Umar ka Burgeni sai dai matsalar ka daya da kace baka aure a Wannan shekarun naka, duk da cewa nasan yin aure lokaci ne Amma azahiri kana da damar da zaka iya yi. From Egypt 🇪🇬
Ni banga rashin kyautawa da baiyi bâ kawai dan rashin yin auren sa.wlhi akwai wata kaka ta har ta tsufa amma wlhi bata taba aure bâ har yanzu.kuma Allah kadai yabar ma kansa sani
Ina matukar yinka, umar gombe💕
Mu fadi Alkhairi ko muyi shiru,
Inji Manxon Allah S.A.W
Gaskiya umar baka kyauta makankaba wlh da rashin aure
Ikon Allah minene na rashin kyautawa kan bashida aure mtsww y Gaya muku locacine se ku fahinta
Katina min Ahmad S Nuhu Allah yakyau Tata makwancin sa
Umar ka Burgeni sai dai matsalar ka daya da kace baka aure a Wannan shekarun naka, duk da cewa nasan yin aure lokaci ne Amma azahiri kana da damar da zaka iya yi. From Egypt 🇪🇬
Gaskiya Nima inason wannan Wakar
Ni banga rashin kyautawa da baiyi bâ kawai dan rashin yin auren sa.wlhi akwai wata kaka ta har ta tsufa amma wlhi bata taba aure bâ har yanzu.kuma Allah kadai yabar ma kansa sani
Wannan shi akece ma ikon Allah
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه الفردوس الأعلى احمد
Masha Allah
Allah ya biya
First comment AA DAN GORUBA TV
Saina Fada.
😭😭😭
Dakyau
Baka kyau ta wa kankaba
Sabida yayi me?😂
Masha allah
😭😭
Saina Fada.
Saina Fada.
Saina Fada.