Innalillahi.. Kaduna Ta Sake Gamuwa Da Wani Iftila'in Daga Sojin Saman Nigeria Akan Fararen Hula

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 18 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 2

  • @hafizurabiu736
    @hafizurabiu736 Місяць тому

    Allah yajikan
    Musulmi ya Kuma kare gaba

  • @maljayrng6830
    @maljayrng6830 Місяць тому

    InnaLillAhi Wa Inna ILayhi raji'un! Allah Ka jiqan Musulmi.
    Idan 'yan ta'adda suka kai hari, su kashe Musulmi.
    Idan jami'an tsaro suka dace suka kashe 'yan ta'adda, to Musulmin ne
    dai suka kashe.
    Idan suka kuskure ma dai, to Musulmin ne!
    Annabi SAW ya fada cewa idan sabon Allah ya yi yawa, to irin haka
    ce za ta ke faruwa ga Musulmi!
    Don haka, Musulmi mu ji tsoron Allah mu daina sabo.