muna godiya Allah ya saka Da alkhairi Allah ya qara basira Allah ya biya ku, Dan Allah muna so kuy mana bayanin yanda yan kasywa ke amfani da excell wajen kasuwanchi, sau da yawa zanga idan naje kasuwa sayen abu sai naga anan suke duba kudin sannan idan ma ya qaru anan suje dubawa, suna shigarwa ne duk lokachin da suka kawo sabon abu
A gaskiya naji dadin wannan class din Allah yasakama da alkhairee ya kara ilimi da basira. Amma sai yaushe za'a cigaba da wannan class din na excel domin munada bukatarshi sosai.
Gaskiya nima naji dadin wannan class din amma da Allah yaushe za a karasashi dan munada bukata Zansa dalibaina suyima subribtion kuma sunada yawa sosai
idan babu damuwa ko zaka bamu izinin Dora Audio Kundin Soyayya, Wanda kayi, mu Dora a www.muryarhausa24.com.ng domin saukakawa al'umma damar sauke Audio... Amma zamu sa sunan Ka a jikin Audio, kasancewar awajen Ka, mu samu Audio
Gaskiya naji dadi sosai wallh Allah yasaka da Allkhari ngde
Ameen
Allah yasakama da alkhari muna godiya
🙏🙏🙏
Masha allah ga sabon dalibinku
Ma sha ALLAH
Jazakal'lahou khayran malam Yussif
Allah yabiya Abokina gaskiya naji dadin wannan vedio
MASHA ALLAH
KWANA 2
Ka buya!
Slm,ml.
Gaskiya muna ƙaruwa sosai
🙏🙏🙏
Good job bro
Very good achievement ❤
شکرا
🙏🙏🙏
@@iam_ydeen ok mercie
A gaskiya Ina son cigaban sosai
muna godiya Allah ya saka Da alkhairi Allah ya qara basira Allah ya biya ku, Dan Allah muna so kuy mana bayanin yanda yan kasywa ke amfani da excell wajen kasuwanchi, sau da yawa zanga idan naje kasuwa sayen abu sai naga anan suke duba kudin sannan idan ma ya qaru anan suje dubawa, suna shigarwa ne duk lokachin da suka kawo sabon abu
Insha'Allah zamuyi nan bada dadewa ba, kuma muna godiya matuka da dimbin addu'o'i
Jazakallah
Gaskiya Naji Daɗin Wannan Class Ɗin Allah Ya Dafa
Ameen Abban Inyas🙏
Nice work
Dan Allah baci ga banshi ne
Zamu cigaba insha'Allah
Yaushe
Good
Muna gdy
Masha Allah! "excellent presentation"
observation, please minimize music during presentation.
A gaskiya naji dadin wannan class din Allah yasakama da alkhairee ya kara ilimi da basira. Amma sai yaushe za'a cigaba da wannan class din na excel domin munada bukatarshi sosai.
Insha'Allah zamu cigaba
Gaskiya nima naji dadin wannan class din amma da Allah yaushe za a karasashi dan munada bukata
Zansa dalibaina suyima subribtion kuma sunada yawa sosai
Yauwa! munji dadin Haka sosai domin muna so a danyi yawa ne kafin mu cigaba.
Masha ALLAH, Allah ya Kara Basira. Amma Kamar videon baya you tube kuma?
ka duba playlist dinmu
Ahmedmuhammaa
CV
Yaya zan sake video a
💻Conchita
ya zanyi na sa app a computer na dan allah
Pls sir inson koyan matching kayi class dinne
Salam malam watarana zan ziyarceka domin karin ilimi
Muna maraba da kai insha'Allah
idan babu damuwa ko zaka bamu izinin Dora Audio Kundin Soyayya, Wanda kayi, mu Dora a www.muryarhausa24.com.ng domin saukakawa al'umma damar sauke Audio...
Amma zamu sa sunan Ka a jikin Audio, kasancewar awajen Ka, mu samu Audio
Ba matsala. Zaka iya brother. 👍