IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 3 EPISODE 9 WITH ENGLISH SUBTITLE

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 9 лют 2025
  • @Saira Movies @AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED @Maishadda Global Resources @Ali Nuhu tv
    @BAKORI TV @ABNUR ENTERTAINMENT @daddy hikima tv
    @GIDAN SARAUTA SEASON 2
    @LABARINA SEASON 9
    @KISHIYATA SEASON 6
    @MANYAN MATA
    @BARAUNIYAR AMARYA
    @DAN JARIDA SEASON 2
    @UKU SAU UKU
    @AHALI
    @UMARNI clcr.me/BAKORI100

КОМЕНТАРІ • 249

  • @AuwaluRabiuAbdullahi
    @AuwaluRabiuAbdullahi 16 годин тому +13

    Gaskiya wannan izar so din nan a gyara shi domin zan hakura da kallon saa.

  • @ibrahimmuhammadbechi2574
    @ibrahimmuhammadbechi2574 16 годин тому +12

    Gaskiya ya Kamata Ku Kara in Ganta wannan film din naku Ada Ina Jin dadinsa sosai wlh Amma Yanzu abin ya Fara Zama shine wlh

  • @suleimanaliyu9862
    @suleimanaliyu9862 14 годин тому +11

    Gaskiya izzar so tazama shiririta kawai,tallace tallacen sufi ainihin shirin yawa,bawani abun kirki dasuke nunawa yanzu,
    Gaskiya munkusa hakura da kallonsa

    • @AbdelBenBen-y9v
      @AbdelBenBen-y9v 11 годин тому

      Wallahi kan yanzu ba dadi wallahi. Don Allah ko zan samu number umar hashim

    • @AbdelBenBen-y9v
      @AbdelBenBen-y9v 11 годин тому

      Wallahi fa baba na gaskiya kk wallahi ya kamata sukara basira 🇨🇲

  • @SaddiqAbubakar-c9y
    @SaddiqAbubakar-c9y 16 годин тому +7

    Wallahi izzar so yanzu yazama chirme 😙

  • @FatimaUthman-ck1vo
    @FatimaUthman-ck1vo 15 годин тому +10

    As salamu Alaikum wa Rahmatullah.
    Gaskiya basirar ku ta qare ya kamata ku daina batawa mutane lokaci Dan Allah da soyayyar ku da Annabin Rahma ( SAW)

  • @ShafiuZubairu-g1j
    @ShafiuZubairu-g1j 14 годин тому +3

    Gaskiya bakwa adalci wannan kuskure dukkunsa munata zaginku sabida rashin bada kulawa

  • @LawanAbubakar-g1r
    @LawanAbubakar-g1r 17 годин тому +6

    Masha Allahu Allah yakara basira

  • @UmmaNana-p9l
    @UmmaNana-p9l 16 годин тому +9

    Basira takare tun sanda Director yarasu Allah yajikansa

  • @AbdoulMaikudi
    @AbdoulMaikudi 16 годин тому +3

    Masha Allah muna godiya ❤

  • @SaniMainasara-x3r
    @SaniMainasara-x3r 5 годин тому

    Gaskiya basira takare a bakori

  • @nafiuabdullahiumarabu-muhe8772
    @nafiuabdullahiumarabu-muhe8772 16 годин тому +2

    Masha Allah
    Mun godiya

  • @zainabyusuf6675
    @zainabyusuf6675 13 годин тому +1

    Gaskiya yanzu bawani Dadi sai kuyi kadan ku cikashi da talle Kuma ko Dadi babu. Kawai ku ce mana basirarku ta kare

  • @AbubakarAwaisu01-hk5vh
    @AbubakarAwaisu01-hk5vh 14 годин тому +2

    Gaskiya nafara gajiya da kallon shirin izzar so saboda rashin qarewa wajen kula da masu binku tundaga Kashi na daya zuwa yanzu

  • @AbdelBenBen-y9v
    @AbdelBenBen-y9v 11 годин тому

    Lalley izzar so yanzu ba dadi wallahi ku kara basira 🇨🇲🇨🇲

  • @IbeMusa
    @IbeMusa 16 годин тому +7

    Izzar kawai yanzu basan abinda sukeyi ba shiririta kawai sukeyi

  • @SalaZango-uv9dl
    @SalaZango-uv9dl 16 годин тому +3

    Watching from Cameroon machah Allah 🙏🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲

  • @mudaseerbellofari2947
    @mudaseerbellofari2947 13 годин тому

    Allah ya isa wallahi kuna cutar damu Allah yaqra daqu sheku Allah yabatar muku da basira don girman alqurani

  • @AbdoulAzizAdebayor
    @AbdoulAzizAdebayor 16 годин тому +4

    Kunata ikirarin son monzon allah SAW, kuna bari Mata suna wannan Shiga ta maststin Kaya.

    • @isaY2
      @isaY2 16 годин тому

      Tosai kaduba yakarshensu yake

  • @safianairo5626
    @safianairo5626 15 годин тому +2

    Gaskiya mun yafe kawai bamama san ganin karshan yawo da hankanlin ya isa haka

  • @ModibboumarYola
    @ModibboumarYola 15 годин тому +2

    Gaskiya bamajin dadin kallon wannan film din yanzu

  • @AliAicha-s3u
    @AliAicha-s3u 13 годин тому

    Allah yabarmu da annabi s a w ❤

  • @BabangidaAdamu-l3o
    @BabangidaAdamu-l3o 11 годин тому +1

    Gaskiya Ayanzu babukamar manyan mata A Kanniwood ba Wllah ga jamilun jidda Antachi Kaina wllah ❤ Umar Hashim Inzaka gerakagera Kawai Wllah 😏

  • @MaryamDalhatu-f2n
    @MaryamDalhatu-f2n 13 годин тому

    Gaskiya Abu sai a hakali gaskiya aygara

  • @BassirouSouley-o4r
    @BassirouSouley-o4r 16 годин тому +2

    Masha Allah ❤❤❤❤❤

  • @SalifouHashimi
    @SalifouHashimi 17 годин тому +3

    Masha Allah 🎉🎉🎉

    • @AbdelBenBen-y9v
      @AbdelBenBen-y9v 11 годин тому

      Ko zan samu number umar hashim daga gareka don Allah ni dan kasar cameroon 🇨🇲 ne

  • @LabaranAlso
    @LabaranAlso Годину тому

    gaskiya gaskiya izza tazama kame kame saboda baya izza tana burge yan kallo fiye da miliyan daya to amma yanzu fa ku gyara dan Allah Please Umar hashim jagoran shirin izzar so

  • @SeydousofianeAdamou
    @SeydousofianeAdamou 17 хвилин тому

    Macha Allah ❤️❤️❤️❤️ fatan alheri 🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇪

  • @SouleymaneMDkoudi
    @SouleymaneMDkoudi 16 годин тому +3

    🎉🎉🎉 macha Allah hamdoulilah

  • @mammangarbaharuna50
    @mammangarbaharuna50 17 годин тому +3

    Masha Allah ❤

  • @muhammadnaseerspanxy6085
    @muhammadnaseerspanxy6085 13 годин тому

    Gaskiya yanzu wannan shirin ba ma’ana, kuma baya motsawa.. haba shirmen naku yayi yawa wlh

  • @aliyuabdullahi6988
    @aliyuabdullahi6988 14 годин тому +1

    Gaskiya kusa hakuradaku haba rainin hankalin yayiyawa

  • @abdouidiris9128
    @abdouidiris9128 12 годин тому

    Ma sha Allah Allah ya kara basira

  • @SileymaneAli-d9c
    @SileymaneAli-d9c 14 годин тому +2

    Masha allah ❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉

  • @yauibrahimahmad7141
    @yauibrahimahmad7141 13 годин тому

    Wallahi Wanna Shirin Kawai Shir me Akayi Babu Wata Basira Sai Shirme Kawai

  • @hassanbaware
    @hassanbaware 16 годин тому +3

    🎉🎉🎉❤😂 Masha Allah

  • @AbdullahiLawal-y3k
    @AbdullahiLawal-y3k 15 годин тому +1

    Masha Allah❤❤❤

  • @Taeebh
    @Taeebh Годину тому +1

    w a s idanna ad umrabay hallA❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @GumsuMohammed
    @GumsuMohammed 15 годин тому +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @user-vq8dy7dy2e
    @user-vq8dy7dy2e 14 годин тому +1

    متعك الله بالصحة والعافية عمرهاشم

  • @mamanhassan-k6u
    @mamanhassan-k6u 15 годин тому +1

    agaskia muna jindadi chirinku allah kara basira

  • @user-wl2kx1uv4t
    @user-wl2kx1uv4t 15 годин тому +1

    MashaAllah❤❤❤❤❤❤

  • @habuskidbubu2977
    @habuskidbubu2977 6 годин тому

    Yanxu Kam izzar so yakare
    Sai tallah kawai

  • @usmansanusi6923
    @usmansanusi6923 15 годин тому +1

    Wallah yanzu shirme kawai kukeyi da Shirin yafi kayatarwa

  • @زينبمودي-د8ر
    @زينبمودي-د8ر 16 годин тому +2

    Macha allah❤❤❤❤

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s 13 годин тому

    Masha Allah wowed Alhamdulillah Allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @MmHh-w4h
    @MmHh-w4h 16 годин тому +3

    Aslm. IzzARSO 🤝🙏🙏

  • @haidaraissoufabdoulaye1231
    @haidaraissoufabdoulaye1231 16 годин тому +2

    Mâcha Allah ❤❤❤

  • @hassanamusaabdullahi9280
    @hassanamusaabdullahi9280 13 годин тому

    Masha Allah

  • @nuruddeenumar4840
    @nuruddeenumar4840 5 годин тому

    Gaskiya wañnan film din ya fita a kaina ,

  • @IbrahimBare-nc6jo
    @IbrahimBare-nc6jo 15 годин тому +1

    Gaskiya izzar so ya lalace 😢😢

  • @FiddausiMusa-t2v
    @FiddausiMusa-t2v 12 годин тому

    Haba wnan films yazama sherme kuna ta shiga wani abun daban na rashin lissafi haba

  • @sabiumusarg7182
    @sabiumusarg7182 14 годин тому +1

    Gaskiya basirar ku ta kare a film dinnan sede shirme kawai.

  • @AminouAbdullahi
    @AminouAbdullahi 16 годин тому +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤slm

  • @YahayaIbrahim-y1n
    @YahayaIbrahim-y1n 16 годин тому +2

    Masha allah

  • @UsmanUsman-x8z
    @UsmanUsman-x8z 13 годин тому

    Macha Allah ❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @aminuhamzah
    @aminuhamzah 16 годин тому +3

    Assalamu alaikum ina roqonku dan Allah in bazaku inda shiri mai ma'ana da rage surutu a gu daya mara amfani to wllh zamu fara muku Allah ya isa mu daina kallon shirin.
    Yau kunyi na 9 kuna na 10 zaku tafi hutu, tun daga na daya har zuwa 9 babu abinda kuka cimma sai batawa masoyanku da masu kallanku rai gaba daya ba ma'ana ko dai basirar ku ce ta qare???

  • @maryamaabubakar6166
    @maryamaabubakar6166 14 годин тому +1

    Shirme kawai ba basira😢😢

  • @umarabubaka9814
    @umarabubaka9814 5 годин тому

    Tsabar wulakanci akan goro kuka karemana film Allah dai ya yayemana kallon Wan nan film shekara da shekaru bukata takobiya

  • @يحياءادم
    @يحياءادم 17 годин тому +4

    ما شاء الله

  • @المبدعالمبدع-ق6ب
    @المبدعالمبدع-ق6ب 15 годин тому +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉oknaye

  • @muhammadabdulwahab79
    @muhammadabdulwahab79 14 годин тому +1

    Allah ya isa data na

  • @AbbasGambo-lz2cq
    @AbbasGambo-lz2cq 6 годин тому

    Gaskiya film din nan bai yiba wallahi kullum abu daya an kasa gamawa da maganar umar yanzu fa ba haka.ake film ba

  • @AdmaDaiyabu
    @AdmaDaiyabu 12 годин тому

    mash allah ❤❤🇬🇭🇬🇭🇬🇭

  • @KabirousaïdouMoussa
    @KabirousaïdouMoussa 16 годин тому +2

    Chekara bakwai nayi ina kallon inzar so amma yanzu sainaga tamkar bassira takussa quarewa talla kawai raina yabatci a yaou

  • @AboubacarAbdoulaye-k8f
    @AboubacarAbdoulaye-k8f 14 годин тому +1

    Izzar so tazanchirme

  • @AbubakarYahaya-cp6jn
    @AbubakarYahaya-cp6jn 16 годин тому +4

    ❤❤❤❤❤❤

  • @AAHUSSAINI-kk1gq
    @AAHUSSAINI-kk1gq 12 годин тому

    izzar so yazama izzar tallah

  • @BaffaAlhajiHassan
    @BaffaAlhajiHassan 16 годин тому +3

    Aikin banza

  • @HamzaSALIFOUGOLBO
    @HamzaSALIFOUGOLBO 14 годин тому +1

    Izzar so ta zama kamekame! Ana batamana lokaci da data!

  • @IbnAddudu
    @IbnAddudu 12 годин тому

    Babban abun takaici a izzar so shine dauko manyan jarumai kamar Ali Nuhu da Yakubu Mohammed ana kwaba irin wannan shirme da su.
    In haka ake yin series da kowa ya daina kallon series.
    In basirar ku ta kare, ku kyale ku hakura mana, dole ni sai kun yi film.
    Shirmen banza shirmen wofi

  • @ramadanmara9632
    @ramadanmara9632 16 годин тому +2

    Izzar so bada Di achiki. Zadena kallansan

  • @saadatuyusufusman4968
    @saadatuyusufusman4968 4 години тому

    Wannan izzar son asaran data ne kawai wlh.

  • @garbamahamat2767
    @garbamahamat2767 14 годин тому +1

    Machalla❤❤

  • @FarukFaruk-d8z
    @FarukFaruk-d8z 14 годин тому +1

    Kuna kokari Amma menene mana wannan film

  • @yusifIbrahim-z
    @yusifIbrahim-z 13 годин тому

    Muna godiya

  • @AbdullahRazeek
    @AbdullahRazeek 17 годин тому +3

    Macha Allah

  • @ahmadgarba6341
    @ahmadgarba6341 13 годин тому

    Gaskiya zan dena kallon film din nan domin bata lokaci ne kawai dakuma renin hankali, kunfita daga abinda kuke kunkoma wani Kuna ha intar mutane kawai

  • @musahabdulkarim5147
    @musahabdulkarim5147 16 годин тому +2

    Nana bana kusa,da na rama miki marin nan,kai

  • @davidphilip5969
    @davidphilip5969 16 годин тому +26

    Pls you are just Westin people time the story is not interested anymore can't you see how ALAQA is getting interesting learn from it

    • @awwalyerima5830
      @awwalyerima5830 14 годин тому +2

      Exactly you have a point

    • @alaamasuccess2213
      @alaamasuccess2213 14 годин тому +1

      The movie should end by now is now boring

    • @ibrahimgamboyunusa9266
      @ibrahimgamboyunusa9266 11 годин тому

      Go back and check your grammatical errors in this comment, you fail ____f9
      _

    • @sadeeqganga4877
      @sadeeqganga4877 10 годин тому

      Yes it’s boring just repeating what they did and the series isn’t up 22 minutes the rest is just trailers .

  • @BatulabishirALA
    @BatulabishirALA 15 годин тому +1

    Shirman banza wannan films din kwata kwata ya Daina yin kyau

  • @Husa8128
    @Husa8128 17 годин тому +5

    الحمد لله

  • @AboubacarAbdoulaye-k8f
    @AboubacarAbdoulaye-k8f 14 годин тому +1

    Kalan izzar so bataloukacine zzbi

  • @HambaliIssah
    @HambaliIssah 17 годин тому +3

    🎉🎉🎉

  • @NouhouHousseini
    @NouhouHousseini 16 годин тому +3

    Amma

  • @musaalihashim8299
    @musaalihashim8299 14 годин тому +1

    Izzar talla

  • @AhmadAmadu-v5l
    @AhmadAmadu-v5l 15 годин тому +1

    Allah yarabasira

  • @SilemanZinder
    @SilemanZinder 16 годин тому +2

    Masha Allah
    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @jabiraliyusalihu7668
    @jabiraliyusalihu7668 15 годин тому +1

    Idan labarin naku yakare ku tsaida wannan shirinhamana, mungaji da kallon wuridaya haka

  • @IlasuAdamu
    @IlasuAdamu 16 годин тому +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @isaY2
    @isaY2 16 годин тому +2

    Shirin baya burgewa kamar yadda akasanshi acan baya

  • @AmeeratArashi
    @AmeeratArashi 12 годин тому

    Wlh wannan film din yaza shirme gaskiya

  • @aminoudjibrilla4147
    @aminoudjibrilla4147 16 годин тому +2

    Chirme kaway

  • @مختارعوضمحمدآدم-ط9م
    @مختارعوضمحمدآدم-ط9م 16 годин тому +3

    🎉❤❤❤🎉🎉

  • @Omar-yh8ku
    @Omar-yh8ku 15 годин тому +1

    Ada ina baku zuciya amma yanzu gawanan kuyi hakuri chirin ya hita raina don haka 👎👎👎😢😢💔

  • @isiakaamadu7726
    @isiakaamadu7726 12 годин тому

    Gaskiya kuguara film dinnan batada kyau yanzu

  • @YoucefNidjer
    @YoucefNidjer 16 годин тому +2

    🎉🎉🎉🎉

  • @tasiuabdou-v4j
    @tasiuabdou-v4j 15 годин тому +2

    ‏‪35:11‬‏ wlh wannan shiri talla dai kawai

  • @AbdulmumuniAbdulmumuni-w3w
    @AbdulmumuniAbdulmumuni-w3w 16 годин тому +3

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @hajaraummar26
    @hajaraummar26 12 годин тому

    Yaya Ahmed innaso inbaka shawara innuna maka misali km. Wannan shiri yakamata kakawo karshenshi sbd alamu yanuna babu wanda yakejin dadinshi ana kallone kawai don kar mutane subata datansu nabaya abanza.kaduba comment section kagani zaka gane musalin danace zanbayar. Yawancin comment kowa yagaji dashi yana kallo don dolene. Kakikara wani film saika sakeshi yafi wannan shirmen. Ga matan film din abun dariya wai a inna lawal ahmed yake samo matan film dinnan inkagansu abun dariya wlhi😂😂😂😂 allah yasa mudace amin

  • @AminuAliyu-n8p
    @AminuAliyu-n8p 12 годин тому

    Wannan wanne irin shirme ne kuke yima mutane ne haka tallace tallace yayi yawa gashi kuma kunki tsayawa kuyi Abun daya kamata a firm din nan sai shirme kawaii zalla.haba don Allah