Malam wannane ai quâge kukayima kassar Niger 🇳🇪 saboda juma kunce bakuda tabbashin haka to miye na yada labrinda ba tabbass malam amassayika na dalibi kasaya kayi tunani chugaban kassar Niger bazum a massayi sa na président idan yassa akama aminu wace riba zai samu dan haka malam a quâra bincike dan aikin jarida yana bukatar bincike.
@@abdusalamzakaria875 Gaskiya kaine wawa ana maganar mutuwar mutane kana bazan magana ankama wani wanda bashi da tarbiya Allah yasa kasamu yaro me irin halin shi na wakar bazan da cin mutunci musulmi
Allah Sarki , Malan shifa sharri dan Aikene in zaka ginaramen Mugunta kagina dai dai dakai,. Malan ranar lahadi dan sanda najeriya sun kashe dan nijer ban je kayibayaniba KO shi ba...
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته مساء الخير يا أبو عائشة Yannan abun dayafaru wata kila mhmd bzm Baisan ko ankama aminu ba saboda wasu magwauta suna iya fakewa dawannan sukama shi saboda ya tuba km yana fadin gaskiya wannan shine سبحان اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا أنت أستغفرك وأتوب إليك
Ni wlh dan Niger amma wlh banji dadin kamunda akayimishi ba ya mutun zaifito ya bada hakuri san nan kuma akamashi ai abin rashin imanine wanene abaya kuskure Kuma ina fatan adukan inda aminu yake Allah ya kareshi kuma Allah ya fitardashi acikin wan nan hali da munafukai suka jefa shi aciki Kuma wlh ni nataba jin wan nan wakar tashi tazagi shi gaban kasar tamu tunkafin ya haumilki saboda inada wani aboki agareshi nataba jin ta kuma ku muta nin niger muji tshoron Allah ko shi shi gaban namu ai yanayin laifi
@@HashimuShaibuBabban jaki maras tarbiya daga alamu iyayen ka basu kaika makaranta ba. Menene laipin malamin daka zaga haka kawai beyi maka komai ba. Banza kawai dan tasha
Gaskiya malam kana ƙoƙari sosai Allah yasaka maka da alheri malam me zai hana ka ja hankali jami'an tsaron shige da fice a Niger da ngeria masu neman cin hanci akan iyakokin Niger da Niger domin suji tsoron Allah su dena harma wani lokaci sukanyi duka harma da kisa ya kamata ku yi masu nasiha ko watakila sa tuba
hm malan kalamanka suna nuna cewa gomnatin Niger ne yakamashi ) amma gashi ankashe dan niger akan 2000 shima na cin hancine amma har yanzu ba malaminda yayi Magana ne
Malam Kuyi hankuri wallahi inda yakini wannan video Sabone dalili Shine Cewa yayi wakar takai Shekara Shida Alokacin da yake bada hankuri Shikuma Shugaban kasar Niger baikai Shekara Shida da hawan kujera ba. Ni banji dadin kamashi ba kuma banji dadin Zaginda Yayima Shugaban kasa ta ba. kuma Maganar kamashi ma ina tantama dalili Shine Ace ba'asan wayanda Suka kamashi ba daga karshe kuma Suce Suna bawa hukumomin Niger hankuri Abunda Muke fata Shine Allah ya bayyana shi
Malan bakaji kisan da aka muna ba dan sanda wai mai hankali zai kashe rai saboda dubu biyu insha allah sai ya mutu mastiyaci la anannan allah ya allah muna rokon ka da kyawawan sunayan ka ka ruguzar dasu ka kai musu girgiza da zata shafe yanki
Gaskiya munfa yafe machi amman inada tambaya way bazum ne ya aiko aka machi way acikin niger ne aka kama chi wai miyasa baku yima niger adalci miyasa ankache mana mutun kan naira dubu biyu amman kunyi chiru
Assalamualaikum abu aisha dan Allah kai a naka tunani kanaganin idan da niger ce takamashi taya zakaga ankama mutun a kasarsa kuma ba shuwagabanni kasar sa ba ace ba'asani ba kai yakamata ayi nazari akan mutane da yawa tayadda za'a zurfafa tunani har Allah ya sa aganoshi amma idan kuka tuce akan yan niger ne suka kamashi to kila wa'inda suka kamashi sunacan suna shagalinsu amma duk kuntsaya akan niger dan matsala tasamu atsakani to kusani wani ma na iya samun dama dan yaji yan niger sunce za'akamashi
Salaam. Ina following naka sosai, Allah sanya albarka. Amma ya kamata ka gyara yanayin yadda kake gabatar da news inka. Kana yawan Bayani sosai fiye da labarun da zaka yad’a mana. Ka duba yadda sauran Kafafen yad’a labarensu yake
ba gode da shawara, sai dai daje kasan ni ba tada labarai nake yi ba ina yin sharhi ne, sannan aharhin hade da karantarwa da ilmantarwa da fadakarwa, wannan ne yasakake Ganin yana fin na masu watsa labarai tsayi, sannan ina kokari inarakaice mafi yawan abibda zna fadi akan videon a farko ne dan kar in rinka yayyanka videon inq sharhi hajan zaiyi tsayi sosai na gode.
Aslm abu A'isha a matsayin ka na malami ya kamata kafin ka jingina kamun da aka yi masa zuwa ga yan Niger to ka tabbatar da su waye suka kama shi kuma a bisa wane dalili Ni ma ɗan Niger ne amma ya kamata Ku riƙa yin adalci kafin ku yanke hukunci ku tabbatar da gaskiyar lamari kafin nan
In ba rainin wayau da sake na hukuma Nigeria ba ace Wai wata kasa Niger tanada daman kama dan Nigeria Fati Niger datayi wakar inda itace buhari waya ce tayi rashin da'a ko ya Kamata amma saboda an raina hukumar nigeria anzo an kama mata dan kasarta Allah ya saka mishi
Aikin banza ga imagiration nan sunkashé mana dan uwa saboda naira dubu 2 kawai saboda cin hanci irin na bakar kasa kamar nageria da son rai irin naku amma bakwa magana se akan wanan mara tarbiya.
Karya kuke muna fukai ne ku bai tuba ba saboda san zuciyar ku da jin wan nan Wakar kasan ba tsohuwar waka ba ce yace shekara shida da yayyi Wakar alokacin ai bazum ko yan Niger ma bakowa yasan shi bale ace shi shigan kasane
Muna jin ciyo idan yachafemu kulun kuna yimana rachin adalci yanzu way dan Allah a niger aka kama chi ko a qasarku mi kuka ji bazum yace game da chi amman har yanzu mune masu laifi
Shi gwamnatin nijar ne yasa aka kamashi ? Kuna da hujja ne. Ko kuma lokacin da yake bannar kunyi masa wa'azi ? Yaje ya nuna tubar sa ga shugaban kasar nijar ne ?
Allah ya kare shi daga sherin masherinta
Amin suma Amin
Gaskiya ne bazoum da Allah ka taimaki shiriya
Malam wannane ai quâge kukayima kassar Niger 🇳🇪 saboda juma kunce bakuda tabbashin haka to miye na yada labrinda ba tabbass malam amassayika na dalibi kasaya kayi tunani chugaban kassar Niger bazum a massayi sa na président idan yassa akama aminu wace riba zai samu dan haka malam a quâra bincike dan aikin jarida yana bukatar bincike.
Gaskiyane
Allah ya mishi mafita
Allah ya bayyanashi amma ni wallhi Abu Aisha ina zargin rashida mai sa,a a batan j town allahu aa lam
Allah ya bashi mafita
Allah ya bayya nashi duk inda yake
Danmi yayyi dan allha kubarmu en nageria
Allahya kubutar dashi cikin Aminci Amin summa Amin 🤲🤲🤲🤲
Gaskia abu aisha ALLAH yaqara basira, ALLAH yafitdashi
Yan sandan Nigeria sun kashe dan Niger sabuda jika biyu amma banga wani malami yana tayarda jijiyu yin wuyaba akan kisan musulmin Niger
Wawa kawai ana maganar mutum yatuba anata bibiyarchi da charri
To ka aza dan allah sukeyin wasu abubuwan kaede kaga mutom
@@nagomaachirou6333 allah chi kadai yasani alamar allah yakarbi tubanchi chiyasa aketa bibiyar ayyukansa nabaya
@@abdusalamzakaria875
Gaskiya kaine wawa ana maganar mutuwar mutane kana bazan magana ankama wani wanda bashi da tarbiya
Allah yasa kasamu yaro me irin halin shi na wakar bazan da cin mutunci musulmi
@@aboubacarsadiq5204 dan allah ka jefachi jahannama duk Rwanda yatuba allah yana yafemichi zunubanchi duka kana fadin baida tarbiyya
Allah chi sakamaka da Alkairi kana qoqari to amma magrecha na nageria sun qachemana mutun akan naira dubu biyu banji kunce komai ba
Toh Macha allah toh wayacé muku Kan wakané ta zagin shugaban kasar Niger 🇳🇪 aka kama aminu haryanju ba adatabas
Allah Sarki , Malan shifa sharri dan Aikene in zaka ginaramen Mugunta kagina dai dai dakai,. Malan ranar lahadi dan sanda najeriya sun kashe dan nijer ban je kayibayaniba KO shi ba...
Wllh sunyi chiru abinsu yalla chibamoutumbane 😢😢 basa san adalci kasan Chi maibaki yafika tsara labari kafin kace ahm chi yariga sunaban mamaki sabida richin adalci😢😢
Allah yayimai rahama yasakamai dagidan aljanna ameen yarabi 😭😭😓
Allah ya fitarda da shi kuma Allah ya yafe mana baki daya
Allah ya fi dashi
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
مساء الخير يا أبو عائشة
Yannan abun dayafaru wata kila mhmd bzm Baisan ko ankama aminu ba saboda wasu magwauta suna iya fakewa dawannan sukama shi saboda ya tuba km yana fadin gaskiya wannan shine
سبحان اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا أنت أستغفرك وأتوب إليك
Allah ybaiyana ahi yarabbi
Aminu allah yakarika daga sharrin masu sharri
Hakane allah ubangiji yaciroshi
Allah ya fudashi lafiya🤲❤️
Allah ya kubu tar dashi
Subuhanallah innalillahi wa inna ialaihin raju un Allah ubangiji yayiwa Aminu j tonw boy mafita 🤲🤲
جزك الله خيرا
Wly malam muma yan Niger bamagoyan bayan kama malam aminu mumabiya sunnah
Eh mana ai haba Allah MA ansamai laifi rokishi Kuma yayafe Bari wani mutum Shima dayake wa duban mutane badaidaiba
Allah yafiddashi lapia
Ameen ni wlh ajima dayafemai❤
Allah yabayanashi
Ni wlh dan Niger amma wlh banji dadin kamunda akayimishi ba ya mutun zaifito ya bada hakuri san nan kuma akamashi ai abin rashin imanine wanene abaya kuskure Kuma ina fatan adukan inda aminu yake Allah ya kareshi kuma Allah ya fitardashi acikin wan nan hali da munafukai suka jefa shi aciki Kuma wlh ni nataba jin wan nan wakar tashi tazagi shi gaban kasar tamu tunkafin ya haumilki saboda inada wani aboki agareshi nataba jin ta kuma ku muta nin niger muji tshoron Allah ko shi shi gaban namu ai yanayin laifi
toh kai kana da yakinin hukumar niger ce takama shine wawa kawai
@@HashimuShaibuBabban jaki maras tarbiya daga alamu iyayen ka basu kaika makaranta ba. Menene laipin malamin daka zaga haka kawai beyi maka komai ba. Banza kawai dan tasha
Da ubankane zaka raida azagechi. Chi kamachi akayi wani sojan Nijeriya yakache wani dan niger basuce komiba chikenan ankachechi abanza kenan 😢😢😢😭😭😭
Tounda dan izalané chiyassa
@@HashimuShaibukaidai bakada tarbiyya ba,abinda bawan Allah yamaka kazageshi Allah yashiryeka
Masha Allah Abu Aisha
Kounata ciwa ankama aminou tou che dan niger da aka kachi a Nigeria che ba abin magannaneba
ni ban ma san labarin ba.
To Shima ai ankamashi
@@حليمهالهوساوي-ر4هmiyasa ba magana akan Chi chifa kachechi ankaifa 😢😢😢
Wllh mutane muna fukai basa son gaskiya wllh ubanwa yasashi yayi wakan shi mahaukacine da har zaizagi shugaban kasa guda
Allah.yasa.yazamasa
Allah ya kubutar da aminu insha Allah
Allah yakubutar da shi
Hmm makaryaci bejidadiba idan zakuyi magana kuringa bincike wema wa yakamaci miyyasa malam baka bincike kafin kayi magana to bawanda ya kamashi kema kashi suran allah
Gaskiya malam kana ƙoƙari sosai Allah yasaka maka da alheri malam me zai hana ka ja hankali jami'an tsaron shige da fice a Niger da ngeria masu neman cin hanci akan iyakokin Niger da Niger domin suji tsoron Allah su dena harma wani lokaci sukanyi duka harma da kisa ya kamata ku yi masu nasiha ko watakila sa tuba
Gassikiya kou wlh Mouna foukayiné ko satin dayagabata magiricha soun kache Dan Niger Ama bakouyi maganaba
Lokacinda yake dans iska baï zagi baba chiba
Dan Allah Malan idan mutanan banza nacewa niger ce takama Aminu baykamataba murika jin haka gareku
Allah yasa muji Alheri
hm malan kalamanka suna nuna cewa gomnatin Niger ne yakamashi ) amma gashi ankashe dan niger akan 2000 shima na cin hancine amma har yanzu ba malaminda yayi Magana ne
Basu magana ai sabida banasuneba inkana neman mounafukai dakakao nageriya kakai qarche ai ko Aminu ba gomnatin Niger takamachiba sabida batabas garesu
Allah ya safe mana gaba daya
Malam Kuyi hankuri
wallahi inda yakini
wannan video Sabone
dalili Shine Cewa yayi
wakar takai Shekara Shida
Alokacin da yake bada hankuri
Shikuma Shugaban kasar Niger
baikai Shekara Shida da hawan
kujera ba. Ni banji dadin kamashi ba kuma banji dadin Zaginda Yayima Shugaban kasa ta ba.
kuma Maganar kamashi ma ina
tantama dalili Shine Ace ba'asan
wayanda Suka kamashi ba daga karshe kuma Suce Suna bawa
hukumomin Niger hankuri
Abunda Muke fata Shine Allah ya bayyana shi
Malan bakaji kisan da aka muna ba dan sanda wai mai hankali zai kashe rai saboda dubu biyu insha allah sai ya mutu mastiyaci la anannan allah ya allah muna rokon ka da kyawawan sunayan ka ka ruguzar dasu ka kai musu girgiza da zata shafe yanki
Gaskiya munfa yafe machi amman inada tambaya way bazum ne ya aiko aka machi way acikin niger ne aka kama chi wai miyasa baku yima niger adalci miyasa ankache mana mutun kan naira dubu biyu amman kunyi chiru
Hm kaji Dan allah ankashe Dan Niger ajahar katsena sabuda nera dubu 2 Amma Banji kunce kumaiba saiyanzu kukeda bakin magana
Wanahalan kone un nageria
Kai Allah yakyuta
Allah yadubaka
Wannan malamin ya rena wayan mutane
karyané
Yan Niger da sunyi tunani me kyau da bazasu kama Aminu ba wlh
Kuna da hujja ne ?
Masha Allah
Assalamualaikum abu aisha dan Allah kai a naka tunani kanaganin idan da niger ce takamashi taya zakaga ankama mutun a kasarsa kuma ba shuwagabanni kasar sa ba ace ba'asani ba kai yakamata ayi nazari akan mutane da yawa tayadda za'a zurfafa tunani har Allah ya sa aganoshi amma idan kuka tuce akan yan niger ne suka kamashi to kila wa'inda suka kamashi sunacan suna shagalinsu amma duk kuntsaya akan niger dan matsala tasamu atsakani to kusani wani ma na iya samun dama dan yaji yan niger sunce za'akamashi
babu tabbacin gomnatin niger ce takkamashi ,saboda yanada matsala da yan uwansa yan nageria munkun su suka kama shi..
Salaam. Ina following naka sosai, Allah sanya albarka. Amma ya kamata ka gyara yanayin yadda kake gabatar da news inka. Kana yawan Bayani sosai fiye da labarun da zaka yad’a mana. Ka duba yadda sauran Kafafen yad’a labarensu yake
ba gode da shawara, sai dai daje kasan ni ba tada labarai nake yi ba ina yin sharhi ne, sannan aharhin hade da karantarwa da ilmantarwa da fadakarwa, wannan ne yasakake Ganin yana fin na masu watsa labarai tsayi, sannan ina kokari inarakaice mafi yawan abibda zna fadi akan videon a farko ne dan kar in rinka yayyanka videon inq sharhi hajan zaiyi tsayi sosai na gode.
Ok saboda yana zagin mou shine yasamou grrma agarekou to yayi
Wawaye Aminu ya roqi gafarar ayafe mishi
Wai Idan yagyaru maizai tsarewa mutane mayyasa bakwadaadalci kuzargi kawunanku bagwmnatin Niger ba Kuma hikezagin mutane yacekuma bayatsoran uban kowa idan kanaharkar taimako bakadafujjar zagin Wanda basuyiba koamuslunce
Aslaalekumo barka warahaka mi yasa ko ba ku rapato.da ga sakiya ba ku a kiya gaske in.sada sa kaha yani dan Niger ku mallima.Nigerai ba ko labaro
minene tabbaci cewa hukumomin niger su kasa aka kamashi in sune ni bana goyen baya soboda ya nemi yafiya
babu tabbas
@@abuaishaalfurqanba kada tabbas to miyassa ka yada quãrya kana malami to adaina meman kudi da quãrya
Banzaye sehgu
mutumin kirki allah ya bayyanashi
Wanna shi ake cewa Kara bawa
Kunce Abuja aka kama chi amman ba niyame ba ko wani gari na Nijar haba dan Allah saboda mu yan niger bamuda yanci komi sai a cemana bamuda kirki
Malan ankache mana mutun saboda naira dubu biyu amman Haryanzu baku ce mana ko mai ba mi kuke jira
Gegyar tacha
In kunce adane yake dan iska yana wakoki Nazagin bayin Allah amma tinda shi dan iskane me yasa bai taba Wakar zagin uwar sa ko baban sa
Kaje dan rinahankali
Wllh ankachemana mutum amman chiro sai kace malam yaci chirwa 🤫🤫
Ina da yakini wannan wata kullala ce daga tsofin abokan sana'arshi
Aslm abu A'isha a matsayin ka na malami ya kamata kafin ka jingina kamun da aka yi masa zuwa ga yan Niger to ka tabbatar da su waye suka kama shi kuma a bisa wane dalili Ni ma ɗan Niger ne amma ya kamata Ku riƙa yin adalci kafin ku yanke hukunci ku tabbatar da gaskiyar lamari kafin nan
In ba rainin wayau da sake na hukuma Nigeria ba ace Wai wata kasa Niger tanada daman kama dan Nigeria Fati Niger datayi wakar inda itace buhari waya ce tayi rashin da'a ko ya Kamata amma saboda an raina hukumar nigeria anzo an kama mata dan kasarta Allah ya saka mishi
Wani sojan nageriya yakache wani yaro dan niger bakuyi maganaba sabida richin adalci 😢 😭chifa dan Niger akan dubu biyu aka kachechi 😭😭 nazata zakayimagana amman sai kaiyichiru kabanmamaki 🤔 amman labarin aminu bawanda zairaida dachi sabida yace chekara chida 6 bazoum chekarachi yanacikin ta 3 taya za ace 6 ko uku3 baikaiba
Kamunda akaima aminu jtn didine sabada gobe wanibaziyeba
Kaffara
Aikin banza ga imagiration nan sunkashé mana dan uwa saboda naira dubu 2 kawai saboda cin hanci irin na bakar kasa kamar nageria da son rai irin naku amma bakwa magana se akan wanan mara tarbiya.
Meyasa baku maganar Wanda aka kase renar lahadi
Kai mun kamashi ko da abinda zakuyi mata kawai angaya muku muna daukar. Shugaba wasa ne jakuna ne ku shiyessa kuke cutar da kawunan ku ma hasada
Karya kuke muna fukai ne ku bai tuba ba saboda san zuciyar ku da jin wan nan Wakar kasan ba tsohuwar waka ba ce yace shekara shida da yayyi Wakar alokacin ai bazum ko yan Niger ma bakowa yasan shi bale ace shi shigan kasane
Muna jin ciyo idan yachafemu kulun kuna yimana rachin adalci yanzu way dan Allah a niger aka kama chi ko a qasarku mi kuka ji bazum yace game da chi amman har yanzu mune masu laifi
Shi gwamnatin nijar ne yasa aka kamashi ? Kuna da hujja ne. Ko kuma lokacin da yake bannar kunyi masa wa'azi ? Yaje ya nuna tubar sa ga shugaban kasar nijar ne ?
Maman.yakamata.adigabinceke.akan.wayace.hukumar.niger.takamache.karkuyekazabi
Allah ya bayana Shi duk inda yake ya hido dashi lafiya
🥰🥰🥰
To ko gwamnatin Niger takamahi bakada fujjar dazaka kafurtahi idan yanemi hakkinsa kananeman kace bahidaimani aadinancema baace dolane kayafe idan akacuceka duk cutar dakukemana bakwamagana akaikuazzalumai kwanannanma maaikatanku mutun sukakahemana kancewar dole yabasu 2000 Allah yaisa
Ba mafita bukatar mu yashigo hannun mu zamu sashi a tano mu sude shege
Mal kayi kuskure a sub heading dinka an jama ka rubuta instead of an kama
ok na gode zan gyara yanzu.
Dan mi baï zagi baba chiba
Kaidai malan munafikine.kana Mariama ta adatchi baya.
Durin uwarka dan shegiya ubanka shine munafukin
Kay nai munafiki
asalamu alaikum wallahi kai wani lokaci bakada adalci saboda baka neman tabacin zance sai kayi bayani kanshi hakan ba daidai ne ba ?
Masha allah