Sheikh Albani Zaria Na Raye Bai Mutu Ba Duk Halinda Akashiga A Najeriya Wa’azinsa Na Fayyace Komai

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 6 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 60

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx Місяць тому +4

    Allah sarki har kasani kuka,allah yajikan mlm albani da mlm ja,afar

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 Місяць тому +13

    Allah swt ya jikan Mallam Albani zaria da iyayen mu

  • @HabibouMoussa-el3hv
    @HabibouMoussa-el3hv Місяць тому +1

    Allahu Akbar allahu ya jikan malam da rahama amine yarabi 🤲

  • @FatimaYahuta
    @FatimaYahuta Місяць тому +2

    ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR kai jama a 10 years kenan ko kai ALLAH ya jinka iyayina da sheikh albani zaria da rahama da Dukan Muslimai

  • @sukainatuabubakar9665
    @sukainatuabubakar9665 Місяць тому +11

    Baiwane kawaii ubangijin Allah ya jikan malam da rahma 😭😭

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji Місяць тому +9

    Allah yawa malan rasuwa haka waliyan allah suke allah yajikan malan albani zaria

  • @attahirualiyukafi9158
    @attahirualiyukafi9158 Місяць тому +1

    Allah ya jikan Malam yasa yana cikin Aljannatil Firdaus...Malaman Allah kenan ba yan siyasa masu ci da addini ba

  • @issahakissa9626
    @issahakissa9626 Місяць тому +3

    Amine ya Allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @mustaphamohammedgidaje124
    @mustaphamohammedgidaje124 Місяць тому +11

    Ya Allah Kayi Ma Sheikh Albani Da Sheikh Jafar Rahama Amin 🤲

  • @halimaabdullahi6934
    @halimaabdullahi6934 Місяць тому +2

    Ba iyalin mlm suka rasa mlm ba kasa duka mukai rashi, an barmu jari hujja suna Kiran kansu malamai, Allah ya jikan mlm albani da Shaik jafar Allah kayi ma mahaifan mu rahama yasa mu gama lpy muma

  • @meenah-f2e
    @meenah-f2e Місяць тому +14

    Allah jikan malam da rahama gaskiya ilimin da Allah ya bashi na daban ne.

  • @SaifullahiAbdullahiyahaya
    @SaifullahiAbdullahiyahaya Місяць тому +2

    Allah ya jikansa

  • @AbdukarimumIssoufou
    @AbdukarimumIssoufou Місяць тому +9

    yau kaima kahango abinda nadade ina hangee wlh ya Allah kaji qan mlm ameen

    • @Ib_Jalo
      @Ib_Jalo  Місяць тому +1

      @@AbdukarimumIssoufou Ayyah Ashe kaima ka hangi abunda hango toh Allah Ya jikan Malam da rahama 😢🙏

  • @Bikaratuglobalservices
    @Bikaratuglobalservices Місяць тому +2

    Allah Ya Yafe Masa

  • @ZayyanuAbubakarSahabi
    @ZayyanuAbubakarSahabi Місяць тому +1

    Allahu Akbar. Alokachin da mlm yana raye,yafadawa Yan Nigeria gaskiya.
    Allah Ubangiji yayimishi rahma yagafartamishi. Amin

  • @shamsuddenabubakar-rl6vu
    @shamsuddenabubakar-rl6vu Місяць тому +12

    Wallahi malam bai mutu ba sai fa yayi bayanin komai allah kuwa sannan kuma bawan allah ne waliyyin allah ne kuma duk abin da yayi wallahi saboda allah ne

  • @LawanAbubakar-f4r
    @LawanAbubakar-f4r Місяць тому +2

    Amin Allah jikan mlm da rahama

  • @WebBsgshs-yh6lf
    @WebBsgshs-yh6lf Місяць тому +1

    Waliyan Alla haka suke Dan an kashe su kamar suna Raye ne faalla ya jikan mazaje ya musu rahama Alla ya samana albarka ya bamu guzurin tadda su

  • @IbrahimsulejaTahir
    @IbrahimsulejaTahir Місяць тому +1

    Wallahi ayau in Allah zai dawo da mlm Wallahi sai ansamu malaman sai sun yakeshi Allah yajikan mlm❤

  • @jummaisaiduhajara5792
    @jummaisaiduhajara5792 Місяць тому +2

    Amin ya Allah. Allah ya jikan Mallam amin

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 Місяць тому +6

    Mal dan baiwa ga ilimin addini ga na zamantakewa ga na boko ga na siyasa. Allah Ya isa . Allah ya ji qan shi. Ameen

  • @shushubello4556
    @shushubello4556 Місяць тому +7

    Allah yarasu 😢haka waliyan Allah suke

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 Місяць тому +3

    Rabbi gafirhum warhamhum

  • @Digitalizationera
    @Digitalizationera Місяць тому +2

    ALLAH YA BIYAKA KAI MA.

  • @PEN-Mawii
    @PEN-Mawii Місяць тому +1

    Malam Qurani da Hadisifa bayan haka ALLAH YAGAFARTA MASA

  • @FatimaYahuta
    @FatimaYahuta Місяць тому +2

    Ameen thuma Amenn

  • @MurjanatuMuhammadsambo
    @MurjanatuMuhammadsambo Місяць тому +2

    Allah ya Saka Muna

  • @hamisuabdullahiadam2468
    @hamisuabdullahiadam2468 Місяць тому +2

    Wlh yayi maganganu da zai kawo gyara a Nigeria amma Kuma muncigaba da bacci

  • @fatimaabdullahi7525
    @fatimaabdullahi7525 Місяць тому +4

    Amin ya hayyu ya Qayyum

  • @ibrahimsalisu2031
    @ibrahimsalisu2031 Місяць тому +2

    Innalilahiwalnnailahhen rajun lokacin da Nigeria takida bukatan mallam

  • @AbbasSaeedu
    @AbbasSaeedu Місяць тому +2

    Maganar allah aibakaryabane bal ahya'un inda rabbihim yurzaƙun

  • @aishaibrahim4884
    @aishaibrahim4884 Місяць тому +4

    Subhanallah 😢😢😢

  • @yakakaadam1999
    @yakakaadam1999 Місяць тому +3

    Gaskiyani my son, wallahi

  • @AminuJibrin-o9r
    @AminuJibrin-o9r 26 днів тому

    Allahu Akbar Allah jikan reyi

  • @ZaiduMusaUmar
    @ZaiduMusaUmar Місяць тому +10

    Dama Allah yace ولآ تحسبن الذين قتلوا في سبيل الله أمواتا بل أحياء عند ربهم يرزقون. Saboda haka ire Iren su Albaniy su jaafar sun mutu amma kamar suna raye

    • @LawaliTOROGao-sq2tz
      @LawaliTOROGao-sq2tz 26 днів тому

      Wanan gaskiané munyi babban rashi 😭😭😭😭🇳🇪👈

  • @ALARAMMAYahaya
    @ALARAMMAYahaya Місяць тому +2

    Dan uwa wallahi gaskiya ka fada

  • @MukhtarAbdullahi-gx3jl
    @MukhtarAbdullahi-gx3jl Місяць тому +2

    Allah ya hada mu a Aljannah

  • @muhammadfatima5926
    @muhammadfatima5926 Місяць тому +1

    Allah yajikansu

  • @alimoumouni719
    @alimoumouni719 Місяць тому

    Allah ya jikan Malan

  • @Zayyanmuhdzamani
    @Zayyanmuhdzamani Місяць тому +3

    Allah yajikan musulmai muriqa tunawa Malaman

    • @Zayyanmuhdzamani
      @Zayyanmuhdzamani Місяць тому

      Nagode sosai wallahi Allah yasaka da mafificin alkairi

  • @maryamsaiyyada
    @maryamsaiyyada Місяць тому +1

    S,A,W

  • @AuwalMohammedYusuf
    @AuwalMohammedYusuf Місяць тому +1

    Maganar ka ai tana kan hanya ai Kur'ani ma yazo da cewa: ولا تقولوا لمن يقتل في سبيل الله أموات بل أحياء ولكن لا تشعرون هذا مثل قوله تعالى في الآية

  • @AbdoulHabouSalah
    @AbdoulHabouSalah Місяць тому +2

    😭😭😭😭

  • @farihabachir9
    @farihabachir9 Місяць тому +2

    Amen

  • @Gaskiyatv-h3e
    @Gaskiyatv-h3e Місяць тому +1

    Up Sunnah

  • @zakarahamza2256
    @zakarahamza2256 Місяць тому +2

    Dama yace zaa zo ace ga abinda yake fada

  • @ZahedKn-n3h
    @ZahedKn-n3h Місяць тому +2

    😭😭😭👍🤲🤲

  • @DanbarekiBareki
    @DanbarekiBareki Місяць тому +1

    😂😂😋

  • @WebBsgshs-yh6lf
    @WebBsgshs-yh6lf Місяць тому

    Akwai su kosun fada baza abiba dayawan mu duniya ce aga ban mu

  • @abdoulraoufalforma3891
    @abdoulraoufalforma3891 Місяць тому +1

    Wannan kratu sunansa nassara ba masara ba

  • @zakariasoba9461
    @zakariasoba9461 Місяць тому

    Wallahi ni ba a nagiria naķe ba Amman wallahi kulum tunani na kenan say incé wanga mutum bay mutu ba amma astagfirullah

  • @KhadijahRabiuAliyu
    @KhadijahRabiuAliyu Місяць тому

    Yan nijeria bakwa fara son mutum se bayan bashi

  • @IshaqIbrahim3
    @IshaqIbrahim3 Місяць тому

    🤣🤣🤣🤣

  • @GidadoAhmed-u1q
    @GidadoAhmed-u1q Місяць тому +1

    Bawahabiye yasan gaibu kenan kokuma duba yakeyi😅

  • @maryamabdulsalam7406
    @maryamabdulsalam7406 Місяць тому

    Tunbayan lokacin su sardauna shuwagabbani kasan nan recycling kansu suke so hidden agenda su nan tun lokacin Mallam na raye Amman sai Mai hikima zai gane