 3 місяці тому

    Masha Allah

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi 3 місяці тому +1

    Sallallahu alaihi wa sallam ❤

  • @UsmanSadiq-c2g
    @UsmanSadiq-c2g 3 місяці тому

    iKon allah toyakamata shi mc din yatuba kafin mutuwa

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome 3 місяці тому

    Mafarkin da manzon Allah sallallahu Alaihi Wasallam baiwa ce bakowa ne ke samu ba, Allah ya datar damu amma kusani shi mafarkin Manzon Allah sallallahu Alaihi Wasallam ba yawan aiki ba ne kawai tsoron Allah ne da yalwan imani tare da sonsa da son mai sonsa sai kuma yawan yafiya ga wanda suka b'ata maka tare da kwanciya babu k'ullin kowa a ranka. Ya rabbi ka sadamu da dubun Alkhairi.

  • @salimasaudeyaislam7509
    @salimasaudeyaislam7509 3 місяці тому

    صلى الله عليه وسلم ❤❤❤

  • @Abdoullahishuaibu
    @Abdoullahishuaibu 3 місяці тому +3

    Congratulations ❤

  • @AishaGambo-k5n
    @AishaGambo-k5n 3 місяці тому

    Allah ya kara kusanci❤❤❤❤❤

  • @DaudaGarba-x9s
    @DaudaGarba-x9s 3 місяці тому

    S a w❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @SalemEm23-o5w
    @SalemEm23-o5w 3 місяці тому

    محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم ❤ ❤

  • @KhalidMohammed-p7m
    @KhalidMohammed-p7m 3 місяці тому

    Nima na yarda Dari bisa dari

  • @yakoubouwj6251
    @yakoubouwj6251 3 місяці тому +1

    SALLALAHU ALAIHI WASALLAM 🤍 ka fadi alkairi ko kayi shiru

  • @mustaphabukarshettima5752
    @mustaphabukarshettima5752 3 місяці тому

    Don Allah kudaina karya da Annabi don Allah.

    • @Zabeiruabubalar
      @Zabeiruabubalar 3 місяці тому

      In baka gaskata ba to kar ka qaryata sbd bakada hujja.
      Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace ka faɗi alkhairi ko kayi shiru

  • @ZahraAlhajiUsman
    @ZahraAlhajiUsman 3 місяці тому

    Idan har dagaske MC cewar kai masoyin Monzon Allah neh toh dan Allah kaima ka faran tawa makin Allah, dan Allah ka daina yin wannan sana'ar taka ta MC ka nemi wani sana'ar wacce take daidai da hanyar Allah.

  • @RahinatubakariBakarirahi-de8pd
    @RahinatubakariBakarirahi-de8pd 3 місяці тому

    Masha Allah ❤❤❤❤

  • @FuvGjgh
    @FuvGjgh 3 місяці тому

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد

  • @chaaibououmar9879
    @chaaibououmar9879 3 місяці тому +1

    S❤a❤w

  • @hadizaarabo928
    @hadizaarabo928 3 місяці тому +1

    Allah hu Akbar no Diana mamakin akan komai yanzu don kawaii nima irin abunda idanuna suka gane min a duniyar nan don nima naga wani abun alajabi sai da ba mafarki bane sunan Allah nagani in the sky arubuce da Arabic yata ma mai shekara 5 ma tagani wallahi Allah gaskiyane duke Wanda ya rige musulunci he is more than a billionaire.Alhamdulillah ala niimatil islam

  • @IDRISSABAWANALLAHIDRISSABAWANA
    @IDRISSABAWANALLAHIDRISSABAWANA 3 місяці тому

    Salalahou alaihi wasalam ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @dausiyakarkarna1811
    @dausiyakarkarna1811 3 місяці тому

    S❤A❤W❤ ALLAHU KHABAR😭😭😭ALLAH KARA KUSANCI

  • @oussamamoussa9256
    @oussamamoussa9256 3 місяці тому

    Karya kuke makiyan manzon Allah dama ayi mu ba ma mamaki adini ku ma mafarki ne kawai!!!kuna ci kare ku ba babaka aman fah ku sani manzo Allah ya fada duk wanda yayi masa karya fa dan uta neh toh ina anfani ku dinga karya da sunan mazon Allah!!!kuma kuna fada ku masoyan sa neh babu shaka mafiya yawa acikin ku masoyan sa neh aman malamai ku sune suka yaudare ku !!!aman fah kuma ba yare ne ku ba ku tashi kuyi ilimi kusan mina tahidi malamai ku suji tsora Allah su fada muku gaskiya !!!

    • @OussmaneAbdullah
      @OussmaneAbdullah 3 місяці тому

      @@oussamamoussa9256 Dan uwa manzon Allah s a w 🤲 ake maga ana tatausa magana yayinda ake padar annabi Muhammad s a w

    • @Zabeiruabubalar
      @Zabeiruabubalar 3 місяці тому

      Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace ka faɗi alkhairi ko kayi shiru

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 3 місяці тому

    To Amma aikinka nanuna Bakada Aiki sai Saka Yan Mata Rakashewa, gaskiya akwai Daure kai

  • @salisuabubakar3555
    @salisuabubakar3555 3 місяці тому

    Allah yasa mudace

  • @abdullahusman134
    @abdullahusman134 3 місяці тому +2

    Allah ya ƙara sutura da kusan ci 🎉

  • @mansurabubakar6273
    @mansurabubakar6273 3 місяці тому

    Mun yarda Sallallahu alaihi wasallama

  • @bassirouabou-vt7lh
    @bassirouabou-vt7lh 3 місяці тому

    S.a.w

  • @AnnoyedCabin-jn1nv
    @AnnoyedCabin-jn1nv 3 місяці тому

    صلى الله عليه وسلم

  • @hafsatlolly8249
    @hafsatlolly8249 2 місяці тому

    Run ooooo😮😮😮 Al-kazzibu Haram Malam😂