Ya Salam, I was at Maiduguri with my best Friend Abba Bulama, always listening to this audio. But I suddenly left for gombe forgetting behind my SD Card. Allahu Akbar first search on UA-cam, I found it.
Always reminds me of my Muallim. It was always his favorite while waiting for his flight to Saudia. He was quite apprehensive about the reality of going for Haj that year ( being his first time!). So while waiting ( seemingly endlessly), he was always, always listening to this song. Ultimately, he did go for Haj, Masha Allah. Deja vu!!
MA SHA ALLAH ALLAH YA QARA LAFIYA DA NISAN KWANA ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI MAI YAWA ALFARMAR MANZAN ALLAH S A W SHI KUMA MAULANA ABUL FATIHI ALLAH YA QARA MAI LAFIYA DA NISAN KWANA ALBARKAR MANZAN ALLAH S A W ALLAH YA QARA KUSANCI DA MANZAN ALLAH S A W SHINE DODON WAHABIYAWAN DUNIYA BAKI DAYA MAƘIYA MANZAN ALLAH S A W SHI KUMA DAYANE DAGA CIKIN RUNDUNAR MANZAN ALLAH S A W YA KUMA HANAWA RUNDUNAR SHEDAN SU SHƘATA ALBARKAR MANZAN ALLAH S A W
Pls we need it audio
That is my favorite song I really liked lt beyond your expect
Syd Abba I'm so
Speechless because of you shehu yakara sirri bijahi sayyida fadima bintu rasulullah s a w
Ezz
S a w
Ya Salam, I was at Maiduguri with my best Friend Abba Bulama, always listening to this audio. But I suddenly left for gombe forgetting behind my SD Card. Allahu Akbar first search on UA-cam, I found it.
P2ffgnffgrhr❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
P2ffgnffgrhr❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah
Masoya Annabi kuyi mun subscribers dan soyayyar Manzon Allah
Muna godiya my favorite Allah yakara kusanci ga rrasulullah sallallahu Alaihi wa alihi wa sallam
S A W
Masha Allah Allah yakara basira da kusanci
Mashaallah
Muna godiya masoyi
Bayee Niass mungode shehu 🥰🥰🥰🥰🥰
Allahumma barik Abbah Allah yaqara daukaka mai amfani da albarka
Allah ya kara kusanci da Annabi (S.A.W)❤️❤️❤️
To nidai wakan yamin dadi sosai Amma nakasa ganewa ayi min bayani annabi akaima wakan ko shehi ni nakasa fahimta ayimin bayani dan Allah
Annabineh karfin wakan
Masha allah watching from dakata kawaji
Abba Jinjina i really like this song of yours. I am sunni but i like your Qasida
Same to me Ahlussunna but wakan yanai min dadi
Muna dayawa
Allah ya qara basirah ❤ da ga 🇳🇪
Jazakallahu kairan
Masha allah Allah ya kara basira 🤲❤️
Masha Allah m. Abba jinjina kasani a shauki billahil Azeem inason begen nan kamar na mutu.
Allah yakaramana kusanci da annabi Muhammad SAW❤
Masha Allah u are giving us more shauki
صل الله عليك يا رسول الله ❤❤❤
Masha Allah Allah Ya karawa Annabi daraja Muhammad Rasulullah ❤❤❤❤❤❤
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ، وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، وَبَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ، وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، فِي الْعَالَمِينَ إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.
Masha Allah allah ya
Cika muradi y syyd
Fadiman dai 💚💯
Macha Allah rabbi ya taimakemu muduka yabiyaka
Abba jinjina bege yayi Dadi sosai. Allah yakarbi basira
Masha allahu allah ubangiji ya Kara basira😊❤
Masha Allah allah ya Kara basira da fahimta Allah ya Kara muna son annabi muhmd s a w
Always reminds me of my Muallim. It was always his favorite while waiting for his flight to Saudia. He was quite apprehensive about the reality of going for Haj that year ( being his first time!). So while waiting ( seemingly endlessly), he was always, always listening to this song. Ultimately, he did go for Haj, Masha Allah. Deja vu!!
Ammafah naso wakannam,Allah yabarmu da annabi Muhammad S AW,AMEEN
Barakallahu fiyka
ALLAH ya kara taraqih saboda Arzikin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam
Allah yakara kusanci da kaunar maaiki
Well articulated, best of the year.
Allah sarki abba Allah yakara taraki da kabuki bijahi nana fadimatu
Alhamdukum moulana 🙇🥰💯 munata godiya
Masha Allah Allah ya'arbarkacin rayuwa yakuma kusantar damu da annnabi Rahman . sallahou allayhi wasalam
Rayuwa nabani tsoro Allah yasamu dace
Tabarakallah Masha Allah Allah yakara mana kusanci da Annabi yakara basira
Ina son Ma'aiki da bayin Allah na gari, Allah ya kara mana kusanci
Allah Ya kara soyayya da kusanci ga shugaban Hallita SAW
ALLAH qarasutura da kusanci ABBA Muna ziyara 🥰🥰♥️♥️
Masha Allah kayi kokarin na biyunta Allah kara basira
MA SHA ALLAH
ALLAH YA QARA LAFIYA DA NISAN KWANA
ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI MAI YAWA
ALFARMAR MANZAN ALLAH S A W
SHI KUMA MAULANA ABUL FATIHI
ALLAH YA QARA MAI LAFIYA DA NISAN KWANA ALBARKAR MANZAN ALLAH S A W
ALLAH YA QARA KUSANCI DA MANZAN ALLAH S A W
SHINE DODON WAHABIYAWAN DUNIYA BAKI DAYA
MAƘIYA MANZAN ALLAH S A W
SHI KUMA DAYANE DAGA CIKIN RUNDUNAR MANZAN ALLAH S A W
YA KUMA HANAWA RUNDUNAR SHEDAN SU SHƘATA ALBARKAR MANZAN ALLAH S A W
Allah yakara mana SOYAYYA ma’aiki S’A’W
Masha,allahu inason bege
Assallama Aleyka Macha Allah !
Dan Allah yasunan kasidarka Wanda kake chewa innacemuku sarki Dan fadima Batu yakare wlh najima inanemansa bansaniba 😌
Ina da ita idan kinaso
Allah y Kara lfy d nisan kwana
Allah ya kara kusanci ga annabi Muhammad s a w ❤❤❤
Allah yakara tabbatar Mana Soyayyar SHEHU DA, IMAN
allah yakarimu so annabi muhammadu s.a.w❤❤❤❤❤❤❤
Abul fatihi
4:33
4:53 you can
لا إله إلا الله محمد رسول الله صلى وسلم وبارك على نبينا وحبيبنا محمد وعلى آل محمد أمين
Masha Allah ubangiji Allah yakara kusanci Ina San audio dan annabi
Assalam, Allah ya kara basira
Kuma Don Allah Malam Dan wane Gari ne
Naga yayi kama da Katsinawa wajen Fitowar
Kano Jalla babbar Hausa
Maiduguri
masha allah tabarakallah allah yakara kusanci da annabi muhamadu rassulullah s a w munagodiya sosai allah yakara basira
Allah ya faranta dan uwa futuhi da'iman
Dan Allah Abba Muna Bukatar Wannan Begen A Audiomack Ko Boomplay 🙏
Allah Kara kusanci 🥰🥰😍😍
Allah yakara situra Mai gida
I'm from Kano.
Aslm 👍👍👍👍👍👍👍
Alhamdulillah Allah yakara maka basira
Allah ya kara kusanci Saboda annabi s,a,w
Masha Allah, may Almighty Allah bless you we really appreciate it
😮😂😅
😢😮🎉
6:05
Ma sha Allah tabara kalla
allahu Akbar Muna barar ta maulanmu me yan mota shehu malan tijjani pls
Dan Allah abbah kayiwa fadimatu kamar haka
Wawa akan chehu saide ayan kaka bama akan annabi ba batance
Babbu shakka dayawa daga cikin kalaman waqarnan shirkane
Swallallahu aleyhi wassalam,Allah karawa annabdaraja Amin
JIJIN
Masha allah allah kara basira 🙏 ♥️
Masha Allah Allah yakara basira
Muna godiya ❤❤❤
I really enjoy it and it make me feel happy
Abba am new fans from kano, love from kano
Allah Yakaro Ilimi Mai Albarka,Allah Yasadamu Da Cetonshi
I remain speechless for this song bro more wisdom
Ma sha Allah Allah ubanjigi yakara basira
Allah Yaqarawa Rayuwa Albarka Da Fadin Kirji Dan Isar NaNa Fadima Agaban Zatin Allah
Allahumma Amin
Allah yqara annabi Muhammad ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yasaka Daman munata jira
Macha Allah 🙏🙏🙏🥰🥰🥰
Masha Allah Allah Ubangiji ya kara basira
masha Allah
Allah ya kara basira Dan sayyidil sadati
Abul fatihi😍😇jinjina inagaisuwa😍😇😇
Masha allah ina roko ga allah ya horemuna
صل الله عليه وسلم ❤
Pls abba we need it in audiomack ❤
Android gareka?
Eh inaso Nina, Android vgarenu
Ma-sha-Allah
Allah ya ƙara Basira
Masha allah
Nice one brother. Masha Allah. Another talented Nigerian
Allah ya saka maka da alhairi abba
Masha Allah Abba so amaizing
Masha Allah from sumayya ❤❤❤❤❤
Jazakallahu Khair
❤ barka da safiya
Nice
Abulfatahi
sallallahu alaihi wasallam ❤️❤️❤️
ماشاءالله تبارك الله صلى الله عليه وسلم ❤
S a w
@@nurasaliy7317oiuoi7oi7oiuoiuoiuoiuooiuoiuoiuoiupioiuoiuoiiuoiuoiuoiiiooi7oouoouuoioouopoupoūpoupoūpoupoupoupouooiioiuoiüiuoi7oi7oioioiuoi7oiuoiuoiuoiuoiuoi7ilkjlkjlkjlkjlkjlkjlkjlkjlkjlkjlkjlkjlkjlkkjljklklkjlkjlkjjjklkllklkjjjklkjlkhlkjlkjlkhlkhlkhlkjlkjlƙlkhlkjlkjlkhlkjlkjlkhlƙlkhlkjlkhlkhlkjlkjklkhlkjlklkjllkjkjkkjlkjmnlkllkjlkjlkmmmmnlkmmmnlklkmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmnmnmmmmmmnnmmñmmmmmmmmmmmmmmmmmmmnmmmmnmnmmmmmmŋmmmmnmnmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmnnmm
ماشاء الله الحمد لله
❤❤❤ best song ever,Wow talented bros
❤