Fadan daba ne ya sa na fara rubuce-rubuce - Kamaye
Вставка
- Опубліковано 13 гру 2024
- Fitaccen marubuci kana dan wasan kwaikwayo Dan Azumi Baba Chediyar ‘Yan Gurasa da aka fi sani da suna Kamaye a shirin Dadin Kowa ya ce fadan daba da matasa ke yi ne dalilin da ya sa ya fara rubuce-rubucen litattafan Hausa
Allah shi karama rayuwa Albarka
Mu na godiya DW Hausa amma ya kamata a samu mai editing rubutun da ku ke yi. Bai kamata a ce a na samun irin wadannan kura-kurai ba.