Gaskiya Hafiz dinnan bashi da hankali ke kuma Aisha Zakiga karshenki yarki sai ta kasa zaman aure itama, mahaifiyar nur baki kyauta ba kuskuren wasu iyayen kenan basa tsayawa su saurari natsalar yayansu
Ma Sha Allah, Allahsarki Noor. This is the problem with marrying someone you don't love. They will not have any positive feelings towards you. May Allah make it easy for her. But Haffis shouldn't have married her if he didn't love her. Thank you very much aunty zee😮😢.
A'ishah yau sai ta zuba ruwa a ƙasa tasha, saboda murna, ga Hafiz Nan Noor tabar mata shi ta ƙwaɗa shi da ƙuli-ƙuli ta cinye, in dai namiji ne randa kurar ta tayi kuka zata gayawa ƴan garin su
Gaskiya dai Hafiz bakayiba ainaso inga karshen munafukar matarka Muna godiya sister
Macha allah alhamdulillah muna godiya sosai ma soeur chéri allah ya kara basira da daukaka da lafia mai anfani
Kai kai kai 😮 wllh am speechless 😶 amma wllh baida kan gado Hafeez dinan haba😮
masha allah muna godiya sosai allah ya kara basira da daukaka muna godiya sosai
Machallah tanks you ma grand sœur chérie long vie 💛💛 a toi bonne vendredi
HADIZA DJIBRILLA GABON 🇬🇦 🇬🇦 allah sarki noor 😮😮😮😮😢❤❤❤❤❤
Wow masha Allah gara da yasake ta a gajeren lkc su qare qalau insha allah kareem ne mijinta
Masha Allah thank you so much ❤😊
Masha allah antynmu
Munagodiya ❤🙏daga maekaunarki akoda yaushe nabila dogondaji
Muna godiya
Hafiz baka hadu ba sam
Aisha kijira karshenki
Wallahi wannan Hafiz dinko Allah ya kyauta Allah sarki Noor
Macha alh abokiyar hira 🎉🎉🎉❤❤❤
Gaskiya Hafiz dinnan bashi da hankali ke kuma Aisha Zakiga karshenki yarki sai ta kasa zaman aure itama, mahaifiyar nur baki kyauta ba kuskuren wasu iyayen kenan basa tsayawa su saurari natsalar yayansu
Masha Allah jazakallahu khairan sister
To wai miye anfanin Zaman hafiz Barista tinda har bai iya yin bincike ba akan matarsa 🤔🤔
Wallahi kuwa
Wlh kuwa abin takaici
Godeya tamusamman aunty zee Allah y karabasira❤❤❤
ما شاء الله تبارك الله شكرا❤
Allah ya sanya alkhairi ita kuma nurr allah ya fisheta
Allah zai sakawa nur baiwar Allah ta bani tausayi wlh
Dan Allah ariqa saka mana kullum. Wollah yana mana dadi😊
Wlh tun farko Karim nake son ya auri Noor wlh kaga dan banjan miji Wai barista kashhhh Aisha wlh Allah ze sakawa Noor 😢
Gaskiya Hafiz dinnan jaki ne😢
Ni tunfarko banso ta aureshiba, meza ayi da namiji me daukan zuga kuma harda duka.
Masha allah muna godiya sosai Allah ya kara basira da daukaka muna godiya sosai😢❤
Mashallah Sis nd may Allah bless u ❤❤❤
😮😊
❤❤❤❤
Alhamdulllilah
Shukran namesake ❤❤
Har na cire rai😂😂😂
Kai hannan Hafiz kin gaskiya baiyi ba sam wallahi.
❤
Kaiiii Hafiz you disappoint me wallahi😮
Muna godiya Allah ya kawo yan biyu🙏
M Sha Allah Allah yakara basira 😊
Mâcha Allah ❤❤
dan Allah kuh ringa kawoh mana wannan labarin kullin dan wannan irin na ouwar saddiku ne da aicha 🎉❤
Hafiz dinnan Dan iska ne wallahi
Amma naji Dadi da ya sake ta
Sakin yafi alkhairi
Ooh allah na bakomai noor allah na tare da ke muna godiya
Kay wannan hafizdin anti kidahumi Allah sarki noor😢😢
From the beginning I know that this guy Bashir will never take care of her like Kareem
❤slm Barka da jumaa ❤daga Amina❤Yau❤kano❤❤❤
Ayi hakuri aunty Abokiyar Hira a taïmaka a kawo muna kashi na gaba
Masha Allah 😢❤
Ma Sha Allah,
Allahsarki Noor.
This is the problem with marrying someone you don't love.
They will not have any positive feelings towards you.
May Allah make it easy for her.
But Haffis shouldn't have married her if he didn't love her.
Thank you very much aunty zee😮😢.
alhamdulillah
Masha allah godiya muke aunty zee
M Sha Allah Muna gdy.
Ma sha Allah ❤❤❤❤
Mashaallh ❤❤
Wawa kawai ay gwara daya saketa
Gaskiya wannan Hafiz din Banga amfanin zamansa barrister ba tunda bazai iya gane matsalar matan saba
Macha allh manira tassiou ♥️♥️
Alhamdulillah after a long waiting, Masha Allah thanks for the novel abokiyar hira we really appreciate it ☺️☺️☺️☺️
Masha Allah muna godiya 😊😊♥️♥️🎉🎉
Macha Allah ❤❤❤
MashaAllah ❤
Allah ya zaba miki abinda yafi alkairi noor hafiz ina jiran nadamarka kekuma aisha abinda kika shuka yakusa nuna zakisami anfani daidai ke
MashaAllah 💃💃💃🎉🎉
Allah sarki noor
Mun gode sister Allah ya bar mana ke❤
Aman dai wannan Hafiz in anyi qatuwar qanqara ba sanhi wly😮
يالله
Oh gaskiya nur kina ganin rayuwa😢😢😢
😢har kuka nayi na tausayin nur .wlh
Masha allah 🎉❤🎉❤ muna godiya sosai
Akoi nadama agaba hafiz hakin nur bazai barkaba😢
Masha Allah😊❤
Eyah Kareem Weldon
Mash Allah Allah sarkin Nur 😂😂
Masha Allah munagodiya sosai ❤❤❤
Masha Allah My Sis ❤
Golden voice 🎉🎉🎉
Allah sarki😢😢😢😢
❤
🎉🎉🎉🎉🎉Masha Alla Alla yabiya
Allah tsine maka hafiz
Gaskiya Hafiz Kai mugune wlh Allah ya isan mata waima to metayi ne hardasu saki dama sabida ka sake tarwatsa mata yar rayuwar take lallabawa ka aureta
Hafiz ba mugu bane matarshi ce babban muguwa
@@daiyverabubakar4487 amma amasayin sana namiji ya kamata yayi amfani da hankalinsa
Inna lillahi wa inna ilaihirraji'un
😢😢😢😢
Kai habba
Kai 😅😅😅😅😅
Masha Allah ❤
Masha allah😢😢😢
Muna godiya 💃💃💃
Mn godiya sosai aunty zee
Gaskiya hafiz baekyautaba😢😢
😢wlh yabani mamaki
masha Allah❤❤
Masha allah
🎉🎉🎉
Masha.allah.muna.gdy.sosai.❤
Allah Sarki noor natausayamiki😢
😢😢😢 allah sarki nur
Gaskiya Hafiz tsmmm
Innalillahi wainna ilaihin Rajiun Allah sarki Nur 😭😭😭😭😭😭
Toh kuma a haka Wai shi barrister ne ko
Masha Allah ❤🎉
Sunana Mary🎉am Othman ki daga kaduna malali, Ina miki fatan alkhairi.
🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍
🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍
🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍
🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍
🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍
❤❤❤😊
Masha Allah ❤❤❤🎉
❤❤❤
Muna godiya Dan Allah next
Allah sarki rayuwa
Innalillahi wa innalillahi rajiun😢
❤❤❤🎉🎉🎉
allah sarki noor😢😢😢😢😢
A'ishah yau sai ta zuba ruwa a ƙasa tasha, saboda murna, ga Hafiz Nan Noor tabar mata shi ta ƙwaɗa shi da ƙuli-ƙuli ta cinye, in dai namiji ne randa kurar ta tayi kuka zata gayawa ƴan garin su
Allah sarki 😢😢😢😢😢