Yanda zaka meda wayarka projecter kana kallon komai a bango

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 8 лют 2025
  • Mungode da ziyartar channel dinmu.
    Kada ku manta ku danna Alamar Subscribe sannan ku danna Alamar kararrawa.
    wannan shine link din Application na farko:
    www.mubarakeeytv.com
    wannan shine link din Application na biyu:
    www.mubarakeeytv.com
    Ga masu son Karin bayani ko kuma magana dani wannan shine instagram dina : / mubarakeeyy
    Kada ku manta kuyi Shere da sauran en uwanku a Whatsapp da kuma Facebook.
    #mubarakeey_tv #zoolwsh #zool_wsh #Bushkiddo #Arewa24 #kwana_casa_in #hausatop #sabon_comedy #HowToEarnMoneyOnline #howtomakemoneyonline #waka #karatu #Nationcup #Egypt #Facebook #password #zacking #kannywood #kannywoodcelebrities #Arewa24 #hausa #siyasa #koyon #kashe #ayatullahi_tage #mazajene #chizo_1_Germany #aliwrtwork

КОМЕНТАРІ • 224

  • @umarhashim4912
    @umarhashim4912 4 роки тому +1

    Nice chanel i like you

  • @sudeesalameenguss7596
    @sudeesalameenguss7596 4 роки тому +1

    Muna godiya

  • @faisalabubakar8808
    @faisalabubakar8808 4 роки тому +1

    Allah yakarafasaha mubarakeey tv

  • @docterusman_tv7707
    @docterusman_tv7707 4 роки тому +2

    Dakyau mubarakeey Wallahi kunbuya

  • @rigafadachannel4536
    @rigafadachannel4536 4 роки тому

    Gaskiyane Muna godiya sosai

  • @قصيقصي-ج1د8ح
    @قصيقصي-ج1د8ح 4 роки тому

    Agaskiya wannan shirin naku munajin dadin sa allah ya kara basira

  • @salahusadi4016
    @salahusadi4016 4 роки тому +4

    Masha Allah aeki yana kyau Allah yayi jagora

  • @ichnawiilam7585
    @ichnawiilam7585 4 роки тому +2

    Slm an gaidaku Mubarak

  • @ibrahimamalhamman9016
    @ibrahimamalhamman9016 4 роки тому

    Slm barkanmu dawarhaka nafarko ina mika godiya agareku don bidiyonku naburgeni sosai.amma inaso kununamin yadda ake buɗe.smiel voice sey kuyihakuri

  • @issounahe9998
    @issounahe9998 4 роки тому +1

    Mubarak gaskiya kanayi fa

    • @ABBA4KTECHHAUSA
      @ABBA4KTECHHAUSA 4 роки тому

      Issou Nahe ua-cam.com/channels/q6kwJEnLfeAVQ-zMJHKvLQ.html

  • @lawansanusi4450
    @lawansanusi4450 4 роки тому +2

    Masha Allah Gasikya mun godiya sosai Malan Mubarka Ina kasar Libya Sabha yazaayi nasamaita

  • @musbahunasir6703
    @musbahunasir6703 4 роки тому +5

    Masha Allah Muna godiya, a najeriya Ina mutum zai sameta. Kuma nawane farashin ya Kama a naira,

  • @ABBA4KTECHHAUSA
    @ABBA4KTECHHAUSA 4 роки тому +9

    Fatan alheri mubarakeey tv 🙏🙏🤝👍

  • @mahammedkafintamahammed5362
    @mahammedkafintamahammed5362 4 роки тому +1

    gaskiya Allah yakara basira

  • @AbdullahiMuhammad-vb4bd
    @AbdullahiMuhammad-vb4bd Рік тому

    Thanks 🙏🙏🙏

  • @bakoriaminou7402
    @bakoriaminou7402 4 роки тому +2

    Salam Malan Mubarak sanu da k'okari ya fama da jama'a,

  • @abdoulahibasha5846
    @abdoulahibasha5846 2 роки тому

    Dan Allah Libya Awane garine zansame shi

  • @TijjaniIdiris
    @TijjaniIdiris 6 місяців тому

    Masha allah

  • @abdullahmanya2746
    @abdullahmanya2746 2 роки тому

    Mun gode sosai

  • @namuduka
    @namuduka Рік тому

    Dan Allah akudin Nigeria tana Kai nawa

  • @belloladan5644
    @belloladan5644 4 роки тому +1

    Aslm muna jin dadin shirye shiryenku mungode

  • @maharazousiaradji1584
    @maharazousiaradji1584 4 роки тому +1

    Mach Allah yayi kou maingdy

  • @SadiqUmartv
    @SadiqUmartv Рік тому

    Masha'allah ❤

  • @malamansunnahhaskenrayuwa7615
    @malamansunnahhaskenrayuwa7615 4 роки тому +1

    Nice L video following from Libya tripoli

  • @umaralhajimala4099
    @umaralhajimala4099 4 роки тому +2

    Toh Dan Allah Mallan mubarakeey idan a kudin Nigeria ne Kamar naira nawane

  • @games-xe4mi
    @games-xe4mi 4 роки тому +1

    aslm Ina bukatar wannan abun

  • @lawalsamboa51
    @lawalsamboa51 4 роки тому +1

    Don Allah Adaure A Amsamin Tambayata Mallam Mubarak NAWANE PRISE DIN WANNAN PROJECTOR DIN A NAGERIA KUMA A INA ZA'A IYA SAMUNSHI? NA GODE.

  • @assoumanemoussa5825
    @assoumanemoussa5825 2 роки тому

    Allah ya karama baiwa

  • @saiduabdulmalik3961
    @saiduabdulmalik3961 4 роки тому +1

    Mungode

  • @Abulawali
    @Abulawali 11 місяців тому

    MAshaallah

  • @nabakwaitv3273
    @nabakwaitv3273 4 роки тому

    masha Allah ya temaka ylbr gasar da kusa ta bayani akan covid-19

    • @ABBA4KTECHHAUSA
      @ABBA4KTECHHAUSA 4 роки тому

      Nabakwai tv slm dan uwa ina neman alfarmar da kayi subscribe da channel dina ga link din 👉ua-cam.com/video/l8502X_YnQU/v-deo.html
      👈 na gode

  • @bashiribrahim9290
    @bashiribrahim9290 2 роки тому

    A nageria a ins zan samu

  • @ibrahimtvc9944
    @ibrahimtvc9944 3 роки тому

    Mungude innason Daya hanyarsamun'shitaminiwuya

  • @danhajiyoyiniger7525
    @danhajiyoyiniger7525 3 роки тому

    ZAN IYA SAMONTA ANAN LIBYA DAN ALLAH

  • @harounaidris7867
    @harounaidris7867 3 роки тому

    Dan Allah a inane zamusamu wannan abun anan Libiya a taimaka afadamuna

  • @yahayamahammadlawan3428
    @yahayamahammadlawan3428 4 роки тому +1

    Allah ya Isa wlh canake da rin wayata zanyi

  • @YusufFalani-zm2hj
    @YusufFalani-zm2hj 2 місяці тому

    Mashallah

  • @saninazira3805
    @saninazira3805 3 роки тому

    Dan allha a Libya ina zansameshi

  • @sadieaboutbyusuf2169
    @sadieaboutbyusuf2169 4 роки тому +2

    Thanks

  • @umarabdullahidanbaba1365
    @umarabdullahidanbaba1365 2 роки тому

    Dan Allah ya za ayi in sameshi

  • @KhadijatShehu-qr5cx
    @KhadijatShehu-qr5cx 11 місяців тому

    MashaAllah

  • @zulfikartv5454
    @zulfikartv5454 4 роки тому +1

    Slm dan allah inaso abude mun youtube

  • @munauwarrabiu2016
    @munauwarrabiu2016 4 роки тому

    Dan Allah a dan rinka takaita kawo misalai indae ansa tittle inaga y wadatar ku rinqa zuwa straight point bayan ku bada sanarwan a muki sub d like

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  4 роки тому

      Ba matsala insha Allah

    • @muhammadbinali.
      @muhammadbinali. 4 роки тому

      ahhm kai bakada ladabi ne
      malaminka zakayi magana akansa misali komin tsawansa Indai an fahimta ai shikenan matsalar tsawan bayani Rashin fahimta

    • @muhammadbinali.
      @muhammadbinali. 4 роки тому

      يا أخي الحبيب مبارك
      جزاكم الله خيرا

    • @ibrahimidris8533
      @ibrahimidris8533 4 роки тому

      Malam Mubarak ni inada wannan projector, to amma na rasa yadda zan hada shi da waya ta, sedai kawai na hada ta da receiver ne. Pls ya ake yi?

  • @kabirumuazu1898
    @kabirumuazu1898 4 роки тому

    Yayi Kew

  • @abubakarlawal
    @abubakarlawal 3 роки тому

    Aslm brk da sfy don Allah ina son kakaramin sanin app dinnan na Taranslahon na ajiyeshi Amman nakasa Amfani da shi plss.

  • @moddebourahma1233
    @moddebourahma1233 4 роки тому +3

    Katura sako a WhatsApp kuma Wanda katoramawa ya gani Amma kanaso kagoge sakon harda nasa tayaya zaka'iya gogewa harna nasa?

    • @abbakokoma
      @abbakokoma 4 роки тому

      Ka danna Sakon ka tsaya daga nan zakaga Alamar Kondo a Sama wato delete sai ka danna zakaga Delete for me da kuma Delete for everyone idan ka danna Delete for everyone to shine ka goge baki daya shima bazai ganib

    • @ABBA4KTECHHAUSA
      @ABBA4KTECHHAUSA 4 роки тому

      Abbah Kokomerh TV ua-cam.com/channels/q6kwJEnLfeAVQ-zMJHKvLQ.html

  • @MahamaSabonkafi
    @MahamaSabonkafi Рік тому

    Aslm
    Yakake
    mènene
    sunan application din
    koba applications.bane.amsori

  • @emyalash5338
    @emyalash5338 4 роки тому +2

    Allah yakara daukaka da Imani

  • @halifaaduom6338
    @halifaaduom6338 4 роки тому +1

    Allah ya kara basira

  • @hausayoungtv752
    @hausayoungtv752 4 роки тому +2

    Inason amun tallan channel Dina Mubarak

    • @ABBA4KTECHHAUSA
      @ABBA4KTECHHAUSA 4 роки тому

      Adams Bonny Ashaka tv ua-cam.com/channels/q6kwJEnLfeAVQ-zMJHKvLQ.html

  • @adamouomar5062
    @adamouomar5062 2 роки тому

    Assalamu alekum barka da warahaka gaskiyya wanan haja ta maida waya projection ta baya aiki saboda mutante da yawa sun jarabashi baya aiki

  • @moussaali7901
    @moussaali7901 4 роки тому +1

    Barka dadama ni da niger ne nawa ake se da wana abou na Farko 1

  • @mubarakbinusman7419
    @mubarakbinusman7419 4 роки тому +2

    Inason in koyi computer mlm Mubarak

  • @mustaphalawaligarkau7549
    @mustaphalawaligarkau7549 4 роки тому

    Wai dan Allah a,ina xan iya samunta dan Allah

  • @AbdouHassan-jg4tm
    @AbdouHassan-jg4tm Рік тому

    Ok

  • @hausatv6827
    @hausatv6827 4 роки тому

    Wannan Ay Nasu Neh Bah Namu Bah

  • @shuaibuaisha8695
    @shuaibuaisha8695 4 роки тому

    masha Allah dan Allah a kudin saudiya yana kaiwa nawa

  • @kamalmaaruf2455
    @kamalmaaruf2455 3 роки тому

    Muna matukar godiya mu Muna Kano Nigeria a Ina zamu iya samunsa

  • @umaralhajimala4099
    @umaralhajimala4099 4 роки тому

    Toh muna godiya mataka Allah yakara daukaka Amma wallahi bana gane Dala a naira kamar naira nawane a Nigeria

  • @tidjatiabdulahi2305
    @tidjatiabdulahi2305 4 роки тому +1

    Mugodi Masha Allah

  • @sagirmukhtar8830
    @sagirmukhtar8830 4 роки тому

    Aslm gaskiya kwana biyu to barka da zuwa

  • @nuraabubakar3132
    @nuraabubakar3132 4 роки тому +1

    Masha Allah Mubarak gsky yy kyau matuka

  • @abuadamaabbas4973
    @abuadamaabbas4973 2 роки тому

    Good

  • @abubakarhassan3286
    @abubakarhassan3286 3 роки тому

    Barka da warhaka

  • @hamzaamuhammad7472
    @hamzaamuhammad7472 3 роки тому

    thank

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. 4 роки тому +1

    mlm Mubarakeey ga Wanda yake nigera fa
    sannan dala talatin yakai nawa akudin Nigeria?
    shene tanbayata ngd

  • @dangatatv576
    @dangatatv576 4 роки тому +1

    Masha Allah Mubarak anan Libya trablus awace kasuwa zan samunta anan Tripoli trablus

    • @dangatatv576
      @dangatatv576 4 роки тому

      Yadai ba amsa ne

    • @اسماعيلعلي-س4ك
      @اسماعيلعلي-س4ك 3 роки тому

      Yakamata yabaka amsa dan kuni ina da tambaya wannan na farku akudin Libya yakai nawakenan dan Allah malam mubarak kabani amsa

  • @zakariaazzazakaria6681
    @zakariaazzazakaria6681 4 роки тому +6

    Merci beaucoup

  • @sahabibissala1174
    @sahabibissala1174 4 роки тому

    Ni dake nijar ya sanyi insameta

  • @y4khalil
    @y4khalil Рік тому

    Misleading title. Wannan video ba yana nuna yadda za ka mayar da wayar ka projector bane. Video ne da ya ke tallen projector daga kamfanoni daban-daban

  • @gidanharka6883
    @gidanharka6883 4 роки тому +1

    Nawatake a Nigeria

  • @yusufnasir6319
    @yusufnasir6319 4 роки тому +1

    Masha Allah Allah yatemaka

  • @s.i.bcommunication8848
    @s.i.bcommunication8848 4 роки тому +3

    A gaskiya wannan video baida alaka da title din da kasa Masa Kuma wannan salo ne na yaudara
    Me kake nema?

  • @sahabibissala1174
    @sahabibissala1174 4 роки тому

    Dan allah a'ina za'a same ta

  • @alajikokee7785
    @alajikokee7785 4 роки тому +2

    Libya wane garin ke nan ⁉️

  • @jamiluhdada7149
    @jamiluhdada7149 4 роки тому

    Yaza yi insamu nafarkanan akawominshi inbadakudin

  • @bhrtajae5407
    @bhrtajae5407 4 роки тому +2

    Kona biyu Mubarak

  • @dairartudunwadardankadai
    @dairartudunwadardankadai Рік тому

    ❤❤

  • @kabirumuazu1898
    @kabirumuazu1898 4 роки тому

    A najeria Kuma nawane

  • @huzaifasani9828
    @huzaifasani9828 4 роки тому +1

    Dan allah babu wani application wanda mutun zai iya aiki dashi a matsayin projector wanda mutun base yasai wanan ba?

  • @danlamimanaja20
    @danlamimanaja20 4 роки тому

    Allah saka da alkairi

  • @abbamiloniya
    @abbamiloniya 4 роки тому

    Gaskiya game din yayi sosai far Amma malam MUBARAK
    Dan Allah a duba Mana wani app Wanda zaka gano waya da kwalin ta bada Google account ba please an sace wayan baba nane kuma munan buka tar wayan katai maka nagode

  • @mohamedsani022mohamedsani8
    @mohamedsani022mohamedsani8 4 роки тому +1

    Mashaallh

  • @abubakarmuhammad1587
    @abubakarmuhammad1587 4 роки тому +1

    Amma shi wannan vr box din baya bada matsala wa idon mutum

  • @nasserambatotv7697
    @nasserambatotv7697 4 роки тому +4

    Assamu'alaikum warahamatulahi wabarkatuhu Malam Mubarak Ina gaysheku Allah yaqarawa basira

    • @ABBA4KTECHHAUSA
      @ABBA4KTECHHAUSA 4 роки тому

      Nasser Ambato tv Gao slm dan uwa ina neman alfarmar da kayi subscribe da channel dina ga link din 👉ua-cam.com/video/l8502X_YnQU/v-deo.html
      👈 na gode

  • @AbdulHadi-tx9hs
    @AbdulHadi-tx9hs 4 роки тому +1

    slm mb ina libya awanni kasuwa nezan samu she

  • @madumohammed6642
    @madumohammed6642 4 роки тому +1

    Masha allahu

  • @muryarmatasangalmi
    @muryarmatasangalmi 3 місяці тому

    A Nigeria Nawa yake kuma A'ina zamu Samu Anan

  • @boubacaradamou9942
    @boubacaradamou9942 4 роки тому +1

    Masha allha

  • @arewa2tv665
    @arewa2tv665 4 роки тому +1

    Allahyakara ilimi

  • @sanisuraji4730
    @sanisuraji4730 3 роки тому

    Malan mubarakee Yan zu,ainazamusamu wanan kayaki mudakezaune a libye

  • @salisumuhammad2230
    @salisumuhammad2230 4 роки тому +1

    Oga munagodiya sannan
    Ina bukatar number wayarka

  • @abubakaradam1898
    @abubakaradam1898 4 роки тому +1

    Assalamu alaikum
    Godiya muke sosai da sosai

  • @sulemanlawal5468
    @sulemanlawal5468 4 роки тому

    Allah yakara basira

  • @yarimayusuf4862
    @yarimayusuf4862 3 роки тому

    Yaza ayi Ina sokoto in mallaki wannan projector in nan don Allah

  • @AbduMusa
    @AbduMusa 4 роки тому +1

    Malam Mubarak a title din video n kache yanda mutum Zai maida wayar sa projector amma kuma sagashi ba abinda video ya kunsa ba kenan. Toh abin dai .........

  • @zaynafomerfarukomer9632
    @zaynafomerfarukomer9632 4 роки тому +1

    🙌🙌

  • @danhajiyoyiniger6712
    @danhajiyoyiniger6712 3 роки тому

    Dan allah ina libya nawatake akodin libya koma wazan kira nasameta

  • @usmanaliyudansokoto806
    @usmanaliyudansokoto806 4 роки тому +1

    Please mubarakeey response to my question kwana kin baya ka yi bayani yadda ake anfani da wannan app da ake yin lissafi calculation yaya sunan wanna app din yake

  • @huzaifabello7926
    @huzaifabello7926 4 роки тому

    Wow