Masha Allah, Allah ya jikan mahaifan Prof da na Aramma, yasa Aljannar Firdausi ce makoma, Allah ya kara wa Prof da Aramma lafiya da Imani, ya Karo albarka ga iyalanku, Ameen.
Allah Yakarawa Rayuwa Albarka Prof Allah Kara lfy da Nisan kwana domin kacigaba dayiwa Addini hidma daga masoyinka Dan Allah yahaya from gombe Bayan gidan former governor senator Dan juma goje
Assalamou alaikum Malan da fatan ansha ruwa lafiya Malan tambayata anan itace ni ina zaune a kasar da bata musulmi ba to naga ana saida kaji yankakku gyararri da kuma gasassu ina so in siya amma ance min ba musulmai bane suke yankasu shin ya halatta inci su koko haramun ne Allah ya karawa Malan lafiya da rayuwa mai albarka ya kuma jikan iyayen Malan da Namu
Watching from New York City
May Allah Subhana wa Ta'ala bless your entire life ameen ya hayyu ya kayyum.
Jazakumullahu Khairan
Masha Allah, Allah ya jikan mahaifan Prof da na Aramma, yasa Aljannar Firdausi ce makoma, Allah ya kara wa Prof da Aramma lafiya da Imani, ya Karo albarka ga iyalanku, Ameen.
Allah y sakawa mlm da alaramma da gidan aljanna ya jikan iyayae
masha Allah Allah jikan magabata malam Allah Kara ilimi mai albarka
Watching from India
Ma sha Allah
Masha Allah mln Allah ya Kara basira da Nisan kwana
Ya Allah ka karawa malamammu lafiya a duk inda suke a fadin duniya,Ya Allah ka karawa rayuwarsu Albarka, ya Allah ka tsare musu Imanin su
Allah ya qarawa mll lpy ❤❤
ALLAH YASAKAWA MALAM DA ALARAMMA DA ALKHAIRI AMEEN YAHAYYU YA QAYYUM
FROM KEBBI STATE❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya sa qur'ani ya jam hujja gareka ba hujja a kanka malam Abdallah
Maa shaa Allah jazakallahu kairan
جزاكم الله بالجنة
Macha ALLAH, ALLAH ya kara basira Malam amine
Jazak'ALLAHU khairan from 🇨🇦
Masha Allah Allah yajiqan magabatanmu Allah ya Qarawa Rayuwarka Albarka mlm
Masha Allah❤❤
Allah ykarah wa mlm lfy ameen yhaiyu ykaiyum
MAA SHA ALLAH'
Masha allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉
Masha allah
10:20 Maa Shaa Allah
Barakallahu fik ya sheik❤🥹🙏
Masha allah
Allah Yakarawa Rayuwa Albarka Prof Allah Kara lfy da Nisan kwana domin kacigaba dayiwa Addini hidma daga masoyinka Dan Allah yahaya from gombe Bayan gidan former governor senator Dan juma goje
Assalamu Alaikum gaskiya Abdulrahman Yana damun malam da surutu Allaah ya Saka da alkhairi
Assalamou alaikum Malan da fatan ansha ruwa lafiya Malan tambayata anan itace ni ina zaune a kasar da bata musulmi ba to naga ana saida kaji yankakku gyararri da kuma gasassu ina so in siya amma ance min ba musulmai bane suke yankasu shin ya halatta inci su koko haramun ne Allah ya karawa Malan lafiya da rayuwa mai albarka ya kuma jikan iyayen Malan da Namu
Masha Allah❤❤❤❤