Malam Abdurrazaq Yahya, ya karanta dalilansa a littafi ne ba molanka ba. Kuma yana magana ne a matsayin sa na Musulmi kuma daga littafin addinin Musulunchin Muhammad swaLLAhu alayhi wasallam.Dan ALLah in ka isa duk abinda ka ke inkari, ka kawo dalilanka a littafin addinin ka na Tijjaniyya.
Ai bai kawo hadisi ba ya Kafa hujjah da litafin mallaminsa ibn Kayim ,sanan hadisi Bai da alaka da wanan magana da ya kafirta yan film,yau masu cewa manzon Allah s a w)baya da Albarka yau don Yana son batar da Al umma ya halata jinin musulmi ya kawo hadisi da ya nuna Allah yayi abu albarkacin manzon Allah s a. W) ,wanan munafuncin na wahabiya Allah ya kiyaye mu ya tsare mu daga musibar wayanan mutanen
Allah ya Kara kusanci da Shugaba SAW Amiiiiin
Gaskiya mutuminga koya Yana shaye shaye
Malam Abdurrazaq Yahya, ya karanta dalilansa a littafi ne ba molanka ba. Kuma yana magana ne a matsayin sa na Musulmi kuma daga littafin addinin Musulunchin Muhammad swaLLAhu alayhi wasallam.Dan ALLah in ka isa duk abinda ka ke inkari, ka kawo dalilanka a littafin addinin ka na Tijjaniyya.
Izala guba che Wallahi ga Musulunci
Mallam Haifan mallamine hakika babu shakka mallam kaji tsoron Allah
Malam haifan me kafrita mutane ne
Wannan Dan dadi cameran fah?
Karatune yakaranto bada molanka yafadaba kaemah in raddi kkeso kayi ae karantowa yakamata kayi seka qaryata
Ai bai kawo hadisi ba ya Kafa hujjah da litafin mallaminsa ibn Kayim ,sanan hadisi Bai da alaka da wanan magana da ya kafirta yan film,yau masu cewa manzon Allah s a w)baya da Albarka yau don Yana son batar da Al umma ya halata jinin musulmi ya kawo hadisi da ya nuna Allah yayi abu albarkacin manzon Allah s a. W) ,wanan munafuncin na wahabiya Allah ya kiyaye mu ya tsare mu daga musibar wayanan mutanen
Babu aya Babu hadisi
Tau muji Amma,inane a,inane akace ayi wasabi kwaikwayo