YADDA ZAKA SIYI COIN A TRUST WALLET TA PANCAKESWAP

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 24 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 34

  • @XTv2023
    @XTv2023 Рік тому

    Mungode sosai. Allah Kara basira. Allah ya sa ka da Alkhairi.

  • @ishakyunus8325
    @ishakyunus8325 2 роки тому

    Mun gode allh yasaka da alkhayri

  • @lucreez4345
    @lucreez4345 3 роки тому +1

    God Go bless u with this housa version,

  • @awantv5785
    @awantv5785 3 роки тому +1

    Masha Allah

  • @isahtasiu6312
    @isahtasiu6312 2 роки тому +1

    Gaskiya Muna Jin dadin Shirin kuma muna tare Koda yausa

  • @sulaimanidris3050
    @sulaimanidris3050 3 роки тому

    Muna godiya amma dan Allah tayaya zantura bnb daga bundle afirca zuwa trust wallet

  • @gosh6
    @gosh6 2 роки тому

    Dan Allah yacca in nai p2p zandawoda usdt din trust wallet din nai siyayya

  • @kabirumuhammad1083
    @kabirumuhammad1083 3 роки тому +1

    In na sa contract address sai a ce not found amma kuma yana wallet

  • @IbnJabalTV77
    @IbnJabalTV77 3 роки тому

    Slm Sharifai tv na ji dadin wannan koyarwa a saukake, kuma na fahimta. Allah ya saka da alkhairi. Ku cigaba da irin wannan koyarwar zata anfane mu mu da muke farawa a yanzu

  • @nafiusanizangondaura6298
    @nafiusanizangondaura6298 3 роки тому

    Kamar nisabo ne a cikin harkar Amma na fahimce ka Amma Yaya Zan Sai wanan coin din bani da kudi a wallet Dina

  • @XTv2023
    @XTv2023 Рік тому

    Toh Dan Allah in mutum zai sayar da coin din da ya saya. Shine ban San yanda zanyi ba

  • @Yaxtech71
    @Yaxtech71 3 роки тому

    Godiya muke...ta Yaya ake sayan Smart Chain? Kuma a taimaka mini da yadda zanyi transfer na kowace irin coins koh token daga Binance zuwa trust wallet nagode.

  • @abbdoulmoudalabisouley5535
    @abbdoulmoudalabisouley5535 3 роки тому

    Yaya ake cire kudi daga trust wallet zuwa banki

  • @habeebforex
    @habeebforex 3 роки тому

    Gsky najidadin wannan video naka sosai saboda gsky ana fahimta sosai gsky

  • @umarsaleh5881
    @umarsaleh5881 3 роки тому

    Alhamdulillah. To da wanne irin kudi Zan siya?.

  • @gwanisalmanu612
    @gwanisalmanu612 2 роки тому

    Hello

  • @belloahmed9463
    @belloahmed9463 3 роки тому

    Assalamu alaikum maigida dafatan anyi sallah lfy Allah yakarfi ibadummu amin munagoya dan Allah ni ina so akoyamani saka ma Waller nawa kudi saboda gaskiya ni baniya sakama wallet dina kudiba

  • @abbaidrisahmad189
    @abbaidrisahmad189 3 роки тому

    SLM
    megida sukuma kuɗi ya ake sasu Acikin. Trust wallet ɗin?
    Pls 👋

  • @aliusmanalkasim5600
    @aliusmanalkasim5600 3 роки тому

    To tayaya ake sayan smartchain

    • @Sharifawatech
      @Sharifawatech  3 роки тому +2

      A Binance Amma sai yakai $ 50 dollar sannan zasu barka ka tura zuwa trust wallet fa

  • @habeebforex
    @habeebforex 3 роки тому

    Don Allah kabani watsApp number dinka domin kakara fahimtaddani Allah yayi jagora Dan uwa

  • @jibsonfta1347
    @jibsonfta1347 3 роки тому

    Plz dan allah inason watsapp number dinku. Inason na koyi yadda zan sa kudin a trust wallet kafin na saya coins ngd allah kara basira

  • @inusagarba3608
    @inusagarba3608 3 роки тому

    Masha Allah