Ma Shaa Allah. Wakan nan akwai ma'ana da fadakarwa a cikin ta ga mai hankali. An gaishe ku. Irin wakokin da muke so Kenan.. Ba kullum wakokin soyayya ba.This is an Excellent song that suits our current situation in Nigeria.
Allah ya Kara muku baseera da Zakin murya mungode sosai da tuni. Allah ya kawo Mana zaman lfy ya kawo Mana sauki rayuwa a najeriya. Masu zanga zanga Kuma suna fadin ba fashi ba Wanda ya hanasu tunda Mal ma sunyi masu waazi karshensu wasu zakinsu sukayi Dan Basu San darajar ba Allah ya kyauta. Allah yaga niyya duk kunyi kokari wurin Jan hankulansu Amma tunda sunki ji a barsu fatanmu mudai Allah ya masu yanda sukeso idan zanga zanga hankali zasuyi toh idan Kuma wata manufar garesu Allah ya Basu daidai da niyyarsu mudai zaman lfy mukeso Kuma muna gayawa ubangiji kukan mu kullum duk Maison tashin hankali Allah ka bashi daidaishi
Allah ya Kara wa kasarmu Zaman lafiya da abunda lafiya zata samar. Allah ya shiryi shuwagabanninmu da mu Baki daya. Allah ka shiga lamarinmu Ameen Ya Rabbi
Kunyi kokari sosai, Amma inada shawara awurin MURYA DAYA, ya kamata kunemi media's ta yadda duk wani abunda kukayi za'a yada a Facebook, tiktok Instagram and Twitter, ta hakanne zaisa har kuwuce wanchan mayaudarin wato Rarara
Tofa haka akakoma gaskiya cinhanci da rashawa yayi yawa Allah ya shirya🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄awgay Allah ya zanga zanga bafashi din bakin ciki yamutu kan lokacin hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh
Ma Shaa Allah. Wakan nan akwai ma'ana da fadakarwa a cikin ta ga mai hankali. An gaishe ku. Irin wakokin da muke so Kenan.. Ba kullum wakokin soyayya ba.This is an Excellent song that suits our current situation in Nigeria.
Allah ya Kara muku baseera da Zakin murya mungode sosai da tuni. Allah ya kawo Mana zaman lfy ya kawo Mana sauki rayuwa a najeriya.
Masu zanga zanga Kuma suna fadin ba fashi ba Wanda ya hanasu tunda Mal ma sunyi masu waazi karshensu wasu zakinsu sukayi Dan Basu San darajar ba Allah ya kyauta. Allah yaga niyya duk kunyi kokari wurin Jan hankulansu Amma tunda sunki ji a barsu fatanmu mudai Allah ya masu yanda sukeso idan zanga zanga hankali zasuyi toh idan Kuma wata manufar garesu Allah ya Basu daidai da niyyarsu mudai zaman lfy mukeso Kuma muna gayawa ubangiji kukan mu kullum duk Maison tashin hankali Allah ka bashi daidaishi
Allah ya Kara wa kasarmu Zaman lafiya da abunda lafiya zata samar. Allah ya shiryi shuwagabanninmu da mu Baki daya. Allah ka shiga lamarinmu Ameen Ya Rabbi
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤❤❤
Masha Allah 🙏🙏🙏 we submit all our endeavours and grievances to Almighty Allah, ya Allah bless and help my country Nigeria and Nigerians 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬👌💞💞🥲🥲🥲
Allah kashirya shuwagabaninmu yakawo Mana zaman lapiya akasata Nigeria.
Amine ya rabbil alamine
Waka tayi dadi, allah ya kara basira amma zanga-zanga ba fashi
Allah yakara basira Amma zanga zanga bafashi
Masha Allah
Indeed Mai Jita you are really an inspiration and instrument of peace 🕊️
3:21 to 4:05 Hassan Nagudu and Sadi Sharifai (Excellent Duet). Kudos to Ali Jita and all the participants.
Allah yaqara basira
Masha Allah Good idear
Hiiii ❤❤❤from Somali 🇸🇴 supporter ❤️❤️🥰I love u alijita 🥹❤️❤️may Allah protect u and bless u and your family ❤❤
Are you from Somalia? Are there Hausa in Somalia?
Masha Allahu, Allah ya saka muku da Alkhairi.
Allah yakawo mana mafita Dan annabi
To Ikon Allah Nawa Aka Baku Tab Gsky Ne Wllh Ƙiyama Ce Kawai Zata Tsaya A Fasa Zanga-zanga Kuma Insha Allah Sai An Samu Mafita Da Izinin Allah
MA SHA ALLAH TABARAKALLAH MUNGODE ALLAH
Allah Yakara Basira
Ya ubangiji Allah ya kawo muku saukin abunda yafi karfin ku
Allah ya kawo mana Qarshen matsalar tsaro a Nijeria Dama Abin da yada mu Qasar
Kunyi kokari sosai, Amma inada shawara awurin MURYA DAYA, ya kamata kunemi media's ta yadda duk wani abunda kukayi za'a yada a Facebook, tiktok Instagram and Twitter, ta hakanne zaisa har kuwuce wanchan mayaudarin wato Rarara
gaskiya wannan waqa tayi Allah ya kara daukaka
Shege Jita ashe kuma kun sha Dollar Kar ayi zanga zanga 😂😂😂 toh wllh sai munyi zanga Zanga
may Allah blessed Nigeria
Allah ya kawo mana sauki cikin rahamarsa
Allah ya jikan el muazu
❤❤❤Allah yamana magani
Masha Allah Thank you for the information ❤❤❤
Auta waziri ❤ zangazanga badani Amma dolene muyi korafi😂😢
Gaskiya idan gwamnati ta lalace to lallai kasa ta lalace, saboda har yanzu muna cin tuwo ne da miyar jiya 🇳🇬😢
Allah Kara basira
Wllh kumfi wance kare dan Zina kawai wanda batalaka bane a zuciyar sa Allah ya taimakimu Allah ya biya ku wllh
Ameeeen ya Allah😭😭😭😭😭
Ali Jita kam dai ya taba yin zanga-zanga ...
Uban da zai hanamu zanga-zanga ba a haifi uwar da zata haife saba don uwar mutum
Mallah barka 2:29
Waqa tayi Dadi amma Zanga-zanga no Going Back.
Allah ya kara basira 🎉
Kai zanga zanga Insha allahu Sai munyi
Am the first person to view this video, all the top fans should gather here❤
Allah Yakawo mana Zaman lafiya
Allah yakareku
Allah ya kyauta
You are the best always 🎉🎉❤Mai jita❤❤
Allah Dai ya sa mudace
Allah ya gara najirya😭💔🤲
Allah ya kara lpy
Mallah barka
Impressive
Well Done.
❤❤❤good 👍
Wai yo Nigeria ta
King Sadi Sidi Sharifai ❤
Slm
Masoyina sadi Sidi sharifai
@@Zm4gw
Wslm
Wannan wakar akwai saura babu nazifi asnanic 😢😢😢
gsky wannan itace maganar gsky zanga zanga bawae mapita bace kawae a ci gaba da addua bacsuratae ba
kuma banji gwaninaba sarkin waka
Masha Allah
Masha. AIIah good
Karyar banza da wofi
Zanga zanga is the only language this tyrants will understand. Enough is enough. Talaka ya dade yana hakuri da zalunci
yes my sister we'll do it first august by God grace
very impressive
Gaskiya ne Ayi ta Hakuri yafi
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤
Allah😭😭😭🤲🤲🤲
👌👌👌🇨🇲🇨🇲
❤❤❤❤❤
😢😢😢
😢😢😢😢😢😢
🤲🤲
Zanga zanga no going back
😢😢😢😢😢😢😢😢
❤❤❤❤🎉🎉
❤❤😢🎉
😭😭
ni fa die fan din kane Amma zanga zanga no going back
Kuma sallaman naku akayi? Toh Wlh tunda ku baku da kishin al ummarku mukam se munyi, ko za’a kashemu kuwa…. Shashancin banza kun maida mutane ean iska
❤🎉❤🎉❤
Aslm
Thank you
Tofa haka akakoma gaskiya cinhanci da rashawa yayi yawa Allah ya shirya🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄awgay Allah ya zanga zanga bafashi din bakin ciki yamutu kan lokacin hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh
Gaskiya kam 😢
❤😂🎉🎉🎉😅
😊
Wallahi Sai munyi ko Bakwaso Muna fukai kawai
🥹🥹🥹🥹
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤
😢😢😢
❤❤❤❤❤❤❤❤
😢😢😢😢