LABARINA SEASON 11 EPISODE 11 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 8 січ 2025

КОМЕНТАРІ •

  • @TahirouAntarou
    @TahirouAntarou 18 годин тому +43

    Me son annabie ye min like❤❤❤

  • @RobertPhilibus
    @RobertPhilibus 20 годин тому +19

    In bazata haihuba a seketa kwai😊 Allah ya kaimu Ranan jumaa, daga jahar Adamawa state ❤

    • @user-po9fx9cl2l
      @user-po9fx9cl2l 18 годин тому +1

      ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

    • @MaryamAlhassan-ju1bq
      @MaryamAlhassan-ju1bq Годину тому

      😂😂😂😂😂wlh banaso surabu nafiso suna tare dr asiya teta gasata ckn euwan sanyi

  • @Yanchibi
    @Yanchibi 20 годин тому +29

    Team baba danjuma Gather here 😆✌🏼✌🏼✌🏼

  • @haliraahmed3110
    @haliraahmed3110 21 годину тому +87

    Team maman maryam gather here pls 💃💃💃

  • @abdullahiidris1791
    @abdullahiidris1791 21 годину тому +33

    Haihuwa koasaki🎉❤dayan biyu yakamata yasamu😢kadoi tayarda ta haihu ❤🎉🎉🎉🎉🎉❤❤ko takarda 😂😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢 Aminci yaqara tabbata ga shugaban halitta manzan tsira babullahi kanzullahi Dan Adnan shugaban karamci ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
    Muhammadurrasu lullah

  • @nanaAflam
    @nanaAflam 2 години тому +1

    Yauwa mama kina min yedda naso ❤❤❤❤ haba tunda ya iyya ma Maryam kishiya ra rabo da itah mna

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 18 годин тому +23

    There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

  • @tijjanishehu7565
    @tijjanishehu7565 20 годин тому +29

    Ai ba za a sake ta ba, shi kansa Aminu Saira ya sani Al'Amin na sakin Maryam film din ya kare, ba sauran abin kallo.

    • @YahuzaShitu
      @YahuzaShitu 20 годин тому +2

      Dama ai labarin ya kare, yanzu lbrn su sumayya za'a koma 😂

  • @RabiatuishaqOmmuhkhaleelwahfau
    @RabiatuishaqOmmuhkhaleelwahfau 10 годин тому +5

    Gaskiya ko saki ko kuma Haihuwa kuma Dan Allah a sassauta wa maryam haka 😢😢 A bata farinciki A gidan Mainasara👏

    • @Nannahgirei
      @Nannahgirei Годину тому

      Abinda nima nake tunani kenan. Haba kunci tun daga aure har zuwa yanzu. Tsananin yayi tsauri wlh

  • @AbdoulahiAdam-k8i
    @AbdoulahiAdam-k8i 11 годин тому +3

    Macha allah allah ya kara basira aminou saira❤❤

  • @AsmauAbubakar-e2c
    @AsmauAbubakar-e2c 21 годину тому +17

    Aminu Saira pls don't allow mainasara to divorce Maryam plsss😭😭

    • @AbbalancyJr
      @AbbalancyJr 20 годин тому

      Why ynxu Kuma 😮

    • @AishatuMuhd
      @AishatuMuhd 18 годин тому +1

      Gaskia sis 😢 da radadi raba masoya, bare km ma'aurata

    • @hafsatusmanmodibbo
      @hafsatusmanmodibbo 7 годин тому +1

      Yakamata ya saketa idan uwar taga zata mace mata dakanta zata nemoshi ai

  • @pinalpulaakutv2585
    @pinalpulaakutv2585 21 годину тому +5

    Masha Allah may Allah help us❤🙏

  • @FitimaYarmama
    @FitimaYarmama 22 години тому +10

    Ya sallam😢😢😢😢😢😢😢😢 Allah Sarki rayuwa kenan Maryam

  • @a_gu01
    @a_gu01 21 годину тому +15

    Team Kawu Danjuma gather here!😂😂

    • @haliraahmed3110
      @haliraahmed3110 21 годину тому

      Gaskiya na only you waka come😂😂😂

  • @babangidamusa8464
    @babangidamusa8464 20 годин тому +5

    Can't wait to see on Friday 🕋🕌

  • @MuhammedBala-gi4fz
    @MuhammedBala-gi4fz 22 години тому +7

    Allah yakara basira aminu saira

  • @MOHAMMADKOLO-yh8sq
    @MOHAMMADKOLO-yh8sq 21 годину тому +8

    To me is good he follows what the mum want since love have blond fold her.

  • @nuruddeenhamisu6294
    @nuruddeenhamisu6294 31 хвилина тому

    Idan har ya saketa kumwa toh banga anfanin wanna series din bah wllh

  • @KabirIbrahimLawal
    @KabirIbrahimLawal 21 годину тому +9

    Abar mai Kayassa😂😂😂😂

  • @YusufabduMaradiniger-c9z
    @YusufabduMaradiniger-c9z 21 годину тому +5

    Abar mai kayassa😂😂😂😂❤

  • @MuniraSaid-e8h
    @MuniraSaid-e8h 13 годин тому +1

    Allah Qarah Lapiya Dah Sutrah Dah Basirah Babba Ameenu Saira Movies Fatan Alkhairi.😊❤

  • @aishamuhammad7273
    @aishamuhammad7273 21 годину тому +7

    Kawo dan jumma da kwadai ,alamin dan ka saki Maryam kuma baka kyauta ba

  • @HalimaMusa-k9s
    @HalimaMusa-k9s 21 годину тому +8

    Idan aka saki maryam labarina yalalace kallo kuma sai ahankali

  • @AbdulkarimIshaq-x9h
    @AbdulkarimIshaq-x9h 21 годину тому +8

    😂😂munafuka now she didn't want him to divorce her 😅😅

  • @adamubilyaminu5555
    @adamubilyaminu5555 21 годину тому +6

    Kowa dai na maganan bakinsa ayi hakuri agan abinda zai faru ranan jummaa tukuna in Allah ya kai mu

  • @nusaibaabdulhadialiyu9660
    @nusaibaabdulhadialiyu9660 21 годину тому +5

    Maryam ta iya kukan karya 😂😂😂 tabooooo

  • @tsayabousamailla
    @tsayabousamailla 21 годину тому +3

    Merci beaucoup mai nasara🤗🤗🤗🤗

  • @Mamanafnan-g6e
    @Mamanafnan-g6e 22 години тому +12

    Wataqila idan yasaketa ace tanada ciki ba,a sani ba😂😂

  • @IbrahimAliyu-bz9br
    @IbrahimAliyu-bz9br 20 годин тому +2

    Hahahaha Allah yasa duk wannan drama ce😂

  • @aminubuhari7799
    @aminubuhari7799 22 години тому +9

    Gaskiya zan daina kallon labarna matuqar aka saki Maryam

  • @AwaisuAbbanMarija
    @AwaisuAbbanMarija 22 години тому +9

    gaskiya maman maryam ta takura dayawa😢😢

    • @nanaAflam
      @nanaAflam 2 години тому

      Dole ta takura tunda diyar ta bata da hankali tana taya diyar ta kishi haba tunda ace uwa ce bata son ganin jikokin ta

  • @abubakarmuhammad8668
    @abubakarmuhammad8668 19 годин тому +2

    Kai cho😮😢
    ALLAH ya sassauta mana bala'in nan labarina ana wuta😅😂😂

  • @Musahussaini-fp8ph
    @Musahussaini-fp8ph 7 годин тому +1

    We are the team baba danjuma

  • @zainabmabubakar-s9g
    @zainabmabubakar-s9g 21 годину тому +3

    gaskiya ya kamata adubi lamarin maryam abun ba dadi gaskiya😢 nidae kam na kusa daena kallan labarina din nan wallahi

  • @MusaAdamu-z6h
    @MusaAdamu-z6h 20 годин тому +2

    Never give up kenan 😂

  • @YahuzaShitu
    @YahuzaShitu 20 годин тому +3

    A saketa kawai 😂😂

  • @KoloLarryJunior
    @KoloLarryJunior 18 годин тому

    Wllh naji dadi sosai da zai sake,sbd haka naso wllh.

  • @HafsatAlqasimBashir
    @HafsatAlqasimBashir 22 години тому +3

    Mude Muna ganin yadda abun ze kasance. Namu ido😂

  • @NawalHilal-f9c
    @NawalHilal-f9c 22 години тому +9

    Things just got interesting bye bye Maryam

  • @ZaraBintube-up2kr
    @ZaraBintube-up2kr 22 години тому +4

    Bazai saka bafa😂 sai kace Baku San aminu saira ba 🤣

    • @HauwaYusuf-v2t
      @HauwaYusuf-v2t 21 годину тому

      Zaaa ayi ta jan lbri 😂wlh ayi ta tsayawa a waje daya 😂

    • @SaadiyaGarba-x3u
      @SaadiyaGarba-x3u 21 годину тому

      Gaskiya ne
      Director zai iya karyata tunanin masu kallo

  • @suwaibaahmad6163
    @suwaibaahmad6163 7 годин тому

    Walh ita maman ma bataji dadi ba da taga yace zai saka 😂ai aure ba karamin abu bane 😢

  • @abdellahhamid599
    @abdellahhamid599 21 годину тому +6

    Ummah mariam tana da gaskia naji dadin Haka sosai wlh Allah

  • @SaadiyaGarba-x3u
    @SaadiyaGarba-x3u 21 годину тому +5

    Shin ita umma Maryam ta tanadawa Maryam wanda zai sake aurantane
    Da ta dage lalle sai ya saketa

  • @shuaibudanlami6705
    @shuaibudanlami6705 9 годин тому

    Gaskiya aminu saira bazai yowu ba mu ba da cin kudin talle ba mu da kallon telle

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s 21 годину тому +2

    Masha Allah 😂😂😂

  • @IliyasuMusa-f7r
    @IliyasuMusa-f7r 22 години тому +6

    Mal. Aminu Saira idan akayi haka bayimin adalci ba sam wayyo 😭😭😭Maryam dina

  • @ibrahimshamsu7571
    @ibrahimshamsu7571 11 годин тому

    gaskiya be kamata a saki Maryam ba tun yanzu bata ga komaii ba aii 😂😂😂

  • @hasiyasalihu-j1x
    @hasiyasalihu-j1x 20 годин тому +2

    Akwai aiki kenan Rana jumma'ah

  • @AbdoulahiAdam-k8i
    @AbdoulahiAdam-k8i 10 годин тому

    Ina dan kan shine alheri sakin maryam inn dan alheri allah zaba alheri ❤ malam Aminu saira❤❤❤❤

  • @harissouabou6628
    @harissouabou6628 21 годину тому +3

    Idan yasaketa Kenan kuda gidan sarauta kun zama Daya Kenan.....daga farko soyayya daga karshe bakin ciki😢😢 3:46

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 21 годину тому +2

    Good job 👍

  • @ladifamuhammad6256
    @ladifamuhammad6256 21 годину тому +3

    Wai da gaske ne mai nasara mafarki yakeyi?

  • @abdussalamjJuwairiyya
    @abdussalamjJuwairiyya 22 години тому +3

    Gsky Wannan Episode Din Baiyiba Wllh

  • @ahmadrabiualiyu287
    @ahmadrabiualiyu287 13 годин тому

    Team Maman Maryam💪

  • @SaadatuMusa-k8d
    @SaadatuMusa-k8d 22 години тому +3

    Yakamata ache Maryam tabi umarnin mahaifiyarta ai Koh sau daya

  • @SalisouSalisou-t7w
    @SalisouSalisou-t7w 21 годину тому +2

    👍👍👍👍👍 maman maryam

  • @sadiyaabdullahi7599
    @sadiyaabdullahi7599 21 годину тому +3

    Kai ABubai dadiba har in akasaki Maryam 😂😂😂

  • @AminaMustapa
    @AminaMustapa 21 годину тому +1

    You 're welcome 😮😮😢😢😂❤❤❤

  • @MaryamHaruna-tz6dn
    @MaryamHaruna-tz6dn 22 години тому +5

    Sakin shine mafita kuwa🤔 anya🤔🤔

  • @KastinboyKST
    @KastinboyKST 22 години тому +4

    Yadede wlh 😂😂😂😂

  • @Alzouma-gx9gt
    @Alzouma-gx9gt 19 годин тому +1

    Tofa mikechirin foruwane Aminu saira

  • @ismaeeltv2738
    @ismaeeltv2738 21 годину тому +3

    Film ya fara zama shiririta fa

  • @FuiHfi8
    @FuiHfi8 22 години тому +1

    Masha 🎉🎉🎉Allah

  • @mujtababashir
    @mujtababashir 20 годин тому +1

    Gaskiya yana sakin ta firm ya kari

  • @SaadiyaGarba-x3u
    @SaadiyaGarba-x3u 21 годину тому +2

    Kai umma Maryam abinki yayi yawa

  • @SaeedSafiya-f3f
    @SaeedSafiya-f3f 6 годин тому

    Anya za ayi Sakin Nan kuwa😂

  • @HALIMAMOHAMMED-us9bh
    @HALIMAMOHAMMED-us9bh 18 годин тому

    Gaskiya ana sakin Maryam abun kallon yakare😢

  • @ALIYUMuhammad-w9m
    @ALIYUMuhammad-w9m 18 годин тому +1

    Wallhi indai nine saidai kowa ya mutu Amman wallahi bazan saketabah 😂😂

    • @umarmusa6431
      @umarmusa6431 10 годин тому

      omooo you don dey inside trouble already ooo 😹😀😂

  • @umarFaruk-e9l8i
    @umarFaruk-e9l8i 5 годин тому

    Abarma kayan ka hakkin kane😂

  • @AbdullahiYusuf-q7c
    @AbdullahiYusuf-q7c 5 годин тому

    Magadai yadda zata kaya 😢😢😢

  • @aliyuhaidarabuja6799
    @aliyuhaidarabuja6799 19 годин тому +1

    Haba agidan sarauta yareema bello ya saki bintu a labarina kuma a ce mainasara ya saki maryam ya kukeso muyi

  • @Sanusiusman678
    @Sanusiusman678 22 години тому +1

    ماشاء اللہ ❤

  • @IsahIbrahim-ys5tg
    @IsahIbrahim-ys5tg 20 годин тому +1

    Mujahid fili domin ka. Mai nasara yana sakin maryam ka aureta kawai

  • @MaryamIbrahim-q8f
    @MaryamIbrahim-q8f 8 годин тому

    Wllh maman maryam xata bata film din nan

  • @MumuniTchinkaki
    @MumuniTchinkaki 8 годин тому +1

    ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @SalisouSalisou-t7w
    @SalisouSalisou-t7w 21 годину тому +3

    Nifa nafiso yasaki asiya saboda banasan kishiya komin dadin zamanta😏🤫

  • @HannatuHaruna-sf4fh
    @HannatuHaruna-sf4fh 17 годин тому

    Inde aka saki maryam
    Na Dena kallon labarina har abada ai wannan ma Bai daidaiba duk wannan halaccin a saketa

  • @jotkogmfasaha870
    @jotkogmfasaha870 22 години тому +9

    Ai wlh ka saketa yakubu ya sure ta

    • @saubanzango2701
      @saubanzango2701 20 годин тому

      Wani Yakubu Kuma?

    • @umarmusa6431
      @umarmusa6431 10 годин тому

      @@saubanzango2701 yana nufin Ancool Mujaheed mana 🫴
      Uncle Mujahid, manemin Doctor Asiyah

    • @yakakabishara
      @yakakabishara 8 годин тому

      Nima tunani nakenan yakubu Yaya mujahid

  • @FatimaSaid-v1g
    @FatimaSaid-v1g 22 години тому +2

    Gsky film dinnan yakoma shirme ai 😂

  • @King_Faisal831
    @King_Faisal831 22 години тому +4

    Gaskiya Dai An Raina Mana Hankali Wannan zalunci ne 😢😢

  • @AdduWassi
    @AdduWassi 22 години тому +1

    Haba amonu saira baika ta Mai nasara ya saki Maryam ba ayima adalciba😢😢

  • @ZainabSani-b2i
    @ZainabSani-b2i 11 годин тому +1

    Aiko Dan rashin bin uwarta yakamata Mai nasara yadan juya Baya😅yasa keta 😂ke Kuma Maman Maryam da kika matsa kinmanta da 'yartaki ita takawo kanta Edan aka sakota wazaki bata😂😂😂😂

    • @nanaAflam
      @nanaAflam 2 години тому

      Maryam ta ma hanta amma daga farko a bata tsarin tunda an mata kishiya

  • @AliMaïkoukaOusman
    @AliMaïkoukaOusman 12 хвилин тому

    Akyau ta😮😅

  • @yakakabishara
    @yakakabishara 22 години тому +3

    To Mai zai Hana Maryam tace toh zata haihu da haihu da shi a haka din.

    • @AbidaSulaiman-mu5lh
      @AbidaSulaiman-mu5lh 21 годину тому

      Yar tace uwar taurin kai

    • @nurayusufabdullahi2877
      @nurayusufabdullahi2877 19 годин тому

      ​@@AbidaSulaiman-mu5lhwlh fa taurin Kan tsiya nikam ko duk Maryam haka suke da mugun taurin Kai ne

  • @NasiruSalisu-u7l
    @NasiruSalisu-u7l 21 годину тому +4

    Dama ku Hausa film halinku kenan ba abinda kuka iya hauka kawai

  • @ZaharaddeenYusuf-k3k
    @ZaharaddeenYusuf-k3k 19 годин тому +1

    Well it's allowed 🎉

  • @FatimaXahra-r7e
    @FatimaXahra-r7e 20 годин тому

    Amman inhar yasaki maryam baamana baxaiga daiadai ba

  • @PrinceBello-o2b
    @PrinceBello-o2b Годину тому

    Yanzu wannan matar Sabida a saki 'yarta ta shine ta kwanta a asibity Saira abun naka ya zama hauka.

  • @UkashaAbubakar-p1e
    @UkashaAbubakar-p1e 21 годину тому +2

    Kayi mun daidai wlh

  • @BenardTernenenge
    @BenardTernenenge 18 годин тому

    ❤❤❤❤❤❤ Margam sorry

  • @AtahiruAbubakar-j8r
    @AtahiruAbubakar-j8r 21 годину тому +2

    Alhamdullahi Tor Maryam there is a big problem

  • @AutandoneYusuf
    @AutandoneYusuf 19 годин тому +1

    Fatan nasara gakowa

  • @HawwaBaby
    @HawwaBaby 22 години тому +2

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @sadamibrahim8620
    @sadamibrahim8620 20 годин тому

    Abar masa kayansa😅

  • @ameerishaq2920
    @ameerishaq2920 17 годин тому

    Nagode umma

  • @NajmaMohammed-o6q
    @NajmaMohammed-o6q 18 годин тому

    Gaskiya in an saki Maryam to film ya kare ba dadi

  • @reedahred
    @reedahred 9 годин тому

    Malama Maryam Zaki haihu ko sai mun taru munci uwaki 😂

  • @malaman_sunnah_kano
    @malaman_sunnah_kano 22 години тому +1

    😂😂😂😂 kai

  • @aliyuabdullahi6988
    @aliyuabdullahi6988 20 годин тому

    Gaskiya saira idan kabari yasaki maryam gaskiya zamusamu matsala

  • @MohamedIbrahim-v8l
    @MohamedIbrahim-v8l 21 годину тому +1

    YY dadi wallahi