Ushaaaaaa........ Ni ne mai raga, ni ne, ni ne usha, ni ne mai raga, ni ne, ni ne ushaaaaa..... Adam A. Zango loves from my heart. Let's go BBC and let continue.
Usher kuma PRINCE ZANGO......Yana daga cikin wadanda kesa inkalli Hausa film domin basa fitowa afilms marasa ma'ana. Allah yakara nisan kwana da basira. Amin
Masha Allah A Zango Ubangiji Allah kara daukaka da Nisan kwana. Don Allah Adamu ya kamata ace ka dawo Muna da BURIN RAINA don wlh akwai karantarwa sosai acikin sa nagode
Masha allah Adam a Zango allah yaqara Maka lfy da nisan kwana allah yasa kafi haka allah ya kareka daga sharrin masu sharri allah yakareka daga sharrin ma hassada one love❤️ baba ado❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Dan Allah adam kadaka zama mutumin banxa domin niba karamar masoyiyarka bace fatan alkairi adam Allah yataimaki rayuwarka yakareka daga sharrin makiya wanda sukeso subata maka suna ameen rabbi Allah have a nice day Allah yaraya aleeyu
Vraiment moi je ne sais même pas quoi dire sur toi wlh je t'aime du plus profond de mon cœur depuis mon enfance je t'aimais comme pas possible s'il te plaît aime moi même si c'est un peu please i Love you so much mon acteur préféré je t'aime 😊😊
Babban Oga gaskiya naji dadin wannan maganar sosai,,, Allah yacikamaka burinka Mai gida,,,, amma nima wlh. Inason. Inzama yaranka. Saboda nima inayi Waka irin ta Hausa hip-hop kuma gaskiya na iya Dede bakin gwargwado,,, Dan Allah kayimin signing,,katemakeni kamar yanda Allah yatemakeka,,, Dan Allah
Ushaaaaaa........ Ni ne mai raga, ni ne, ni ne usha, ni ne mai raga, ni ne, ni ne ushaaaaa.....
Adam A. Zango loves from my heart.
Let's go BBC and let continue.
Usher kuma PRINCE ZANGO......Yana daga cikin wadanda kesa inkalli Hausa film domin basa fitowa afilms marasa ma'ana. Allah yakara nisan kwana da basira. Amin
Ma.sha.alla.alla.yaraba.ka.da.sha.ri
Ma.kiya.duk.ain.daka.ke
Masha Allha gaskiya hargubi ina yainka Adam A Zango fatan Alkayiri
Wallahi kazo daidai da hankalina maganar fim din basaja KAsa Baki aci gaba da yie daga masoyinki allah yatsare mana kai
Allah sarki brother allah ya cikama burin ka na alkhairi
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
Zangon kwankwasiyya
Komaidai zango zango ya Allah kashiga tsakaninmu da mahassada
Inna Imaka fatan alkhairi khadijah jigawa garin Yalleman
Assalam gaskia Allah yabada saa kuma Allah yabaka ikon fitta awanan Sana'a
Ina yinka Allah yakara daukaka
Masha Allah inama inasan ruwa Amman mu a saudia gurin Mata Da ban maza daban ko kuma miji&mata wato iyali
Masha Allah A Zango Ubangiji Allah kara daukaka da Nisan kwana.
Don Allah Adamu ya kamata ace ka dawo Muna da BURIN RAINA don wlh akwai karantarwa sosai acikin sa nagode
Masha allah Adam a Zango allah yaqara Maka lfy da nisan kwana allah yasa kafi haka allah ya kareka daga sharrin masu sharri allah yakareka daga sharrin ma hassada one love❤️ baba ado❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
Slm
@@ishakishak9449 🙌
Dan Allah adam kadaka zama mutumin banxa domin niba karamar masoyiyarka bace fatan alkairi adam Allah yataimaki rayuwarka yakareka daga sharrin makiya wanda sukeso subata maka suna ameen rabbi Allah have a nice day Allah yaraya aleeyu
Gaskiya yakamata a karasa bassaja daga masoyin adam a zango souleymane baban Yaya
Allah sarki yenxun har kurkuku akakaika,Bakomi Allah yana tare dakai, manta da mgnar Ali nuhu tundashi kansa yafiso
Macha allahu duniya Haka take komeZa ace kayihakuri allahu yanatare daky issiya daba Algérie
Ma sha allah alhamdillahi ina muku fatan alkaihri
Masha Allah gwanina kenan Allah yakara daukaka inayinka sosai Adam Allah yakareka 👏👏
Gaskiya ba laifi kanada wannan kokarin
Gaskiyane ,, Allah yakarawa rayuwa albarka adam
Allah sarki Adam A Zango
Nice mai gida
Allah yabarmu da kaunar Annabi SALLALLAHU ALAIHI WASSALLAM 😭😭
Ameen ya Allah 🙏 ❤
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
Zango Mai jamaa Allah ya qara lafiya
Nice man Allah yakareka da sharrin mutane
Allah sarki, adamu Allah yacanzama da mafi alkhairi
Fatan alkhairi #yareema_adam
Oga ya zancen burin raina
Masha Allah muna godiya sosai Allah muna jira
Allah ya cikama gurinka adamu
Alkhairi Allah ya Kaiwa Adam Zango
Et puis tu ressembles beaucoup à mon papa on dirait que vous êtes de la même famille 🥰🥰❤️✨
Allah yakara maka daukaka Dan darajjan annabi
Gaskiya maigida yakamata kagayama falalu à dorayi yakammalamuna findi basaja inbahaba muce no thanks you
Na kalli fina-finan Adam A. Zango ba iyaka, kuma kowanensu very interesting!
Gaskia ya kamata muga karsesa Adam Zongo 🇳🇪🇳🇬👈
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
Allah ya tamika
.ماشاء الله
Alla.yara.kada.sha.da.rri.mutin.
D.sha.rrin.aljan.d.sha.rrin.dare.
D.sha.rri.rana.duni.ya.dala.hira
انا اسمي عمران حسين
من السودان
نتمنا لكم دوام الصحة والعافية
للنجيرين
Yallabai Allah yaja zamaninka
❤
Vraiment moi je ne sais même pas quoi dire sur toi wlh je t'aime du plus profond de mon cœur depuis mon enfance je t'aimais comme pas possible s'il te plaît aime moi même si c'est un peu please i Love you so much mon acteur préféré je t'aime 😊😊
ALLAH YAKAIMU
Yaye adam
To Allah sarki
Ameen summa ameen Adam Zongo Allah ya teimaka
I like everything about you
Masha allah me gida allah yatabbatar da alkairi
Maigida Allah yakara daukaka
Oga allah yasa kafihaka
Babban Oga gaskiya naji dadin wannan maganar sosai,,, Allah yacikamaka burinka Mai gida,,,, amma nima wlh. Inason. Inzama yaranka. Saboda nima inayi Waka irin ta Hausa hip-hop kuma gaskiya na iya Dede bakin gwargwado,,, Dan Allah kayimin signing,,katemakeni kamar yanda Allah yatemakeka,,, Dan Allah
Allah sarki Allah yacika maka burinka na alkairi
😲😲🤔🤔
Ba kason jirgi kuma
To kazo sudan kazo jirgi ruwa
معسلامة حبيبي 🥰
Hmmm kokuwa ya hau doki ba koya manta lokacin da Ana zuwa da jaki ko raku mi
@@storyoflifetv4311
UHHHMM
Duk mutumin da baiji tsoran Allah ba. Yaje yayi duk abin da yaga dama.
wannan gaskiya ne wlh gaskiya kana da basira wanda ya wuce mamaki wlh
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
Allah y'a staré babamou
Masha Allah oga princes Alkamis Dan gata
Masha.alla.alla.yas.kagam.daduniy.lafiy.adam.zango
Jarumi 1 love
Masha Allah ❤️❤️❤️❤️
Aiih yakara bacira Adam a zango
Hhhhh
Masha Allah good gwaska GMK Adam a zango
ALLAH sarki zanga Allah ya sa kagama harkan film lfy
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
Ameen ya rabbi.
Macalla
Macha Allah zongo na
Naziru umar abubakar
Gaskiya ne Zango 🖖😏😏
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
La ashe matsoracin jirgine😛 gwaska baya tsoro,idan sungayyaceka yallabai kanemoni, nisonakema inhau yasen😁
Zango shekaru sun tafi
Bawan Allah 😘
Amin
Dan BBC ku isar min dawannan sakon zuwa GA Mai gida Adam a zango,,,,,kuma koda kuna soma kujarabani Dan Allah ga UA-cam link Dina nan
Allah kareka 🥰
I love you more than my self
Ma sha Allah 🥰🥰
👍
Masha Allah Adamu muna taredakai
Yyi kyau Allah bada saa
Masha'Allah Allah ya Qara Basira
U are a nice guy Adam
Allah sarki🥺
Naso ace an tambayeka miyasa kake son yima mata fade🤣🤣🤣 much love zango
Ms allah
Kayi Karatun Boko✍️
Zango akwai jijji dakai
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
Hhhh gaskiya hakane wai akafama Camara Allah ya kiyaye
Mashallah 😘🥰
Masha Allah, naji dadin yanda ya tattauna cikin natsuwa
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
Amin summa Amin
Gdk Media TV
Masha Allah
I wish to meet you wlh 😞 😞😞😞
Hmmm Ashe August zayi akanki hmmm yaiyafi ruwan biri
Allah yabaki iko
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
@@kontokaana5988 kamar yy?
@@mrib537 Ameen
E bonjour
Masha Allah Adam a Zango
Masha Allah💕💕
Masha Allah
Mustapha Nas 🇷🇴
Prince zangoooo 🥰
ua-cam.com/channels/PZDjds2IZT2tdbnc_OlbVA.html
❤️❤️