Allah dai yatsine maka ba Bafarawa ba meyasa zasu saka Bafarawa acikin wannann video, Dan Antin Bafarawane ba Dan saba Kuma Bafarawa shiyasa akama yaron randa yasamu labarin aikin yaron.
Da sannu gaskiya zata bayyana, da sannu turazan birni zasu fito tsinannu azzalumai masuyiwa kudi bauta, Allah ya sakawa malam murtala Sokoto da Alkhairi ya sada mu a jannatul firdaus madaukakiya Ameen Allah ya kare ka daga sharrin turazan birni dana daji Allah ya amintar da kai darajar Annabi da alquran Ameen
Wlh nima naji daka majiya mai qarfi wacce ta nuna mana cewa attahiru bafarawa yana da hannu a cikin fitintunun da suke faruwa a sokoto katsina da zamfara kadan daka ciki yace wlh ko ta yaya sai ya bata apc a idon duniya
اللهم امين يا حي يا قيوم اللهم امين يا حي يا قيوم اللهم امين يا حي يا قيوم حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين
This is so sad and unfortunate, this kamaru is an SA on security to the governor sokoto state and SA to the governor zamfara state💔 Allah ya isar mana ya isarma wayanda suka rasa yan uwansu, ubangiji Allah ya jarabe su da balain da zasu wulakanta duniya da lahira, an cucemu an cuci musulunci.
Excellent preacher, may God bless malam murtala ameen.
Ameen Allah yashiryar da dukkanin masulmai
Amin ya rabbi samawati, Allah ka kawo muna karshen wannan Bala I amin
Amee Allah yakare alumar annabi
Allahu Akbar kabbiran allah karawa mln lfy yakuma kawoma Al Umar musulmi dauki Amin
Allah ya tsareka da daga dukkan Sherri Malian murtala bello
Ameen ya hayyu ya kayyum 🤲 🙏 🙌
Allahumma ameen ya rabbi Allah yatona musu asiri duk me hannu cikin wnn masifar Allah kahanashi sukuni dan tsarkin mulkinka ya Allah.
Wlh Mallam ka Fadi gaskiya, Allah yayi mana maganin mugayen cikin mu
Amen 🤲🇳🇬 Malan allasaka da.alheri
Allahu akbar Allah yaqara tunamusu asiri ameen ya rabbih
amin
Ameen
Allah yatsine ma bafarawa da tambuwal
Allah dai yatsine maka ba Bafarawa ba meyasa zasu saka Bafarawa acikin wannann video, Dan Antin Bafarawane ba Dan saba Kuma Bafarawa shiyasa akama yaron randa yasamu labarin aikin yaron.
Mallam allah yakaremana
Mana kaiy amine
Ya allah
amin amin
Allah ubangiji yaymana maganinsu,Allah saka da alkhairi malam 🤝
Da sannu gaskiya zata bayyana, da sannu turazan birni zasu fito tsinannu azzalumai masuyiwa kudi bauta, Allah ya sakawa malam murtala Sokoto da Alkhairi ya sada mu a jannatul firdaus madaukakiya Ameen Allah ya kare ka daga sharrin turazan birni dana daji Allah ya amintar da kai darajar Annabi da alquran Ameen
insha Allahu ta'ala
Ameen summa Ameen
😂😂😂😂
Amin ya allah
Wlh nima naji daka majiya mai qarfi wacce ta nuna mana cewa attahiru bafarawa yana da hannu a cikin fitintunun da suke faruwa a sokoto katsina da zamfara kadan daka ciki yace wlh ko ta yaya sai ya bata apc a idon duniya
Allah rufa assirri
Allah she Kare malam, Allah she Kara bayyanasu. Ameen.
Allah yatsinema bafarawa
Allah baya barci muci gabada gayawa Allah Allah yana tare damu
Allah ya saka da alheri mlm
Masha Allah
Allahou Akbar 😭😭😭🤔🤔🤔
allaumma ameen
Allah sarki ne yana tare da musulmi inshaAllah
Subhanallah Allah ya Kara tona asirin su.
Amin🤲 ya rabi mlm🙏🙏
Amin Amin ya hayyu ya qayyum 🤲😭
Allah kyauta yasamu dace
amin
Allah yatsinema duk Mai hannu aciki
Allah yakarawamalan lafiya
Allah ubangiji ya Mana maganin miyagun kasar nan
Allah yatonama azzalumai assiri
Ameen yakamata akamo sojan
AMEEN YA RABBI 🤲
Rahamaniyya
Allah ya sawwaka
Hakane mlm wandasuke ciki Basu son Subari Wanda basaciki Suma basaso abari saboda amfanisu Alla ya Mana maganishu
Malan bello murtula allah yabaka ikon fadaa gaskiaya da munafikan arewa
Buhari yagaza ........ Allah ya kawo mana dauki dan hasken alqur'ani mai girma 😭
Allah ya kara tuna musu asir
Allah ya Tina assirin dinkan wani dantaàda Amin ya allah 🤲🤲🤲🤲
Amen amen
الله أكبر آمين آمين
Kai wannan munafuncin ya wuce inda duk mutumin zai iya tunani. Allah ya bamu mafita . Allah ya kare Malaman nan. Amin.
Ameen ya hayyu ya qayyum
Allahu Akbar
Allah yayimana gudumowa yaqara tonamusu asiri
اللهم امين يا حي يا قيوم اللهم امين يا حي يا قيوم اللهم امين يا حي يا قيوم حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين
malam wannan gaskiya
innalilhiwa innailahrajun
اللهم عليك بالظالمين
حسبنا الله ونعم الوكيل
حسبي الله ونعم الوكيل حسبي الله ونعم الوكيل حسبي الله ونعم الوكيل Allah kamana maganinsu tsinannu maciya amana
Ameeen ameen malam
Allah yatona musu asiri
This is so sad and unfortunate, this kamaru is an SA on security to the governor sokoto state and SA to the governor zamfara state💔
Allah ya isar mana ya isarma wayanda suka rasa yan uwansu, ubangiji Allah ya jarabe su da balain da zasu wulakanta duniya da lahira, an cucemu an cuci musulunci.
dausiyya
In
Muna sauraranku daga saudiya
Who are the sponsors of musa kamarawa?
Allaya cigabada tonamusu asiri allaya matsabakin su sucigaba da tonawa Kansu asiri
Allah ka ka Kate malam ameen
Allah ubangiji yaymana maganinsu,Allah saka da alkhairi malam 🤝
amin