Ga Shagon mada Yana Bayanin Gudun Da Yasa Sarki horo A filing Dambe

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 14

  • @NAYARALJANNAHTEXTILESKANO
    @NAYARALJANNAHTEXTILESKANO 9 місяців тому +1

    Duniya kenan Allah yasa mudace duniya da qiyama 🤲

  • @balamuhammed2846
    @balamuhammed2846 Рік тому +1

    Alhaji Musbahu sannu da aiki, please ina son wanna wakar ta shagon mada.

  • @Anas-x3w7r
    @Anas-x3w7r 20 днів тому

    Dan.allah.waka shagon.mada nake.so

  • @nazififandubu8917
    @nazififandubu8917 2 роки тому +1

    Gaskiya kamalu mune Maka fatan Alkhairi daga Nan kasar Cote D'Ivoire

  • @mohamedtoure2300
    @mohamedtoure2300 Рік тому +1

    Shi wanna Shagon Mada, bashida girma, yaya akai haka. Yaya ya zama jarumi ?

  • @nazififandubu8917
    @nazififandubu8917 2 роки тому +1

    Musubahu Ka fadawa shagon mada na yimasa Alkawarin waya Amma yanzu bana Nigeria Ina kasar Cote D'Ivoire Amma Nan da sati biyu zan dawo zan kawo masa waya insha Allahu

  • @alajiibrakwankwasiyya7862
    @alajiibrakwankwasiyya7862 2 роки тому +1

    Kwalara Kare dangi

  • @abdullahiashiru6395
    @abdullahiashiru6395 2 роки тому +1

    Nidai bakude ne amma akwai jonsina

  • @mudassirmafara8438
    @mudassirmafara8438 2 роки тому +1

    Cholera mai dauke matasan dambe, Dan huntuwa shagon Mada.

  • @shaaibuauwalu9572
    @shaaibuauwalu9572 2 роки тому +1

    Sorry kwalara

  • @zubairumuhammad6270
    @zubairumuhammad6270 2 роки тому +1

    Kwalara kare dangi