Gaskiya tasiu kayi kokari Allah ubangiji ya khara maka basira kachigaba duni da lahira Aman ta shasha shan arewa NE rara wakokin SA sun dena burgemu bahassada muke mai BA halin sane kawai muke za Che da.n Allah abugata INA da cornsev dayawa
Allah ya saka da alkairi wallahi Tasi u kawankemin zuciya tasss da wannan wakar maganar iyawa Kuma ko baiwar waka basainace komai ba ko makiya yasan Allah ya baka fatan karin nasara 💪💪
Tasiu Allah yaqara maka basira da kariya wajan ma hassada ya Allah up up up tasiu abokina naziru kasa masa suna sarki na mawaka kuma gashi ya bishi muna miqo gaisuwa sosai wlh
Gaskiya tasiu kayi kokari Allah ubangiji ya khara maka basira kachigaba duni da lahira Aman ta shasha shan arewa NE rara wakokin SA sun dena burgemu bahassada muke mai BA halin sane kawai muke za Che da.n Allah abugata INA da cornsev dayawa
Gaskiya tasiu mungode kaine gworzon shekara❤❤❤❤❤
Very good tasiu godiya muke ❤
Very interesting and amazing 🎉.
Mu na godia dajin wannan sabuwar wakar tasi.u Allah yakara basira
Oga May God continue Bless your life🤲👏
Kai shekarannan wannan wakar ce gwanata ma sha Allah tasiu
Good job 👍 🎉❤
Gaskiya gaskiya ce tasiu Allah ya bamu ikon anfani da ita
Batabajin inason wani mawaki kamar wannan fa wlh muna goyan bayanka mutimina ❤❤❤🎉🎉
Masha Allah mungode tasiu kayaye mana bakincikin rarara
Allah Kara Lafiya da daukaka gaskiya an tashi kaina
oga ya Bude aiki Allah dai ya biya.
ka biyani oga
Masha Allah
Muna godiya magajin Sadi Sidi Sharifai.
ما شاء الله
Gaskiya tasiu mungode kabar geni wllh 😂😂
Masha Allah jazzakallahu bikhair our best singer in year 2024
Masha allahu nawa muna gdy
Allah ubangiji yakarama son ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WASSALLAM 🤲
❤
Sallallahu alaihi Wasallama
❤❤ Allah yakarawa Annabi daraja
Sallallahu alaihi Wasallama
Allah yakara maka lfy da Nisan kwana
unguwa uku Allah yakara daukaka
Masha Allah Muna godiya oga tasi,u
Alhamdulillah wlh kayi kokari maigida tasi,u
Mâcha Allah 💯 🦋 wlh Allah yasa mudace 😭 🎉🎉🎉🎉
Allah ya saka da alkairi wallahi Tasi u kawankemin zuciya tasss da wannan wakar maganar iyawa Kuma ko baiwar waka basainace komai ba ko makiya yasan Allah ya baka fatan karin nasara 💪💪
Allah yasaka da alhkairi❤❤❤❤
Allhamdulilah Allah sas saka
Tofa 😅Yanzu ansamu Mai tankamar kenan
Al kara basira
Dadai bazance komai ba amma gsky Masha Allah 🙏😘
Allah ya ƙara ɗaukaka
Wow gaskiya najidadin waqarnan Allah yatemaka
Masha Allah Wanan Waka Tayi Wallahi❤
Allah yasa kafihaka tasi u
Masha allh fatan alkairi allh Kara basira aiki yayi kyau sosai ❤❤❤
Allah qarawa rayuwa albarka tasiu ❤❤
Gaskiya naji dadin wakar nan sosai Allah ya qara basira tasi'u
Mu na godia dajin wannan sabuwar wakar tasi.u Allah yakara basira❤❤❤❤😂😂😂😂
قلبي انا وصلت البيت ولا قوة إلا الله وحده لاشريك الله يسعدك ويوفقك ويرزقك مرحبا مليون مره ثانيه أن شاءالله بخير وصحة وعافية وستر يارب ويوفقك ❤❤❤
Thank you for this music. May God bless you
Masha Allah Muna godiya👍👍👍👍
Ni dan Chad 🇹🇩 ❤ allh yabar ka ❤
Allah ya saka na gidana long life mai uk
Tassiou Allah Kara daukaka wlh wakar nan tayi dadi wlh
Masha Allah, Allah ya kara basira
Wannan wakar tayi Allah yakara basira
Allah Kara basira🎉
Allah yakara daukaka tasiu❤❤❤❤❤❤
Ma sha Allah, Allah kara basira
wao masha Allah 👌👌👍👍💯💯🌹
Tasiu Allah yayimasa
Allabarka🤲👍
Allah yakara basira tasiu💯
Allah ya kara basira
Allah ya qara tsare mana kai,🥰
Allah yakara basira kayi kokari sosai wlh
Allah yasaka maka da alkairi
Allh yasakama da alkairi tasiu
1:39 Good 😊😊😊😊😊 Murna muchashe 💃🕺🕺🕺 🤸 Nagode
MashaAllah 🎉🎉🎉🎉❤
Good joob
Allah ya kara lafiya tasiu
una godiya sossai wlh kafi su Ali jita da sauran karnukan yen siyasa
Masha Allah
Allah yakara basira
Allah ya saka maka kuma ya tai makeka akan wannan gaskiyar da ka fada
Tasiua kayi gaskiya
Insha Allahu ta’ala aljanna firdausi ce makoman iyayenka 🙏🙏🙏🙏🙏
Masha Allan ❤
Good 👍
Allah ya kara basira shugaba❤
Ma Sha Allah
Fatan alheri tasiu ❤❤❤❤
Wallahi Wannan Waƙar Tayi Daɗin sosai
Muna godeya sosai tasiu Masha.allah ❤
❤❤❤❤❤ yayi fa
Ga fansar tasi ya daukarma arewa mungode❤❤
Allah yakara basiri ❤❤❤
Good work 🎉🎉
Tasiu Allah yaqara maka basira da kariya wajan ma hassada ya Allah up up up tasiu abokina naziru kasa masa suna sarki na mawaka kuma gashi ya bishi muna miqo gaisuwa sosai wlh
Allah ya kara basira 🎉
Allah ya biya ka tasi'u ya kara basira.
KU ragargaji Dan iska rarara
Amen y Allah 🤲
allah yabiyaka tasiou daga Gambo idi
Allah yakara basira
Macha Allah nawa
Tasiu I love you ❤❤❤❤ Soo much kaburgeni Allah yabiya babanka
wowmashAllah❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😂😂😂rara
Good job brother 🎉🎉
Masha Allah ubangiji Allah ya Kara daukaka uncle😂😂
Masha Allahu
Allah yasa Albarka
muna godiya oga
Godiya muke Oga tasiu❤❤
🎉🎉🎉🎉 masha Allah
Mashaallah ALLAH yakara basira ❤
This song really makes sense, one love from Maiduguri 💙
Allah ya kara basira on love tasiu😊😊
Allah ya Kara basira Tasiu 🎉🎉🎉❤❤❤
Mu na godia dajin wannan sabuwar wakar tasi.u Allah yakara basira
Muna godiya
gaskiyane abukine kabugine❤❤❤❤❤
Gaskiyane ❤❤❤❤❤
Gaskiya rara a binciki asalin shi da wuya idan dan sinna ne wallahi
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah👍👍👍👍👍👍👍
A rin ka gaya masa gaskiya, ko zai ga ne
Insha Allahu Karshen karen kahutu yazo. dan shege.