Maa shaa Allah AlhamdulilLah TabarakalLah malama Juwairiyya da mijinta Allah ya hadaku gidan Aljanna kaman yadda kuke a nan duniya Allah ya datar damu baki daya shukran lakuma
Wlh Mallam kaima kaha duka abunda ummu zartafada Ga ilimi Ga nasaba Ga Imani Ga kudi Ga haskin fata Ga sanye Ga lapiya Ga tausaye Ga sanin yakamata Waiyu Allah Kai duniyane da lahirane wlh Mallam da zansamu wlh inason Dan ka ko dan uwanka 🙏 Allah yebaka gidan aljanna Firdausi ameeeeeen summer ameen 🙏❤
Mijin malama Juwiyyiriyya mun gode sosai da duk malamai suna irin wannan waazi wa maza da mata sun samu sassauchi in sunji sun guara Allah yasa a amfana
❤❤❤ Allah ya sa muyi Aiki da tunatarwa❤❤❤ JazakumulLahu Khairan ❤❤❤
Maa shaa Allah AlhamdulilLah TabarakalLah malama Juwairiyya da mijinta Allah ya hadaku gidan Aljanna kaman yadda kuke a nan duniya Allah ya datar damu baki daya shukran lakuma
MASHA ALLAH
Wlh Mallam kaima kaha duka abunda ummu zartafada
Ga ilimi
Ga nasaba
Ga Imani
Ga kudi
Ga haskin fata
Ga sanye
Ga lapiya
Ga tausaye
Ga sanin yakamata
Waiyu Allah Kai duniyane da lahirane wlh Mallam da zansamu wlh inason Dan ka ko dan uwanka 🙏
Allah yebaka gidan aljanna Firdausi ameeeeeen summer ameen 🙏❤
Masha Allah
Masha Allah ❤
Masha Allah tabarnak Allah
Mijin malama Juwiyyiriyya mun gode sosai da duk malamai suna irin wannan waazi wa maza da mata sun samu sassauchi in sunji sun guara Allah yasa a amfana
Masha. Allah muna godiya
Allah ya.bada.lada
Masha Allah