Adalcin Allah ne sakayya ga wanda yayi aiki mai kyau koda ba musulmi bane. Dan haka Allah ya sakama Jonathan da alkhairi shi duk wayanda suke yaki da wannan. Anci amanar mu kawai
Dan Allah in tambaye ku; - Muslim Muslim ticket, masallatai nawa suka gina a Nigeria. - Mahaddata nawa suka yaye. - Maguzawa ko ba ra sa Addini ko Krista nawa suka musulumtar????
Allah ya Isa tinibu
Aslm mashallah
Allah ya kyauta. Amma ai dama kowa ya sayi rariya yasan zata zubda ruwa
Hmmmm Allah ya kyautata inkaki fadin gaskiya a duniya a lahira zakuyi bayani Allah shiyasan gaskiyarku daku dasu
Me kake nufi kana goyon bayan Gwamnati ne ? Ko menene?
Wai wa yace muku wannan Muslimi ne shi
Allah yayi mana maganinsu
Jazakallahu khairan
Kudin ne wan nan gomnatin ke so kawai. Saboda idan a ka ba su , sai su sace.
Bayan ga tunbim bashi a kan Yan Nigeria.
Allah ka iyamana da iyawarka
Adalcin Allah ne sakayya ga wanda yayi aiki mai kyau koda ba musulmi bane. Dan haka Allah ya sakama Jonathan da alkhairi shi duk wayanda suke yaki da wannan.
Anci amanar mu kawai
Allah yasaka da alheri sheik lawan Abubakar.Allah yabia.
Allah kakarfafi musulunchi a Nigeria daduniya bakidaya
Dan Allah in tambaye ku;
- Muslim Muslim ticket, masallatai nawa suka gina a Nigeria.
- Mahaddata nawa suka yaye.
- Maguzawa ko ba ra sa Addini ko Krista nawa suka musulumtar????
Ya Allah ka yi mana maganin su.
bada ladahh
Innalillahi wa'inna
Allah kakunyata makiya musulunchi
Nasan gwwmnan kano bazaiyi shiruba
Malamai basu zabe shi dan ya kawo luwadi ba amma sun zabe shi saboda kudi. Wasu daga cikin malamai