RARARA YAYIWA BELO TURJI WAKA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 4 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 100

  • @bensonamike8661
    @bensonamike8661 15 днів тому +1

    kuji tsoron Allah, kuna yin kage da sharri wa mawaki dauda adamu kahutu rarara akan abunda baiyiba, ai wannan ba muryan Jami'ar mawaka bane wato Dauda Adamu Kahutu rarara, wallahi wannan ba kuma muryar A'isha Humaira bace, kuji tsoron Allah.

  • @EzekielJoshua-u1n
    @EzekielJoshua-u1n Місяць тому +6

    Ba rara bane wannan,rara bahaka, yake wakaba,gaskiya,wanine zai fatamishi suna kawai,kuma Allah zai issarmishi wlh

  • @salmanudalhatu6379
    @salmanudalhatu6379 Місяць тому +3

    Yanzu kai kana jin dadi ayita tsine ma iyayenka akan karya. Iyayenka sunyi asarar haihuwarka.

  • @TobiBiodun
    @TobiBiodun Місяць тому +2

    Sameer

  • @musaoko7362
    @musaoko7362 Місяць тому +2

    Karyan banza rara ikon Allah

  • @abubakarsadiqsuleiman9441
    @abubakarsadiqsuleiman9441 Місяць тому +1

    Wannan ba muryar Rarara bace. Sharri kuke yima Rarara domin cimma wani burinku.

  • @salmanudalhatu6379
    @salmanudalhatu6379 Місяць тому +2

    Karya kake munafukai wannan ba nuryar rara rara bace.

  • @sulaimansalisu4505
    @sulaimansalisu4505 Місяць тому +5

    Gaskiya inna ganin wannan ba muryar Rara bace, sharri aka Yi masa afahintata, ya kamata adinga fadin gaskiya ko da kuwa akan makiyine, Allah ya kyauta.

    • @bensonamike8661
      @bensonamike8661 15 днів тому

      Ai wanna muryar Adamu shanawa shinkafi ce

  • @GibrelMika
    @GibrelMika Місяць тому +1

    Allah yakiya ye

  • @FatimaYusheubauchi
    @FatimaYusheubauchi Місяць тому +4

    Karya kakeyi wannan ba rarabanee

  • @abubakaraliyu8177
    @abubakaraliyu8177 21 день тому +1

    Wannan ba muryan Rarara bane karyan banza

  • @muhammedjunaidu-y1o
    @muhammedjunaidu-y1o 26 днів тому +1

    Gaikiya kaibakakishin kasa da rayukan jamaa

  • @SaniIbrahim-c4c
    @SaniIbrahim-c4c Місяць тому +1

    kubassa dawahalsa❤

  • @muhammadbuharidaura6348
    @muhammadbuharidaura6348 Місяць тому +3

    wannan wakar Adamu ayuba ne, nasan mawakin da lokacin daya Saki wakar shekara ukku zuwa hudu baya, da randa Sojoji suka kamashi, ba wakar Rarara bane, dukda Shima tsinannene, wannan shine Adalci.

  • @bilyaminumumar355
    @bilyaminumumar355 Місяць тому +1

    meyasa kakeyimai qazafi ??.

  • @MustaphaYahayaJega
    @MustaphaYahayaJega 9 днів тому

    Wai meye amfanin wannan maganar ,ku tuna Allah zai tambayi duk Wanda Yayi wa wani kage ba tare hakinsu ba,Kuma wannan murya ai batayi kama da para ba,Kuma mawakin Yayi bayani .to Yaya zaka Yi bayani a ranar lahira ka tuna mutun nawa suka saurari wannan maganar taka,ayi hankuri a tuba a roki Allah gafarta da Kuma shi rara,domin hasada cewa ce,Allah ya baka lafiya

  • @AbubakarAminu-f3u
    @AbubakarAminu-f3u 15 днів тому

    Allah wadaran naka yalalace Allah yaisa tsakaninmu da wannan bawan Allah Allah Ka wulakanta duk masu goyon bayan zalinci da azzaluman Nigeria Baki daya

  • @abubakarAbk-b9i
    @abubakarAbk-b9i Місяць тому +3

    Wallahi wannan ba rrrr bane

  • @BalaLiman-u6h
    @BalaLiman-u6h Місяць тому +1

    To Allah yashirya

  • @IlyasuMBako
    @IlyasuMBako Місяць тому +1

    Shima inda gaskiya ake yi kamata yayi a kama shi sakamakon wannan waka domin in gaskiya ne wannan ya nuna shima yana da jari a cikin ayyukan ta,addanci na turji.

  • @adamualiyuabubakar3794
    @adamualiyuabubakar3794 Місяць тому +1

    Karyar banxa

  • @HarunaAliyu-d9x
    @HarunaAliyu-d9x Місяць тому +1

    Kai rarara kafiso jamaa suyita tsine Maka ne in Kaine yau gobe fa bakai bane

  • @auwalulawan4644
    @auwalulawan4644 Місяць тому +1

    Karyane

  • @kadersaidu6643
    @kadersaidu6643 22 дні тому +1

    Kaji tsoron allah kazan kawoma mutane labarin gaskiya

  • @AlshamsYouTube
    @AlshamsYouTube 21 день тому +1

    Bashi bane karyane

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Місяць тому +1

    To shi mawaki , Mine ne Amfanin ita wan nan wakar, ?
    Munafatan BANZA, masu ci da Jinin Jama a, shegu duk kisan da Turjine keyi da abokan sa Yan ta adda, wai Har yabon sa sukeyi, Allah wadaran naka ya lalace

  • @yusufumaru8036
    @yusufumaru8036 Місяць тому +1

    Karyan banza daga banza

  • @abdurazakmusa
    @abdurazakmusa Місяць тому +2

    TOH QASARMU KAMAR BAMU DA GWAMNATI ALLAH YA KYAUTA MUNAPIQAINE SUNYI YAWA AQASARMU ALLAH YA KYAUTA RAYUWARMU YA KYAUTA QARSHENMU YACIKAMANA DA IYMANI MAFITSARKI AMIN YA ALLAH MAASSALAM

  • @IsahHassan-s3e
    @IsahHassan-s3e Місяць тому +1

    Dangidin uwarkuba rarara baneba

  • @qskabirumusatahir8606
    @qskabirumusatahir8606 Місяць тому +1

    Allah ya hana Karya.

  • @SaniIbrahim-c4c
    @SaniIbrahim-c4c Місяць тому +1

    wanal ba rarabane

  • @muhammadabdulmumin5470
    @muhammadabdulmumin5470 Місяць тому +2

    Allah ya tsine wa makaryace Anya wanna rarara ne?inshine anuna vidio muganshi

  • @musazangina3079
    @musazangina3079 Місяць тому +1

    QARYA CHE, BA RARARA BANE WANMAN, KUMA YA QARYATA

  • @YahuzaYusuf-p8b
    @YahuzaYusuf-p8b Місяць тому +1

    Allah yatsinema Wanda yayi wanna wakar duk inda yake

  • @BashiruUmar-p9o
    @BashiruUmar-p9o Місяць тому +1

    Allah ya tsinewa dauda kahutu rarara

  • @AliAbubakar-s9f
    @AliAbubakar-s9f Місяць тому +1

    Wlh kun saba karya subahaanallah Lahaula walakuu wata illah billah

  • @AuwaluSalisu-x8n
    @AuwaluSalisu-x8n Місяць тому +1

    Gaskiya wawane Kay wlh makaryacin banxa kaway Ku say kunyiwawani sarri sannan zakuci abinci

  • @bashiribrahim2244
    @bashiribrahim2244 Місяць тому +2

    Allah ya tsine maka rarara

  • @SunusiSalisu-r9h
    @SunusiSalisu-r9h Місяць тому +1

    Wannan ba rarabane

  • @oussamaharounagemou9881
    @oussamaharounagemou9881 Місяць тому +2

    Wannan wakar tafi shekara uku kuma kai kurma ne bakaji sunansa ba yafadi

  • @SunusiibrahimIbrahim-d5x
    @SunusiibrahimIbrahim-d5x Місяць тому +1

    Aaaaaaaaa wannan ba rarara bane kanda karya

  • @maharazousalifoumaawia5198
    @maharazousalifoumaawia5198 Місяць тому +1

    Wannan ba rarara kaji tsoran Allah

  • @DAHIRUSHUAIBU-m9v
    @DAHIRUSHUAIBU-m9v Місяць тому +3

    Wanna dan zamfarane
    Bakasan raraba

  • @NuraUmar-j5q
    @NuraUmar-j5q Місяць тому +1

    Rarara wawane marar imani

  • @ashiruattahiru7654
    @ashiruattahiru7654 Місяць тому +1

    Adamu asuba shanawa shinkafi zamfara state

  • @SaniIbrahim-c4c
    @SaniIbrahim-c4c Місяць тому +2

    meyasa kahutu rara dagani sani ibirahim naributa ❤🎉

  • @HachimoukassouAboubacar
    @HachimoukassouAboubacar Місяць тому +1

    Wanan ba rara bane kaji tsoro allah inday ba dan cheguiya bane kai; miyasa yan Nigeria makaryata sunfi yawa cikin tsarinku???

  • @Sabiluadamu
    @Sabiluadamu Місяць тому +2

    Makaryacin banxa

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 Місяць тому +2

    Allah ya tsine ma mai qaraya shege tsinanne wannan ce waqar rarara ko munafuki maqiyin dauda rarara da baqin cikin dauda zaka mutu

  • @YnuusaMohammed
    @YnuusaMohammed Місяць тому +1

    Sinene. Rrarara

  • @UsamaAli-f5x
    @UsamaAli-f5x Місяць тому +1

    Allah rarara wawane

  • @IbrahimMaje-b7d
    @IbrahimMaje-b7d Місяць тому +1

    😂😂😂😂😂😂

  • @rabiuabdullah3231
    @rabiuabdullah3231 Місяць тому +1

    WLH YAKAMATA RARARA YA MAKAKU KOTO YAKARBI HAKKINSA ZANYI TAGGING DIN RARARA YAN ISAKA KAKAWAI

  • @MuhammadyakubAbubakarbazali
    @MuhammadyakubAbubakarbazali Місяць тому +1

    Masha Allahu🎉

  • @SaniIbrahim-c4c
    @SaniIbrahim-c4c Місяць тому +1

    rara baidahankali

  • @MuhammadJibrin-m1i
    @MuhammadJibrin-m1i Місяць тому +1

    Rararajakine

  • @Khadija4sani
    @Khadija4sani Місяць тому +1

    Rashin iliminkenan ai

  • @BelloAhmad-i5e
    @BelloAhmad-i5e Місяць тому +1

    Wllh bakwada kunya yinkarya

  • @sanusibaburaakawu3936
    @sanusibaburaakawu3936 15 днів тому

    Wannan ba Rarara bane

  • @YaubaYusufYusufYola-h5m
    @YaubaYusufYusufYola-h5m Місяць тому +2

    Rarara mahaukaci ne dan uwansa ne auzu bellahi

    • @faruqmmg
      @faruqmmg Місяць тому

      Ba fa Rarara bane, ga lambar waya nan ya bayar a karshen cikin wakar da ya yi, da kuma sunan wanda ya ɗauki nauyin ta.

  • @Adamumaitaki
    @Adamumaitaki Місяць тому +1

    wannan bararabane

  • @ConfusedCookies-hq8jw
    @ConfusedCookies-hq8jw Місяць тому +1

    Karkamaidamu kamarka wannanne rara

  • @yahayaaliyujabiri8250
    @yahayaaliyujabiri8250 Місяць тому +1

    Gaskiyane???!!!...

  • @NuraAbdullahi-bu6hf
    @NuraAbdullahi-bu6hf 15 днів тому

    Allah wadata naka ya kwarara bbe

  • @AbakarUmar-gq5xb
    @AbakarUmar-gq5xb Місяць тому +1

    karyakakeyi dan adawa

  • @AliyuHussain-yr2zd
    @AliyuHussain-yr2zd Місяць тому +2

    Rayuwalokaci

  • @ZenabouIdirisou-r2g
    @ZenabouIdirisou-r2g Місяць тому +1

    Asararru

  • @AlhajiamaduLallami
    @AlhajiamaduLallami Місяць тому +1

    B b c hus

  • @UmarAbubakar-wr8ym
    @UmarAbubakar-wr8ym 27 днів тому +1

    Gila sarora

  • @AsiyaSuleiman-b2q
    @AsiyaSuleiman-b2q Місяць тому +1

    Wan nan ba muryar rarara ba ne

  • @AdDh-m2z
    @AdDh-m2z Місяць тому +1

    gashi nan yafadi sunansa kudena yada karya da ina yarda da yawanci labaran da kuke Dorawa amma yanzo na daina yarda

  • @MovementZango
    @MovementZango Місяць тому +1

    Allah ya isa

  • @DantalaBature
    @DantalaBature Місяць тому +1

  • @ENGAbdullahi
    @ENGAbdullahi Місяць тому +2

    makaryaci Allah ya isa

  • @HassanBashir-b8d
    @HassanBashir-b8d Місяць тому +1

    Shehi

  • @habibyusuf9858
    @habibyusuf9858 Місяць тому +1

    Yace sunansa Adamu Ayuba kace RARARA ne saboda kana son ( comments, like, share & subscribe) 😡 ashe kaima halin ku daya

  • @LawalUmar-v8o
    @LawalUmar-v8o 19 днів тому

    Wannan wakar ba rara bane ba

  • @AkibuAbubakar-i9z
    @AkibuAbubakar-i9z Місяць тому +1

    Banyafe kudin data ba

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m Місяць тому +1

    wannan b rarara bane kudaina yi masa sharri 🤷‍♂️

  • @habeebabubakar7276
    @habeebabubakar7276 Місяць тому +1

    Rara yayiwa ballo turji waka

  • @JabiruArxika
    @JabiruArxika Місяць тому +1

    😂😂😊

  • @UsmanMuhammad-h1g
    @UsmanMuhammad-h1g 13 днів тому

    Rayuwa CE yayi mugani

  • @alaminmuhammad5113
    @alaminmuhammad5113 Місяць тому +1

    Karyakaki dan wahala

  • @oumarousanda2848
    @oumarousanda2848 20 днів тому

    ❤❤❤❤❤🎉😅

  • @AbubakarSarauta-b6d
    @AbubakarSarauta-b6d 20 днів тому

    Kakyauta

  • @UmarSalihu-yw5dp
    @UmarSalihu-yw5dp Місяць тому

    Bagaskiyabane😢😢😢

  • @IssmailaIssmaila
    @IssmailaIssmaila Місяць тому

    xxxxxxx

  • @usmanshehu4018
    @usmanshehu4018 Місяць тому

    Maqaryacin banza qazami munafiki